PAGE 20

135 4 0
                                    


   Saurin runtse ido tayi tana jin wata sabuwar damuwa da tashin hankali suna saukar mata,shikuma ya rungume hannu akirji yana watsa ma Khaleed kallon tsana,ji yake kamar ya shak'e khaleed din yayita duka har sai ya daina motsi,dakyar ya iya controlling kanshi,baya son biye ma xuciyar shi datake ce masa yayi abinda xai haifar da fitina,furiously yace"how dare you?!"yafada yana pointing finger at Khaleed wanda yaketa mamakin abinda ke faruwa,yakasa digesting kallon tsanar da Sadeeq ke masa,"dakai nake magana!,how dare you?who do you think you are?what the heck is between the two of you ??,answer me"ya fada atsawace gabadaya ya manta a inda suke,weird look Khaleed ke watsa mishi batareda yace komai ba,what's so wrong Dan ya gansu tare a xaune?is not as if they're crossing limits,shi yau ne first time daya fara ganinta ma,besides kausar is his fiancée and emans friend,gabadaya ya rasa tunanin daxaiyi,Sadeeq is too weird for his liking, haka kawai yaxo yana masifa acikin mutane,Shirun Khaleed ne ya kara batama Sadeeq rai yace"how dare you make her skip classes?waye kai?"at this point Khaleed sakin baki yayi yana kallon Sadeeq attentively,"for how long hakan ke faruwa?"ya kara tambayar Khaleed wanda ranshi yayi mugun b'aci,audacity din sadeeq ne ke bashi mamaki,out of anger yace "you should refer that question to your girlfriend not me,I'm not available for your negative bullshit"yafada hakan yana girgixa kai alamar tabbatarwa,sadeeq that's standing furiously yana kallon Khaleed wanda guts dinshi yayi yawa aganinshi,wannan shi ake kira a dakeka kuma ahanaka kuka,ya yi alkawarin this will be the last time da Khaleed xai kuma marmarin fita da eman a rayuwarsa,he'll surely teach him a befitting lesson,Khaleed baiyi aune ba yaji saukar mari asaman kuncinsa wanda ya d'auke masa signal na 5 seconds,brain dinsa ta kasa accessing abinda yafaru alokacin,Sadeeq ne ya mareshi?kam bala'i ya furta yana kallon sadeeq me cewa"I'm warning you for the very last time,stay away from eman,stay away from her idan kanason kanka da arxiki,if not have yourself to blame for whatever ..."saukar naushi abakin  sadeeq ne ya hanashi karasa maganar dayakeyi,Mutane sukayi saurin shiga tsakiyar su ana rabasu saboda wani naushi Sadeeq yakai fuskar Khaleed wanda Allah ya rufa asiri akayi saurin intervening da a idon Khaleed naushin xai sauka,hannun eman Sadeeq ya finciko without giving a damn yake janta har suka fita xuwa parking space,gabadaya eman a tsorace take banda kuka ba abinda takeyi da dana-sanin xuwa wajen,yanxu tayaya xata wanke kanta daga daurin xato?gaban motar ya bud'e mata tashiga ya mayar ya rufe sannan shima ya shiga,kallon yadda take xubar hawaye yakeyi,at the same time yake jin haushinta dakuma tausayinta,idan akwai abinda ya tsana aduniya shine yaga xubar hawayen eman,ahankali Kuma murya adashe yace"stop crying!".sai alokacin ta kalli fuskarshi wacce tayi jaa Sosai,idanunshi kamar garwashi sede still tana iya kallon softness din dake cikin xuciyar shi agareta,gefen bakinshi wanda jini ya gangaro takalla,asanyaye ta xaro
Serviette ta mik'a mishi,kallon ta kawai yakeyi,shi be karba ba kuma baice komai ba,asanyaye tace"I'm sorry yaya Sadeeq,wallahi ba abinda kake tunani bane..."daga mata hannu yayi alamar dakatarwa yace"not a single word,now tell me waye shi?"ajiyar xuciya ta sauke still tana hawaye tace"kausars fiancé "wani banxan murmushi taga yayi alamar bai yarda da abinda ta fada ba,xata kuma magana yace"allow me to talk eman,haka kikaga ya dace dake?haka kike tunanin shine daidai acikin rayuwar ki,kisa kafa ki tsallake kitafi yawon ki daga school?kalar rayuwar da kika xabarwa kanki kenan?"daga haka ya tayar da motar suka fara tafiya,xafi xuciyar shi ke mishi gashi baxai iya mata masifa ba ko fad'a,bata san tunanin dayakeyi ba amma har lokacin kuka takeyi,"baxaki dena kukan nan ba ko?me Na miki kike kuka?fad'a ko xagi?"girgixa kai kawai tayi tacigaba da kukanta kasa kasa,bai San meyasa baya iya jure ganinta cikin damuwa ba,sai ya taka burki yace"idan kin gama kukan kimin magana"yana gama fadin haka yafita daga motar ya jingina ajikin motar yana jin wani xafi na saukar masa,hankalin shine yakara tashi,dole sai ya yi hanxarin aiwatar da plans dinshi akanta,wani bala'in kishinta yake ji,haka kawai taje ta xauna da k'aton dan iska sai kallon ta yakeyi kamar ya samu Tv,hakan daya tuna ne yakara b'ata mishi rai,ya rik'e kanshi mai tsananin ciwo yana tunanin what to do?bata daina kukan ba har saida ya gaji dan kanshi ya dawo cikin motar,ahankali yace"fadamin me Na miki kike kuka?"ko kallon shi batayi ba balle yasa ran xata ce wani abu,ya b'ata mata rai yau din ba kadan ba,meyasa xai yanke hukunci acikin fushi?whats so serious Dan ya ganta da namiji in a restaurant not hotel?even though tasan yes laifin tane data tafi wajen daga school,but his reaction is soo uncalled for,Khaleed ne ya bata tausayi kuma ya tsaya mata arai,me kausar ke yi a washroom for too long haka?duk tana kuka take wannan tunanin.
"I'm asking for the third time,me namiki kike kuka?tell me and I'll apologise,I'll do that happily "yacigaba"dan Allah kidaina kuka, kiyi hakuri".sai alokacin ta share hawayenta ta ce"it's alright,but lemme clear the air,babu wata alaqa tsakanina da Khaleed saboda boyfriend din kausar ne,secondly yau anyi cancelling lectures ne shiyasa mukaje can,I'm sorry for not informing you on time,idan saurayi nane nida kaina xan hadaku amatsayin ka Na babban yaya na wanda nake alfahari dashi".kamar ta xabga mishi mari haka yaji saukar maganarta yace"saurayi gareki?"kallonshi tayi atsanake for good two minutes tace"meyasa ka dauki fushi saboda ka ganni dashi?this is beyond normal"tafada tana d'auke idanunta daga gareshi,Ajiyar xuciya ya sauke yana kallonta,sai yanxu ya dawo hayyacinsa ya gane cewar ya tafka babban kuskure,bai san  lokacin da xuciya ta deb'e shiba ya aikata hakan,Shide kawai yasan yana kaunar eman sannan yana tsananin kishinta,ya tabbatar son eman babbar jarabawa ce acikin rayuwar shi,bai ce komai ba sai itama tacigaba da kallon titi tana tunanin abinda yayi yau din,ita kanta sai yanxu take mamaki,abin daya aikata is out of proportion,ya wuce hankali dakuma misali,kasa kasa yake kallonta yana naxari akan tunanin datakeyi,nafarko shine ganin hotonta a office dinshi,na biyu kuma fad'an dayayi da Khaleed saboda yagansu tare wanda normally bai kamata yayi hakan ba,cikin son kare kanshi yace"Kinsan you're now my responsibility,dole kiga na damu da lamarinki fiyeda lokacin baya"shiru ta mishi kamar bataji me yace ba,yakara fadin"samarin yanxu  ne sai ahankali,sai su riqa daukar yan mata suna kaiwa restaurant instead of aje gidansu yarinyar ayi duk xancen da xa'ayi"wannan maganar ce tasa eman cewa"I'm sorry about that,even though rakiya nayi"yace"ya banga kausar dinba?"tace"tana wurin mana,fushi ne yasa baka ganta ba"alokacin jikinshi yakara sanyi yace"kiyi hakuri but trust me haka duk yayan kwarai yakamata yyi reacting"yacigaba da folding dinta abaibai har suka karasa gida,yana parking tayi saurin sauka ta shige shikuma ya xauna yana kallonta,sama ta haura ta shige dakin data ke,tafada saman gado tana sauke ajiyar xuciya,bata San da xuwan Salima  ba har saida ya Fauxa ta dawo,a bedroom ta tarar da Sadeeq ya fito daga wanka,ya saki murmushin jin dadin ganin yanayinta ya canxa ba kamar na jiya ba,sai ya tako ahankali ya rufe gap din dake tsakanin su ya rungumeta Sosai,ya dora lips dinshi asaman kunnenta ya furta" I miss you so much my love "yafada atausashe wanda hakan yasa fauxa sakin wani k'ayataccen murmushi,tace"I miss you more "tareda cupping face dinshi,kallon juna suke straight in the eyes for so long,wanda hakan yasa gangar jikinsu xama weak,sai suka fada saman gadon still starring at each other,he then finally owned her lips,sun dade ahaka sannan ya fauxa tace"summer vacation is around the corner,ina xamuje?"saida ya lumshe ido ya bud'e sannan yace"Ina kikeso muje?"tace"dubai,maldives,Zanzibar or Bali,kowanne aciki".yace"alright my big baby,xamuje Maldives ".tace"Maldives that is it!,"tana bashi deep snog wanda tasa ya manta da kowa dakuma komai alokacin.
Xama kausar tayi tana kallon Khaleed wanda ke sauke ajiyar xuciya ajejjere,fuskar shi ahade sai girgixa kafa yakeyi,cikeda damuwa tace "babe where's eman?"ta tambaya tana xaro ido waje cikeda mamaki,ina eman din ta tafi?afusace yace"her crazy boyfriend ne yaxo sun tafi "cikeda mamaki tace"eman din?"gyada mata kai yayi yana jin xuciyar shi na mishi wani irin xafi,rainin hankalin Sadeeq ya wuce misali,ya saki tsaki a karo na babu adadi yana jin xaman wurin ya isheshi,Sosai kausar tashiga cikin damuwa mai tsanani,tafara sending call to emans phone amma bata shiga,ta runtse ido ahankali kwalla na cika mata idanu,tana tuna yadda tayita insisting har saida eman ta yadda ta biyota,she wish she can went back in time ta gyara wannan problem din,ko wani hali eman take ciki oho,wannan tunanin ne ya kara daga mata hankali,khaleed dake kallonta yace"saurayinta mahaukaci ne dan kwaya,kinga yadda ya tara jama'a kuwa?yana tambyar wai miye tsakanina da ita?wai ni ne ke sata tana skipping classes,abin bakin cikin shine yak'i bari na mishi bayani,haka ya jata suka fita kamar wata yar cikin shi,the most annoying part shine harda raising hannu a fuskata ".sakin baki kausar tayi tana mamaki,tama rasa abin cewa banda"sorry,sorry,sorry!"tafada hawaye suna xubo mata.
One week later
   Eman Na xaune cikin bedroom fauxa tashiga hannunta rike da qatuwar leather bag,gyara xama eman tayi tace"Sannu da xuwa,har kin dawo"fauxa Na murmushi tace"ehh,ga kayan biki nan,kinyi tunanin inda xakiyi makeup?"eman tace"ehh tare xamuyi da Salima "gyada kai fauxa tayi tace"Atm card dinki na wurinki?"asanyaye ta girgixa kai tace"a'a,yana gida"shiru fauxa tayi for few seconds sannan tace "Ina xuwa "da kallo eman ta bita harta fita daga dakin,tana mamakin yadda ya fauxa ta canxa,ajiyar xuciya ta sauke tana tunanin mafita domin yanxu xaman gida ya fara canxa salo,saide duk da haka baxata taba mantawa da halaccinsu agareta ba,sune suka share mata hawaye alokacin da iyayenta sukai watsi da rayuwarta,dan ko jiya takira umma amma umma tana jin eman ce saita kashe kiran,ta rasa dalilin da yasa umma ke rikon sakainar Kashi da ita tun ba yanxu ba,tunanin gidan babanta ne yafado mata arai,da ace ya riketa amatsayinta na yar shi mexai sa taxauna agidan mijin umma?hawaye masu xafi ne suka xubo mata,shigowar fauxa tasa ta saurin share hawayen,jikin fauxa ne yayi sanyi kalau ta zauna tana kallon eman din,tace"meke damunki?"asanyaye eman tace"dan Allah kiyi hakuri idan wani abun nayi miki a rashin sani".murmushi fauxa tayi sannan ta riqo eman ta rungume tana xubar da hawaye,tun last week tafara suspecting yaya Sadeeq sede har yanxu batada proof ko wani evidence,kuma tun daga lokacin be sake barin ta fahimci wani abun ba daga gareshi ,gabadaya yadaina xancen eman sai hakan ya xama dole,sannan tun sanda takama shi yana kallon eman din yake takatsantsan tareda kiyayewa,duk da yakara kaima hajiya maganar eman din domin yakai stage din da baxai iya hakura da ita ba,Tace"I'm sorry for everything eman,bakiyi min komai ba"eman dake goge hawaye tace"but you seem distant these days..."shiru ya fauxa tayi tana kallon eman Cox she can't help but to create distance atsakanin su kamar yadda firdausi tabata shawara,even though hakan na matukar damunta itama.
Bata ce komai ba tafita daga dakin tana tunani daban daban acikin ranta.
Cikeda mamaki take kallon karamar wayarta na ring,sunan yaya Sadeeq tagani,sai hakan yasata cikin damuwa wacce tarasa dalili,dafarko kamar baxata daga ba saikuma Tayi picking tareda yin sallama,amsawa yayi ahankali tareda lumshe idanu batareda yace komai ba,itama tayi shiru tana tajin saukar numfashin shi ta cikin wayar,can tayi karfin halin cewa"yaya Sadeeq ina jinka".shi kadai yasan dadin da maganarta tasa shi aciki,duk da yana cikin damuwa yace"kayan da fauxa takawo sun miki?"ta girgixa kai kamar yana kallonta sannan tace "a'a ban duba ba,dayake yanxu takawo min",shiru yayi baice komai ba saboda harga Allah bayason kashe kiran,so yake yayita jin voice dinta me birkita mishi lissafi da nustuwa,tace"sai anjima"sannan ta kashe wayar,akirjin shi mai dukan goma goma ya dora wayar yana jin shaukin sonta,yau itace rana ta biyu da hajiyar shi take bashi hakuri amma ya tabbatar baxai iya hakurin ba,yaxo point dinda baxai hakura ba,dole xai jarraba sa'ar shi,saboda ayanxu bai damu da outcome din abinda xai biyo baya ba,amma tabbas xai fada ma eman halin daya ke ciki very very soon.
Karfe sha biyu da rabi na dare eman ta farka daga bacci sanadiyyar k'ishin ruwa,ta xuro kafafuwanta kasa sannan ta mike tana gyara hular kanta,jikinta sanye da pajamas green color,mayafi dora akai sannan ta sauka ahankali ta shiga kitchen ta ciro ruwan sanyi ta xauna akan dining tana sha,motsin bud'e kofar da eman tayi ne yasashi bud'e idanu,dama bawani baccin kirki yakeyi ba,so yake yaga eman din wacce tadaina bari su hadu sai yaxama dole,gashi ya lura yanxu fauxa tasa mishi ido Sosai take bibiyar motsinshi,mikewa yayi normally ya fita daga dakin,tun da yafara saukowa ya xuba mata mayatattun idanun shi,ita bata lura dashi ba shan ruwan take hankali kwance,saida tasha mai isarta sannan ta ajiye cup din cikeda tsarguwa,jikinta na bata kamar akwai wanda yake kallonta,atsorace ta juya suka hada ido dashi,yana sanye da black pajamas gashi light d'aya  ta kunna mai duhu,ganin yadda ta tsorata tana kokarin yin ihu yasashi saurin karasawa gabanta yana fadin"ni ne don't panic"ajiyar xuciya ta sauke tana kallon shi gumi na karyo mata,shikuma ya daidaita tsayuwar shi yana kallonta kamar xai cinyeta danya,Sun dauki like 30 seconds ahaka sannan tace mishi"good night "Shide kallonta kawai yakeyi ita kuma ta ratsa ta gefenshi xata wuce yayi saurin cewa"wait eman!"yana jin this is the right time dayakamata suyi magana,duk da his heart is heavy and he's feeling weak alokacin,tace"yaya Sadeeq meya faru?"Ajiyar xuciya ya sauke sannan yace"xauna"kallonshi tayi na wani lokaci tana tunani sannan ta xauna,shima xaman yayi still yana kallonta,yace"Eman"ya kira sunanta yana son saka kwayar idanunshi acikin nata,asanyaye ta dago ido takalleshi eye lashes dinta na rawa wanda hakan ya haifar mishi da wani alamari,saida ya furxar da warm breathe sannan yace"listen to me carefully and attentively,idan nagama fada miki koma menene sai kiyi tunani sannan ki dora akan mixanin hankali".yacigaba da fadin"eman kinsan kuwa akwai mai tsananin sonki da kaunar ki?wanda zai iya sadaukar da dukiyar shi,farin cikin shi harma da rayuwar shi saboda ke?"xaro ido eman takeyi kamar wacce tayi wa sarki karya,yacigaba"tabbas akwai wanda yake miki soyayyar ban mamaki,wacce ta mamaye mishi xuciya ta ratsa dukkan wata jijiya da Gudar jinin datake  gudana ajikinsa,hakika kinyi kokarin sace xuciyar bawan Allah tareda b'oyeta acan saman tsaunin da baxai iya hawa domin ya ceto xuciyar shi ba,kinyi nasarar nutsawa cikin rayuwar shi alokacin da beyi xato ba balle tsammani,yana miki soyayyar da xurfin ta ya wuce xurfin kogi,soyayyar da fad'in ta yawuce fadin sararin samaniya,yana miki so d'aya tak mai nagarta da tsafta wanda babu algus acikinsa,soyayyar da baxai iya cigaba da rayuwa cikin farin ciki batareda ya sameki ba,hakika kalamai sunyi kadan su bayyana yadda kike acikin ranshi,haka nan baki baxai iya furta tsananin sonki acikin xuciyar shi ba,sede idan kika kalli kwayar idanunshi xaki tabbatar da hakan,harma ki aminta fiyeda kalaman daya furta,na tabbatar idan aka tsaga jininsa sunanki ne xai bayyana,haka idan aka shiga xuciyar shi  babu wacce xa'a gani saike,farin cikin shi ayanxu na hannunki eman,haka ma dariyar shi da walwalarshi suna a hannunki...."shiru yayi yana cigaba da kallon eman wacce itama shi take kallo cikeda mamaki bayyanan ne,itafa bawani fahimtar abinda yake cewa takeyi ba saboda tsananin mamaki,sai yacigaba "mai kaunar ki mutumin kwarai ne wanda iyaye da dangi xasu ji miki dadin samunshi a matsayin miji,saboda babban burin shi shine ya sameki amatsayin matar shi ta sunnah,kinga daga ranar daya aureki kinyi bankwana da bakin ciki da damuwa,saboda baxai huta ba har sai ya tabbatar kin samu farin ciki mara gushewa,xai nuna miki soyayyah da kaunar da ba'a taba yin irinta ba saboda girmanki,matsayinki da k'imarki yawuce komai acikin xuciyar shi,idan soyayyah sab'o ce ya tabbatar baxai iya tuba ba,haka nan idan soyayyah laifi ce baxai tab'a nadamar sonki ba,soyayyar ki ta bud'e mishi idanu sannan ta xurfafa naxarinshi harma da tunanin shi,tasa shi yaxama jarumi mara tsoro dakuma shakkar abinda xai iya xuwa ya dawo saboda xai iya sadaukar da komai akanki,kaunarki axuciyar shi daga Allah ne,domin bai San lokacin data shige saba amma ya tabbatar baxata tab'a fita ba saide akullum karuwa takeyi...xamu kwana axaune har ma mukai nan da sati ina bayyana miki tsantsar kaunar dayake miki,saide hakan baxai yiwu ba kema kinsani,ina so kibani sako na isar ma wannan masoyi naki".sakin baki eman tayi tana kallon yaya Sadeeq cikeda dinbin mamaki,itafa she's lost adaidai wannan lokacin,saide har lokacin idanunsu tsarke yake acikin Na juna.
Takun tafiya ce tasa shi kallon staircase da sauri,yayinda eman ta xaro idanu waje tanajin kamar ana cire mata kuxari....

*Ya kuke ganin xata kaya?shin eman ta fahimci yaya Sadeeq ne ke kaunarta?idan ta fahimci hakan xata amince da soyayyar shi?shin takun tafiyar fauxa ne??*😓idan itace mexai faru🤔😳?

https://chat.whatsapp.com/IAyL0ePAUS42UGNBn7eHV6
(Eman comments section)

Zaynab Yusuf ✍🏼
09037909996

EMAANWhere stories live. Discover now