24

332 44 5
                                    

'''TYPING'''📱

*_👑SHUGABA👸_*
_(Cigaban Zulfa)_

_Wannan labarin kirkirere neh! Any likeness of  tale or way of life should be considered as a coincidence_

*_Wattpad:Mhizzphydo_*

*Page 24*


✏️"Baki gane ni ba!?"M² ya tambaya da d'ad'aya gudun karta bonsa shi

Lumshe idanuwan ta tayi tana ya mutsa fuska kafin tace"miye sunan ka?"

Kallon M² sukayi gabadayan su suna jiran yayi magana,cikin in-ina yace"lecturern ku na school!?"

"Lecturer? School?? Miye su???"ta fad'a tare da bud'e idanuwan ta tana tsare sa da su

"Yaaa! Señoritan Yaya Kin sanni??"BabynMourad ta fad'a in a friendly tune

Murmushi ta sakar mata tare da girgiza kanta alaman a'a, nuna maman ta tayi sannan ta nuna  baban ta tace kin san sa??

Sanda tayi jim kad'an kafin tace"erh!"

Cikin murmuring tace"Bata san yayana da yake lecturing a sch dinsu ba, bata sanni ba, bata san mamana ba amma ta san babana!taaab!kin fara zarewa yarinya"

Kallon doctorn tayi tace"ka san abinda yakamata kayi, so ka daina wasting time!...kallon yen gidan su tayi tace...nikam zanje gida zuwa anjima zan dawo!... señoritan Yaya bari naje na dawo ko??"

Gyada kai tayi sannan ta rufe idanuwan ta, gefe daya kuma sosa jikin ta tafara yi saboda kaikayin da kurajen ke mata....

Daidai ya shiga cikin asibitin ya hango ta ajikin mota tana kokarin shiga

Ai ko parking bai gama yi ba ya hantsilo waje tareda nufan inda take

Zata rufe kofar mota taji abu yak'i rufuwa, cikin fushi ta ja kofan da karfi nan ma shiru

A hankali tafara d'agowa cikin son ganin miye rik'e kofan

A tsorace taja baya tana maimaita kalmar Innalillahi saboda ba karamin tsorota tayi ba

Cikin hasala tace"Yaaa!"

Bai ma bari ta karasa maganan ba yayi saurin cewa"yi hakuri sarauniya na tsorota ki kou??"

"Hauka kake yi ne bawan Allah?? Dallah sake mun kofa!"ta fad'a babu alaman wasa a fuskar ta

Makale kafada yayi alaman yak'i din, wayar ta dake ajiye a kasan motan ta d'auka tana cewa"I will call the police!"

Ganin dagaske zata kira din yasa shi fauce wayan da sauri yana fad'in"wannan ba girman ki bane!"

Kallon sa tayi chan ta kawar da kai tana cewa "karka d'auka zaka ci bulus kaman yanda kaci a airport don haka ka bani waya ta kafin nayi maka ihun kwarto anan wajen!"

"Sharp memory!ashe kin gane ni?...ya fad'a yana dialing numbern sa a wayan ta batare da tasani ba saboda wata wutan masifa kecin zuciyar ta

Murmushi ya sake tare da mik'a mata wayan ta yana cewa"thank you pretty,sai munyi magana kou??"

Wata irin harara ta watsa mai kafin ta rufe kofan motan da karfi wanda hakan yasa shi matsawa da sauri

"I love your style emmata!"ya fad'a yana sak'in murmushin da yasake fitowa da kyansa na asali

👑👑SHUGABA👑👑Where stories live. Discover now