40

308 43 2
                                    

'''TYPING'''📱

*_👑SHUGABA👸_*
_(Cigaban Zulfa)_

_Wannan labarin kirkirere neh! Any likeness of tale or way of life should be considered as a coincidence_


*_Wattpad:Mhizzphydo_*


*My Books are;*
*_Abar so_*
*_Zulfa_*
*_Shugaba_*

*Page 40*

✏️"Ahhhh!" Shazia tayi kara cikin zafin ciwo tana mai rik'e gefen cikin ta sannan ta fad'i kasa

Hannu babynMourad tasa ta rufe bakin ta, ahankali ta tsuguna daidai wajen Shazia tana kallon wukan

Zare wukan tayi daga jikin ta sannan ta goga mata jinin ajikin rigarta kafin ta mik'e

Gabadaya wajen sun tsorota, da kafa ta dan shure fork din dake yashe sannan ta musu nuni dashi tana cewa

"I saved two lifes!ku kira ambulance"

Kuka Shazia ta fashe dashi sosai kaman ranta zai fita, sake tsugunawa tayi tace"matar aure ce yanzu!"

Kowa yayi jugum inda mataoratan kuma tini sun fece

Maimakon suga ambulance sai suka ga polisawa sun shigo

Girgiza kai AzeeeChocon tayi cikin takaici

"Muna bukatar ki a station dinmu!" Wani ya fad'a yana kallon ta saboda har kwatancen ta anyi musu ta waya

Tare ta M² yayi yana cewa"Zamu iya settling dinsa anan!"

Nan yen sandan suka murza ido da toka suka ce basu san da zancen ba

Babu yanda suka iya haka suka wuce da ita, basu kasa a guiwa ba suka mara musu baya don sanin inda za'a kaita bayan an wuce da Shazia asibiti itama

Duk yanda suka yi na ganin an bada bail dinta abin ya faskara, haka fa suka ce ai an aiko AzeeeChoco ne! Wai tana daga cikin gang

"Matata ce fa! Bamuyi sati da dawowa daga tafiya ba! Kuma kana gani bata da lafiya donAllah karku mana haka! She can't sleep here!"M² ya fad'a cikin tashin hankali, ganin ko kula shi basu yi yasa ya kira gida

"Masoyi lafiya?? Sai kace an aiki bawa garin su!"Maman su ta fad'a daga dayan bangaren

A mugun gajiye yace"Masoyiya!"

"Wani abu ya faru ne??"ta tambaya gaban ta na bugawa a hankali

"Muna police station ne!"ya fad'a cikin tsoro

"Mene?? Kai da waye!?"ta sake tambaya cikin rashin nutsuwa

"Zan turo miki address sai ku zo saboda sunk'i bada bail din matata!"ko jiran miye zata ce bai yi ya katse kiran ya dafa kansa da hannun sa biyu

"Kuzo ku tafi dare yayi!"Wani police ya fad'a musu ganin sunk'i tafiya

"Muna jiran mutanen gidan mu ne!"BabynMourad da jikin ta yagama yin sanyi ta fad'a

Cikin larabci Ahzab yake tambayan BabynMourad abinda suke cewa nan tayi mai bayani inda yensandan kuma suka yi galala suna kallon su

Cikin mintinan da bai wuce 10 ba sai ga su ZulynMourad an iso a firgice

👑👑SHUGABA👑👑Where stories live. Discover now