PAGE 56

124 5 0
                                    

EMAAN.....PAGE 56

Written by Zaynabyusuf✍🏼

   Kallon lips dinta yayi closely lokacin data furta kalmar saki,ji yayi gaban shi yayi mummunan faduwa fargaba mai tsanani na lullube shi,arayuwar shi be taba fargabar rasa kowa ba sai yanxu da emaan ta ambaci kalmar saki,wasu gumi ne suka tsastsafo masa duk da sanyin Acn dake parlon,vividly emaan take kallon shi tana jin dadin halin data jefa shi aciki,saboda tana iya kallon tsananin fargaba da rudanin da xuciyar shi ta shiga,hakan ne ya bata damar kwace kanta saboda jikinshi yayi sanyi fiyeda misaltuwa,ta gefen shi ta ratsa xata wuce ya sake jawota ta fada jikinshi,chilled lips dinshi ya dora saman kunnenta yace"i will never let you go emaan,not for better and for worse....."saurin juyowa tayi tana kallonshi da manyan fararen idananunta,ya girgixa mata kai alamar tabbatar wa yace"I don't care how hard being together is,nothing is worse than being apart"yayi maganar anutse yana kallonta da idanunshi dasuka canja launi xuwa jaa,kallonshi kawai takeyi takasa furta koda kalma daya,Yacigaba da cewa"nasan banida hakuri,ina da xafafa abubuwa,Ina da fada,bana bin komai asannu,but this time around rashin hakuri na yaxama dole ne,bansan yadda xan miki bayani ba,amma pls kidaina ambatar kalmar saki"Sosai mamakin alameen ya cika emaan,wanda hakan ya kasa boyuwa asaman fuskarta,manyan idanunta ta xaro tana kallon shi saboda lamarin ya daure mata kai fiyeda misali kuma fiyeda tunanin mai tunani,above all she's speechless alokacin dan haka ta cigaba da kallonshi mamakin shi na kasheta,xama yayi asaman kujera tareda dora ta kan laps dinshi still starring at her with so much love and affection,yace"i don't want to hear about divorce ever again,do you understand that?"ya fada softly,kasa cewa komai tayi har lokacin,hakan yasa yace"you don't have to talk emaan,I'll do the talking for us"mikewa take kokarin yi amma yaki bata damar yin hakan,yace"I'm sorry but you must allow me to tell you how ardently I admire you"wata banxar dariya ce ta subuce ma emaan saboda tsantsar mamakin alameen,ko kunyar abinda yakeyi bayaji dan haka itace ta taya shi jin kunyar abubuwan dayakeyi dakuma kalaman dasuke fitowa daga bakin shi.Sosai tafara kiciniyar kwace kanta amma takasa,saboda riketa yayi sosai yadda numfashi kawai take iya fitar wa yace"I want to taste your lips,feel your breath and have you in my mouth "da sauri emaan ta runtse idanu for the first time arayuwarta taji wata kunyar shi mara misaltuwa na rufeta,hakan ne yasashi sakin karamin murmushi yace"kin bani permission?"ya tambaya kamar karamin yaro tareda langabar da kanshi gwanin ban tausayi,shiru tayi saboda batada strength din yin magana alokacin,yace"kin amince kenan?"tareda daga gira daya sama,saurin bud'e ido tayi tareda girgixa kai kamar xata fashe da kuka,bai biye mata ba ya hade goshinsu atare yana lumshe idanu saboda her breath is like honey spiced with cloves,bai san lokacin dayayi owning lips dinta ba with urgency wanda aranshi yake cewa"bakinta is so delicious just like ripened mango..."saurin runtse idanu tayi saboda baxata iya kallon abinda yake mata ba,she's confused and at the same time speechless,ya dade sosai sannan yace"your mouth is like red velvet cake and honey,and the taste of you burnt my mouth with its sweetness....."yafada hakan beneath his breath tareda sakinta alamar he's done,saurin mikewa tayi tareda sinne kai kasa kamar sabuwar munafuka ta hau sama saide jikinta duk amace yake,shima yayi hakan ne saboda kwanciyar hankalinshi,dan haka ya bita da rakiyar idanu har ta kurema ganinshi,ajiyar xuciya ya sauke mai nauyi yana kallon wayar shi dake haske ganin mami ce ke kira,asanyaye yayi picking yace"barka da dare Mami..."da damuwa tace"alameen are you alright?"gyada mata kai yayi kamar yana gabanta yace"Lafiya lau mami,headache ne ke damuna "cikeda damuwa mai tsanani tace "hope kasha drugs "atakaice ya ce mata"ehh"tace"Allah ya sawwake,dama nakira ne muyi maganar bikinka,yau aka kai kudin aure kuma nan da 2months sukayi fixing, Rafee'ah da sadeeya kuma nan da one month in shaa Allah"cikeda farin ciki yace"alhamdulillah I'm so happy for my sisters,Allah ya nuna mana"......"Amin"mami tace sannan ta dora da"yaushe xakaxo?"without twice thought yace"definitely bikinsu Rafee'ah "mami tace"ehh yakamata saboda akwai maganganun daxamu tattauna masu yawa"cikeda qaguwar jin abinda ke ran mami yace"Toh me xai hana mu fara tun yanxu?tunda lokacin biki ba lallai kinada enough time ba"ajiyar zuciya mami ta sauke tace"maganganun sunada yawa,sannan akwai wacce dole xanyi maka ita yanxu,idan xakuxo bikin su Rafee'ah ka tabbatar emaan ta taho da kayan ta gabadaya  saboda yasmeen ce xata cigaba da xama dakai a uk,itakuma ka kama mata haya ko two bed room flat ne ka watsa ta aciki,idan sun gaji da auren dakansu xasu nemi saki".xaro ido alameen yayi yana jin abinda mami ke fada mai cikeda al'ajabi awurinshi even though he was speechless yakasa ce mata komai,tace"kana jina ko,kace ta hada kayanta babba da karami idan xaku dawo biki xamanta a can ya kare"asanyaye yace mata"Toh mami in shaa Allah haka xa'ayi"sosai taji sanyi aranta tace"Allah ya maka albarka"da amin ya amsa sannan sukayi sallama yayita bin wayar da kallo for few minutes sannan ya mike yahau sama jiki ba kwari.

EMAANWhere stories live. Discover now