Shazia's madness

404 44 8
                                    

'''TYPING'''📱

*_👑SHUGABA👸_*
_(Cigaban Zulfa)_

_Wannan labarin kirkirere neh! Any likeness of tale or way of life should be considered as a coincidence_

*_Wattpad:Mhizzphydo_*


*My Books are;*
*_Abar so_*
*_Zulfa_*
*Shugaba_*
*_SAN(Uwa ta gari)_...(na kud'i ne)*

_My page din na masoyan wannan littafin ne! Allah ya bar kauna💖💖_

*Page 31*


'''#Shazia's madness'''
✏️Cikin ikon Allah sai gata ta fara ci batare da ta ya mutsa fuska kokuma wani abu ba

M² ne ya rik'e hannun da sauri cikin tashin hankali

D'agowa tayi ta kalle sa bakin ta cike da naman kaza tare da sakar mai murmushi

Girgiza kan sa yayi yana cewa"ki bari! Ko bakiyi hakan ba ni naki ne!"

"Tou bari na cinye!"

"Choco ki bari! Kar ki jiwa kanki ciwo!"Smallie ta fad'a

Batare da damuwan komai ba ta sake gutsiran kaza tana cewa"babu wani ciwo....kallon BabynMourad tayi tace...yayi d'adi sosai wallahi!"

Ahankali ta mik'e daga zaunen da take da tunani mara iyakan da suke yawo a kanta

Kitchen tayi tare da d'auko roban gishiri sannan ta d'awo

"Miye zakiyi!?!"Ammi ta tambaya cikin tsananin mamaki saboda romon peppersoup din da ta d'and'ana har yanzu bata daina jin zafin gishirin ba

"Experiment!"ta fad'a tare zama akan kujeran ta

D'eban juice tayi a kopi sannan ta zuba gishiri mai uban yawa aciki

Da murmushi a saman labbanta ta mik'a wa AzeeeChoco dake cin kaza cikin kwanciyar hankali

"Ga juice ki sha kar naman ya gulle ki!...da murmushi asamar labbanta ta karb'a saboda daman tana bukatan abun jik'a mak'oshi

Tashi daya ta kwankwad'e wanda hakan yasa su zaro idanuwa cikin tsoro

"As expected!"BabynMourad ta fad'a tare da mik'ewa daga inda take zaune

"Uncle!...ta kira Fakhih dake sandare cikin mamaki...kallon ta yayi a hankali cikin mutuwar jiki..."dole sai ka bata abinda take so saboda Alkawari ne!"

"Bata da sense of Taste!"Obaidullah ya furta cikin mamaki saboda first time nasa kenan na ganin irin yanayin ta amma yasha karantawa a littafi saboda shima likita ne

"Bingo! AzeeeChoco bata da sense of taste! Yaya baka ganin kayi babban sa'a? Na farko she's Allergic to drugs, bata da sense of taste, bata da sense of smell gashi akwai...."ya isa!" Ya katse ta da sauri saboda bazasu so familyn su san cewan tana da Venom dake yawo acikin jinin jikin ta!

Tana gama cinye wa ta kalli Fakhih dake zaune cikin rashin nutsuwa

"Na gama!"ta fad'a cikin farinciki

"Shiga da ita cikin gida!" ZulynMourad ta fad'a tana kallon Smallie

Ba b'ata lokaci dukkan yaran suka shiga cikin gida harda Obaidullah

Palor suka koma gabadayan su, cikin rashin sanin abinyi ZulynMourad tace

"Ya kenan?? A promise is a promise! Amma kuma babban maganan shine bamu san waye ita ba! Bamusan halayen ta na asali ba! Asalima bamu san wata irin hallita ce ita ba,ya kuke tunanin zan bar d'ana ya aure ta a bisa Alkawarim da ka d'auka?"

👑👑SHUGABA👑👑Where stories live. Discover now