PAGE 01

754 9 0
                                    

Eman...🥀

Bismillahir Rahmanir Rahim

This story is entirely a work of fiction,resemblance to anyones life is coincidental,a very tragic story line,y'all should bare with me,mind you this story is mixed,I promise you won't regret reading,count it as one of my best,no long essay,let's dig in.

Episode 1

Kwance nake a gadon asibiti tamkar itaciyar da ginshikinta ke cikin kasa,zuciyata cikeda bakin ciki mara misaltuwa,I'm feeling hopeless,useless and worthless,abubuwan dasuka faru arayuwata ke dawo min,me nayi danayi deserving this kind of pain?hawaye masu zafi ne suka zubomin,,Na d'aga kaina dakyar tareda juya shi left side inda umma ke zaune,saide kallo daya zaka mata kaga tsantsar fushi da tashin hankali,how will I continue my life with this huge burden?wanda idan kowa ya kalleni zai cigaba da tunasa acikin kowacce second din kowacce minutes din kowacce hours din kowacce rana?taya zan Cigaba da rayuwa da wannan dark stain din?which i cant forget har karshen Rayuwa ta?,zan cigaba da rayuwa da wannan dark past din which will degrade my status,something that will affect my future,career da sauransu duba da societyn damuke ciki,the victim is always the one suffering,victim din ne akoda yaushe ke shiga cikin tsanani Idan Hakan ta faru.
(shin wannan lamarin na nufin faruwar wani babban al'amari acikin rayuwar Eman?shin wannan lamarin zai kasance mabudin kundun kaddarar eman)?

Sabbin hawaye na zubo min nace

"Umma ki taimaka min,ki rufamin asiri,ki saurareni,I had no intention of tarnishing your reputation,akullum ina kokarin kare mutuncin kaina da naku Na iyayena,pls listen to me..."

Da sauri ta daga hannu alamar dakatarwa,tana bani wasu deadly glares dasuka firgita ni na runtse idona da sauri.
  "Will you shut your dirty mouth,are you crazy eman?so kike ki karasani?,me Na miki arayuwa dakike son ganin bayana?laifi ne zamantowa uwa agareki?you've crossed your limits and you should await the consequences of your actions,I'm sick and tired of you,ayanzu you don't have the right to explain anything,kin Riga da kin lalata Komai saboda kalamanki agareni tamkar kisa ne batareda d'igon jini ba".

Ta sauke Numfashi mai nauyi sannan tacigaba da fadin"shiru da bakinki zaifi zamar miki alheri,saboda kin ruguza duk wata alaqa ta fahimta dake tsakanin mu".Takarasa tana juya kai cikeda bacin rai mai tsanani.

"Umma kefa mahaifiya tace!".na fada da sauri tareda bud'e idona wanda har yanzu suke fitar da ruwan hawaye.with bitterness take juya kanta tace"unfortunately ni na haife ki shiyasa koda kika farka baki tarar da kowa ba sai ni,ki kalli dakin asibitin nan da kyau,wa kika gani bayan ni?nima saboda banida yadda zanyi ne".takarasa maganar tareda saurin ficewa daga dakin.

Cikeda rud'ani nake fadin "Innalillahi wainna ilaihi raji'un, ya Allah ka tasheni daga wannan mafarkin,ya Allah I'm in pain help me,Ya Allah bazan iya ba kaine Kawai zaka iya mun,ya Allah kai riqo da hannayena karka barni da iyawata,Ya Allah Ban san yazanyi ba,Ya Allah kazama gatana".

——
Cikeda damuwa Alhaji Safana ya shigo gidan,dawowar shikenan daga official trip,yaso wucewa asibitin da aka kwantar da eman daga Airport but he couldn't make it,a babban falon shi ya tarar da hajiya Kwaise,Hajiya Fanta na gefenta suna fira cikin nishadi,ganin shi ya sa fara'ar fuskar ta ninkuwa,ta miqe tana fadin"Sannu da dawowa Alhaji "tana washe fararen hakoran ta,gefen hajiya Fanta ya kalla tareda amsa gaisuwar ta,ya kalli hjy kwaise yana fadin"thank you "sannan yayi hanyar dakin shi,tunda umma ta fada mishi abinda yafaru ya nemi nutsuwar shi ya rasa,ahankali cikeda izza hajiya kwaise tabi bayan shi,tana fadin"Ina fatan lafiya,kaida mukayi sai next week zaka dawo".

Yace"abinda yafaru da eman is eating me up,bazan iya jira har sai wani satin ba".
Tace"haka ne,bari na hada maka ruwan wanka,kamar nasan kana hanya yau tuwon shinkafa nayi miyar agushi da zobo".
Toh yace mata duk da baida appetite,da hanzari yay wanka ya sa kaya mara nauyi,afalo ya zauna zaman cin abinci mummy matarshi ta biyu ta shigo,fuskar ta d'auke da farin ciki suka gaisa,agefen shi ta zauna sannan ta gaishe da hjy kwaise wacce ke sallama da kanwarta hajiya Fanta,zata koma gida dama ziyara ta kawo mata,sannan taji ainahin zancen abinda yafaru da eman.

Mummy tafi kowa farin ciki dan har ruwa tazuba akasa tasha,fatan ta da burinta akullum taga umma cikin tashin hankali,da Sauri Alhaji safana ya kammala cin abincin wanda Hjy kwaise ce kawai zai iya yima wannan karar,bayan haka babu matar daze tsaya cin abincinta batareda ya je asibitin ba yaga meke faruwa.

Babban mayafi maroon color hjy kwaise ta yafa kan doguwar kaftan din lace dinta,ta bi bayan Alhaji domin ko be fada ba tasan dole da ita yake fita,tana da permanent seat sannan maganar ta kamar zanen dutse yake awurin shi,uwar gida ran gida hajiya kwaise k'adangaren bakin Tulu.
——-

Aliyu tagani tsaye abakin kofar looking sad and confused,idanun shi sunyi jajur alamar yasha kuka,da sauri umma ta sunkuyar da kanta tana jin wata matsananciyar kunyah tana saukar mata,tanajin bazata iya hada ido da Aliyu ba ayanzu,muryar shi Na shaking yace

"Umma is it true,dagaske ne abinda ya faru da eman? I'm lost,I can't think straight,Dan Allah umma prove me otherwise".

kuka mai tsanani umma ta fashe dashi maimakon ta bashi answer,hakane ya kara  tabbatar mishi tabbas haka ne,wani jiri ne ya debe shi ba shiri ya silale kasa sabbin hawaye na zubo mishi masu zafin gaske,he's feeling betrayed and used.har lokacin umma ta kasa hada ido dashi talkless of tayi mishi magana,yana layi ya miqe tareda shiga dakin da aka kwantar da eman,lokacin hawaye sun daina zubo min sai kukan zuci,bana jin physical pain din dake damuna saboda zuciyah ta tafi komai yi mini ciwo,shigowar mutum dakin batasa Na juyo ba,adukkan tunani na umma ce ko dr ko kuma nurses,tamkar wanda yasha giya haka Aliyu ke tafiya har ya karaso daf dani,sai alokacin na zuba mishi idanuna wanda suka rine da kuka,ganin shi yasa hawaye suka zubomin,nasan Aliyu zaizo no matter what,nasan idan duk duniya zasu qi ni inada tabbacin Aliyu will stand for me,duk tashin hankalin da rud'anin da zuciyah ke ciki saida naji sanyi araina,nasan koba komai na kafa babban gurbi azuciyar Aliyu,gurbin da har abada babu wacce ta isa ta mallake shi,that I'm certain of.

Gwiwa akasa ya tsugunna tareda had'e hannayenshi wuri d'aya,muryar shi na mugun rawa yace"eman I want to hear everything from you,abinda hajiyar mu tafada is it true?"

Gabana ne yay mugun fad'uwa,nayi jarumtar mikewa zaune saboda yadda jikina ke mini ciwo,fuskar Aliyu wacce tayi kaca kaca da hawaye na kalla ina jin zuciyata na breaking into pieces,ko kadan bana son Aliyu ya kasance cikin damuwa,bare ace yana kuka da idon shi kuma nice sila,I won't forgive myself,Sosai naji tsanar kaina tana saukar min,Tabbas Umma tayi gaskiya,nice Na jawo ma kaina duk abinda ya sameni,I'm so stupid and crazy,

Muryarshi na sarkewa ya kuma fadin"tell me eman,ba gaskiya bane ko?".

Alokaci d'aya naji miyan baki ya k'afe,kaina ya kulle,my brain stops functioning,ban San taya zan bashi amsa ba,i don't know what to say.

"Eman I'm all ears,shin dagaske ne?"ya tambaya for the third time,looking very sad and hopeless,lamarin daya kara tayar mini da hankali,inayiwa Aliyu so na gaske wanda I can't trade it da komai koda za'a bani duniya da abinda ke cikinta.

Bakina Na rawa nace"Yes lovey,unfortunately kaga abinda ya faru damu".tamkar sabon mahaukaci Aliyu ya mike yana jifana da wasu kallo wanda bazan iya tantance ma'anar su ba,ahankali yayi one step backward yana girgiza kai,kuka mai sauti na kufce mishi,yayi two steps backward staying far away from me,hannuna wanda ya kumbura saboda infusions dinda ake samin na d'aga ina "lovey pls,Lovey pls  ...".bai saurare niba ya fice daga dakin ko umma dake tsaye bai bi takanta ba yafice daga asibiti cikin gushewar tunani,driving yake yana kuka yana dukan steering wheel,gabadaya bay cikin hankalinshi yake driving,gudu Sosai yakeyi batareda kula ba ya bugi wata babbar mota,aka tafka uban hatsari akan babban titin state road dake kanon dabo.

Yana fita na Rike kaina tareda yin ihu mai karfi da dukkan girman muryata,ina jin zuciyata na bugawa da sauri da sauri,da gudu umma da nurses suka shigo,sede kafin su karaso nayi passing out...

In shaa Allah zamu riqa One episode kullum,longer episodes coming in shaa Allah.

Zaynab Yusuf ✍🏼

EMAANWhere stories live. Discover now