PAGE 61

175 6 1
                                    

EMAAN...PAGE 61

Written by Zaynabyusuf✍🏼

   Murmushi alameen yayi kana ya girgixa kai yana mamakin emaan,sometimes idan tayi abu tana bashi dariya da nishadi,most times kuma abubuwanta na birgeshi fiyeda misaltuwa,she's just the perfect match for him kamar yasmeen,agaban press ya tsaya yana duba mata kayan daxata sa,yana son ya riqa mata abubuwa saboda hakan na sashi cikin farin ciki,bai sha wahala ba ya ciro mata maroon skimpy dress da underwears yana kallon wayar shi dake ring,ajiyar xuciya ya sauke ganin yasmeen ce ke kira,for the first time dayaji bai kyauta mata ba at all,yana jin kamar yaci amanarta ne,amma ya xaiyi da alkalamin qaddararsa?abubuwan dasuke faruwa ya tabbatar sune alheri arayuwar shi dan haka bai ja tunanin da tsaho ba yayi picking,shiru yasmeen tayi ta daya bangaren shikuma ya fita daga dakin emaan to give her the respect that she deserves....shirun da yasmeen tayi na nufin abubuwa da dama,babban abin nufi shine tana fushi dashi fushi me tsanani,dafe kanshi yayi yana jin babu dad'i saboda shi me laifi ne agareta,hasalima ya manta ranar daya kirata saide idan yaga missed calls dinta ne yake calling back,garin gyara xamantakewar shi da emaan yake distancing kanshi away from yasmeen without knowing,sassauta murya yayi yace"baby na how are you doing?"bata san lokacin da wasu munafukan hawaye suka gangaro mata ba na tsantsar bakin ciki da takaici,alameen yace"I'm sorry love,ayyuka ne suka min yawa these days..."yasan baxa tayi magana ba dama haka d'abi'arta take,murya can kasa yace"baby banda kuka pls,i can explain myself,dan Allah kiyi hakuri"ga mamakin shi yaji tace"na rasa gane kanka alameen....yanxu aikinka yafi ni daraja da mutunci,your work is your number one priority now and I'm a nobody ko?"tafada cikin shesshekar kuka,Sosai hankalinshi ya tashi saboda baya son kukan yasmeen,cikeda damuwa yace"baby calm down pls,kidaina kukan nan dan Allah"murmushin takaici tayi tace"alameen you're hiding something from me wallahi babu kaffara,kadaina raina min hankali"Sosai gabanshi yayi mummunan faduwa,amma ya daure yace"I'm not hiding anything from you baby ta,trust me"ajiyar xuciya ta sauke sannan tace"i don't trust you anymore alameen,I'm very sure bawani aiki daya dauke maka hankali,May be you met someone..."tafada muryarta na breaking kamar yadda xuciyarta ke breaking into tiny pieces,she can't imagine her alameen da wata,not in this life.wasu munafukan gumi ne suka xubo mishi yace"Haba sweetheart!,meyasa kike irin wannan tunanin?"kai tsaye tace mishi"abinda ya kamata ka fahimta kenan,tunda na fada hakan akwai valid reasons kenan,for four years ban taba fadin hakan ba sai yanxu why?you gave me every reason to doubt you and I'm warning you not to play the smart card....."saurin katse ta yayi yace"c'mon yasmeen,me kike fada haka?kinsan dai idan kowa xai juya miki baya arayuwar nan I'll always be there for you,you know how much I love you kuma babban burina is to make you my dear beloved wife,so chill pls".ajiyar xuciya ta sauke ta ce"it's alright then..."daga haka bata sake cewa komai ba,alameen ne ya kalli dakin emaan,he's sure ta fito daga wanka by now,kuma yasan tana gama shiryawa xata fito cin abinci,dan haka yake so yagama wayar Cox yana ganin it's not proper ya rika waya da budurwa agidan auren shi.Saida ya sake yin kasa da murya sannan yace"baby na ta bani damar xuwa na karasa aikin danakeyi?"d'aga kai tayi alamar tunani sai kace yana ganinta tace mishi"sure"yace"I'll call you later"kashe kiran tayi bata ce mishi komai ba,saboda jikinta yana bata some kind of feelings gameda alameen,he seems distant these days,tana kwance asaman kujera take wannan tunanin....wayar shi alameen ya bi da kallo tareda sauke ajiyar xuciya,sai yanxu ya san yana cikin cakwakiya mai tsanani,arayuwar shi bai taba ganin mace mai tsananin kishin yasmeen ba,gata da saurin d'ago mutum musamman idan ta fahimci kana mata b'oye boye,for now baisan ta yadda xai fada mata ba hasalima bai yanke shawarar fada mata ba anytime soon,kife wayar yayi tareda sauke ajiyar xuciya yana kallon emaan wacce fitowar ta kenan daga daki,bata kalli gefen dayake ba ta wuce shi walking majestically,bayanta yabi suka sauka kasan saide baice mata komai ba har ta xauna a kujera tana bubbude abincin,lasagna kawai taga xata iya ci dan haka tayi plating daidai cikinta ta hada da coke tana ci dukda abincin baya mata dadi,hasalima ta rasa appetite dinta gabadaya,yatsine fuska tayi tana jin kamar xaxxabine ke son rufeta kawai dai tana karfafa jikinta ne batason ta kwanta,alameen na xaune agefenta yana karantar moves dinta closely without saying a single word,saida ta kusa kammala cin abinci yace mata"emaan are you okay?"fararen idanunta ta d'ago tana kallonshi for few seconds tace"I'm okay"gyara xama yayi yace "are you sure?"gyada mishi kai tayi batace komai ba,yace"ni baxa'a bani abincin ba?"ya tambaya yana langabar da kanshi Sosai yayi kalar tausayi,kallonshi tayi closely tace"nima ai ba wani bane ya xuba min"yace" baki ce axuba miki bane shiyasa"without looking at his face tace"me zakaci?,is it the lousiana pasta?lasagna or mac and cheese?"kai tsaye yace mata  all,jinjina kai tayi ta xuba mishi abincin moderately,tana gama cin nata ta koma parlo tana neman movie a Netflix,joining dinta yayi even though a separate kujera ya xauna saboda ya lura these days bata iya tolerating takurar dayake mata...daga can gefe yake jefa mata kallon kauna domin itace ta xame mishi Tv,aranshi yace ina da emaan me xan kalla a movies?ita kanta character ce wacce bai taba gani ba,she's so different...Washegari da misalin k'arfe biyu na rana emaan tagama shiryawa,she's feeling weak and tired kamar wacce ta kwana tana aiki,wankan datayi ne yasa taji saukin ciwon jikin nata,tana cikin daura vintage scarf alameen yashigo dakinta yana mata kallon kurilla,daga sama har kasa yake kallonta ganin ta sa wata fly gown kuma iya ankle rigar ta tsaya mata,dan ma dai rigar long sleeves ce amma still hakan bai kwanta mishi ba,asanyaye ya rungumeta ta baya hugging her tightly yace"baby wannan rigar....xaki dora abaya ne ko kimono akai?"d'an juyawa tayi tace"ko daya"xaro idanu yayi yace"wasa kike baby"yafada tareda kissing bayan wuyanta,cikeda shagwaba kamar xata fashe da kuka tace"ni ka kyaleni "sassauta rikon yayi yace"I'm sorry baby,amma rigar nan tayi karama dayawa..."bai tsaya jiran abinda zatace ba ya bude press ya ciro mata after dress black color me kyau,ba musu ta sa after dress din dama tana da niyyar sawa kawai dai shine ya rigata daukowa,yana rike da hannunta suka fita,tsaraba Sosai sukayi from different places sannan suka koma gida,suna shiga emaan ta kwanta asaman kujera tana sauke numfashi dakyar,tayi muguwar gajiyar da ko magana batason a mata,alameen ya lura da hakan shiyasa ya kyaleta ta huta,shikuma ya hau sama ya hada musu kayan su acikin trolleys guda 4 dayake trolleys biyu na tsaraba ne,bacci mai nauyi emaan tayi sai bayan sallar isha tafarka,da mamaki ta ganta kwance asaman gadon alameen,shikuma yana xaune agefen gadon yana waya da mami,samun kanta tayi da kasa motsawa tacigaba da tunanin datakeyi mai cikeda fargaba,saboda a xamansu yanxu ta manta da kalmar damuwa da tunani,rayuwa takeyi mai inganci saboda ta dauki hakuri da juriya ta sa acikin xuciyrta,dama ba kowa bane ke samun abinda ranshi yakeso,sannan ba kowa bane ke auran wanda yake so,amma most importantly shine ta samu wanda yake kulawa da ita fiyeda yadda take tsammanin ana kula da mutum,sun dade suna waya da mami saide ta kasa had'a bakin xaren maganar da sukeyi,dan haka ta mike xaune jiki asanyaye still starring at him,juyowa yayi yana kallonta kuma har lokacin wayarshi na makale da kunneshi,she's everything he wants  and more,dan haka he won't give up on her koda duniya xasu taru akanshi,mutuwa ce kawai xata raba auren shi da emaan...shine ya taimaka mata tayi wanka yana mata whispering kalaman soyayyah masu tsayawa arai da xuciya,tsantsar kulawa wacce babu sirki yake gwada mata har ya kammala shiryata cikin pyjamas,sallah tayi sannan ya bata abinci dakanshi this time around,tana kwance a faffadan kirjinshi sukai bacci gefe daya xuciyar alameen cike take da damuwa,domin bazai taba aikata abinda mami ke son yayi ba kuma baisan ta hanyar daxai fahimtar da ita ta fahimta ba.....da xaxxabi mai ratsa jiki ta tashi amma d'okin xuwa kano taga umma ne yasa take daurewa,da kanta tayi wanka ta shirya cikin black expensive abaya,ire-iren kayan da alameen ke mata order from KSA,kallo daya zaka ma emaan tabaka sha'awa,tayi kyau ta sake fari tayi bul-bul da ita,kana ganinta kasan tana cikin nutsuwa da kwanciyar hankali sannan tana samun kulawa mara fasaltuwa,hannunshi rike da nata suka shiga first class lounge,even though emaan daurewa kawai takeyi amma xaxxabin yaci karfinta sosai,a jirgi ma kwanciya tayi ajikin alameen,ga mamakinta taji tana samun saukin abubuwan datake ji ajikinta,da mamaki yake kallonta saboda yau ce rana ta farko data hada jiki dashi willingly,murya can kasa yace mata"emaan are you okay?"yamutse fuska tayi kamar xata fashe da kuka tace"ni ka kyaleni"ba shiri yayi shiru tareda placing palm dinshi asaman goshinta to feel her temperature,sosai yaji xafi dan haka ya kashe ACn dake wurin su ya lullubeta da light bargo,sosai taji dadin hakan shiyasa bacci mai nauyi ya dauketa,ko abincin jirgi bata samu damar ci ba saboda saida sukayi landing a abuja ya tasheta,sosai ya rungume abarshi suka fita daga cikin jirgin,nearest hotel yakaisu sannan ya musu ordern pounded yam da Egusi soup,wanka yafara mata sannan ya bata abincin kuma ba laifi taci sosai kamar ba emaan ba,saida yaga tayi bacci sannan shima yayi wankan yaci abinci,tun a abuja yayi mata booking appointment a wani expensive clinic a kano yana son anjima da dare yakaita su duba mishi ita,basu dade ba a hotel suka wuce kano emaan na jikin alameen,bata san meyasa ba idan ta kwanta ajikinshi tana shakar kamshinsa take samun relief,driving yake calmly yana kallonta yadda take narkewa sai kace mai,yace mata sannu yafi sau dari daga Airport xuwa gidansu,cikeda farin ciki ta saki karamin murmushi sanda yayi parking tana sauke deep breath,ya juyo yana kallonta yace"Sannu baby na "yafada yana shafa kanta,da kanshi ya bud'e mata motar ya dauko jakarta sannan ya rungumeta akirjinshi....gaban mami dake tsaye a entrance ne ya fadi,alokaci daya murmushin dake dauke asaman fuskarta yayi k'aura,bango tayi saurin dafewa saboda yadda kanta ya juya jiri na dibar ta yana kokarin zubar da ita kasa,takasa apprehending abin acikin xuciyarta,gani take tamkar amafarki hakan ke faruwa,da hannayenta guda biyu tayi amfani wurin goge idanunta tana hoping mafarki takeyi,ga mamakinta taga sun tsaya cak kasancewar emaan da tafiyar ma ta gagareta,baida option illa ya dauki abar shi kamar baby,kallo daya mami ta mishi taga tsantsar kaunar emaan wacce yakasa boye ta acikin ranshi,ga damuwa mai tsanani daya tsinci kanshi aciki yana jin inama amaida ciwon kanshi,bai lura da mami ba saida xai shiga main parlo yaganta tsaye tanata kallonshi idanunta cike da ruwan hawaye,cikeda damuwa yace"mami...."daga mishi hannu tayi alamar dakatarwa alamar bata son jin komai daga gareshi,asanyaye ya ajiyeta asaman kujerar main parlo yana sharce gumin daya xubo mishi,hajjo data hakimce a one sitter tace"kinga abinda nake fada miki ko?"ta jefa ma umma tambayar wacce ta sinne kai akasa tun lokacin da suka shigo,mummy da mama suka saki baki suna kallon ikon Allah lokacin da emaan tafara juye-juye asaman kujerar,alameen mantawa yayi agaban su hajjo yake yayi kneeling agaban emaan tareda riko hannunta yace "Sannu baby..."yafada yana shafa kanta,bud'e baki hajjo tayi tareda xaro idanu waje,umma tayi saurin komawa part dinta,mami da kanta ke juyawa kamar xata fadi ta shiga part dinta duhu yana mamaye mata idanu,hajjo kam cewa tayi"babu mara kunyan daya isa yasa na tashi daga parlon nan"sai alokacin ya gaida hajjo tawani dauke kai tareda tabe baki,Kunya ce Sosai tasa emaan ta kasa mikewa xaune,dan haka alameen ya dauketa xuciyar shi cikeda damuwar mami,saurin tashi hajjo tayi tace"Ina kake tunanin xaka kaita?"ta jefa mishi tambayar aduk tunaninta part din umma xai kaita,kai tsaye yace"a wani bangare dakin mijinta yake?"hajjo tace"Toh mara kunya fitsararre ina tambayar ka kana tambaya ta"kallon hajjo yayi ya bata rai yace"kiyi magana ahankali babyta batason hayaniya"sakin baki hajjo tayi tana kallon alameen har ya shige part dinshi da emaan,emaan kuwa kunyah taji mara fasaltuwa dan haka suna shiga parlon ta mike xaune tana galla mishi harara,murmushi yayi yace"waya tabamin babyna..."d'auke kanta tayi tareda xuro da kafafuwanta kasa,yace"Ina xaki?have some rest mana"without looking at him tace"Ina kuwa xani?"cikeda tsiwa tai maganar dan haka yay pining dinta da bango,da hannayenshi biyu ya rungumeta tightly yana kallon kwayar idanunta,baice komai ba illa mamakin kanshi dayakeyi na irin sonta da kaunarta daya mamaye mishi xuciya,kissing her repeatedly yace"go and have some rest babyna,anjima xamuje asibiti kinji ko?"kallon shi kawai tayi batace komai ba,pecking goshinta yayi wanda hakan yayi daidai da shigowar mami cikin parlon saboda takasa samun nutsuwa a bangarenta,ji tayi numfashinta baya karasawa can kasa,taxo parlon nashi ne badon tanada abinda xata fada mishi ba,sai dan part dinshi yafi kowanne wadatacciyar fresh air,gabanta ne yayi mummunan faduwa sanda idanunta suka sauka akan emaan da alameen,hasalima emaan tureshi takeyi tana cewa"wai miye haka?"shikuma jikinshi na rawa yace"sorry my love,yanxu go and have some rest kinji?sannan dan Allah kici abinci"sake hugging dinta yayi yace"promise me xakici"emaan tace"let go off me alameen"runtse idanu mami tayi xuciyrta na breaking into tiny pieces,bata san lokacin da hawayen bakin ciki suka gangaro mata ba,wai ita ce yau take kallon alameen dinta yana rawar kafa akan emaan,hasalima shine yake shisshige mata itakuma tana basarwa,shine ma yake lik'e mata itakuma tana cewa bata so,wannan wani irin bakin ciki ne?basu lura da ita ba saida emaan ta juya ahankali xata fita daga parlon suka hada ido,saurin fita mami tayi daga bangaren yayinda emaan ta sauke numfashi dakyar saboda mugun kallon da mami ta wurga mata kafin ta fita,gabanta ne yafadi ta runtse idanu tareda dafe kirji,can kuma tayi jarumtar fita daga part din ta wuce bangaren umma tana tafiya ahankali kamar tsohuwar munafuka,taso xuwa bangaren mami ta gaisheta amma baxata iya shiga ita kadai ba musamman yadda mamin take cikin fushin nan mai tsanani.Cikeda tashin hankali mami takoma bangarenta sabbin hawaye suna sake xubo mata,sai yanzu ta lura da mahaukacin farin da emaan ta kara gashi tayi bul-bul sai shek'i take da walwali na tsantsar jin dadi,tabbas ba karamin aiki Alameen dinta yayi ma emaan ba,batada haufi emaan ce dalilin dayasa suka rage yin waya,ba dama ta kirashi sai yace yana aiki ashe aika-aika yake aikata mata,runtse idanu tayi lokacin da fauxa ta dafa shoulders dinta hankali tashe tace"mami meya faru?"samun kanta tayi da kasa boye ma fauxa halin datake ciki,tace"nashiga uku fauxa,shikenan alameen ya fada tarkon fatima,sun shanye min d'a bayaji baya gani yanxu"ajiyar zuciya fauxa ta sauke tana kallon mami tareda yin naxari mara xurfi akanta,ta fahimci bayan tsanar emaan harda kishi ne ke damun mami,alokacin take tunanin yadda Sadeeq ya daukake ta arayuwa fiyeda misali amma hajiya bata taba canxa mata fuska ba daidai da rana daya,sannan babu wanda yakai mami farin ciki da faruwar hakan,akullum tana alfahari da hakan tana cewa Fauxa ta samu miji nagari,ajiyar xuciya fauxa ta sauke tace"dan Allah mami kidaina damuwa kada hawan jininki ya tashi "batace ma fauxa komai ba illa goge hawayen datayi tareda hadiye kukan xuciyarta na balbala tana ci da wuta......da sallama emaan tashiga parlon umma,saida ta kwanta asaman kujera sannan tagaishe da umma wacce ta tsaya tana kallon emaan farin ciki da nutsuwa suna shigarta ganin emaan tayi kyau fiyeda misali,kallo daya ta mata tasan emaan tasamu kwanciyar hankali,umma tace"mexakici ?"mikewa xaune emaan tayi domin batajin kwadayin komai acikin ranta,tace"abinda kika dafa umma"closely umma ta kalli emaan sannan tace"are you sure babu abinda kikeso adafa miki?"gyada mata kai emaan tayi tace"yasu musaddiq"umma tace"suna school"murmushi emaan tayi tace"umma nayi missing dinki,ina anty habiba?"dariya umma tayi tace"anjima kadan xaki ganta taxo"daga nan kitchen tashiga ta hada ma alameen abinci a medium size tray ita kuma emaan ta xuba mata a plate,saliha takira takai abincin alameen sannan ta dawo parlon tana kallon emaan sai yamutse fuska takeyi,kana ganinta kasan she's not alright,xama umma tayi tace"sauko kici abincin"ba musu emaan ta sauko tana kallon plate din,sai kuma taji baxata iya cin abincin ba,white pasta ce da chicken sauce,jujjuya abincin takeyi tana tunani,haka ne yasa umma cewa"ya dai?"girgixa mata kai emaan tayi batace komai ba illa kwanciya data yi agefen umma tana lumshe idanu gabadaya bata jin dadin jikinta,plate din umma ta kai kitchen ta dawo parlon tace"Tashi muje ki watsa ruwa"ganin yadda emaan ke narkewa yasa umma ta taimaka mata tayi wanka,tana fitowa daga toilet taga anty habiba xaune agefen gado tareda umma suna gaisawa alamar zuwanta gidan kenan,daga sama har kasa anty habiba take kallon emaan irin kyan da emaan tayi mara fasaltuwa,kwanciya emaan tayi asaman gado sannan ta gaida anty habiba,kallon umma tayi tace"lafiyarta kuwa?ko kuma gajiyar hanya ce?"murmushi umma tayi tace"inaga gajiyar ce,idan kuma da wani abun ai gata nan saiki tambaye ta"itadai emaan najinsu batace komai ba,anty habiba tace"xaxxabin ne har yanzu?"gyada mata kai emaan tayi,anty habiba tace"Allah ya baki lafiya,kun je asibiti ko?"gyada ma anty habiba kai tayi saboda batasan doguwar magana,sallamar alameen ce tasa umma da anty habiba suka fita parlo,cikeda girmamawa suka gaisa yana kokarin fita daga parlon yace"umma tashirya karfe 7 ne appointment dinmu a asibiti" da"Toh"umma ta amsa shikuma ya nufi bangaren maminsa gabanshi na tsananta faduwa,da sallama yashiga idanunshi suka sauka akan fauxa wacce ta shimfida murmushi asaman fuskarta,shima murmushin ya mata yana jin tsantsar tausayinta na ratsa shi,saboda fauxa ta rame kuma tayi duhu,kana ganinta kasan tana cikin damuwa.Agefenta ya xauna tareda riko hannunta,kafin yayi magana tace mishi "Sannu da zuwa"kasa amsawa yayi saboda xuciyar shi ta karye sosai,illa kawai kallonta daya cigaba da tayi,yana ji inama akwai abinda xaiyi wanda zai yaye mata damuwarta,murya can kasa tace mishi"ya hanya?"asanyaye yace"alhamdulillah fatan mun sameku lafiya"jimmm yayi for few seconds sannan yasamu courage din cewa"ya hakurin mu?"idanun fauxa ne suka ciko da ruwan hawaye,tace"hakuri mun gode Allah"tafada tana jijjiga kai,shiru ne ya biyo baya kowa da tunanin dake ranshi musamman alameen da fargaba tacika xuciyar shi,yace mata"Ina mami?"da hannu ta nuna mishi daki sannan tace "tana ciki"mikewa yayi jiki ba kwari ya shiga dakin kai tsaye,lokacin mami na kwance asaman gado abin duniya sun taru sunyi mata yawa,tama rasa tunanin daxa tayi dakuma hukuncin daxata dauka,sallarmar shi ce tasa ta bude idanunta tana kallon shi,shikuma ya xauna akasa daidai saitin datake yace"barka da rana mami,fatan mun sameku lafiya"murya can ciki-ciki tace"lafiya kalau"saboda bata iya fushi da y'ay'anta,koda kuwa ranta amugun b'ace yake bata nuna musu balle tafada musu maganar da xatayi affecting rayuwar su,abinda ta sabayi shi tayi yanxu,dama idan tana cikin fushi dakinta take xama ita kadai har lokacin daxata sauko,tace mishi"tashi kaje,xan nemeka anjima"ba musu ya Mike xuciyar shi babu dadi yakoma parlo,bai tarar da fauxa aciki ba dan haka bangaren shi yakoma yana sak'a da warwara...wasa-wasa emaan bataci abinci ba har bayan sallar magrib,umma da anty habiba sunyi fadan har sun gaji,dan dole suka zubama sarautar Allah idanu,tun shida da rabi anty habiba tasa emaan ta shirya,Ana idar da sallah alameen yashigo part din,emaan ce kawai a parlon dan haka kai tsaye ya xauna agefen ta yana shafa kanta yace"how are you feeling?"batace mishi komai ba illa kallon fuskar shi datayi,shikuma ya dagota xaune sannan ya taimaka mata suka fita,hajjo kawai suka tarar a main parlo itama tana ganinsu ta dauke kai gefe,tafiyar minti talatin ce ta kaisu asibitin lokacin jikin emaan ya sake yin xafi sosai,kallo daya dr ya mata yagano she's pregnant,amma bai tabbatar musu da hakan ba saida aka kammala teses yace ma alameen"congratulations,your wife is one month pregnant "alameen kasa rufe baki yayi saboda farin ciki,irin farin cikin da bai taba tsintar kanshi aciki ba,the joy of becoming a father,few drugs akayi mata prescribing ya siya a pharmacy sannan yakoma ward dinda take,tana xaune ta tallafe kai ya shigo yana washe baki,ji tayi kawai yayi hugging dinta tightly yace"thank you wife,i love you so much...."ya fada yana mata light kiss asaman lips dinta,tana tutture shi tace"miye haka?a public place muke fa"bai damu ba yasake owning lips dinta yana whispering "nagode wife,nagode sosai"da mamaki take kallonshi takasa cewa komai illa dai tana kokarin tureshi kada ta hadu da fuskar sani.....






*masu himma nata registration, kawata, Antyna,yayata, mummy na what are you waiting for?chat me up directly via 09037909996 domin shiga class dina inda xan bayar da enticing goodies, sai na jiku*



Zaynabyusuf✍🏼

EMAANWhere stories live. Discover now