Divorce

252 46 4
                                    

'''TYPING'''📱

*_👑SHUGABA👸_*
_(Cigaban Zulfa)_

_Wannan labarin kirkirere neh! Any likeness of  tale or way of life should be considered as a coincidence_

*_Wattpad:Mhizzphydo_*


*My Books are;*
*_Abar so_*
*_Zulfa_*
*_Shugaba_*

*Page 51*

#Divorce
Tari ZulynMourad ta soma yi cikeda fargaban abinda danta zai tarar a wajen ta

Ganin yanda ta tsaya kikam yasa ya dan dakata, ganin irin kallon da take binsa dashi yasa ya dan matsa baya

"Are you sick?? Wani abu kike so?? Chocolate zaki sha??" Ya jera mata tambayan kaman yana magana da yar karamar yarinya

Shigowar babynZuly dakuma Mourad ne yasa kallo ya koma kansu

"Lafiya kika mun kiran gaggawa?? Azeee ne ba lafiya?? Kokuma baby??" Ya tambaya yana rik'e hannun ZulynMourad da ta jik'e shakaf da zufa

Lumshe idanuwan ta tayi da jin yanda yen gidan ke son jero tambayoyi lokaci daya batare da sun ja numfashi ba

"Her memory is back!" Ta fad'a cikin sanyin murya

"Iye!!!???" Suka tambaya cikin had'in baki inda M² ya soma matsawa baya sosai cikin tsoron kar ta shaqo shi saboda kallon da take mai ma zalla abin tunani akai ne

Kallon ta suka soma yi suna jiran tayi magana, ganin cewan bata k'i su kwana a hakan ba yasa Mourad yace

"Zo ki zauna muyi magana ta fahimta!"

Sanda ta ja lokaci kafin tazo ta zauna akan one sittern dake kallon sukan su

Zama tayi kaman wata sarauniya a fadan sarki tare da zubawa uban mijin ta na mujiya

Wayar sa ya Ciro tare da fara dannawa cikin son ya kaucewa idanuwan ta masu mugun tsorotar wa

Shuru ne ya ratsa wajen na dan tsawon lokaci kafin Mourad ya bud'i baki ya soma koro mata bayani, yana yi ZulynMourad dakuma babynZuly na sa mai baki, inda M² kuma ya makale ajikin mamansa kaman yaro mai tsotsan nono!

Bayan sun gama ne tamik'e tsaye kafin tace"Allah ya biya!"

Baki bud'e galala suka bita ganin da kalma uku kawai ta rufe zancen da sukayi kusan awanni biyu suna bata

Kallon gidan tayi sosai kafin ta nufi hanyan d'akin su, a tunanin su ta shige ne don tayi jimamin abinda ya faru da ita ne

Ba kawai sai gata da jakan bayan ta ba! Da sauri M² yayi wajen ta yana cewa

"Ina zaki je?? Karki tafi!"

Kaman bazata yi magana ba tace"Why!? Miye Zan maka anan din??"

"Señorita wlhy ina mugun sonki kibani dama plsss"yafada cikin sanyin muryanshi wanda bashida maraba dana babanshi

Kallonshi takeyi cikin takaicin abinda yake fad'a, cikin muryanta mai kamada na iyayi dakuma bada umarni tace" baka da hankali wallahi!!!....

kallonta sukeyi gabadayansu cikin mamakin wace Irin mutum ce ita,

Wani katon hoton dake manne ajikin garu takalla tace... Nifa *Ubanka nakeso bakai bah*

👑👑SHUGABA👑👑Where stories live. Discover now