55

280 44 5
                                    

'''TYPING'''📱

*_👑SHUGABA👸_*
_(Cigaban Zulfa)_

_Wannan labarin kirkirere neh! Any likeness of tale or way of life should be considered as a coincidence_

*_Wattpad:Mhizzphydo_*


*My Books are;*
*_Abar so_*
*_Zulfa_*
*_Shugaba_*

*Page 54*


Girgiza kai ta soma yi saboda yanda taji yana son ya tarwatse,

"Miye yake nufi?? Wato kallona da maza sukayi babu khimar an rubuta min dubban zunubai kenan!"

D'ago kanta tayi tana sake kallon papern hannun ta wanda yake rubuce kaman haka

"Señorita! Kiyi hak'uri amma bazan iya sakin ki ba! Instead xan baki lokaci kije, but if you still feel the same after that har kika samu mijin aure, kizo zan hak'ura na baki takkadan ki.... I can wait koda kuwa sai shekaru sun shud'e! Daga mai kaunar ki Mourad M Al-maktoum"

"He's crazy!"ta fad'a tare da sakin papern akasa tana jefa kanta akan gado

Ji tayi sarauniya tave"yanzu Miye zakiyi!?"

"Me kuwa?? Zanje na same shi!"Ta fad'a cikin isa

"Kiyi mishi miye?? Sakin zaki nema??kokuma zaki je ku cigaba da zama!? Gashi kuma akwai yar ki awajen!"

"Miye kike nufi??"ta tambaya tana Jan tsaki

"Ni bazan shiga tsakanin ki da mijin ki ba! Da babu rabo ne tou ninan Zan raba ki da shi, amma rabo ya rantse! Kinga kuwa bazan raba uwa da y'a ba, tashi daya naji inason yarinyan!"Sarauniya ta fad'a

Tsaki taja tare da gyara kwanciyar ta akan gado tana mai kallon ceiling

Sarauniya ce tace"Kizo muje kisha iska!"

"Saboda??"..."ina son na nuna miki wani abu ne!"

Sanda takai kusan minti talatin kafin ta mik'e daga kan gadon, kaya ta chanza zuwa doguwar riga sannan ta rufe bak'in ta tare da yafa mayafi Tana cewa

"Muje tou!"...

★★ ★ ★★

✍️✍️Zaune yake akan kujera yana yen dube-dube ganin cewan yakai kusan awa daya awajen babu wanda ya fito bayan kuma kafin ya samu shigowa ma ba karamin wahala yasha ba

Saukowa Mourad yake yi daga kan sama yana gyara collarn kayan sa

Har ya gama sauk'a ya isa wajen mijin babynZuly yaji an kirasa

Kallon sama suka yi dukkansu,

"Gandan saukowa nake yi!"ZulynMourad ta fad'a tana kallon Mourad dinta

Girgiza kai yayi yace"kin fara zamowa lazy fa!"

M² dake fitowa daga d'akin sa ne ya kalli sama shima yana kallon maman nasa, murmushin karfin Hali yayi Aransa yana cewa"When is she not lazy!"

Jin batayi magana ba yasa shi cewa"Mene kike bukata!?"

"Nan da 20 minute oven dinnan zai gama, please ka fitar mun da cake din ya sha iska, in kuma zaka shigo sai kayi cutting dinsa ka kawo mun! Ina jiran ka!"

👑👑SHUGABA👑👑Where stories live. Discover now