PAGE 60

172 5 0
                                    

EMAAN....PAGE 60

Written by Zaynabyusuf✍🏼

Skimming long black hair dinta yakeyi da soft hands dinshi bakinshi na asaman neck dinta while his other hand na yawo asaman rigarta wanting to get rid of every barrier.....wannan moment din is just the best for alameen,a moment he'll never forget,a moment worth remembering,a moment he'll cherish for the rest of his days,he feels  so different today saboda kullum sake kafa gurbi takeyi acikin xuciyar shi,gurbin da babu macen data isa ta kafa shi,emaan ta gama mamaye xuciyar shi da muscles dinshi harma da jinin dake circulating ajikin alameen,she successfully captured all his veins and nerves,yana xubar da hawaye yake mata whispering sweet endearments and kissing her repeatedly kamar rayuwar shi depends in that moment.Soyayyah da kulawa mai tsayawa arai da xuciya alameen ke gwada mata wacce bata taba imagining xata tsinci kanta aciki ba,hasalima batasan all these stuffs exist ba sai ayanxu da alameen ya kammala sauke mata hadda successfully.beneath his breath yace"i love you more than anything in this life,you're the most....more than the air i breathe,more than the stars in the sky, and more than the dreams i dream,you're more than all the stars that shimmer in the night,just as their blaze lights up the sky my love for you shines strong and bright,love you forever Fatima na ".......alokuta mabanbanta,most especially a irin wannan lokutan brain din emaan daina functioning takeyi,yayinda kalamai suke gushe mata kamar formatting kanta alameen keyi a ire-iren moments dinnan,kamar yadda bata iya cewa komai haka xalika bata iya tunanin komai acikin xuciyarta,emptying kanta yakeyi yadda bata gane komai har sai lokacin daya bata damar yin hakan,It's been 3weeks kuma she won't lie rayuwarta has changed for the better,saide har lokacin feelings dinta gameda alameen bai canza ba,sai dai kuma ba kamar da bane,xa'a iya cewa dai an samu improvement,wannan dalilin ne yasa hankalin alameen ya kasa kwanciya saboda har lokacin be samu abinda yake so daga wurinta ba,even though he's trying his possible best ganin yayi setting everything right acikin xamantakewar su,amma emaan is making things very difficult for him,kullum acikin rarrashinta yake da lallabata amma saide ta kalleshi kawai,most times kuma saide ta d'auke kai kamar bada ita yake ba,acikin sati uku ya kaita so many places in London,fara daga parks,malls,cafés,restaurants and lots more,ya siya mata kaya designers masu tsadar gaske fiyeda tunani.....karfe daya emaan ta tashi daga bacci tana bud'e idanu cikeda mamakin ganin yadda time ya tafi haka,jiki a mace ta mike tsaye tana hamma,bandaki ta shiga tayi lafiyayyan wanka ta gasa jikinta Sosai saboda weakness dinda takeji these days is out of this world,sosai wankan ya taimaka mata ta fito daga toilet din daure da white towel,agaban mirror ta tsaya tana kallon kanta closely ganin ta kara fari sosai sannan ta murje kana kallonta kasan tasamu nutsuwa,kulawa dakuma kwanciyar hankali,ajiyar zuciya ta sauke kana ta shirya cikin coffe color skimpy dress,saida ta feshe jikinta da turare masu kamshi sannan ta sauka kasa tana tunanin mexata girka kasancewar yau sarah xata kawo mata xiyara,dirty-rice ce ta fado mata arai dan haka tafara girkin cikeda kwarewa,dama already tayi marinating kazar ta tun jiya,dan haka deep frying tayi kai tsaye sannan ta hada fattoush salad,this time around bata hada juice ba ta jere abincin asaman dining sannan ta gyara kitchen,kamshin abincin dayake fitowa daga kitchen ne ya sa alameen lumshe idanu,office bag dinshi ya ajiye asaman table sannan ya bita kitchen din kai tsaye,kalmashe hannu yayi akirji yana kallon yadda take gyara wuraren data b'ata,saide kallo daya zaka mata kasan agajiye take saboda cikin sanyi take aiwatar da komai,hugging dinta yayi tightly ta baya sannan yayi pecking bayan wuyanta yace"babe I'm back..."da mamaki ta juyo tana kallonshi fuskarta babu yabo babu fallasa,gira daya ya dage mata yace"ya dai?"saukar da idanunta tayi batace mishi komai ba,hakan ne yasa ya gyara tsayuwarsa pulling her closer yace"kin manta alkawarin dakika min ko?"kallonshi tayi da fararen idanunta sannan tace"wani alkawari kenan?"ta tambaya atakaice,Murmushi yayi yace"har kin manta?"gyada mishi kai tayi,yace"meyasa kikeda saurin mantuwa ne?dazu fa mukayi maganar"rolling eyes tayi tace"to ba saika maimaita min ba"ta fada hakan kanta tsaye,yace"sure baby"ya fada tareda riko hannunta suka koma parlo,asaman kujera suka xauna sannan ya kalleta keenly with a broken heart yace"why are you treating me this way?"yayi maganar muryar shi na breaking,"me kikeso na miki wanda zaisa ki kaunaceni emaan?fadamin shi dan Allah"shiru ta mishi tareda saukar da kanta kasa,samun kanta tayi da kasa hada ido dashi,yace"shirunki na damuna fiyeda tunanin ki,ko har yanzu baki yafe min bane?"hawayen datake kokarin dakatarwa ne suka zubo mata suna bin cheeks dinta,alameen yayi saurin cupping fuskarta yana goge mata hawayen yace"dan Allah kibar kukan nan,xubar hawayenki kamar xubar garwashi ne acikin xuciyata,idan bakison maganar ki fada min,you don't have to waste your precious tears"kallon shi kawai tayi tareda nodding head,sai alokacin ya kalli rigar dake jikinta wacce ya siyo mata dakanshi,hakan ne yasa ya saki murmushi dadi yana mamaye mishi xuciya,yace"you look stunning baby na "yafada yana pecking hannunta,paper bag din daya ajiye kan centre table takalla sannan ta kalleshi cikeda mamaki,saboda kullum ya dawo daga office sai ya kawo mata abubuwa ko gajiya baya yi,murmushi yayi ya ajiye mata jakar asaman laps dinta sannan ya ciro yar madaidaiciyar box,da mamaki take kallon diamond ring din dake ciki sai kyalli yake yana walwali very eye catching,yana kallon kwayar idanunta ya sa mata zoben a finger dinta na tsakiyar hannunta na dama,saida yayi kissing hannun sannan yace"i love you emaan"kallonshi kawai takeyi ta kasa cewa komai,shikuma ya kwantar da kanshi asaman Laps dinta yayi kalar tausayi saikace wani maraya,murya can ciki tace mishi"thank you alameen"sosai yaji dadin godiyar data mishi yace"you're welcome love"sunyi five minutes ahaka sannan ya dago yana kallonta yace"can you please give me water ?"ya tambayeta saboda baisan meyasa ba yake jin dadi idan ta kawo mishi abu koda kuwa shine dakanshi yace tabashi,mikewa tayi without saying a single word tashiga kitchen,acikin medium size tray ta sa mishi ruwa da Apple juice sannan ta dawo parlon ta ajiye agabanshi xata wuce taji ya riko hannunta,juyowa tayi tana kallonshi yace"xuba min mana"ajiyar xuciya kawai ta suke tareda rage tsahonta ta xuba mishi ruwan"Ta sake juyawa xata tafi yace mata"xauna ki karasa ladan ki"yafada yana nuna mata gefen shi,babu musu ta xauna tana kallonshi yadda yariko hannunta ya damka mata glasscup din tareda bude baki alamar taba shi da kanta,ba musu ta kai glasscup din saitin bakinshi ya wani lumshe idanu yana jin dadin hakan har kasan xuciyar shi,saida yakusa shanye ruwan sannan ya dakatar da ita yace"thanks love..."itakuma ta lumshe idanu tana mamakin alameen,saboda shi mutum ne mai yabawa duk qanqantar abinda kayi mishi xaiyi appreciating sosai kamar ka bashi duniya da abinda ke cikinta,share tunanin tayi tace mishi"akwai abinda xanyi asama..."yana kallonta keenly yace"nima saman xan hau nayi wanka,ko xaki taya ni?"yafada yana kashe mata ido daya,d'auke kai tayi saboda taji kunyar maganar shi sosai,yace"tashi muje,kinsan dai bazan iya daukan ki yanxu ba kin xama qatuwa"cikeda mamaki ta xaro idanu waje tace"ni ce qatuwa?ko kuma wasa kake?"tafada tana kallon jikinta wanda bai nuna tayi qiba ba amma fa ta murje kuma ko ita tana jin nauyin jikinta unlike before,yace"ohh baki yarda ba?"b'ata fuska tayi kamar xata fashe da kuka tace"ni wllhi ba qatuwa bace,gaka nan dai qato"ta fada tana galla mishi harara,murmushi yayi yace"bakomai tunda kema qatuwar ce"hade rai tayi tace"nide ba qatuwa bace,kai ne dai qatoto baka watching diet dinka,gashi nan har ka fara tumbi"tafada tana sakin murmushi,sakin baki alameen yayi yana kallon emaan cikeda mamaki,saboda yau ce rana ta farko data mishi magana tana dariya,yace"bakomai,tunda xa'a kiraki da matar me tumbi"yacigaba da cewa"excuse me madam,you're to blame duk kece kika sa nayi tumbin ay"murmushi tayi batace komai ba,shikuma ya daga kanshi alamar tunani sannan yace"ohh na gane wayonki,so kike ki kashe min kasuwa ko?dama yammata basa son masu tumbi"yakarashe maganar kamar dagaske,hararar shi tayi tace"it doesn't look bad though "ajiyar zuciyah ya sauke kamar wanda aka jefa acikin ruwan sanyi saboda farin ciki yace"nak'i wayon naki,sai ynxu nagane so kike ki kashe min market gabadaya,i won't let that happen,dole nafara watching diet dina"kallon shi tayi kamar baxata ce komai ba sai kuma tace"nifa wasa nake maka"yace"sai kiyi kuma"hararar shi tayi tahau sama yana biye da ita abaya,kafin ta shiga daki ya jawota baya yana kashe mata ido yace"muje ki tayani wankan mana"ahankali tace mishi "kaida kake da yammata,ka kira su mana"fuska asake tayi maganar amma ya tabbatar ta d'an ji haushi ne ko babu yawa,murmushi yayi ya bata light kiss a cheeks dinta sannan yace"natafi tunda baxaki tayani ba"bata ce mishi komai ba illa rakiyar idanu data mishi can kuma ta shiga nata dakin tasake yin wanka ta shirya cikin decent dress saboda tasan sarah na hanya alokacin.Cikeda mamaki sarah ke kallon emaan sanda ta bude mata kofa,kasa shiru tayi tace" matar nan kinga yadda kika canxa kuwa?"murmushi emaan tayi tace"xauna mana sai muyi maganar"xama Sarah tayi tace"kodai kin bada kai bori ya hau?fada min gaskiya?"dariya tayi saboda maganar sarah kunya taba ta,hakan ne ya tabbatar da hasashen sarah,cikeda farin ciki sarah tace"I'm so happy for you emaan, you made the right decision,Allah ya kara muku xaman lafiya"shiru emaan tayi batace amin ba, sarah ta d'ala mata duka acinya tace"oya ce amin"tana dariya tace"Amin"sarah tace"yaushe ne tafiyar taku?"emaan nace"nan da 2days in shaa Allah"sarah tace"Allah ya kaimu ya kaiku lafiya,muma nan da one month xamuje bikin cousin dita dinnan dana fada miki"emaan tace"bikin ya kusa kenan?"sarah tace"nan da 36 days in shaa Allah"gyada mata kai emaan tayi kana ta kawo mata drinks,sarah tace"naso lokaci daya xamuje da munyi xumunci ai"emaan tace"muma baifi muyi 10 days ba acan"sarah tace"nide karki manta da sakona na wurin aunty sumayyah "emaan tace"bazan manta ba in shaa Allah"sarah tace"kedin sarkin mantuwa,kamar wacce ake ma formatting duk bayan second daya"murmushi emaan tayi tace"haka xakice?"sarah ta ce"haka ne ba wai ba"dariya emaan tayi batace komai ba suka hau saman dining.

EMAANWhere stories live. Discover now