Arsh's death

341 43 2
                                    

'''TYPING'''📱

*_👑SHUGABA👸_*
_(Cigaban Zulfa)_

_Wannan labarin kirkirere neh! Any likeness of  tale or way of life should be considered as a coincidence_

*_Wattpad:Mhizzphydo_*

*Page 19*


#*_Arsh's Death_*
✏️Dan tsayawa yayi tare da juyawa kad'an yana kallon bayansu ita da M² wanda daga gani tsiya yake mata

Girgiza kai yayi yana jin wani sabon sonta na fizgar sa musamman ma da ya lura da yarinta a tare dasu duka kuma kallo daya ya musu ya gane cewan jini daya ne!

"Am serious about her Dad!" Ya fad'a yana cigaba da tafiya abinsa...

Cikin shauk'i yake mata kus-kus a kunne yanda babu mai ji sai ita kad'ai

Qudsiyah ce ta mik'e daga inda take zaune tana cewa
"Ni Dallah Sweet ka mik'e, sai wani tsara ta kakeyi bayan kasa an gama raina ta! Wallahi ZulynMourad kar ki yarda ki ragar masa! Da nine ke ma yaji zanyi na gudu har sai mutum ya kwanta a gadon asibiti tukun nadawo!"

Gyara zaman sa yayi yana sake rik'o ZulynMourad dake kokarin bud'e masa drink, yace"Tou su Zubaida a cigaba da Zuba ta nasan Zulynah bazata mun hakan ba! Amma Ke Sweet kina ban mamaki, ke kenan ko da yaushe cikin siding din Zulynah kike yi, wallahi har yau ban manta da fushin da kika fara yi dani ba! Ni dai yanda nasan Sweet dina daa da yanzu ya mugun sauyawa, da sweet din daa ne taya ni kashe wuta zata yi ba sake hurawa ba!"

"Yen yen yen! Ai sanda ka kunna wutan ban nan don haka ka kashe da kan ka kokuma yaci da kai!"Qudsiyah ta fad'a saboda wani mugun haushin Mourad take ji, don babu yanda ta iya ne shiyasa.

"Yaya karka damu zan taya ka kashe wutan!...kallon ZulynMourad yayi ya cigaba da fad'in... Ni dai nasan matar yayana bata da rik'o...!

Katse sa ZulynMourad tayi da cewa"That was before!"

"Hmmm... Hali dai abokin tafiya! Ni ko shekaru dayawa zanyi bamu had'u ba zan tambayi komai amma banda halin ki, so Mrs Mourad ki tsaya dai kiji shawaran dazan baki , kema kinsan da ba don Yaya ba ni ko kud'i za'a ban bazan baki expensive shawara ta ba!"

Dariya dukkansu suka sa saboda daman su biyun nan kaman Tom and Jerry haka suke, kuma in suna yi babu mai shiga saboda bonsa ka za'a yi daga karshe

"Yanzu dai one and only Mr's Mourad, ayi hakuri a rungumi Yaya da hannu biyu in ba haka ba nan gaba wata zata iya sake hango miki shi kuma wannan karan aure babu fashi!"

Harara ta maka wa Fakhih tare da cewa"karma ku fara wannan karan, wancan dinma nayi shuru ne saboda tunanin ko shi dinma yana son babies ne amma baisan ta yanda zai fad'a mun ba!"

Tausayin ta suka ji ya lullubesu game da yanda ta karasa maganan,

"Am sorry Mine!"Mourad ya fad'a yana mata kallon kauna, girgiza kai tayi tana sak'in murmushin da bai kai ciki ba

Tsugunawa a gabanta Qudsiyah tayi daidai lokacin da aka fara kiran masu shiga

Rik'e hannun ta tayi tare da cewa"stop worrying ok?? I will make a research on your issue! So ki kwantar da hankalin ki kafin nan!"

Kaman had'in baki dukkansu suka ce"thank you!"

Dariya suka sa, inda Qudsiyah ta mik'e tana cewa"kaiii kunji gulma Wallahi!"

Runguman Smallie dake shan big bom ZulynMourad tayi tana cewa"wannan ne longest hutun da kika tab'a mana!"

Murmushi tayi had'e da cewa"yaushe zaku shigo!?"

Jan Smallie Qudsiyah tayi tana cewa"ko zamu bar musu ke ne??"

ZulynMourad ce tace"Da kun kyauta mun kuwa!"

"In kin yarda muyi change da wannan bak'in!"

Zaro idanuwa M² yayi tare da b'uya a bayan mamansa yana cewa"ga wannan faran, tafi kama da yen chan nikuma nafi kama da yen nan!"

"Ji wai wayo kenan! Za'a ma taimaka maka a kaika kayi haske kana wani neman wayencewa mutane!" BabynMourad ta fad'a tana rik'e hannun babanta cikin style alaman ita ma fa babu inda zata

Tab'e baki Qudsiyah tayi tare da rik'o Smallie zuwa jikin ta tace"no deal then! Mu tafinku karmu rasa flight, nasan Ammi ta gama kewar ki!"

"Miss power ranger sai munyi waya koh?" Ahzab ya fad'a yana kefta mata ido cikin tsokana,

"Ka gansa kou?"ta fad'a tana turo baki

Hannu daya Mourad ya d'aga sama alaman babu ruwan sa kafin yace"Nikam ba ruwana kunfi  kusa!"

Rakiyar su akayi har inda sauran basu shiga kafin suka tsaya

"Yanzu babu wanda zaiyi volunteer!"Smallie ta fad'a kaman zata yi kuka

Wani irin juyawa sukayi a tare suna cewa"safe trip!"

"Don't worry small zan tabbatar kin dawo, har sai kin gaji!"ZulynMourad ta fad'a cikin kwantar mata da hankali

"I love you!"ta fad'a, kaman karsu rabu haka suka shige, Zuly harda share yar kwalla saboda ita bata k'i ace a wajen su Smallie take ba, don kawai bata da yanda ta iya ne....

★★★★★★★★★★

✏️✏️Babu sautin dake tashi acikin makekiyar palorn inba na kuka ba

Gabadaya ahalin su Arsh babu wanda bai wajen,gefe daya kuma Shugaba ne dakuma Amaya duk sunyi jugum,

Kukan Shugaba kam ma yanzu ya kafe, idanuwan ta kamas kaman bata yi kuka ba gabadaya

"Ummiee! Ga Alkawarin da na miki shekarun baya! Ina son ta Ummiee!"ya fad'a yana sak'in ajiyar zuciya saboda nauyin da yaji ya rag'u acikin ransa

Kuka maman tasa cikin tashin hankali, she can't believe cewan danta wanda take mugun jiran dawowan sa aka dawo dashi rai a hannun Allah

Baban sa dake zaune cikin dauriya ne yace" ambulance sun iso muje!"

Girgiza kai yayi tare da ya fito Shugaba da hannun sa, a hankali yace"ki bar wannan aikin , resign please, nasan ba don kud'i kike yi ba amma  DanAllah let's go of everything!"

Cikin asalin muryar da ta saba amfani dashi tace"zanyi dispatching yaran amma kuma maganan barin aikin kam ni da ajiyewa sai na kashe wa'inda suke da hannu acikin wannan case din da hannu na, bank'i ayi seizing licence dina ba! Bayan nan na maka Alkawarin barin aikin gabadaya kai dai just wait for me a little longer!"

Murmushin yak'e yasake yana mai gyara kansa dake kan cinyar maman sa

Shuru wajen ya d'auka banda yar sheshekan dake tashi

Salatin da yayi ne ya katse shirun, chan kuma ya saki gajeriyar ajiyar zuciya tare da rufe idanuwan sa(Innalillahi wa'ina illahir Rajiun, Allah ya jikan Muslumai!)

*MHIZZPHYDO...*
'''25th. June.2020'''

*#Vote,*
*#comment&*
*#Share*

👑👑SHUGABA👑👑Where stories live. Discover now