PAGE 77

138 5 0
                                    

EMAAN...PAGE 77

Written by Zaynabyusuf✍🏼

Wattpad @Zaynabyusuuf
Arewabooks @zaynabyusuf

Umma ce takalli fauxa that was lost in thoughts,tun lokacin da Abba yafada mata cewar fauxa bata amince da baban emaan ba maganar ke damun xuciyarta,saboda tasan idan lameen yana kaunar abu da dukkan xuciyar shi yake so sannan xaiyi whatever it takes wajen protecting din shi yadda baxai taba subucewa daga hannunshi ba,she believes lameen xai rike fauxa with outmost love and respect,sannan she doubt idan fauxa xata samu kamar baban emaan not in this life,wanann shine dalilin dayasa ta dauki niyyar convincing dinta domin baxata so fauxa ta kauracema wannan golden opportunity dinba wacce xata xo tana regretting daga baya,hannun fauxa umma ta riko cikin sanyi tana murxawa ahankali tace" i want you to listen to me carefully fauxa,sanann ki dora maganganuna akan mixanin hankali,kiyi facing reality da kuma future dinki,I'd like to clarify few things for you regarding lameen,nafarko shine kada kiyi judging lameen base on relationship dina dashi daya gabata,saboda nida lameen aren't compatible tun akaron farko,kaddarar samuwar emaan ce kawai ta hada mu,amma banda haka babu ta inda muka dace da juna,hasalima babu soyayyah atsakanin mu shiyasa kikaga relationship din ya k'are kowa ya kama gabanshi,i must say lameen is a good person musamman akan abinda yakeso,inada yakinin xai rikeki with love da amana,sannan baxakiyi dana-sanin aurenshi ba,kiyi tunani fauxa,rayuwarki baxata kare just like that without marriage ba,Abba ma baxai bar hakan ta faru ba,shiyasa tun wuri gara ki amince ma wanda kika sani saboda agaba bakisan hannun wa xaki fada ba,kinga tsakaninki da lameen akwai sanayya mai karfi dan haka baxai so dangantakar dake tsakanin su ta sake lalacewa ba,advisibly ki amince ma lameen kodan su Anum da Asad,I'm sure lameen xai rikesu tamkar  'ya'yan daya haifa domin baxasuyi kukan rashin uba ba nan gaba "kalaman umma na karshe ne suka tsayama fauxa arai,hakika yaranta are her life and happiness kuma babu abinda take so irin farin cikinsu,tasan tabbas suna bukatar uba adaidai wannan lokacin dan haka tana tunanin accepting auren kodan saboda 'ya'yanta,acikin ranta take tunanin batace ma umma komai ba illa rungume umma datayi da iya karfinta,mami dake kallonsu ta window ta sauke curtain din xuciyarta babu dadi,aduniya gabadaya babu abinda takeso ayanxu irin taga fauxa ta dawo daidai,cikeda damuwa hajiya fanta tace mata"nifa aganina auren Alhaji lameen abu ne me kyau,tunda kikaga Abba ya amince nasan yanada yakinin lameen xai riketa da amana ne,aganina we should convince her too,saboda auren shine kadai xai yaye mata damuwarta "wannan maganar ce ta tsaya ma mami arai,kuma tabbas abinda Hajia fanta ta fada is nothing but the truth,amma lameen fa?mami ta maimaita xuciyrta na racing,axahirin gaskiya normally baxata yadda da alliance dinba amma inde auren xai yaye ma fauxa damuwa batada haufi sannan xata tsaya tsayin daka akan maganar auren....part dinta umma takoma tabar fauxa a garden ita kadai domin ta samu damar yin tunani da kuma shawara da xuciyrta,ta dade Sosai a garden din har saida mami tasa saliha takirata sanann ta koma ciki,hajiya fanta ce tasata agaba tariqa convincing dinta tana kawo mata good points yadda babu ta inda fauxa xata bullo,hajiya fanta made sure ta kulle kowacce hanya data san fauxa xata kawo cikas sanann tayi kokarin cusa ma fauxa son amincewa da auren saide xuciyar fauxa cike take da fargaba,nafarko shine kasancewar Lameen abokin babanta na biyu kuma kasancewar shi mahaifin emaan,tana ganin idan tayi hakan tamkar tayi betraying emaan ne,these two points ta fada ma hajiya fanta sai kawai fanta tayi dariya tace mata kada ta damu all will be alright,sosai hajiya fanta ta b'ata lokaci tana mata bayanin komai dalla-dalla har saida tayi convincing fauxa batada yadda xatayi ta amince da auren,sai alokacin mami ta sauke ajiyar xuciya saboda lokaci yayi daya kamata ta dauki damuwar abinda mutane xasu ce ta ajiye agefe,sannan ta daina cusa ma kanta damuwa,kawai xata bar komai ya rika kasancewa yadda xanen kaddararsu ta xo musu, damuwa da rashin nutsuwa baxai canxa komai ba saboda taga hakan akan emaan,ynxu ma fatan alheri xata bisu dashi sai kuma addua....hannun fauxa ta riko tace"xanyi supporting dinki 100% idan har auren nan zai yaye miki damuwa kamar yadda fanta tafada,ayanxu babban burina is to see you happy keda yaranki"kallonta fauxa tayi idanunta cikeda ruwan hawaye,gefe daya xuciyarta is questioning her meyasa ta amince yayinda daya bangaren ke hasko mata abubuwan da hajiya fanta ta fada mata harma da maganganun umma.mami dakanta ta shiga parlon Abba tafada mishi response din fauxa,hakika ta dade bataga xallar farin ciki ba shimfide asaman fuskar shi sai alokacin,cikeda farin ciki yace"I'm glad you're supporting this alliance,in shaa Allah fauxa xatayi alfahari da wannan decision din very soon"mami tace"nima haka nake fata"iya abinda ta fada kenan,Abba yace"naji dadin hakan,sannan naji dadi dakika fahimci cewar time has a way of changing things,ba komai bane xaka sa acikin xuciyarka sannan it doesn't matter abinda mutane xasuce gameda rayuwarka,kaide akullum ana so ka kasance me yin abu saboda Allah,sannan ka gyara mu'amalar ka da mutane,by doing that you're good to go my dear"jinjina kai mami tayi domin ta tabbatar kalaman Abba are nothing but the truth.

misalin k'arfe takwas na dare emaan ta gama shiryawa cikin white balenciaga gown mai bala'in kyau,ta yane kanta da vintage scarf mai kyau kana ta feshe jikinta da turarenta masu sanyi da dadin kamshi,ta cikin mirror take kallon alameen wanda yayi masifar kyau cikin black color versace outfits dinshi,ta baya yayi hugging dinta tightly sannan yayi pecking soft hands dinta romantically,sun dade suna kallon juna cikeda tsananin so da kaunar juna sannan suka sauka ahankali hannunsu sakale acikin na juna alameen ke driving har suka karasa asibitin,hannun su na cikin na juna aka mata ultrasound scan ita da alameen suna kallon babyn su cikeda farin ciki mara misaltuwa,basu dade ba suka kammala komai saboda cikin bashida problem din komai sanann ita kanta she's perfectly fine tana komai kamar she's not pregnant,fendi baby shop suka wuce daga asibitin alameen yafara siya ma yaron kaya masu matukar kyau da tsada,emaan sai kallonshi take saboda komai designer yake siya dan haka ba kananun kudi yakashe ba ranar,emaan ta kalleshi tace"akwai cheaper brands mexai hana aduba wasu kayan acan?"murmushi yayi kana ya girgixa kai alamar baxaiyi hakan ba sai kawai ta sauke doguwar ajiyar xuciya,saida suka tsaya awani fancy ice cream spot sannan suka koma gida both of them feeling exhausted......haka rayuwarsu tacigaba da tafiya cikeda tsari da farin ciki,soyayyah da kauna mai tsayawa arai da narka xuciya,their lives couldn't be better saboda kowanne acikinsu baiyi tunanin xai tsinci kanshi arayuwar dasukeyi ynxu ba me cikeda inganci da nagarta.understanding,empathy da kauna sune foundation din relationship dinsu,dan haka basu fiye samun matsala ba kuma koda sun samu basa dadewa suke sasanta kansu,wata iriyar shakuwa sukayi mara misaltuwa dan xuwa yanxu dakyar alameen ke fita office saboda tsananin begen junansu dasukeyi,abinda ya kara mishi son emaan shine yadda take kiran mami almost every suna gaisawa,hakan ba karamin faranta mishi yakeyi ba shima ya dage Sosai ganin yana mata extra abubuwa wanda alokuta mabanbanta emaan ke mamakin hakan,saboda kaunar da alameen yake mata is out of this world itama ta shaida hakan,ba karamin farin ciki emaan tayi ba lokacin da aka sanar da ita anfasa auren yasmeen da alameen,sannan ta quduri aniyar jajircewa domin baxata bar hanya ko daya ba wacce xaisa alameen ya kalli macen daba ita ba,rayuwa sukeyi mai cikeda tsantsar sha'awa saboda su dakansu birge kansu sukeyi musamman yadda suke kula da kansu is commendable....a kano suna can suna shirye shirye bikin fauxa saide har lokacin emaan batada labari,alameen yana so ya fada mata amma hakan saide bai samu lokaci ba,ayau ne dayake hanyar dawowa gida ya quduri aniyar fada mata saboda sauran few days a daura auren,lumshe idanu alameen yayi lokacin daya shiga gidan saboda kamshin daya hau mishi kai mai tsananin dadi,baisan lokacin daya saki karamin murmushin jin dadi ba ya xuba ma emaan dake tsaye agaban fridge idanu,xuwa yanxu tayi jiki saboda bump dinta yayi girma,jikin da bataso tayi ne yaxo mata alokacin kullum cikin complain take,Shide alameen saide yayi dariya sannan most times kwantar mata da hankali yakeyi yana fada mata kalamai masu sanyaya rai da xuciya,da sauri emaan tayi hugging alameen ko nauyin jikinta bataji,cikin voice dinta mai shegen dadi tace"welcome back my lovey"kissses alameen ke mata blowing takoina without saying a single word daga nan nabar parlon ganin abun nasu babu kunyah kota miskala xarratin🥹(dayake niba hajjo bace banason idanuna su lalace😆)Emaan na kwance asaman kirjin alameen yana shafa kanta yace "akwai wata magana danake son nafada miki,wacce I'm sure xakiyi farin ciki da ita"kallonshi emaan keyi keenly kana tace"wace magana ce?"saida alameen ya sauke doguwar ajiyar xuciya sannan yace"fauxa will soon get married..."farin ciki ne ya mamaye ma emaan xuciya tace"alhamdulillah I'm happy for her"alameen yace"nasan you won't believe wanda xata aura"emaan tace"Haba dai?nasanshi kenan?"gyada mata kai alameen yayi yace"sosai ma,nasan baxaki yarda daddy bane"xaro manyan fararen idanunta emaan tayi cikeda tsantsar mamaki tace"alameen you must be kidding me"yace mata"wallahi I'm very serious baby"shiru tayi for few seconds har alameen yana jin tsoron kada emaan taji babu dadi aranta sai kuma yaga ta fashe da dariyar farin ciki tace"alhamdulillah Lovey,I'm happy for both of them,dama kullum adduata itace Allah yaba daddyna mace tagari haka kullum fatana shine Fauxa tasamu miji wanda xai riketa da amana"alameen yace"adduarki ta karbu babee,nan da 5 days xa'a daura auren"Sosai emaan ta tsinci kanta acikin farin ciki mara misaltuwa,ayanxu rayuwarta komai na tafiya yadda takeso,she's super happy with her life,fargabar ta daya ce haihuwa banda hakan babu damuwar komai acikin xuciyrta....

EMAANWhere stories live. Discover now