PAGE 62

168 5 0
                                    

EMAAN....PAGE 62

Written by Zaynabyusuf✍🏼

   Hannunshi sakale acikin nata suka fito daga asibitin,alameen couldn't be more happier,har lokacin murmushi ne shimfide asaman fuskar shi,saida suka shiga mota ya kalli emaan that was lost in thoughts yana caressing hannun ta yace"I'm the happiest man alive,thanks to you "ya fada yana pecking hannunta starring at her da narkakkun idanunshi wanda baka ganin komai sai tsantsar sonta da kaunar ta,deep breath emaan ta sauke sanda alameen yace"what would you like to have for dinner?"asanyaye tace mishi"sushi"dan xaro idanu yayi jin amsar data bashi,saboda shi anything Chinese cuisine da seafood count him out,Chinese rice kawai yake iya ci,itama emaan din bai tab'a ganin taci ba,Murmushi ya sakar mata mai sanyaya xuciya yace"ok babe,na gusto kikeso,ko red China ko kuma na....."kafin ya karasa maganar tayi saurin katse shi tace"gusto"yace"sure baby".driving yake calmly har suka karasa wurin dayake babu nisa daga clinic din tafiyar 11minutes sukayi,suna shiga harabar wajen tafara tunawa da Sadeeq,baxata manta ba last xuwanta wurin itada Kausar ne har sadeeq yayi making scene,ranar na daya daga cikin ranakun da baxata tab'a mantawa da ita ba,alokaci daya mood dinta ya canxa ta sake shiga cikin damuwa mai tsanani,alameen dake kallonta closely yace"emaan are you alright?"bata ce mishi komai ba suka sauka daga motar alameen yayi saurin xuwa gefen datake ya rike mata hannu suka jera atare suna tafiya,adaidai spot dinda sadeeq yayi parking ta tsaya idanunta na cikowa da ruwan hawaye,gefe daya kuma xuciyrta is breaking into tiny pieces,saboda duniya ba komai bace haka xalika abubuwan dake cikinta are nothing but enjoyment of the delusion,rayuwa kenan!,bata sake shiga damuwa ba saida suka shiga ciki,ta kalli table dinda suka xauna tana hango lokacin da Sadeeq ke tsaye awurin yana xaxxaga masifa,xama sukayi a table of two batasan lokacin da hawaye suka zubo mata ba,Sosai hankalin alameen ya tashi ya ce"emaan pls tell me what your problem is..."samun kanta tayi da xuba mishi fararen idanunta acikin kwayar idanunshi,looking at him straight in the eyes tace mishi"I'm remembering something that isn't worth remembering"cikeda damuwa yace mata"can you please tell me?"kallonshi tayi tareda gyada mishi kai tace"the last time i was here tareda kausar ne,na rakota itada fiancé dinta from school,aranar Sadeeq yaxo ya samemu awurin nan yayi ta fada yace ina dodging lectures,baxan manta ba haka ya jani muka fita daga wurin nan rai bace...."mood din alameen ne ya canxa gabadaya,yace",what was your relationship with late sadeeq?"asanyaye tace mishi"Sadeeq was the brother i never had,unfortunately kuma alkalamin kaddararsa ya xana mishi al'amura masu rikitarwa da tayar da hankali,ya tsinci kanshi cikin matsi da tsanani saboda soyayyar dayake min kadddarar sa ce wacce bashida ikon hana kanshi duk da yayi kokarin yin hakan daga farko,daga baya kuma xuciyarshi takasa hakuri".alameen yace"you mean you never loved him?"kai tsaye tace mishi"yes,Aliyu was my first and only love,daga kanshi nafara soyayyah....kuma daga kanshi na k'are ta"ajiyar xuciya alameen ya sauke yace"ranar dana ganku a school fa?",d'aga kai tayi alamar tunani tace"alokacin  ya fada min sirrin dake ranshi,nikuma I rejected him calmly,ya kasa yadda da hakan balle ya dauki kaddara,dama ita rayuwa gabadayanta trial and test ce,ba komai kake so kake samu ba, wani sa'in ma Allah yana jarabtar mutum da abinda yake tsananin so,sannan ba komai dan adam ke so yake xamtowa alheri agareshi ba,most times abinda mutum ke k'i shine mafi alheri agareshi "jinjina kai alameen yayi yana mamakin yadda take mishi magana,murya can kasa yace"meya sa kika k'i amincewa da soyayyar shi"emaan tace"dalili na farko itace fauxa even though sometimes ina duba halin da Sadeeq yake ciki,daga baya kuma na ajiye maganar Sadeeq agefe nayi focusing akan loyalty,i can't betray fauxa,idan zanci amanar kowa aduniya bai kamata naci ta fauxa ba,domin Itace ta xamto min bango abar jingina alokacin dana ke cikin damuwa da bakin ciki,itace ta share min hawaye,taya zanci amanarta na auri mijinta?"sosai xuciyar alameen ta karye yace"I'm sorry for misunderstanding the whole situation..."kallonshi tayi batace mishi komai ba,sai ya riko hannunta yana murxawa ahankali yace"matata ta yafe min?"gyada mishi kai tayi batace komai ba shikuma ya sauke ajiyar xuciya,yace"about the pictures emaan...."hawayen dasuka makale a idanunta ne suka fara gangarowa suna sauka asaman cheeks dinta,yana goge mata hawayen yace"stop crying pls..."murya na rawa tace"a rayuwata babban burina is to make my parents happy and proud,sannan babbar damuwata itace na sanya iyayena cikin bakin ciki da damuwa,na taso cikin rikitacciyar rayuwa wacce you know some part of it,dan haka i won't do anything no matter how little to tarnish my reputation musamman yadda alakar rayuwata take tsakanina da iyayena,alhamdulillah nasamu tarbiyya daidai gwargwado sannan ina kokarin yin aiki da ita akowani lokaci,nasan banbancin dake tsakanin fari da baki,sannan nasan abinda shine daidai da kuma abinda ya kasance kuskure,alokuta mabanbanta idan xuciya ta k'awata min something wrong ina xama ne nayi tunani,most times ina sanya kaina a shoes din iyayena,nakan tambaya kaina how would i feel idan d'ana ya min haka?wannan tunanin ne yasa na xama very conservative,kuma dama can I'm more of an introvert,koda wasa ban tab'a tunanin aikata mummunan laifi ba hasalima hakan bai taba burgeni ba,idan nace maka ga inda akayi su na maka karya,hasalima bansan lokacin da akayi su ba,kamar yadda kowa ya gansu haka nima suka riskeni,i had no idea akan where and when hakan ta faru,but one thing i know for sure shine anyi ne saboda afasa aurena da Aliyu,kuma they achieved their goal...."alameen yace"duk abinda yafaru happens for the better emaan,rayuwar da kikeyi ayanxu itace mafi alheri awurinki,saide inaso kiyi tunani sosai akan pictures dincan,i want to know who's behind those pictures..."asanyaye emaan tace"for what reason?koma waye nabar shi da Allah"girgiza kai alameen yayi yace"I'm sorry amma baxan samu nutsuwa ba saina gano wanda yayi su"...kissing hannunta yayi lightly yace"i love you wife,i love you so much,more than the stars at night,my love for you is deeper than the ocean and beyond every reasonable doubt,i can't wait to hear you say you love me emaan....."adaidai lokacin aka kawo musu abincin nasu,dan haka alameen yayi shiru kuma yasan emaan baxa tace komai ba....emaan nacin abincin calmly tana tunanin maganar da sukayi yanxu,yayinda alameen ke  tunanin yadda xai bullowa lamarin.yana rike da hannunta suka shiga mota bayan sun kammala cin abincin,adjusting kujerar yayi mata ta kwanta tareda lumshe idanu shikuma yana driving calmly,wayar shi dake ring ta kalla even before ya lura kiranshi akeyi,idan baxata manta ba yau ce rana ta biyu da yasmeen ke kiranshi agabanta,mayarda da kanta titi tayi shikuma ya kalleta instead of answering the call,ji yayi xuciyar shi ta rabu gida biyu,yana son d'aga kiran sannan baya son d'agawa agaban emaan,daukar wayar yayi yai ending call din sannan ya tura mata da quick message "babe I'll call you later "yana sending ya ajiye wayar yana satan kallon emaan,yasan koda bata sonshi dole abin ya mata takaici,agefe daya kuma yin hakan cin fuska ne,even though shi kanshi yana so suyi magana da yasmeen din,hasalima yaso xuwa gidansu yau,xuwansu clinic ne yasa baije ba yabari sai gobe,suna tafiya yake wannan tunanin,polygamy is very pragmatic,yana da wahala sosai dole sai miji ya tashi tsaye ya jajirce,alokacin baya gani yake baxai iya had'a 2wives ba,sai gashi yanxu alkalamin kaddararshi ya xana mishi hakan,he love both emaan and yasmeen dearly kuma yana son kasancewa tare da kowacce har xuwa karshen rayuwar shi,babban tashin hankalinshi shine yadda zai yi ma yasmeen bayani ta fahimta,yasan halinta kamar yadda yasan kanshi,ita mutum ce mai xafi dan haka axafafe xata amshi maganar,ajiyar xuciya ya sauke ganin sun karaso gida,horn yayi securities suka wangale musu gate,Parking yayi yana kallonta kasa-kasa itakuma ta dauke kanta gefe tana mirza zoben dake hannunta,murmushi yayi yace"emaan look at me..."samun kanta tayi da dago da manyan fararen idanunta ta saka acikin nashi tana kallon fuskarshi daya ke sakar mata murmushi masu sanyi wanda sai ana masifar sonka ake maka irinsu,hannunta ya riko yana caressing ahankali sannan yakai bakinshi yana kissing repeatedly kuma har lokacin idanunsu na sark'e acikin na juna,ya dauki fiyeda 5minutes ahaka sannan ya saki hannun nata ya gyara xamanshi yana matsowa daf da ita,riko ta yayi yana sliding soft hands dinshi abayanta,murya can kasa kasa yace"my emaan,you're too good to be true..."yafada pulling her closer with his eyes flutter closed,runtse idanu emaan tayi saboda baxata iya cigaba da kallonshi ba,shikuma he used that opportunity yayi cupping fuskarta kissing her zippy lips passionately kamar his life depends on it,yana jin kamar yauce rana tafarko daya fara kissing dinta,saboda lamarin yayi mishi sugar fiyeda tunanin me tunani,in whisper yace mata"thank you emaan..."bud'e idanu tayi ahankali tana tunanin dalilin gode mata dayayi yanxu,saide bata ce komai ba jin ya sake owning lips dinta with all he got,ji yake kamar su dawwama ahaka har tashin duniya,bayason suna rabuwa kona second daya wallahi,kawai dai bashida yadda xaiyi ne dole yayi hakuri tunda rayuwa baxata kasance ahaka ba,hannunta na hagu ya dora adaidai saitin xuciyar shi yace"me kika ji tana fada?" zaro idanu emaan tayi batace komai ba,dan haka yace"listen carefully,xakiji tana ambatar sunanki..."da mamaki take kallon shi kuma batace komai ba domin maganar ma dariya taba ta,wai xuciyar shi ke ambatar sunanta,murmushi yayi yace"ohh baki yarda bako?"yafada yana sliding soft hands dinshi asaman rigarta,zip din yaja xuwa cikinta har lokacin yakasa dauke idanun shi daga kanta,doguwar ajiyar xuciya ta sauke lokacin dataji saukar tafin hannunshi asaman cikinta,murya can kasa yace"ohh baby,sonki xai min illa"kokarin cire hannunshi tayi daga cikin nata saboda wani alamari tafara ji suna xuwar mata wanda batasan da su ba her whole life sai yanxu,ganin haka yasa shi danna hannunshi to feel his baby itakuma to feel him more anata bangaren,Sosai hakan ya susuta emaan ta bude idanu ba shiri tace "alameen stop mana,bana so"da narkakkun idanunshi yace"meyasa bakya so?"shiru ta mishi takasa cewa komai,to me xatace mishi?asanyaye yace mata"kiss me idan kinaso na kyaleki"emaan ta xaro idanu ganin da gaske rubbing palm dinshi yakeyi aduk inda yakeso,wannan alameen din so yake ya kasheta,idan ba haka ba me yake nufi da abubuwan dayake mata,murya ashake yace"kiss me baby...ko kuma..."can yayi kasa da murya ya mata magana,wata irin xabura tayi ba shiri ta girgixa mishi kai alamar a'a,yace"kiss me...."abinda bakinshi ya iya furtawa kenan,Sosai xuciyar emaan ke bugawa kamar xata faso daga kirjinta,slowly ta hade fuskar su tareda runtse idanu,it takes a lot of courage for her to finally owned his lips,Sosai alameen yaji knots din kanshi na kuncewa,saboda yauce rana tafarko data taba mishi haka,kullum saide ta barshi yayi kidan shi yayi rawar shi,Sosai hakan ya mishi sugar dan haka ya ayyana haka xai rika mata har lokacin daxata saki jiki dashi gabadaya,sannan he'll teach her how to love him,shine ya taimaka mata suka kammala owning bakin nasu....shi dakanshi ya bud'e mata motar kamar kullum ya rike hannunta suka shiga cikin parlon,taso xame hannunta amma yak'i bata damar yin hakan dole ta hakura,ga mamakinta taga ya nufi bangaren mamin shi da ita,ji tayi gabanta yayi tsananin faduwa,ya lura da canxawar yanayinta dan haka ya tsaya tareda cupping fuskarta yace"nasan baki shiga kin gaida mami ba,shine xan rakaki yanxu"batace mishi komai suka shiga parlon mami lokacin babu kowa aciki,kamshin turaren wutan da parlon keyi yasa emaan lumshe idanu,jiki asanyaye yashiga dakin mami ya tarar da ita axaune tana jan carbi,fauxa kuma na saman gado har tayi bacci,sau daya ta kalleshi ta kauda kanta gefe shikuma ya tsugunna cikeda ladabi ya sake gaisheta,ciki-ciki ta amsa dan haka ya fita parlon yace ma emaan"come here"ba musu tayi closing gap dinda ke tsakaninsu duk da zuciyarta na luguden daka,shiga dakin sukayi emaan ta tsugunna daga can bakin kofa tace"ina yini mami..."ga mamakin emaan taji mami tace"lafiya"saide daga haka bata sake cewa komai ba,lafiyar ma ta amsa ne saboda d'anta.abinda ya sake bata mata rai shine emaan tafi karfin ta shigo ta gaisheta saida alameen ya rakota,ganin sun tsaya mata akai yasa ta tada kabbarar sallah,saurin fita daga dakin emaan tayi ta hada da ledar drugs dinta ta tafi part din umma,alameen ya bita da rakiyar idanu yana jin kamar ya jawota yakaita part dinshi.Jiki asanyaye emaan ta shiga part din umma,bata tarar da kowa acikin parlon ba dan haka straight dakin umma tashiga,akan abin sallah ta tarar da umma tana karatun Al-Qur'ani,saita dora kanta asaman Laps din umma tareda lumshe idanu,murmushi umma tayi tacigaba da karatun ta,30minutes after umma ta kammala tana kallon emaan dake sauke deep breath alamar tayi bacci,ledar umma ta xare daga hannun emaan sannan ta bud'e small white paper ta duba contents din dake ciki,murmushi mai cikeda farin ciki umma ta saki lokacin da idanunta suka sauka akan takardar,kallon emaan tayi ta sake kallon takardar tana jin farin ciki yana mamaye mata xuciya,she can't believe her emaan is pregnant,rayuwa kenan wai yau emaan dinta ce dauke da juna biyu tana mamakin yadda abubuwa suke faruwa acikin budewar idanu da kiftawa da kuma yadda rayuwar take gudu,ahankali ta tashi emaan tace"tashi ki rage kayan jikinki sai ki kwanta da kyau"mikewa xaune emaan tayi jiki asanyaye tana kallon umma wacce har lokacin bakinta yaki rufuwa saboda farin ciki,warware veil dinta tayi tana kallon umma dake fita daga dakin,bata dade ba ta shigo da pyjamas pink color lokacin emaan ta cire komai daga ita sai vest da underwear,umma tace"baxaki watsa ruwa ba?"yatsine fuska emaan tayi tace"xanyi".umma batace komai ba ta kawo mata towel sannan ta hada mata ruwan,tana gamawa tafito daga bandakin umma tace"maxa tashi kiyi emaan,dare nayi"ba musu ta shiga tayi wankan lokacin data fito umma ta gama gyara musu shimfida,agefen gado emaan ta xauna tace"Sannu da aiki umma"murmushi umma tayi batace komai ba illa mikewa datayi ta shiga wankan itama,kallon emaan tayi bayan ta fito ganin har tayi bacci,sai kawai ta tsaya tana kallon emaan din,lamarin na bata mamaki,she can't believe nan da 8months emaan dinta xata haihu......yana kwance asaman kujera yayi dialling numbar yasmeen,lokacin har bacci ya fara daukanta dan haka tana goge idanu tayi picking saboda kwana biyun nan jikinta na bata cewar something is wrong somewhere,jin tayi shiru ne alameen yafara tunanin abinda xaice saboda yasan fushi takeyi dashi har lokacin,murya can kasa yace"baby ta..."kamar jira takeyi ya yi magana dan haka tayi saurin katse shi tace"yau ma aikin ne ko?"lumshe idanun shi yayi ya bude at the same time sannan yace"amma kinsan yau na dawo ko..."murmushin da ake ma lakabi da kafi kuka ciwo tayi tace"wai me kake boye min ne?"alameen yace"oh lord of mercy,me xan boye miki ne wai?idan ma akwai sai ki bari har ranar daxan fada miki mana"shiru ta mishi batace komai ba illa nazarin kalaman shi datayi acikin seconds dinda basu wuce 4 ba,ayanzu ne ta sake tabbatar da he's hiding something amma sai ta mishi shiru ta kyaleshi yace"ya preparations?"tace mishi"alhamdulillah"atakaice,yace mata"gobe karfe nawa xanxo?"without twice thought tace mishi"ko yaushe ma"yace "i can't wait to see you my love"tace"same babe"haka suka cigaba da waya har na tsahon minti talatin sannan suka gama,numbar emaan yayi dialling saide unfortunately har ta gama ringing bata dauka ba,dole ya hakura ya kwanta yana kallon pop,yayinda bacci ya kaurace ma idanunshi,tunani ne cikeda xuciyar shi gefe daya yana cikin tsantsar farin ciki yayinda dayan gefen yake cikin tsananin fargaba,yasan yasmeen xata daga mishi hankali fiyeda yadda yake tunani ga mami kuma agefe,yanayin datake ciki na damun xuciyarshi fiyeda misaltuwa,sai kawai ya cire tunanin yasmeen da mami daga ranshi ya tattara hankalinshi da nutsuwar shi awurin tunanin emaan wanda yake sashi cikin farin ciki da annashuwa,musamman yau data saki jiki dashi sukayi magana ta fahimta,wani sabon sonta ne yaji yana shigar shi,ahaka bacci mai nauyi ya dauke shi.....



Kuyi hkr da wannan🙏🙏

Zaynabyusuf✍🏼

EMAANWhere stories live. Discover now