PAGE 66

153 5 0
                                    

EMAAN....PAGE 66

Written by Zaynabyusuf✍🏼

   Loving the warmth of her body as he pull her into his arms alameen yace"my emaan,my dear emaan,when I'm with you my world is complete...."shiru yayi for some seconds yana kallon fuskarta da idanunta ke lumshe tana gasping heavily,yacigaba da cewa"when I touch you,i understand the meaning of life...."ya fadi hakan yana gyada mata kai cikeda tabbatarwa even though her eyes are flutter closed,saide kallo daya xaka mata kasan tana amsar messages dinda alameen yake mata sending masu ratsa xuciya da tsayawa arai,masu kwantar da hankali da sanya nutsuwa a ruhi,masu tabbatar da soyayyah da kauna wacce batada algus acikinta,true love wanda ba'a fara yin shiba dan adaina,soyayyah mai cikeda empathy,understanding da hakuri...with a trembling voice yace "you own me emaan,now forever and always..."bude lumsassun idanunta tayi tana kallon fuskar shi,kwayar idanunshi ta nutsu tana kallo wacce babu komai acikinsu sai tsananin kaunarta,tausayin ta da kuma son farin cikin ta,sosai xuciyrt tayi laushi for the first time taji cewar tabbas alameen loves her so dearly kamar yadda yake fada da fatar baki,kamar kuma  yadda yake nuna mata a aikace,kawai dai she's resisting falling for him ne abisa wasu dalilai saboda xuciya na son mai kyautata mata,idan tace she doesn't like him at all tayi karya,haka xalika idan tace tana sonshi tayi karya,amma awannan gabar tana jin it's time for her tafara koyan san alameen,saboda aikin gama ya rigada ya gama...murya can kasa yace"do you love me?"yayi mata tambayar looking straight into her eyes,xuciyar alameen skips a beat lokacin da emaan ta girgixa mishi kai alamar a'a,sai kuma tace"no at the moment,but I'll teach myself how to "cikeda farin ciki had'i da mamaki yace"what?are you kidding me?"ya tambaya yana washe baki,sosai lamarin ya ba emaan mamaki,saboda tsantsar kaunarta alameen keyi kuma ta gasgata hakan,sannan a siffa ta xahiri alameen bashi da makusa,balle kuma axo kan tarbiyya,halin kwarai da iya mu'amala,fadan dayakeyi ada ma yanxu gabadaya ya daina hasalima yayi laushi fiyeda misali,Shide burin shi kawai ta bud'e baki tace alameen i love you sanann ta nuna mishi hakan a aikace....love is like a blazing flame golden and full of warmth,he can't wait to feel the warmth of her love....murya can kasa tace"inason xuwa wurin kausar gobe daga nan kuma xan karba sakon sarah..."murmushi yayi saboda yana son yaji tana tambayar shi abubuwa,circling her lips with his soft hands yace "by what time xaki fitan?"tace mishi"2pm haka"yace "ok babe,I'll drop you off myself"rolling eyes tayi tace"alright dear"cikeda mamaki yace"repeat yourself babe..."murmushi tayi tace"no way alameen..."tana kokarin kwace kanta ganin lokaci ya k'ure Sosai,pulling her closer yace"would you please stay longer emaan..."yafada yana kallon time ganin sai yanxu 10pm ta karasa,girgiza kai emaan tayi tace"goodnight "tana mishi waving da two fingers dinta,oh lord of mercy alameen ya furta beneath his breath saboda yadda ta rikita mishi lissafi,sosai abinda tayi ya burgeshi fiyeda misaltuwa,saidai baya son takura mata sai kawai ya barta ta fita ya bita  da rakiyar idanu...emaan na fita daga part din suka ci karo da mami a main parlor,kallonta mami keyi keenly without saying a single word,hannunta dake rike da medium size tray emaan tayi saurin karb'a tareda sinne kanta a k'asa,ba musu mami ta sakar mata farantin emaan da bakinta ke rawa tace"mami ina xa'a kai?"ta tambaya tana mamakin kanta saboda it takes alot of courage for her ta tsaya agaban mami ita kadai,tafiya mami tafara yi sannan tace "parlon Abba"ta fada atakaice,part din Abba emaan tashiga ita kuma mami ta shiga part din alameen,da sallama emaan ta shiga ta ajiye tray din asaman centre table sannan tace"barka da dare abba"murmushi Abba yayi yace"barka dai daughter,how are you feeling?"kullum sai Abba yayi mata tambayar nan dake sata jin kunya mara fasaltuwa,ta mike jiki asanyaye ta fita daga parlon,a main parlo ta hadu da alameen da mami xasuje wurin Abba,sai tayi saurin sinne kanta akasa shikuma alameen ya kafeta da narkakkun idanunshi yana kallo kamar yauce rana ta farko daya fara ganinta ko kuma his life depends on it,kallo daya mami ta mishi ta dauke kai,alameen kuma yacigaba da kallon emaan har ta shige part din umma,mami tace"what are you still starring at?"mami tayi maganar without looking at his face,murmushi alameen yayi yana shafa beard dinshi suka shiga parlon Abba lokacin yana xaune asaman carpet ya mike k'afa,mami ce ta xuba musu abincin a plate daya amatsayin sahur saboda gobe xasu tashi da axumi(axumin monday & Thursday's)sannan mami nason using opportunity din to insinuate maganar auren alameen wacce taga Abba yayi shiru da maganar kwana biyu,tana murmushi tace"yanxu kuma sai amaida hankali akan bikin alameen,yakamata agama tsara komai kafin ya koma".Abba yace"ba sauran one month bikin ba?already na bayar ahada musu lefe,me kuma xa'ayi?"mami tace"akwai events din da xamuyi "yace "ok make the calculations and let me know the amount "tace"sure Abba"Shide alameen kallonsu kawai yakeyi,Abba yace"gida kuma akwai wanda nayi niyyar bashi amatsayin wedding gift,sai asata aciki,already nayi furnishing dinshi"...alameen yace"nagode sosai Abba,Allah ya kara girma da arxiki"shiru mami tayi saboda hukuncin be mata dadi ba,taso ace yasmeen ce xata shiga ainahin gidan alameen,domin ko ba'a fada ba tasan gidan alameen ba match din wanda abba ya bashi bane,saboda tasan normal mansion Abba xai gina ba kamar na alameen ba wanda idan aka shigar dakai xakayi tunanin ba'a nigeria kake ba.umma na kwance asaman gado emaan tashiga dakin tana tiptoeing batason umma tasan sai yanxu ta shigo,umma dake kallon emaan kasa-kasa tayi murmushi,saida ta tabbatar emaan ta gama sakankancewa tayi bacci tace"sai yanxu xaki shigo emaan?"runtse idanu emaan tayi kana ta yamutsa fuska kamar xata fashe da kuka tace"ina wurin Abba fa..."umma tace"ai bance kina wurin alameen ba dama"ajiyar xuciya emaan ta sauke domin bata fahimci maganar umma ba,sai after few seconds tace"umma nifa ba haka bane.."tafada kamar zata fashe da kuka,dariya umma tayi ta kwanta bata sake cema emaan komai ba,EMAAN na tura baki gaba ta kwanta agefen umma saide takasa yin bacci,tafi 20mins tanata juye juye can dai ta mike xaune,parlon umma tafita ta xauna tana cigaba da tunanin xuci,can kuma ta fita xuwa main kitchen ta fara bud'e bude tana duba abinda xataci,kwadayi ne ke addabar ta alokacin,sai kawai ta wanke attarugu guda 4 da half medium size onion tayi grating,indomie karama guda daya ta dafa wacce ko a ido ka kalla kasan xatayi masifar yaji,emaan kuwa miyanta har wani tsinkewa yakeyi alla-alla take tafara ci,dan haka a main parlor ta xauna ta ajiye noodles din sannan ta dauko chilled water da drink ta ajiye agefe,tana xama mami da alameen suka fito daga bangaren Abba,hannun mami rike da tray alameen yace"pls mami ki kawo"tun agaban Abba tace baxata barshi ya dauka ba har suka fito main parlo,emaan ce tayi closing gap din dake tsakaninsu ta karbi tray din mami kawai kallonta takeyi,yayinda alameen yasaki wani kayataccen murmushi domin abinda emaan tayi ba karamin dadi ya mishi ba,xama yayi a parlon mami kawai ta kalleshi batace komai ba ta wuce part dinta,da mamaki emaan ke kallon alameen ganinshi xaune yana sakin murmushi lokacin da suka hada ido,murya can kasa yace"thank you so much babe"yafada tareda riko hannunta,abun dayafi burgeta da alameen kenan,he appreciates every single gesture,big or little babu ruwan shi xaiyi appreciating abu komai k'ank'antar shi,yace"baxa'a sammin noodles dinba?"kallon shi tayi tareda girgixa kai irin xaka sani dinnan domin itama daurewa kawai takeyi,dayake mugunta xata mishi babu musu tace"tohm"tsayawa yayi yana kallonta saboda yauce rana ta farko da yayi magana tayi mishi saurin responding,bai gama mamaki ba saida yaji tace"open your mouth "da sauri ya bud'e mata bakin aikuwa ta xuba mishi mai yawa abakinshi,saurin xaro ido alameen yayi yana kallon emaan lokacin da yajin ya ratsa kwakwalwar shi,yaso hadiye wa saboda ita amma jin masifar ta mishi yawa yasa yayi saurin mikewa ya shige toilet,emaan ta sheke da dariyar mugunta hardasu rike ciki,lokaci daya idanunshi suka canxa launi ya dawo yana sauke ajiyar xuciya,chilled water ya sha yana kallon emaan dake mishi dariya kasa-kasa yace"bak'in hali ko emaaan?i should've understood tun farko,kin kyauta"dariyar mugunta emaan ta fashe da ita saboda yadda yayi kalar tausayi,kallon gefe da gefe alameen keyi kafin ya mike ya jawo emaan dake mishi dariya ya hade fuskarsu awuri daya,even though  yasan idan yayi hakan ba wani damunta xaiyi ba amma tabangaren shi xai samu sassauci,dan haka with urgency yayi owning lips dinta wanda saika rantse alameen sweet yasamu ko honey yake sha,after few minutes ya tsaya yana kallonta sai dai har lokacin yana jin yajin na takura mishi,yadda yayi da fuska ne ya ba emaan dariya dan haka suna hada ido ta fashe da dariya,kallonta kawai yakeyi yana murmushi,tana cikin dariyar ta kware dan haka tayi saurin tsayawa tana xaro idanu waje,duk yadda taso danne tarin kasawa tayi,sosai emaan take tari alameen kuwa hankalin shi duk ya tashi,bayanta yake shafawa ahankali yana mata sannu,ta dade tana tarin sannan tasamu sauki,ta kalli alameen da jajayen idanunta tace"duk ba kai bane"tafada tana ture hannunshi,murmushi yayi yace "ikon Allah,nikuma miye laifina?"emaan tace"sai kayita kallon mutane,ba dole na kware ba?"yana dariya yace"I'm sorry babe"....harara ta galla mishi tareda kwanciya tana sauke ajiyar zuciya bacci mai nauyi yafara daukanta,gefenta alameen yakoma saide yana zuwa ta bud'e idanu,bayanta yacigaba da shafawa har tayi bacci,shima bai dade ba baccin ya kwashe shi,hajjo ce tafara fitowa da asubah tana kallon su cikeda mamaki ta rasa me xatace ma,sai kawai ta rungume hannu akirji tana kallon yadda suka wani rungume juna kamar xasu shige jikin each other,hajjo dake tsaye ta kasa kwakkwaran motsi ta dago tana kallon mami wacce fitowarta kenan itama,xaro idanu mami tayi lokacin dataga emaan da alameen,kunyah taji tana rufeta saboda hajjo dake tsaye awajen,hajjo tace"tashin su xakiyi ai,kin tsaya sai kace soja kina kallonsu,banda iskanci duk d'akunan dake gidan nan su rasa inda xasuyi bacci sai a parlo?dama alameen ya rigada ya fitsare kafarshi yaxama tataccen mara kunyah shine bai tsaya anan ba yake koyama emaan itama ta xama irinshi"kallon hajjo kawai mami tayi saboda takaici,tashin alameen tayi tace"miye haka?"ahankali alameen ya bud'e idanu tareda saukesu asaman fuskar mami data hade rai sosai,emaan dake jikinshi ya kalla tareda lumshe idanu yana jin kunyar mami,bai damu da hajjo dake gefe ba dan agaban hajjo xai iya abinda yafi haka,mami na tashin su takoma part dinta,hajjo kuma ta na nan tsaye tana son ganin reaction din emaan,sumi-sumi both of them suka mike hajjo ta kalli emaan dake sinne kai tace"d'ago na kalli idanunki da kyau rasa kunyah b'eran tanka,kema fa ba baya bace wurin rashin ta ido"emaan batace komai ba tashige part din umma,tana shiga suka hada ido da umma dake laximi,emaan ji tayi inama k'asa ta bud'e saboda kunyah,simi-simi ta shige dakinta saboda kunyah umma kuma ta bita da rakiyar idanu.Karfe biyu emaan tagama shiryawa cikin wata expensive,classsy mad turkish gown wacce ta dace da shape and complexion dinta,samun kanta tayi dasa rigar wacce normally emaan bata son kaya irin haka,light makeup tayi data mata kyau fiyeda misaltuwa,kyau na musamman tayi da har umma saida tayi magana sanda ta fito parlo,murmushi kawai emaan tayi tabi bayan alameen wanda ya shagala da kallonta,suna shiga mota kuwa yayi pulling  dinta closer,yace"you look beautiful my lady..."murmushi kawai tayi batace komai ba shikuma yafara driving,calido restaurant kaisu emaan tayi musu ordering continental dishes masu tsadar gaske,suna cikin cin abincin wayar emaan tafara ring,alameen ne yayi saurin daukar wayar yana kallon sunan wanda ke kira,cikeda mamaki yace"wacece sweet sis?"emaan tace"ohhh cousin din sarah ce...ayadda ta tura min contact din ahaka nai saving"yana jin haka ya mika mata wayar,emaan shiru tayi ta dayan bangaren tace"assalam alaykum,"rolling eyes emaan tayi tace"wasalam"yarinyar tace"gani nafito yanxu,a ina kike?"emaan tace"gani a calido restaurant "yarinyar tace "ok,idan na karaso xan kiraki "emaan batace komai ba ta ajiye wayar tareda sakin siririn tsaki,alameen yace"meya faru?"emaan tace"yarinyar ta cika iyayin masifa"murmushi alameen yayi yace"ke kuma kin cika masifa "xaro idanu tayi tareda galla mishi harara,ahaka suka gama cin abincin har suka kammala,wayar emaan ce data fara ring yasa suka mike atare,alameen ya rike hannu emaan suka fita,ajikin motar su suka tsaya alameen ya kwantar da kan emaan akirjinshi,emaan kuma nata waya tana ma yarinyar kwatancen inda suke amma yarinyar ta kasa ganewa,tsaki emaan tayi akaro na biyu sannan ta matsa daga gefen alameen tafara tafiya tana dube-dube.......ganin alameen da yasmeen tayi ne yasa ta sauke wayar daga kunnenta tabar emaan sai magana takeyi ita kadai,yayinda ta tafi da sauri tayi hugging alameen tana sakin kayataccen murmushi,gaban alameen ne yayi mummunan faduwa,bai iya cewa komai ba illa kallonta dayakeyi cikeda mamaki,Sosai ya shiga cikin shock yama kasa ce mata komai,itakuma ta rungumeshi gam gam tana cewa"babe what are you doing here?".....cikeda b'acin rai emaan ta sauke wayar daga kunnenta takaicin yarinyar yana cikata,juyawar da xatayi taga mace kwance ajikin alameen,sai kawai ta saki baki tana kallonsu,dafarko sank'amewa tayi atsaye tana kallonshi cikeda mamaki,can kuma kamar me ciwon kafa takarasa inda suke din domin ta tabbatar da abinda idanunta suke gani,tabbas alameen ne budurwa ta rungume kamar xata maida shi ciki,cikeda tsantsar shagwaba yasmeen tace"baby what are you doing here?"ta sake tambayar shi akaro na biyu kana tayi breaking hugg din tana rike hannunshi,kasa motsi yayi lokacin da emaan ta karaso wajen sai kawai ya lumshe idanu,yasmeen tace"babe kaga kasa na manta da wacce xanba package ko?"tafada tana sake dialling numbar emaan,Shide alameen statue yaxama awurin dan yasan halin yasmeen sarai ga kuma emaan,wayar emaan data fara ring ne yasa yasmeen ta juya suka hada idanu da emaan,gaban yasmeen saida yafadi wanda tarasa dalilin faduwar gaban nata,emaan kuwa ta tsaya calmly saide batace komai ba haka kuma bata daga wayar ba,yasmeen tace"sorry muna waya kikaji shiru ko,fiancé dina nagani shiyasa"ajiyar xuciya emaan ta sauke batace komai ba,yasmeen tace"ina ride din?naga kamar bakida lafiya lemme help you nasa miki acikin motar"kallon ta kawai emaan tayi batace komai ba illa hannu data mika mata alamar tabata sakon,yasmeen ta tab'e baki kana ta mika mata,karba emaan tayi batareda barin sunyi having body contact ba,hasalima emaan kamar fixga tayi ta juya tana tafiya ahankali ta rasa tunanin me xatayi alokacin,sai kawai takira bolt ta tsaya tana  jiranshi yaxo...lokacin gumi ya wanke ma alameen jiki,yasmeen nata mishi surutu shikam hankalinshi nacan inda emaan take tsaye,sai kawai yace ma yasmeen"muje"taxaci ma restaurant din xasu shiga sai kawai taga sunyi hanyar inda emaan ke tsaye,tun daga nesa emaan ta hango su amma tayi kamar bata gansu ba,hasalima d'auke kanta tayi sama,sosai xuciyar alameen ke bugawa ahaka suka karasa inda emaan ke tsaye,sosai alameen ya tattaro courage yace"i wanted to introduce you guy's appropriately ba'a irin wannan lokacin ba"yasmeen tace"sweetheart is she your sister?"kallonta emaan tayi shikuma ya girgixa mata kai alamar a'a,yasmeen tace"ohhh i see,she must be your cousin right??"tafada tana kallon emaan din keenly,shiru alameen yayi baice komai ba illa kallon emaan dayakeyi wacce akallo na xahiri babu digon damuwa atattare da ita,kiran da sarah tayi ma emaan ne yayi diverting attention dinta,dama hakan takeso dan haka tayi answering da sauri ta matsa gefe,kallon yasmeen yayi yace"babe I've alot of things to do yanxu,we'll talk later"da mamaki take kallon alameen xuciyarta na suya,ji tayi yama raina mata wayau sai kawai tajuya afusace tabar wajen zuciyarta na kuna,ajiyar zuciya alameen ya sauke saboda yasan dole hakan xatayi kasancewarta mai tsananin fushi da zuciyashikuma  ya riko hannun emaan,kallo daya emaan ta wurga mishi ya saki hannun nata ba shiri,bakinshi har rawa yake yace"sorry babe..."ko kallon gefen dayake batayi ba hasalima me bolt dinta take nema,ganin tana kokarin barin wajen sai kawai yajata xuwa wurin motar,bai damu da tuttureshi datakeyi ba har saida ya sata cikin mota ya rufe sannan hankalinshi ya kwanta,shiba munafiki ba amma duk ya wani diririce saboda lamarin ya mishi xuwan baxata....



Zaynabyusuf ✍🏼

EMAANWhere stories live. Discover now