Jazy's biggest mistake

356 43 1
                                    

'''TYPING'''📱

*_👑SHUGABA👸_*
_(Cigaban Zulfa)_

_Wannan labarin kirkirere neh! Any likeness of  tale or way of life should be considered as a coincidence_

*_Wattpad:Mhizzphydo_*


*Page 17*


*Sorry jiya nayi mistake nasa 17 instead of 16, so this is the real 17 na jiya kuma take it as 16*


'''Jazy's biggest Mistake...'''

Wani irin ihu ajin ta d'auka nan matan suka hau matsawa daga wajen

Gabadaya duk ruwa da jinin dake jikin ta daskarewa sukayi!

Fad'owan da yayi akan cinyar ta ne ya dawo da ita tunanin ta

Cikin rashin sanin abinyi ta hau kallon sa a zuciyar ta kuwa cewa take

"Ara kina ina?? Ina fatan wannan abin yazamo mafarki"

Rufe idanuwan ta tayi da karfi"Waye ce ka shiga hurumin da ba naka ba? Kaima karan kanka kasan bana son shishigi! Miyesa zaka mun haka??"ta fad'a cikin masifa kaman zata dake sa

Shafa fuskarta yayi dakyar yace"Ko sau dubu za'a harbe ki saina karb'a miki harbin, ke ta daban ce acikin duniyar nan saboda ban tab'a ganin ko jin makamanciyan ki bah,kina da abubuwan ban mamaki da dama shiyasa nake kara sonki,na sadaukar da komai nawa saboda ke and kinsan miye yafimin dadi?....sanin bazata yi magana bah yasa shi cigaba da fadin... Saboda Zan mutu akan cinyar wacce na dade ina dakon sonta"

Kallon shi takeyi cikin tsananin tashin hankali amma Sam bazaka ceh tana cikin tashin hankali bah , wani Irin tsoro takeji, tasan tasha kashe mutane da hannunta, tasan ta kashe mutane da dama kuma agaban ta suke mutuwa sannan take sa abawa damisan ta naman su ,bayan tsawon lokaci bata taba jin tsoron kar wani yamutu bah sai akan shi cikin muryan ta mai dadi tace

"Bazaka mutu ba Arsh"lumshe idanunshi yayi cikeda jin dadi saboda ko kadan bai zata kira sunan sa bah ga kuma yanda ta kira sunanshi sai yaji kaman duk duniya nan babu wanda ya iya kira sunanshi kaman ita kasancewan abinda bata saba ba cos in zata kirashi saidai tace _kai kokuma tayi gyaran murya_lallai yau ranan sa'an shine duk da yana gangaren mutuwa  ,abin mamakin hawaye yaga a fuskarta daidai sanda ya bude idanunshi ai bai farga bah yaga ta fashe da kuka tareda rungumoshi zuwa kirjinta

"Wlhy ko ma waye bazai ci bulus bah nayi alkawari saina kashe koma waye daya harbe mun kai"ta fad'a cikin kukan data manta yanda akeyin shi juyar da idon ta da suka kara fari tayi duk da uban kukan da take yi  caraf idanuwan ta suka sauka cikin na wani dan aikin ta da wani

Ganin zata mik'e yasa shi rik'e hannun ta da tare da girgiza kansa alaman kar ta barsa

"Kaiii miye kake jira a wajen da baka kamo mun shi ba?"

"Nooo please!"

Cikin kuka tace"ai dole ne ma na dau fansa! A da ne na bari aka kashe mun masoyana a gabana amma banda yanzu! Alkawari nariga da na dauka akan bazan bar duk wanda ya shiga gona ta ba! Ka dai ka tsaya karka mutu tukunna saboda akwai abubuwa da daman da zamu yi da kai"

👑👑SHUGABA👑👑Where stories live. Discover now