PAGE 15

152 5 0
                                    

Page 15

   Samun kanta tayi da kasa motsi ta tsaya still tana kallon fuskarshi,shima bai ce komai ba Na tsahon lokaci,abinda ke damunshi shine har yanxu takasa gane abubuwan dayake son fahimtar da ita,ta kasa gane illar kukanta da rashin walwalarta agareshi,hakan Na tayar mishi da hankali tareda sanya shi cikin damuwa,ya rasa me xai mata ko kuma kalmomin daxai fada mata tagane abinda yake nufi,kallonta ahaka Na breaking heart dinshi into tiny pieces,baya iya jurewa,he can't think straight inde yaganta cikin damuwa,can yayi karfin halin xuwa inda take ya tsaya still staring at her,da ace tana da xurfin tunani da a wannan lokacin xata fahimci irin kaunar da yaya Sadeeq ke mata wanda kana ganin irin kallon dayake mata xaka tabbatar da matsananciyar kaunar dayake ma eman,can yace"why are you being too stubborn?"dan xaro ido tayi tareda turo baki tace"me nayi kuma?"sai ya tsaya cak yana kallon lips dinta na tsahon lokaci sannan ya sauke boyayyiyar ajiyar xuciya,ya busar da wata warm iska daga bakin shi yana jin wani abu Na tsarga mishi,son yarinyar Na neman ya xautar dashi,saboda kome tayi burgeshi take tana bashi sha'awa fiyeda misali,yace"kuka kikayi Bayan Na hanaki,meyasa bakya jin maganata?"ya tambaya calmly,shiru tayi tana circling xobenta Na axurfa tana jin wani iri amma batace komai ba,yacigaba"na fada miki yadda kukan ki ke affecting dinmu right?we hate seeing you cry,kina nuna kamar hardwork dinmu is going to waste,kamar mun gaxa wurin maye gurbin bakin cikin ki ixuwa farin ciki,now tell me what's your problem?what do you want?".asanyaye tace"I appreciate your efforts ,kawai dai it's hard to forget something like this within a short period of time ".ya kalleta keenly sannan yace"kina son Aliyu har yanxu ko?"sunan Aliyu kadai daya ambata yasata cikin damuwa,lokaci daya fuskarta ta canxa,yace"you still love him right?"tace"yes I still do,but unfortunately son nashi baxai amfaneni da komai ba,na rasa Aliyu rasawa ta har Abada,dan Allah kadaina tuna min da abunda nake kokarin mantawa daga babin rayuwata,my only problem at the moment is the issues I'm having with my parents,yaya Sadeeq ba abu bane mai sauki,babana fa cewa yayi Na nemi wani uban bashi ba,ya sallameni daga cikin rayuwar shi,he doesn't want to see me or talk to me ever again,while umma takasa fahimtata,kullum tana fushi dani,ta kasa samun spot axuciyarta na yafiya agareni,dole xuciya tashiga tsananin damuwa,dole idanu su xubar da ruwan hawaye akai-akai,I lost everything yaya Sadeeq,kune kadai kuka tsaya mini,shiyasa kuka kafa babban gurbi acikin xuciyata wanda baxan iya bada labarina batareda shi ba,xamana agidanku alheri ne agareni sannan rahama ne saboda by now na tabbatar da muna tare da umma da tayi mini baki acikin fadan datake mini akullum,I want my relationship with her to be like before..."ruwan hawaye ne suka cika  idon yaya Sadeeq,tsananin tausayinta na breaking kowacce gab'a ta jikinshi,sai daya danne xubar hawayen saboda bayason yakara breaking heart dinta,so yake yayi encouraging nata domin hawayen shi xai kara sa mata damuwa,amma dauriyar shi xata kara karfafa mata gwiwa,yace"relationship dinki da umma xai dawo normal just like before with me and Fauxa by your side in shaa Allah,just try to appreciate our little effort ".share hawayen daya xubo mata tayi sannan tace "jaxakumullah khair"yace"and you too eman".shiru ne ya biyo bayan haka,yaya Sadeeq ya cigaba da kallonta kamar me son figuring out wani abu,ajiyar xuciya ya fauxa ta sauke wacce ke tsaye a entrance tun daxu tana kallonsu duk da batajin abun dasuke discussing,bata san meyasa ta tsaya awurin Ba instead of takarasa inda suke,idanun eman ne suka sark'e acikin Na fauxa,gabanta ya fadi tayi feeling very uncomfortable duk da bawani abun sukeyi ba,amma still xuciyarta bataji dadi ba,ita da fauxa kept staring at each other for 30 seconds kafin yaya Sadeeq ya fahimci abinda ke faruwa,gaban shine ya fadi yakasa juyawa ya kalle inda Fauxa ke tsaye,bawai tsoron ta yake ba amma still ganin datayi musu baxata ji dadi ba,tunda shi da ita suka bada himma akan lamarin eman sannan suka tsaya tsayin daka akai.karamin murmushi ya kirkiro sannan yace"muje ciki" ya juya yafara tafiya,he see no reason to feel guilty saboda tagansu atsaye suna magana,confidently ya karasa tareda riko hannun fauxa suka shiga ciki,eman ta sauke ajiyar xuciya sannan tabi bayansu.A falon sama ta tarar dasu xaune,fauxa Na xuba mishi coconut juice ga plate full of awara da sauce da cabbage,xata wuce ya Fauxa tace "you're not serious eman"!cak eman ta tsaya tana kallonta saide ganin murmushin datakeyi yasa eman sauke ajiyar xuciya,"ya xaki shiga daki bayan nayi mana local small chop,kuma saboda ke nayi nasan kinason awara"smiling eman tayi tace"thank you so much ya fauxa,you're the best ".yar dariya tayi batace komai ba yaya Sadeeq yace"amaryar kauye is beginning to open up,I'm so happy for this improvement,all thanks to you fauxa,ladan ki Na wurin Allah,sannan nima inada babban gift daxan baki to encourage you more "farin cikin ya fauxa yakasa boyuwa saboda babban burinta shine to make her yaya Sadeeq proud,tace"shiyasa i didn't interrupt your conversation,eman bata iya expressing feelings dinta agaban mutum biyu,it's either me or you,Allah ya dawwamar da farin ciki acikin rayuwar ki".eman data saki baki tana kallon ya fauxa tace"Amin amin"tana tunanin ko umma bata dage akanta ba kamar yadda fauxa ta jawota ajiki,sai tayi hugging dinta tightly batareda tace komai ba,yaya Sadeeq ya lumshe ido yana daydreaming dama ace eman da fauxa matanshi ne suka rungume cikeda kaunar juna,he would have been the happiest man ever,xai bauta musu,ya faranta musu su xama proud women da koda wasa baxa suyi complaining akanshi ba,he'll worship the ground they walk on,xai musu abubuwan da baki baxai iya furtawa ba najin dadi,sannan ya tabbatar da farin ciki mai dorewa acikin rayuwar su,ajiyar xuciya ya sauke yana dawowa back to reality,wanda faruwar hakan abu ne mai matukar wahala,saboda be san daga inda xai fara ba,lamarin mai girma ne da fadi gakuma rikitarwa.ya fauxa tace"sweetheart kyautar me xa'a min?"sai ya daga kai alamar tunani sannan yace"duk abinda kikeso".tace"really?"yace "sure tell me"saida tadan xama serious sannan tace"alqawari xaka mini yaya Sadeeq"yace"I'm all ears"xuba mishi idanu tayi tana kallonshi Sosai sannan tace"promise me daga ni ba k'ari,daga kaina ka rufe kofa,nice uwargida,ta biyu ta uku kuma ta hudu".tunda tafara magana ya saki baki yana kallonta,she caught him unaware,bai tab'a xaton abinda xata fada ba kenan,sai yasamu kanshi da shiga rudu,duk da shi bame son tara mata bane amma yana da hope akan auren eman,idan hakan yakasance gaskiya yaya xaiyi da wannan alkawarin,ganin fauxa Na kallonshi ko kiftawa babu yasa yace"is that all?Shikenan abinda kikeso?"ta gyada mishi kai cikeda tabbatarwa,eman Na gefe tana kallon ikon Allah  kamar yadda yaya Sadeeq ke tunanin k'arin aure nufi ne na Allah,idan ya qadarta babu abinda xai hana,yayi sounding normal kamar ba komai yace"nayi alkawari fauxa"ya fada a iya fatar baki,maganar da ko kadan bata kai xuciyar shi ba,cikeda farin ciki ya fauxa tasamu rest of mind,sukayi munching awararsu yaya Sadeeq daurewa kawai yakeyi kada fauxa ta fahimci baya cikin nustuwar shi.
Eman ce sanye da sky blue Turkish gown,ta yane kanta da white veil tana tafiya ahankali kamar me tausayin k'asa,a falon sama ta tarar da yaya Sadeeq wanda fitowar shi kenan daga dakin shi,yana sanye da wani coffee color yadi,da sauri sauri tace mishi "good morning "ta sauka kasa batareda ta jira abinda xai ce ba,sai ya sauke numfashi mai nauyi sannan ya bi bayanta,a dining ta tarar da ya fauxa tana jera breakfast,tagaisheta tana mamakin xafin jikin ta,kafin ka tashi ta kammala komai saide ka cika cikinka da abinci,pancake ta musu with chocolate spread sai chopped strawberries and banana,ga xaxxafan tea yana turiri,duk abinda tasan eman naso tana dagewa tamata shi,pancake bawani damun su yayi ba amma saboda eman tayi,just to make her happy,Asad da Anum nata gisting eman suna dariya yaya Sadeeq ya xauna yana kallon su,murmushi yayi lokacin da yaga sun rikita eman kowanne nason bata labari,saboda rigima kuma kowanne ya hana Dan uwansa farawa,ya fauxa nata dariya tace"kubarta tayi breakfast,kun cika cikinku kun hanata cin nata"eman tace"kai ya fauxa I'm enjoying this drama"bayan sun kammala breakfast eman da ya Sadeeq suka shiga mota ya fauxa dasu Anum suka shiga tasu.yaran nata ma babansu da eman waving har suka fit daga gidan kowa yahau kan route dinshi,sun fara tafiya batareda kowa yace komai ba,dan ya lura yau din bawai tana son yin maganar bane,asanyaye yace"can you open the compartment pls?"ta gyada mishi kai tace"sure"sannan ta bud'e,yace"dauko min kudin"daukowa tayi duk da sunada d'an yawa ta mika mishi,ya dan kalleta sannan yace"ki ajiye shi awurinki,it's for your lunch break"xaro ido tayi xatayi magana yace"shhhh not a single word"daga haka bai sake cewa komai ba haka itama tabar kudin a hannunta har suka karasa school,tace mishi thank you sannan ta tafi yabita da wani mayataccen kallo.

EMAANWhere stories live. Discover now