56

292 43 2
                                    

'''TYPING'''📱

*_👑SHUGABA👸_*
_(Cigaban Zulfa)_

_Wannan labarin kirkirere neh! Any likeness of tale or way of life should be considered as a coincidence_

*_Wattpad:Mhizzphydo_*


*My Books are;*
*_Abar so_*
*_Zulfa_*
*_Shugaba_*

*Page 55*

Cikin tashin hankali da tsananin azaba yake girgiza kansa ga idanuwan sa sun firfito sosai

Da gudu nurses dakuma Shazia suka shigo, da sauri suka fara kokarin banb'are baban Fareed daga jikin sa amma abun yak'i

Ganin alaman za'a kashe mata Fareed yasa ta d'aukan flask a kasa,

Bata yi wata-wata ba ta qwala mai a kai nan ya zube a kasa cikin zafin ciwo

Da sauri tayi wajen Fareed dake tari tana mai sannu ba tare da ta damu da baban Fareed dake sume a kasa ba, cak suka tsaya suna binsu da kallo cikin mamaki

Ganin fa in suka bi nata akwai matsala yasa suka d'auki baban Fareed suka fita dashi daga ward din

Allurai suka had'a suna shirin soka mai, ba sai kawai suka ji mutumi na gwarti ba,

Abinda basu sani ba shine tin lokacin da yaga anyi debiting dinshi ya kasa bacci saboda tashin hankali

Kyalesa suka yi aka d'aura mai drip saboda alamu sun nuna ya kwana biyu bai ci abinci ba

Achan ward din Fareed kuwa, sai sanda yasha wahala sosai ya dawo daidai saboda ba karamin shak'a yasha ba

"Yaya!? Miye kayi da kud'in sa?"Shazia ta fad'a tana kama hannun sa

Cire hannu yayi yaja sleeve din hannun sa don ya rufe kunan dake hannun sa

Murmushi tayi tace"it's okay! Kowa yana da abun b'oyewa! Feel free around me!"

"Bai baki kyama?"ya tambaye ta yana kallon cikin idanuwan ta

Kauda idanuwan ta tayi tace"yana bani kyama mana! Saboda mai hannun yana kyamatan kayan sa, sai kaso abunka wani zai soshi, in kai mai hannun yana baka kyama dole ya bawa wani, learn to love yourself first no matter the situation moreover haka Allah yaso ya ganka! Ka gode wa Allah mana atleast ba wani mai yawa mai bada tsoro bane!"

"So you can talk like this!? You surely comforted me right now!"ya fad'a yana murmushi saboda gani.yake in mutane suka gani zasu dinga gujeshi shiyasa ya tsani skin din sa kuma ya tsani yaga jikin mutum da tabo

Sunkuyar dakai tayi tace"wife material!"

Dariya ya saka da Jin abinda ta fad'a da kuma yanda ta wani sunkuyar dakai kaman wata sabuwar Amarya, d'agowa tayi da Jin irin dariyan da yake yi

"Ba wife material bace ni??"a tambaya, girgiza kai yayi yace

"Correct wife material kuwa!" Dan dakatawa yayi yace

"Wannan yarinyan da ta chakka miki fork dinnan kin santa ne??"

"Wannan mayyan?? Miye zai had'a ni da ita yaya? Ai wancan babbar mahaukaciya ce, wallahi yaya nayi wata ina mafarkin ta"ta fad'a a tsorace

"Na had'u daita!"ya fad'a a hankali

"Aina?"..."a club! Oh shit!"ya fad'a da karfi yana sauk'a daga kan gadon

👑👑SHUGABA👑👑Where stories live. Discover now