👑SHUGABA👸11

352 46 0
                                    

'''TYPING'''📱

*_👑SHUGABA👸_*
_(Cigaban Zulfa)_

_Wannan labarin kirkirere neh! Any likeness of tale or way of life should be considered as a coincidence_


*_Wattpad:Mhizzphydo_*


*Page 11*

✏️Wani irin ihu Amaya ta kurma ganin katuwar damisa dake gaban su

"Ke ki mana shiru!"Arsh ya daka mata wata muguwar tsawa

Tsit kake ji tayi shiru har da rike baki da hannu, sai wani zaro idanuwa take yi barin ma da suka had'a idanuwa da Arsh

Suma sauran mamakin abin da ya kawo Arsh wajen suke yi

Sigina Arsh ya mawa Danish da ido ,nan Danish din ya gyada kai tare da wuce wa

Chan sai gashi ya dawo da faranti a hannun sa, gaban kowannen su yaje ya ce su d'auki d'addaya

Cikin rawar jiki suka d'auka zuciyar dukkan su na cike da zulumi da tashin hankali

"Kowa ya bud'e nasa"Arsh ya fad'a cikin bada umarni

Hannun su na rawa suka hau budewa, cikin tsananin firgici suke kallon kujeran da take zaune inda hannun ta kawai suke hangowa tana shafa kan damisan ta wanda yake ta zaro harshe...


Bayan sun gama budewa Arsh ya karba na mai Jan kaya wato Zad boy shima cikin firgici yake kallon ta shi sam a rayuwar sa bai taba cin karo da mace irin ta bah.

Gabadaya babu digon tausayi a cikin ranta muddin ka shiga gonar ta,kaii asalima ba tasan miye tausayi bah...

Juyawa yayi wajen su Zad boy inda ban da kuka babu abinda suke yi

A hankali ya taka zuwa gaban ta, idanuwan ta a lumshe yake kaman mai bacci amma a zahirin gaskiya duk da ta basu baya babu abinda bata gani

Cikin sanyin murya yace" SHUGABA danAllah a dan sausauta wa Zad boy hukuncin ya mai tsauri dayawa"

Ganin ko bude ido ba tayi bah ya sashi barin gaban ta cikin sanyin jiki

Cikin dakewar murya yace"Danish!!, Ka kawo kayan aikin nan"

Cikin tsananin firgici Zad boy yafara magana" danAllah karku cire min *azzakarina* ku yafe min bazan sake bah,ki yafe mun Amaya wallahi sharrin shaidan ne yasa muka miki fyade!!!"

cikin kidima Amaya dake sharban kukan nata hukuncin take kallon kujeran ta sai a sannan tasan nata hukuncin farilla neh a kan na Zad boy nan da nan taji ta karaya taji duk fansan da take nema ya bace gabadaya taji ta yafe musu

Ganin sun nufo shi ana kokarin danne shi tace" ku dakata ina ce soboda sun min fyade kuka yanke mana wannan hukuncin to Ni Amaya na yafe musu don haka ku barmu mu tafi"

Mikewan da suka ga tayi neh yasa su Arsh sunkuyar da Kansu zuciyan su duk ba dadi amma babu wanda ya isa ya kara furta ko da kalma daya yanzu

👑👑SHUGABA👑👑Where stories live. Discover now