PAGE 49

119 5 0
                                    

EMAAN......PAGE 49

Written by Zaynabyusuf✍🏼

ƙananun gumi ne ke tsastsafo ma fauxa even though idanunta arufe suke,amma kallo daya xaka mata kaji tausayinta ya mamaye maka xuciya,kallo daya zaka mata kaji idanunka sun tara ruwan hawaye saboda tausayi,mami dake gefenta har lokacin hawaye ne ke xubo mata saboda tausayin ƴarta da kuma halin daxata shiga ciki,wannan tunanin ne ke karya mata xuciya,hakan ne yasa hawaye suka cigaba da xubowa daga idanunta,ahankali fauxa ke motsa hannayenta wanda suke cikin na mami ta bude ido asanyaye hawaye suna xubo mata,so take ta mike xaune amma batada strength din yin hakan,sai kawai ta fashe da wani gigitaccen kuka mai taba xuciyar me sauraro,kukan dake sauka acikin xuciyar mami kamar xubar garwashi haka takeji,shafa kan fauxa tayi ta ce"fauxa relax...."iya abinda bakinta ya iya fada kenan saboda ta rasa kalaman da suka dace ta fadama fauxa awannan lokacin,ita kanta tana cikin tashin hankali mara misaltuwa,fauxa dake breathing heavily tace"mami ina Sadeeq?ina mijina?pls don't tell me he's no more,dan Allah mami kice min he's still alive".sabon kuka ne ya kufce ma mami sai kawai ta rungume fauxa me cewa"nashiga uku Mami....."tafada tana fashewa da kuka mai karfi da tsananin sauti,mami na kuka tace"baki shiga uku ba fauxa...."saurin katseta tayi tace"na shiga uku mami na lalace,taya zan cigaba da rayuwa da bakin cikin rasuwar Sadeeq?meyasa Sadeeq xai tafi a wannan gabar ?this pain is unbearable,I can't handle it anymore..."tafada tana buga kanta da bango,saurin tashi mami tayi ta riketa Sosai tace"fasbir sabran jameela...kiyi hakuri hakuri mai kyau fauxa"itadai fauxa kuka mai ciwo takeyi da ratsa xuciyar mai sauraro,kuma har lokacin ta kasa yadda da alamarin,gani take kamar mafarki takeyi,gani takeyi kamar ba'a wannan duniyar take ba,ƙwaƙwalwar ta ce ta tsaya cak,tana ganin kamar xata tashi daga wannan mummunan mafarkin,she can't believe her Sadeeq is no more.da sallama Abba ya shigo dakin wanda gabadaya jikin shi ya mutu,ya kalli Fauxa yana jin xuciyar shi na breaking into tiny pieces,xama yayi yana shafa kan fauxa dake rusa uban kuka,hakan ne yasa ta dago tana kallon shi tace"abba na dagaske ne Sadeeq ya rasu?dagaske ne baxan sake ganin shi?dagaske su Anum sun rasa mahaifinsu?dagaske ya tafi ya barmu?why abba?"tafada tana sake fashewa da kuka mai taba xuciya,kwalla ce ta cika idanun Abba,ya kalli mami wacce ke xubarda hawaye yace"bani hannunta"yafada yana riko fauxa ya mikar da ita tsaye,kafafuwanta ne suka fara rawa alamar baxasu cigaba da daukanta ba,sai kawai ya rungume ƴarshi yana jin xuciyar shi na yin xafi da radadi,bai taba ganin fauxa cikin tashin hankali irin haka ba,tun jiya da akayi rasuwar yaso yaxo wurinta amma bai samu dama ba kasancewar sune asahun gaba na yima Sadeeq last rites dinshi,kuma sai can yamma suka birne shi ga jama'a nata xuwa ta'axiyya,ajiyar xuciya ya sauke yana rike da fauxa suka fita harabar asibitin wanda yakeda shukoki masu kyau yana xagayawa da ita,yace"fauxa death is a sad reality,babu yadda xamu iya yi idan taxo dole mutum ya tafi,duk son dakike ma Sadeeq Allahn daya halicce shi ya fiki sonshi,kuma shine ya karbi abinsa alokacin dayaga yafi dacewa,rabuwa da closest person dinka aduniya is the most painful thing,amma dan Allah kiyi hakuri ki karbi wannan kaddarar da kyakkyawar xuciya sannan kiyi addua Allah yasa haka shine mafi alheri acikin rayuwarki,bance kada kiyi mourning sadeeq ba amma dan Allah kiyi cikin nutsuwa da kamalar dana sanki da ita,ki xamto mai tawakkali da yadda da kaddara good or bad,I'll always be there for you fauxa,haka mamin ki will always be by your side,your siblings are damn worried about you,kowa nata tunanin halin dakike ciki,we love you so much kuma in shaa Allah xamuyi iya bakin kokarinmu akanki saide kema sai kinyi hakuri kinyi walking things up,Allah yajikan Sadeeq ya mishi rahama,Allah ubangiji ya albarkaci abinda kuka bari ya baku hakuri da juriyar rashin sa,Allah ya dafa miki yayi riko da hannayenki,Allah ya xama gatanki ya sanya rislama da tawakkali acikin kyakkyawar xuciyar ki,Allah ya miki albarka fauxa,Allah ya miki Albarka,Allah ya miki albarka"saida Abba ya fada sau uku sannan ya runtse idanu kwallar data taru acikin idanunshi ta xubo,ahankali ya goge yana kallon fuskar fauxa da har lokacin take kuka,ji take kamar kanta xai tarwatse saboda har lokacin she can't believe the fact that ta rasa Sadeeq dinta,rabuwa ta har abada!.

EMAANWhere stories live. Discover now