PAGE 59

165 7 0
                                    

EMAAN....PAGE 59

Written by Zaynabyusuf✍🏼

Asanyaye ta dago tana kallonshi da fluffy eyes dinta dasuka sha kuka daga jiya xuwa yau,dama emaan kadan ake jira an kwana biyu ba'ayi ba lol,k'ara sassauta murya yayi yace" the last thing i want in this life shine na ganki cikin damuwa,you've been through alot and I'm very sorry about that,agefe daya kuma I'm proud of you wife,yadda kikayi walking things up is magnificent i must say,shiyasa nake son ki manta da rayuwar da kikayi abaya,focus on your new life wacce i promise xaki samu eternal happiness acikinta,I'm nor perfect neither you're,amma idan mukayi hakuri mukayi understanding juna everything xaiyi falling in its rightful place,i want you to calm down please emaan"ya fada yana kallon kwayar idanunta,"I'd like to ask for a favour please "ya sake fada tareda riko hannayenta,kallon shi kawai take without saying a single word,shikam xuwa yanxu ya saba da shirunta dan haka yace"i don't want to see you sad no more,dan haka fada min all your likes and dislikes nikuma xanyi kokarin kiyayewa"lumshe idanunta tayi tareda xare hannayenta daga cikin nashi tace"just let me go "....gaban shine yayi mummunan faduwa,ya wani xaro ido cikeda tashin hankali,yace"what do you mean by that?"saida ta saka idanunta acikin nashi kamar yadda ya bukata sannan tace "bana sonka alameen, and worse part din shine nakasa manta abubuwan daka min,talking bad about me,questioning my character and all,har yanxu ciwon is still fresh acikin xuciyata,kuma idan na kalleka ina tunawa dashi akowacce rana"xuciyar alameen skips a beat saboda tsananin damuwa,lokaci daya ya birkice ya fita hayyacinsa,yace"ban san da bakin da xan baki hakuri ba emaan,bansan da kalaman daxan yi amfani ba na bayyana miki how sorry I'm,nayi dana sanin abubuwan dana miki fiyeda tunanin ki,sannan xanyi farin ciki ki min duk punishment dinda kikeso amma dan Allah ki bar xancen rabuwa"ajiyar xuciya ta sauke sannan tace"dama nasan baxan taba farin ciki ba,not in this life"bakin alameen na rawa yace"I'll make you happy,wannan alkawari ne na daukar miki,just give me the chance to "kallonshi kawai tayi without saying a single word,yace"please emaan just one chance nakeso daga gareki"nan ma shiru tayi batace komai ba yace"you don't have to love me back at the moment,son danake miki is enough for us,but i promise you you'll fall head over hills for me,just give me some time,xanyi setting everything right in shaa Allah"kallonshi ta sake yi batace komai ba,to me xata ce ma alameen adaidai wannan lokacin shine bata sani ba,hijab dinta ya kama xai cire tayi sauri damke hannunshi tana girgixa mishi kai alamar a'a,murmushi yayi yace"ki rage hijab din dinner is ready,ba wani abun xanyi ba me negative thoughts kawai"sinne kanta tayi kasa saboda maganar shi ta bata kunya fiye da misali,dan haka ta saki hijab din shikuma ya mikar da ita tsaye tareda pining dinta ajikin kofa,sosai taga yanayin shi ya canxa,yace"Fatima!"ya ambaci asalin sunanta for the first time,narkakkun idanunta ta xuba mishi tana kallo without answering,yace"ina son yau ta kasance rana ta karshe daxaki furta min kalmar rabuwa,idan kika sake saina cinye bakinki da harshen ki,dama ba magana kikeyi ba kinga kin huta dayinta gabadaya"harara ta galla mishi tace"ga fili ga mai doki"murmushi yayi yace"waye me filin kuma waye me dokin??"cikeda tsiwa tace"shafawa zakayi kaji"xaro ido yayi yana kallonta yace" i see...har kin fara missing dina...Wato na shafa naji ko?ya na iya dake emaan?lemme do as you say "ya fada tareda cupping fuskarta,tana mutsu-mutsu tace"ni wallahi ba haka nake nufi ba,ni dan Allah ka matsa with your negative mind "dariya yayi yana kallon yadda lips dinta ke motsi sanda take magana yace"Alhamdulillah for you wife"harara ta galla mishi tace"ni ka sake ni"yana kwaikwayonta yace"not until na miki abinda kikeso"da sauri tace"ni babu abinda nakeso,so let go off me"saida ya hade fuskar su awuri daya sannan yace"yanxu fa kikace na shafa naji...."ya karasa maganar yana skimming long black hair dinta,ashagwabe kamar me shirin fashewa da kuka tace"ni ba haka nake nufi ba"kayataccen murmushi ya saki yace "da maganar farko sarki ke amfani "wani kallo ta mishi tace"tunda kai ba sarki bane saika sakeni mallam"bude baki yayi yace "ni sarki ne mana"atakaice tace"a ina...?"daidai saitin xuciyrta yayi placing hannun shi yace"acikin xuciyarki"hakan ne yasa tayi dariya tace"should i tell you the truth?"saurin daga mata kai yayi,tace"you're a nobody acikinta"hade rai yayi yace"ta yaro kyau take bata k'arko,very soon xaki maimaita wannan kalmar"harara ta banka mishi batace komai ba,shikuma yayi amfani da wannan damar ya dora lips dinshi a forehead dinta yayi pecking down to her left side eyebrows,then slowly to her fluffy eyes wanda tayi saurin lumshe wa,tsayawa yayi har ta bude idon sannan yacigaba da pecking hancinta,ya dade sosai yana kallon lips dinta sannan yace "bansan me nafi so ba tsakanin lips dinki da gashinki"ko kallon shi batayi ba illa ajiyar xuciya datake saukewa,yace"i love everything about you fatima na"ya fada tareda owning lips dinta,this time around she couldn't move an inch,tsayawa kawai tayi tana jin saukar aradu daga sama,saida taga sunyi spending like 5 minutes har lokacin bai daina ba yasa tayi kokarin kawar da kanta gefe,but she was too late saboda rikon sunnah yayi mata,after few minutes ya gama yana kallon lumsassun idanunta yace"i love you emaan"yadda yafada i love you dinne yasa emaan dago da idanunta tana kallonshi kamar me son ganin wani abu,closely take kallon fuskar shi can kuma ta saka idanunta acikin nashi da take iya hango tsantsar kaunarta daga cikinsu,har lokacin bata ce mishi komai ba dan haka ya ce"muje kar abincin ya huce,"yafada tareda riko hannunta suka sauka kasa ahankali dayake steps dinta yake bi,asaman kujerar dining ya xaunar da ita sannan ya bude abincin yana kallonta,itakam abincin take kallo saboda yunwar datake ji,Roast chicken with mashed potatoes and gravy ya siyo musu,sai shepherds pie da mac and cheese,orange juice da chilled water ya ajiye sannan ya xauna agefenta,a plate daya ya xuba komai d'an madaidaici sannan ya sa forks guda biyu,kallonta yayi ya saki murmushi yace"Bismillah babe.."ya fada tareda dipping fork din acikin mac and cheese,kafin ta lura da abinda yakeyi taga ya saita fork din adaidai bakinta,sai kawai ta bude baki taci saboda bata san su yita jayayya,ta lura hakan datakeyi ne ke bashi damar yi mata abubuwa,murmushi yayi yace"good girl",yafada yana sake kai mata cinyar kaza daidai saitin bakinta,kallonshi ta tsaya yi without saying a single word but tana amsar abincin,sai ya xamana yana bata yanaci from same plate and fork har suka kammala,tana jin ta koshi ta mike ta hau sama shikuma ya bita da kallo tareda sakin murmushi,shine ya gyara dining din ya wanke abubuwan dasuka bata sannan ya bi bayanta,dakinshi ya shiga yayi wanka sannan ya nufi dakinta,tana kwance tana chatting da kausar ya shiga bakinshi daukeda sallama,bata juyo ba kuma ciki-ciki ta amsa sallamar sai yayi murmushi ya hau gadon tareda hugging dinta tightly ta baya,ajiyar zuciyah ta sauke tacigaba da abinda takeyi,hakan ne yasa shi ya karbi wayar ya ajiye agefe yace"waya tafini ko?"tana tutture shi tace"ni ka kyaleni,kana takura min"murmushi yayi yace"ko?"yana dage mata gira daya,har lokacin bata juyo ba balle tasan me yakeyi,kissing wuyanta yayi tayi saurin lumshe idanu tareda juyowa tayi facing dinshi,pulling her closer yace"thank you babe,you made my work easier "da sauri tafara dukan kirjinshi tace"ni gaskiya ka daina,bana so"banxa yayi mata yasake pulling dinta against him,tace"wai miye haka ne?nafada maka banaso ka kyaleni nace...."saurin rufe bakinta yayi da nashi dan haka tayi shiru babu shiri,ashe abunda tagani jiya da yau kadan ne,asalin soyayyah da kulawa mai tsayawa arai ya gwada mata mara misaltuwa,Sosai ya dauki lokaci me tsaho yana karanta mata irin sonta da yakeyi da kuma kaunarta data mamaye mishi xuciya,harda hawayen shi saboda tsabar gigita da kuma begenta,kalamai kuwa kamar akanshi aka fara iya tsara su,yana shafa kanta yake cewa"you've bewitched me body and soul,i love you more than life itself,you've slipped under my skin,invaded my blood and seized my heart".Emaan was dumbfounded and speechless alokacin,even though moment din yafi na jiya da yau xama comfortable awurinta saboda batajin pains,ahaka bacci ya sace su saida asubah suka farka,kamar jiya yau ma shine ya taimaka mata tayi wanka sannan sukayi sallah,bayan haka alameen made sure ya sake karanta mata adadin kaunarta dayakeyi,ganin abun bana karewa bane yasa emaan sakin wani marayan kuka dan haka ba shiri ya kyaleta haka nan, hannunta ya riko yace"Ina neman wata kalma wadda babu wanda ya santa. Ina neman wata kalma da zan furta miki cewa....ke ta daban ce, ke kyakkyawa ce emaan, kin zarce sauran mata.kyanki ba iya physical bane har cikin zuciyah ma ke kyakkyawa ce,Fatima Emaan ina son ki. Hakika kin yi nasarar jan ra'ayin soyayya ta a kan ki,kece na mallakawa linzamin zuciyata,ki amince mu yi tsaftatacciyar soyayya ,bafa Ina nufin tasu romeo and Juliet ba,bakuma tasu laila da majnoon ba,bata beauty and the beast ba,sannan bata taitainic ba,soyayya irin wacce ba a tab'a irin taba a tarihin duniya,buri na yanzu bai wuce na ganin ranar dazaki furta min kalmar so, ina alfahari da ke a duk inda na kasance."ya sauke ajiyar zuciyah yana kissing hannunta.
Yachigaba da cewa"inason jinki akusa dani,ta yadda Numfashi na da naki xasu gauraya,ta yadda xan riqa jin sautin bugun zuciyoyinmu na fita tare,mu kasance a tare har abada!".ita mamakin yadda ya dage yana xuba mata magana da hausa takeyi,domin yau ce rana ta farko dataji yayi hausa mai tsaho haka,Sosai yake ganin mamakin asaman fuskarta,dan haka yace"mamaki kike ko?"batace mishi komai ba illa lumshe idanu datayi,yayi murmushi yace"soyayyar ki ce dalili,ni banma san ina yi ba"idanunta alumshe suke tasaki karamin murmushi saboda kalaman shi sun bata dariya sosai,shima dariyar yayi yana jin farin ciki acikin ranshi,saboda ya dade baiga murmushin taba,bacci suka koma sa past 12 suka farka,emaan ce tafara bud'e idanunta tareda sauke su asaman fuskar alameen dake baccin shi peacefully,bata tsaya kallon shi ba ta sauka daga gadon,tafara tafiya taji yace"ina xaki?"wata mahaukaciyar kunya ce ta lullube ta,dan haka ta sulale awurin tana jin ina ma kasa xata bude da babu abinda zai hanata shigewa,wannan wace irin masifa ce ta alameen komai tayi idon shi na kai,dariya ta bashi dan haka ya mike yana closing gap din dake tsakaninsu,tana jin ya kusa karasowa ta ruga da gudu ta shige bandaki tareda kulle kofar,da rakiyar idanu ya bita tareda rike kai,yarinyar xata kashe shi,dakin shi ya koma yayi wanka ya shirya cikin wasu fararen kayan shi na tommyhilfiger brand,ya feshe jikinshi da turare masu kamshi sannan ya dauko wallet dinshi da waya ya nufi dakinta,shigowar shi tayi daidai da gama shirinta itama,tun daga sama har kasa yake kallonta,tana sanye da wani silk pleated skirt dark blue color,sai black top mai shegen kyau,black veil tayi turban dashi sannan tasa earrings dark blue,sling bag dark blue  color ta rataya sannan tasa dark blue  color hermes shoes,bude mata hannu yayi alamar taxo Tayi hugging dinshi amma ta galla mishi harara instead,dan dole ya rikota suka sauka kasa atare har xuwa compound,da kanshi ya bude mata mota tashiga sannan shima ya shiga tareda riko hannunta daya yana driving da dayan,bai tsaya koina ba sai a Meicasso Restaurant,hannunshi sakale acikin nata suka shiga ciki suka xauna a table of two suna facing din juna yace"yanxu turn dinki ne,ki mana order"kallon shi tayi bata ce komai ba illa menu data fara dubawa tana tunanin abinda xasu ci din base on her preference,abubuwa masu yawa da tsada tayi musu order alameen sai kallonta yakeyi,bayan ta gama yace"sai kin cinye abincin nan duka"kallon table din tayi da aka cika shi da abinci sai kawai tayi rolling eyes dinta bata ce komai ba,strawberry daiquiri tafara sha alameen ya marairaice yace"feed me my love"hararar shi tayi ta dauke kai shikuma yace"yar kauye kawai"banxa ta mishi dan haka yafara shin abincin shima,ba wani mai yawa taci ba haka shima tana ajiye Spoon ya ajiye,payment yayi sannan ya rike hannunta suka haura sama dayake restaurant din acikin mall yake,direct scary-house yatafi da ita,(bansan yadda xan muku bayani ba,abun kamar game ne,amma masu ciki da masu hawan jini basa shiga harma da yara)bata san inda xai kaita ba dan haka koda ya siya musu ticket bata lura da wajen ba sosai,wayoyinsu suka ajiye awaje dayake ba'a shiga da waya kasancewar wuri ne mai duhu idan ka haska baxa kaji tsoron da ake so kaji ba,dayake ba'a shiga wurin mutane da yawa yasa su hudu kawai aka ba ticket idan sun fito sai wasu su shiga,dama haka tsarin wajen yake,tun daga entrance emaan tafara jin horror voices,suna shiga aka rufe su ta waje, game din yadda yake shine kaine xaka nemi hanyar fitar ka,xaro ido emaan tayi acikin duhun tana kallon alameen wanda ke kunshe dariyar mugunta,tana motsa kafarta taga maciji ya fito ta kasa(wurin anyi computerising komai,yana amfani ne da motsin mutum,kana yin motsi abubuwan ban tsoro xasu fara fitowa)saurin rike alameen tayi ganin katon maciji ya fito,alameen ya sake janta suna tafiya fatalwa ta faso ta gefen emaan tana sanye da fararen kaya jini na xuba,da sauri emaan ta rungume alameen shikam me xaiyi banda dariya,suna sake yin gaba emaan taga dragon na kokarin feso mata wuta,sake shigewa jikin alameen tayi tareda sakin malalacin ihu,haka suka Cigaba da xagayawa acikin wurin abubuwan ban tsoro na fitowa,suna xuwa exit emaan ta sauke ajiyar xuciya,kirjin alameen tafara duka tana sakin kukan tabara,xaro ido yayi yace"I'm sorry babe..."banxa ta mishi tareda yin kwafa suka amshi wayoyinsu,alameen dan rashin imani mirror house ya sake shiga da ita,wurin gabadaya madubi ne sai ka wahala Sosai kake gano kofar fita,nan ma saida ta mishi kuka,alameen bai tsaya biye mata ba ya kaita Eros statue Piccadilly,wuri ne dayake capturing xuciyar that special someone of yours,bata sani ba yayi mata pictures sosai sannan ya kaita St dunstan-in-the-east,one of the best hidden gem of London kenan that has a certain melancholic romance,expensive flowers ya siya mata masu kyau da fitar da kamshi na musamman....

EMAANWhere stories live. Discover now