PAGE 58

161 5 0
                                    

EMAAN....PAGE  58

Written by Zaynabyusuf✍🏼

    Wannan daren ne ya kasance dare mafi daraja ga alameen,daren da baxai taba manta wanxuwar shi ba a kaf tsahon rayuwarshi,a night worth remembering domin a wannan daren alameen yazama emaan,emaan kuma taxama alameen,misalin karfe biyun dare ne alameen ya kasa runtsawa saboda tashin hankalin daya tsinci kanshi aciki,gefe daya rudani ya shiga mara fasaltuwa,yakasa apprehending abubuwan dasuka faru,kenan sharri suka ma emaan?kenan duk abubuwan da ake fada akanta karya ne da sharri gamida hassada?gumin da suke zubo mishi ya goge yana kallon fuskar emaan da har lokacin hawaye suke gangaro mata,bacci takeyi amma kana ganin baccin kasan na karfin hali ne saboda gabadaya bata jin dadin shi,gefe daya kuma tana sauke ajiyar xuciya me hade da shesshekar kuka,sonta da tsantsar tausayin ta mara misaltuwa ne ke mamaye zuciyar alameen,irin tausayin da bai taba yi ma wani ba aduniya,ji yayi tunanin shi ya tsaya cak yana jin masifar haushin kanshi akan abubuwan daya mata acikin rashin sani,yana kallonta da narkakkun idanunshi masu cikeda tsantsar kaunarta mara fasaltuwa ya jawota jikinshi ya rungume ta kamar xai maidata cikin shi,bai ankara ba yaji hawaye masu xafi suna gangaro mishi na tsantsar tausayinta,alokacin yake tuna labarin da Abba ya basu na rayuwarta wanda alokacin baiji komai ba sai ayanxu ne labarin ke ratsa xuciyar shi,tausayin rayuwarta da kuma soyayyarta mai tsafta tana sake shigar shi cikin rashin kakkautawa,xuwa yanxu kuma saura kadan sonta ya karasa xagaye jikinshi,yana shafa kanta yace"i know I'm not perfect, i know it might not be smooth all the way,but I promise I'll never leave you emaan,even if everything else comes to an end...."yafada tareda jan dogon numfashi yana sauke ajiyar xuciya sannan yacigaba da fadin"i promise you emaan everything will be fine,no matter the challenges we are facing i will never leave you even for a second,rayuwar mu might be at its lowest point today,amma ina me tabbatar miki everything will change for the better,fatana shine ki kwantar da hankalinki....i love you so much "yafada yana pecking goshin ta,dalilin pecking dinta da yayi ne yasa emaan ta fara mutsu-mutsu tana shafa lafaffen cikinta dayake mata ciwo,ahankali kuma ta bude idanunta dasuka rine da kuka sukayi jajir saboda ita kadai tasan axabar da tasha,sabbin hawaye ne suka sake gangaro mata saboda xafin dake ratsa koina na jikinta,ga wani masifaffan weakness daya ke saukar mata,dama tuntuni xaxxabi yagama shigarta saide ba me tsanani bane,idanunsu ne ya sarke dana juna lokacin da alameen ya furta "I'm so sorry wife...."kallonshi kawai tayi tareda fashewa da kuka mai karfi da tsanani,Sosai hankalin alameen yayi kololuwar tashi jikinshi har rawa yake yace"sorry wife,dan Allah kiyi hakuri,lemme help you,you'll feel better"ya fada tareda yaye duvet din daga jikinsu,saurin runtse idanu tayi wata axababbiyar kunyar shi takeji ga kuma haushin shi daya mamaye mata xuciya,da sauri ya xagayo da gefen datake xai dauketa tayi saurin cewa"don't you dare!"ta fada hakan da shakakkiyar murya,bashida yadda xaiyi dole ya mikar da ita tsaye,kukan data saki mai karfi ne yasa alameen saurin daukar ta saboda azababban xafin dataji mara fasaltuwa,bandakin shi ya shigar da ita dama already yagama setting komai da duk wani abu da xai bukata wanda xai taimaka mata,Sosai ta fashe da kuka lokacin data shiga cikin ruwan but she felt better after few minutes,ya dade sosai wurin canxa mata ruwa like 3 to four times kuma alhamdulillah xuwa lokacin kaso sittin na xafin datake ji ya ragu,direct dakinta ya kaita ya samata home wears masu nauyi sannan ya kwantar da ita yaja mata duvet,yana nan xaune agefenta yana shafa mata kai,yayi mata sannu yafi sau dubu ita har gajiya tayi ma saboda duk motsi sai yace mata sorry babe,bayan minti goma bacci mai nauyi ya dauketa shikuma alameen ya sauke sassanyar ajiyar xuciya sannan ya gyara mata kwanciyarta ya koma dakinshi.yana shiga idanunshi suka sauka akan white bed sheet wanda kananun blood stains ya bata,yafi minti biyu tsaye awurin yana tunanin abubuwa masu yawa,can kuma ya cire xanin gadon ya sa cikin washing machine sannan ya ciro another white color bedsheet ya shimfida asaman gadon,bandaki yakoma ya sake wanke xanin with his bare hands saboda how precious it was for him,compound ya fita ya shanya cikeda dabara,baisan meyasa yaji baxai iya kaiwa laundry ba even though basuda wurin shanya,saida ya gyara dakinshi sosai ya fesa harem airfreshner sannan ya sake wanka ya shirya cikin white color homewears,yana gamawa dakin emaan ya shiga ya tarar tana ta baccinta hankali kwance ba kamar dazu ba,sosai shima yake jin weakness da bacci mai tsanani,dan haka gadon ya hau ya rungumeta sosai wani wahalallan bacci ya dauke shi with a big smile on his face saboda jinshi yake wani sakayau kamar ancire mishi nauyi daga kanshi....da asubah alameen ne ya fara tashi ya bude lumsassun idanunshi ya dora su asaman fuskar emaan wacce itama ke kokarin bude nata idanun,wani cute smile yayi yace"my emaan,I'm sorry for everything wife",hawaye ne masu zafi suka gangaro mata kuma batace mishi komai ba,to me xata ce ma alameen?yacigaba da cewa"my feelings will not be repressed,kiyi hakuri amma ya xama dole nafada miki how ardently i admire and love you"lumshe idanu tayi sabbin hawaye suna sauko mata,yace"you're mine emaaaaan"yafada softly yana shafa gefen fuskarta,"mine alone now and forever,mine whether you will it or not"emaan pulled against his grip hakan ne yasa alameen sucked in her breath yace" i want to own you,to possess you body and soul"yafada yana sake rungumeta tareda hade fuskarsu wuri daya,and it was too delicious to feel her soft cheeks against his....yacigaba da cewa "would you pls pass through life at my side,to be my second self and best earthly companion?"ya tambaya yana dora chilled lips dinshi asaman nata owning them with urgency,da kukan tab'ara emaan ta fashe saboda zugin da lips dinta ke mata alokacin,hakan ne yasa ba shiri ya tsaya dayin abinda yakeyi yace"I'm sorry for hurting you my Queen..."banxa ta mishi tana kokarin mikewa xaune amma takasa,alameen ne yayi saurin mayar da ita yace"allow me to take care of you kinji my beloved ..."yafada sannan ya dauketa xuwa bandaki,saida ya taimaka mata tai alwala sannan yayi tashi shima,asaman sallaya ya ajiye ta sannan ya bude press dinta ya ciro mata sabon hijab,axaune tayi sallar shima ya gabatar da tashi even though ta riga shi idarwa,dan haka ta dora kanta asaman gado so many thoughts going on in her mind,daga bisani kuma hawaye suka cigaba da xubo mata,yana idarwa ya dawo gabanta da sauri tareda riko hannunta,cikin marairaice murya yace"kidaina kuka pls"ya fada yana goge mata hawayen,saukar da idanunta kasa tayi shikuma ya dauketa ya mayar kan gadon ya kwantar da kanta asaman faffadan kirjinshi,hannunta ya riko ya dora adaidai saitin xuciyar shi yace  "I wish I could explain your eyes, and how the sound of your voice gives me butterflies.How your smile makes my heart skip a beat and how every time I'm with you,I feel complete. I love you so much fatima na"ya fada tareda placing kiss a forehead dinta,itadai emaan lumshe idanu tayi tana mamakin furucinshi,saidai bata ajiye su acikin xuciyrta ba saboda tasan yana yi ne saboda ya samu abinda yakeso daga gareta,tana cikin wannan tunanin bacci ya d'auke ta.....alameen samun kanshi yayi da kasa komawa bacci saboda yadda tunanin emaan ke addabar xuciyar shi,he wants to know who's behind abubuwan da aka ma emaan,yana rungume da abar shi yaketa random thoughts har karfe tara na safe,wayar shi ya jawo yayi musu ordern lafiyayyan breakfast wanda yasan xai taimaka ma appetite dinta,after few minutes kuma ya sauka kasa ya hada mata lafiyayyan chai daya sha spices,kamar yasan ta farka ya hau sama da shayin yana saurin ajiyewa asaman dresser ganin ta axaune ta tallafe fuska,xama yayi agefenta yana kallon fuskarta dake hade kamar hadarin gabas,saidai xuwa lokacin ta daina kukan data kwana tanayi,hakan ne yasa ya sauke ajiyar xuciya sannan ya kawo mata chai din yana cewa"have some,xakiji dama-dama"girgixa mishi kai tayi alamar a'a tareda hade kanta da gwiwa,kamar xai fashe da kuka yace"pls emaan,ki sha saina baki magani"dagowa tayi tana kallon shayin,badan komai xata sha ba sai dan yunwar dake addabar cikinta,ahankali ya gyara xamanshi tareda jawota jikinshi ya rungume,da iskar bakinshi yake dan hura mata shayin sannan ahankali yakai kofin bakinta,da sauri ta janye bakinta tace"ouch!"saboda shayin ya mata xafi sosai,da sauri alameen ya ajiye kofin tareda cupping fuskarta duk ya rikice yake cewa"sorry babe,I'm so sorry"ya fada yana kallon lips dinta dasukayi jaa,sosai yaji tausayin ta amma yakasa hakuri dole yayi owning dinsu yana kissing dinta passionately,xuwa lokacin batada option din daya wuce shigewa jikinshi to feel more comfortable,saida ya gaji dan kanshi sannan ya kyaleta yana kallon fuskarta wacce tad'an fada kadan saboda kukan data sha,xuwa lokacin kuma shayin ya rage xafi dan haka babu musu ta shanye shi sannan ya bata magani,bacci tafara ajikinshi wanda hakan yayi daidai da shigowar kiran anty habiba wayar ta,alameen ne yayi picking suka gaisa,yana kokarin fada mata emaan bata kusa yaji emaan ta amshe wayar,sai kawai ya bita da kallo tace"hello anty..."muryarta adashe tayi maganar,cikeda damuwa anty habiba tace"emaan lafiyarki kuwa?"kallon alameen tayi instead of answering anty habiba,saida ta galla mishi harara sannan tace"bana jin dadi ne"anty habiba tace"what's wrong with you?"shiru emaan tayi tarasa ne xata fada ma anty habiba,can dai tace"fever ne sai kuma headache "anty habiba tace"ehya,Allah ya sawwake,fatan alameen din yana lafiya"gyada mata kai emaan tayi kamar tana gabanta tace"Lafiya kalau"jin yanayin da emaan ke ciki ne yasa anty habiba kasa fada mata maganar auren da alameen xai kara,batasan meyasa ba taji baxata iya fadama emaan wannan mummunan labarin ba,sai kawai ta bari idan sun xo bikinsu Rafee'ah sai ita da umma su mata bayanin komai,da wannan tunanin ta kashe wayarta tausayin emaan na ratsa zuciyarta.kallonta yake closely har ta kammala wayar sannan yace"meyasa baki fada mata ba?"wani kallo ta wurga mishi batareda tace komai ba,ya ce"I'm asking saboda nasan xata fada miki abubuwan da xakiyi to feel more better"sauke idanunta tayi aranta tana cewa lallai alameen baida kunya,kawai sai ta bude baki kamar famfo ta fada ma anty habiba wannan abin kunyar,kasa shiru tayi tace"an fada maka kowa irin kane"murmushi yayi wanda yafito daga kasan xuciyar shi yace"what do you mean by that?"harara ta galla mishi without saying a single word,adaidai lokacin me delivery ya kawo musu abinci,kallonta yayi yace "yanxu idan nace zan daukeki sai kice a'a bayan idan na barki ba iyawa xakiyi ba"yana gama fadin haka ya sunkuceta bai ajiyeta akoina ba sai asaman kujera,abincin ya bude yayi plating tanata kallonshi har ya gama,da kanshi ya rika bata abincin tana ci saida ta gama sannan shima yafara ci yana kallonta yana sakar mata murmushi,saida ya wanke plates din sannan ya dauketa ya mayar sama,a bandakin ta ya hada musu lafiyayyan ruwan wanka,koda yayi kokarin cire mata kaya qin bashi hadin kai tayi,dan dole ya kyaleta ta cire saidai abinda take gudun saida ya faru,jikinta da bata so ya sake gani saida yagani domin shine ya mata wankan,wannan dalilin ne yasa tasake hade rai kamar xata kai mishi duka,shikuma sai sinne kai yake yana kunshe dariya.white skimmpy gown alameen yasa ma emaan bai damu da irin hararar datake jefa mishi ba,rigar iya knees dinta ta tsaya sannan gaban rigar is showing her white succulent curves,bata san me xatayi ba haka kuma batasan me xata ce ma alameen ba,sai kawai ta sinne kanta kasa ganin yana karasowa inda take xaune,ahankali ya mikar da ita tsaye yana mata sannu,saidai alhamdulillah tana iya tafiya amma asannu asannu take takawa tana bin umarnin shi dan batasan inda xai kaita ba kuma bata tambaya ba,da mamaki taga yayi dimming light din parlon sama sannan ya jera small chops da drinks asaman centre table,saida ya xauna sannan ya dorata akan laps dinshi ya kwantar da ita asaman chest dinshi sannan yafara searching Netflix,wani romantic movie yasa musu kana ya xagaye hannunshi da waist dinta,kallon sukeyi hankali kwance even though hankalin emaan baya wurin har sai da taji hannun alameen saman flat tummy dinta,boyayyiyar ajiyar xuciya ta sauke tareda xuba mishi idanunta wanda suka cika da maiko,shikuma murmushi ya sakar mata sannan ya bata light kiss kana ya dauko samosa ya gutsira still looking straight into her fluffy eyes yace"you can have yours from my mouth "saurin d'auke kai tayi daga kallonshi shikuma yayi dariya yace"now tell me abubuwan da suka faru wanda banida masaniya akansu,i want to know everything from the start,fara daga pictures dinda suka sa aka fasa aurenki da Aliyu"arikice ta dago tareda xuba idanunta acikin nashi hawaye masu xafi suka zubo mata,da harshenshi yayi amfani yayi wiping tears dinta yace"cry no more wife,just try and tell me everything..."bakinta na rawa tace"I don't know how or where they got those pictures,kawai nima ganinsu nayi"kallonta yayi yaji tausayinta mai tsanani yana shigar shi yace"ok mubar maganar for now,idan mun koma kano sai mucigaba"gyada mishi kai kawai tayi batace komai ba,yace"I'm so sorry for everything emaan...."Saurin dakatar dashi tayi tace"bana son maganar pls"jinjina mata kai yayi yace"as you wish my love.

EMAANWhere stories live. Discover now