PAGE 80

279 6 0
                                    

EMAAN....PAGE 80

Written by Zaynabyusuf✍🏼

Emaan ce ta fito daga bathroom jikinta daure da white medium size towel,skin dinta kamar milk sai glowing yakeyi,fatar jikinta ta sake yin laushi da santsi saboda gyaran jikin da aka mata xakayi tunanin emaan Amarya ce,agaban gado ta tsugunna tana kallon Sadeeq dake smiling yana kallonta kamar yasanta,cikeda farin ciki emaan tasaki murmushi wanda yake fitowa daga can kasar xuciyr shi,son d'anta na fixgarta ta riko hannunshi tana girgixawa ahankali tace"my baby boy,my sadeeq i love you so much "tafada tana kissing hannun yaron,adaidai lokacin umma ta shigo dakin tana kallon emaan cikeda mamaki tace"har yanzu baki shirya ba emaan?"da sauri emaan ta juyo tana kallon umma tareda sunkuyar da kai tana murmushi,dariya umma tayi tace"yi sauri ki shirya,kin kusa makara fa"daga haka umma tafita daga dakin,sky blue lace emaan tasa dinkin straight gown anyi mata rantsastsan bead work mai kyau,sosai kayan suka dace da skin and banging body din emaan,Sadeeq ne yayi complementing outfit din mamanshi shima yana sanye da sky blue kaya masu kyau,yaron yayi wayau yayi bulbul dashi abin sha'awa,a main parlor ta tarar da kowa na gidan Sadeeq na hannun Abba,agefen mami emaan ta xauna kamar yadda mami ta umarta,ta riko hannun emaan cikeda tsantsar san emaan tace"Allah ya kiyaye hanya daughter,Allah ya tsare ya kara muku xaman lafiya "sunkuyar da kai emaan tayi tace"Amin"ciki ciki,mummy ce tashigo parlon tana kuka wiwi tana rokon gafarar kowa na gidan musamman umma da emaan,umma tayi murmushi tace"bakomai ai komai ya wuce"afiya ce ta rike kafafun emaan tana kuka mai tab'a xuciyar me sauraro tace"dan Allah ki duba girman Allah,ki yafemin abubuwan da na miki,rayuwata baxata taba samun daidaito ba idan har baki yafe min ba"murmushi emaan tayi tace"bakomai afiya,Allah ya yafe mana baki daya"mami ta kalli gefen da umma take tace"I'm sorry for everything umma,alokacin baya nayi kuskuren judging emaan base on allegations dinda aka mata,amma yanxu nagane aikata hakan kuskure ne babba kuma alhamdulillah I'm a better person now"umma tace"Allah ya yafe mana baki daya nikam nayafe ma kowa nima ina fatan xaku min afuwa"cikeda farin ciki Abba yace"Alhamdulillah,nagode Allah da rayuwar emaan ta xamto ixina da darasi ga kowa nacikin gidan nan,fatana shine Allah ya cigaba da hada kanmu cikin aminci so da kaunar juna"hankalin mummy ne yayi mugun tashi saboda har lokacin Abba baya kulata kuma baice komai ba gameda aurensu,cikeda damuwa tace"ka yafemin abba,wallahi nagane kuskure na,kuma in shaa Allah wannan ne karo na karshe da xaka sameni da aikata laifi"Abba yace"Allah ya yafe mana baki daya"cikeda farin ciki mummy tace"ka hakura kenan Abba?"gyada mata kai yayi alamar ehh mummy ta fashe da kukan farin ciki,mama dake gefe itama tana matse kwallar farin ciki saboda Sosai abba yayi maganinsu cikin ruwan sanyi,pictures aka musu na tarihi sannan suka raka emaan Airport kowa na mata addua tareda fatan alheri,hawaye ne suka xubowa emaan saboda ganin yadda familynta ke kaunarta kamar xasu maidata ciki,musamman daddynta daya ajiye ayyukanshi ya rakota airport fauxa Na gefenshi tayi bulbul she's now happy with her life saboda kaunar da baban emaan ke nuna mata is unexplainable,cikeda tsantsar kauna suke rainon su Anum kamar shi ya haifesu....misalin k'arfe hudu na yamma emaan ta sauka a Heathrow international airport,alameen tun 2 hours before yaxo yana tsaye a arrivals bakinshi yaki rufuwa saboda farin ciki,suna fitowa yayi hugging dinta tightly sannan ya karbi Sadeeq feeling over the world,emaan ma she was so happy  saboda tayi missing mijinta fiyeda misaltuwa,"you're welcome sweetheart "yayi maganar cikeda farin ciki,emaan tace"thanks darling "tafada tana kissing forehead dinshi,murya can ciki yace "I miss you so much baby girl"lumshe idanu tayi tace"I missed you more"yace"ok inason ki fada min hakan da baki sannan ki nuna min hakan a aikace"emaan da idanunta full of love for him tace"sure darling"alameen jiyayi babu wanda yakaishi dace aduniya,farin ciki mara fasaltuwa ne ya mamaye mishi xuciya,emaan tana bashi interesting story suka karasa gidansu dake Knightsbridge,suna shiga alameen ya ajiye Sadeeq asaman kujera yayi pining emaan da bango tareda hade fuskar su alokaci daya,forehead dinsu ya hadu dana juna suna shakar each others breath,kowanne fuskar shi d'auke da murmushi mai sanyaya xuciyar Dan uwan shi,yace "kinga ribar hakuri ko baby?"gyada mishi kai tayi tace"tabbas naga ribar hakuri my lovey,sannan ina alfahari da abubuwan dasuka faru dani wanda sune silar kasancewar mu tare ayanxu"alameen yace"same my love,fatana shine Allah ya albarkaci rayuwar mu data yayan mu baki daya"lumshe idanu emaan tayi tace"Amin"saide kafin ta rufe baki alameen yayi owning lips dinta yana kissing dinta passionately with all he got,itama Sosai take reciprocating kiss din saboda tayi missing alameen beyond words,kukan Sadeeq ne ya dawo dasu daga duniyar tunanin dasu ka lula,alameen ne yayi saurin daukar shi yana kallon emaan dake dariya sosai on top of her voice,irin dariyar da bai taba ganin tanayi ba,shima dariyar yayi kana yayi hugging dinsu tightly kaunar junan su na fixgarsu yace"i love you emaan and I'll continue to do so for the rest of my life,for better and for worse,in sickness and in health,I love you more than anything in this world,and they lived happily ever after......

ALHAMDULILLAH!!!
Anan ni Zaynab Mohammed Yusuf na kawo k'arshen wannan littafi nawa me taken *EMAAN* inda nayi kuskure ko na fad'i ba daidai ba Allah yafemin,
I will first of all thank *you* for reading my novel and supporting me through out this journey,thank you so much as we keep loving each other.

TUNATARWA
Labarin dake cikin wannan littafi kagaggen labari ne don fadakarwa da nishadantar da mai karatu.Saboda haka sai a guji yin zargi ko zaton cewa anyi wannan labari ne domin musgunawa wani ko wasu. Haka sunaye da garuruwan dake ciki an saka ne kawai don kayata labarin.

TO MY PARENTS
Alhaji Muhammad Yusuf and hajiya Fatima Bint Hussein,I love you so much,rabbi rahamhuma kama rabbayani sageera 💖

YAN UWA RABIN JIKI
Khadija M Yusuf(Ya ummi)Yusuf M Yusuf (Ya abba)Fauza M Yusuf (Ya fauzi)Maryam M Yusuf (Ya mariam)
Musa M Yusuf ,Mohammed M Yusuf
Abubakar M Yusuf,Muneerah M Yusuf
Allah ya rayamu cikin zumunci da aminci ya tabbatar mana da alkhairi, duk burikanmu na alkhairi cikin rayuwarmu,ubangiji ya cika mana su amin.I love you all💖💖

SADAUKARWA
Wannan labarin sadaukarwa ne ga mummynah HAJIYA SAFIYYAH DANJUMA(UMMU FAISAK💖), words are inexplicable when it comes to you,babu kalmomin dazan iya amfani dasu wurin bayyana yadda kike awurina,know that I love you so very much and I wish for your happiness in every falling star💖

To the wonderful groups
CHEF ZEE LIBRARY 📚
EMAAN COMMENTS SECTION...thank you all for reading.
To my Arewabooks readers, thank you all for reading,sai mun sake haduwa cikin littafina nagaba mai suna 💖TARAYYAH💖wanda xai xo muku nan bada jimawa ba in shaa Allah.

Wani darasi kika dauka acikin labarin EMAAN?ku turamin ta dm nikuma xan zabi mutum uku da sharhin su yafi na kowa nasa su a online class dina in shaa Allah...

With love
Zaynab Mohammed Yusuf✍🏼
09037909997

EMAANWhere stories live. Discover now