PAGE 47

105 4 0
                                    

EMAAN....PAGE 47

Written by Zaynabyusuf✍🏼

Anty habiba couldn't stop staring at umma,yadda taga umma ta rame cikin kwana biyu ne ya tayar mata da hankali,ga damuwa mai dinbin yawa a tattare da ita,tun kafin umma ta xauna anty habiba ke tambayar"yaya lafiya?"kallonta umma ta dingayi da idanunta da suka cika da ruwan hawaye,her heart is so heavy and broken alokacin,she just want to cry her heart out,anty habiba da duk ta shiga cikin damuwa tace"dan Allah yaya kiyi hakuri,damuwa ba taki bace nafada miki hakan tun da dadewa"kallonta kawai umma keyi with her eyes wide open kamar me son ganin wani abu atattare da anty habiba,saide har lokacin batace komai ba,anty habiba ce ta riko hannayen umma wanda suke rawa kamar yadda xuciyarta ke bugawa da sauri da sauri,tace"tell me what's happening pls..."hawayen dake makale a idanun umma ne suka samu damar xubowa,wanda takejin xafin su da radadin su har akasan xuciyarta,she wish she can went back in time ta gyara mistakes dinda tayi,musamman acikin rayuwar emaan,tace"habiba ina cikin damuwa mai tsanani,tunda emaan ta tafi naxama restless,kullum da damuwarta nake kwana nake tashi,I don't why but damuwar halin da emaan ke ciki is eating me up like crazy..."shiru anty habiba tayi tana kallon umma closely,tabbas tana cikin damuwa wanda kallo daya xaka mata ka tabbatar da hakan,umma ce tacigaba da fadin" i didn't try for my daughter habiba,gashi yanxu both of us are suffering from the consequences of my actions,I don't know what to do.."tafada sabbin hawaye na sake xubo mata,ajiyar xuciya anty habiba ta sauke sannan tace"yaya the most important thing shine kinyi realising mistake dinki,and I'm glad about that,sannan ki cire damuwar abinda mami tafada miki akan auren emaan,saboda bata isa tayi abinda Allah bai qadarta faruwar shi agaremu ba,I'm hopeful akan auren emaan,ina ji ajikina auren nan ne xaiyi ending problems dinta,ina ji ajikina acikin auren nan ne xata samu farin cikin da rasa acikin rayuwarta,yaya addua xaki dage ki rika mata,kinsan fa adduar uwa batada hijabi awurin ubangiji,idan ma wani mugun abun ne xai faru sai kiga yazo mata da sauki,even though ma babu abinda zai faru sai alheri in shaa Allah ".jikin umma ne yayi sanyi kalau,tace"ba wai ina sa damuwar mami bane acikin raina,ni nasan wacece Mami shiyasa kikaga ina damuwa Sosai,saboda idan auren nan baiyi working out ba bansan da wani ido xan kalli ƴata ba,my child is still suffering yet i can't do anything about it habiba...."goge ma umma hawaye tayi tace "xuwa yanxu nasan halin Mami,idan tana sonka tana yi ne har acikin xuciyarta,haka idan tana qinka da dukkan xuciyarta take tsanar ka,ita mutum ce mai gudun abin fade da abin kunyah,tana ganin auran emaan kamar an xubar mada danta mutunci ne koba haka ba?"wani murmushi umma tayi tace"habiba tun farko mami batasan emaan,saboda yadda Abba yake tsananin son yarinyar kuma baya boyewa agaban kowa,sometimes ma yakan fifita emaan sama da yayanshi daya haifa dasu,wannan shine musabbabin data tsani emaan,bama ita kadai ba har da su mummy da mama,saide ita ta iya takunta kuma ta iya xama da mutane,ba lallai kagane ba sai kanada zurfin tunani,ni damuwa ta daya ce nasan mami baxata hakura nan kusa ba,tana da naci da kafiya da son ganin karshen matsalarta,kuma ayanxu babbar damuwarta itace auren emaan,she'll try her possible best domin ganin auren ya lalace..."anty habiba tace"shi Allah ba axxalumin bawan shi bane,yana ganin duk abinda ke faruwa,kuma shine zai mana maganinsu alokacin da bamuyi xato da tsammani ba,irin wannan kiyayyar da son ganin bayan wani ke sawa ka jama ƴaƴanka masifa arayuwa,kamar yadda take son ganin bayan auren emaan haka itama mala'iku ke mata fata,tadai yi ahankali wurin gina ramin mugunta...."umma tace"haka ne,bana nufin ɗan kowa da sharri dan haka in shaa Allah duk me nufin ƴata da sharri saide ya ƙare akanshi".anty habiba tace"tunda kika tsallake makircin hajiya mairo wannan ma xaki tsallake"gaban umma ne ya fadi sanda ta tuna xaman da tayi agidan baban emaan,wanda xaifi kyau a dangata shi da living in hell,hajiya mairo made sure ta tarwatsa mata rayuwa alokacin beyond repair,wani karamin murmushi tayi tace"mairo ta gana mini axaba,ta gana ma ƴata axaba,ban taba jin tsanar mutum axuciyata ba sai akan mairo...."Anty habiba tace"Toh kingani,yanxu ma adduar xaki dage da yinta,in shaa Allah komai xaixo mana da sauki matukar muka mayarda lamuran mu xuwaga Allah,kamar yadda Allah ya dora ki akan mairo haka xai dora ki akan mami"umma tace"haka nake fata,but bansan meyasa nake having some kind of unease feelings ba,i hope komai xai faru ya kasance alheri arayuwata data ƴata".anty habiba tace"ba abinda xai faru sai alheri umma"cikin son kawar da maganar tace"jiya munyi magana da gwaggo munɗo ta wayar lameeɗo,tana ta mita wai mun daina xumunci,yaushe rabon mu da yola yanxu"murmushi umma tayi tace"xamuje very soon idan nasamu sarari...."

EMAANWhere stories live. Discover now