The promise

315 41 4
                                    

'''TYPING'''📱

*_👑SHUGABA👸_*
_(Cigaban Zulfa)_

_Wannan labarin kirkirere neh! Any likeness of  tale or way of life should be considered as a coincidence_

*_Wattpad:Mhizzphydo_*


*My Books are;*
*_Abar so_*
*_Zulfa_*
*Shugaba_*
*_SAN(Uwa ta gari)_...(na kud'i ne)*

*Page 30*


'''#The promise'''
✏️Idanuwan sa da suka hango Obaidullah a daskare ne yasa yace Yes saboda ya nuna mai cewan Azeee has taken him!

Ba kunya ta zura mai zoben,dama kuma mai biyu ne, ba b'ata lokaci shima yasa mata dayan tare da sumbatar hannun ta

"How sweet!"Smallie ta fad'a cikin nishad'i saboda abin ya mata dadi sosai

Kaman saukar aradu sukaji tace"Hmmm...saura kiss!"

"Ki...mene?" Suka fad'a cikin had'in baki

Farrr da idanuwa tayi tace"kiss mana! Ai haka akeyi!"

A hanzarce BabynMourad ta isa wajen su saboda tasan yayan ta da son fantasizing abu yanzu kuma zai iya loosing control

"Haba Azeee ba yanzu ba tukunna wannan sai anyi aure!"

Dan nisawa tayi kafin tace"a'a ba haka naga anayi a film ba!"

"Ke chicki-chicki choco-choco! Zomuje kitchen ki yi wa Saurayin ki abinci! Ko baki ga anyi irin haka ba a TV?"Fakhiha ta fad'a, saboda ita haka take kiran Azeee saboda yanda take son chocolate

"Ohh hakane fa! Tou shima yazo muje ya tayani!"ta fad'a tana kokarin jan M²

Da ido aka cewa BabynMourad ta wuce da ita, nan kuma ta soma tafiya da ita tana cewa"in fad'a miki na ajiye miki chocolate mai d'ankaran laushi! Muje nabaki!"...cikin farinciki tace...."yes!"

Zama dukka sauran sukayi, Fakhiha dake jiran sukarasa shiga kitchen dinne ta kwala BabynMourad kira

"Je ki jira ni! Ina zuwa yanzun nan!... murmushi tayi tare da gyada mata kai

"Wato fisabillah 13-18rated film kuke barin yarinyan nan na kallo bayan kunsan kwakwalwar yara gare ta!? Gaskiya bazan lamunce hakan ba! Don haka daga yau Cartoon zaku dinga sa mata tana kallo kokuma a bar kallon ma tinda ba dole bane! Am I communicating??"

"Erh!... BabynMourad ta fad'a a hankali..."hakan bazai sake faruwa ba InshaAllah!"M² ma ya fad'a!

"Shikenan zaku iya tafiya!"ta fad'a tana danna kafan Ammi

_(gare ku iyayenmu! Bai kamata ace ko wani irin film zamu dinga barin yaran mu na kallo saboda 70% din abubuwan da suke kallo suke imitating(kwaikwaya)!don Allah mu kiyaye!)_

Obaidullah ne ya gaishe su cikin ladabi saboda sai yanxu ya samu daman yin hakan!

"Zan tafi!"ya fad'a,..."haba bayan kaji ana girki zakace zaka tafi!..."ai hakan ba bazai yiyu ba..."balle ma muna da katon dinning saboda duk iya yawan mu bamu iya occupying din sa"..." Tou shikenan nan!" Ya fad'a a hankali

Haka dai suka dinga raha har suka gama girkin!kafin nan har su Maram da yaranta dakuma su Fakhih suka iso harda yaran Fakhiha dakuma babansu

Hakan kuwa ta kasance saboda har yanzu akwai wajen zama akan dining din

👑👑SHUGABA👑👑Tahanan ng mga kuwento. Tumuklas ngayon