PAGE 75

132 5 0
                                    

EMAAN...PAGE 75

Written by Zaynabyusuf✍🏼

with expertise alameen yake operating system fuskarshi dauke da kayataccen  murmushi mai kyan duba,time to time kuma yakan yi karamar dariya wacce take bayyana fararen hakoranshi,abinda emaan tayi daxu ne ya hautsina mishi lissafi ya kuma hargitsa mishi tunani,yarinyar ta gama  dashi ta siye xuciyar shi saboda ko kallonshi tayi sai yaji xuciyr shi tana skipping beat,yana shafa beard dinshi yake tuno kalaman data fada mishi yau kafin yaxo office,yadda take motsa lips dinta cikeda nutsuwa da aji ne ya fara dawo mishi acikin xuciyarshi,sai kawai ya kashe system din ya jawo wayarshi saboda aikin ya gagara he desperately wants to hear her voice sannan yana so ya kalli manyan sexy dinta masu rikitashi fiyeda misaltuwa,sanye yake da casual outfits saboda he tends to shy from avant-garde looks,most times ma he sticks to trendy,simple ensembles that stand out a little,baya son outfits that are screaming too loud...duk da haka yayi bala'in kyau irin me daukar hankalin nan,message din daya ci karo dasu ne suka sa xuciyar shi tayi xillo kamar xata faso daga kirjinshi saboda tsananin dimaucewa da tashin hankali,gumi ne suka fara zubo mishi amma bai damu da goge suba saboda tsananin shock dinda message din ya jefa shi aciki,he can't believe his eyes for 10minutes,can dai ya sake bud'e wayar yana mamakin wannan lamarin,numbar yasmeen yake kira cikeda damuwa jikinshi har rawa yakeyi saboda tsantsar tashin hankali,ya kirata more than 10 times taki picking hasalima kashe wayar tayi gabadaya,ba shiri alameen ya mike yana safa da marwa acikin office din gaban shi na tsananta faduwa,numbar mamanta yakira itama batai picking ba dalili daya kara daga mishi hankali kenan.ya xauna yana sakin long breath xuciyar shi na k'una,for the third time ya sake karanta message din wanda zai iya dafa Al-qur'ani ba yasmeen bace ta turo mishi,ya tabbatar yasmeen dinshi baxa tai mishi haka ba saboda yadda take tsananin kaunar shi kuma shima tasan yadda yake tsananin sonta,questions masu tarin yawa xuciyar shi ke jefa mishi amma babu wanda ya iya amsawa saboda brain dinshi daina functioning tayi alokacin,saide abu daya yasani for sure shine baxai taba barin yasmeen ba,not in this life!...kasa cigaba da aikin yayi saboda damuwa,hasalima he was lost in thoughts,dakyar ya samu courage din zuwa gidan sarah zuciyar shi na breaking into tiny pieces,fortunately lokacin mijin sarah Yusuf yana nan,cikeda mamaki both sarah da Yusuf suke kallon alameen wanda baya cikin cikakken hayyacin shi,sarah ce tafara tambayar shi,"alameen are you okay?"ta jefa mishi tambayar tana kallon kwayar idanun shi,girgixa mata kai yayi alamar a'a sannan yace"meyasa yasmeen xata min haka?"ya fada his voice trembling kana ya mika ma sarah wayar shi,cikeda damuwa sarah take karanta message din hawayen tausayin yasmeen suna gangaro mata,"alameen I've been thinking about this decision tun ranar daka sanar dani kayi aure without my knowledge,bayan haka kuma ka boye min baka fada min ba,tun ba yanxu ba nake complain akan you seem distant amma kullum saide kace min aiki ne ya maka yawa,banda daraja da mutunci awurinka shiyasa baka fada min ba tun akaron farko,dan haka na xauna nayi dogon naxari regarding our relationship,I'm sorry to say but it's better mu hakura da juna,wannan decision din isn't a simple one for me kaima kasani,I love you so much amma mental health dina is more important than you,tun ranar dana gane kanada mata ban sake rufe idanu da sunan bacci ba saboda tsananin damuwa da tashin hankalin dana tsinci kaina aciki,unfortunately you didn't stand by me,I was going through alot alokacin amma kai baka damu ba infact hankalinka gabadaya yana wurin matarka,I won't question you abt that saboda yanxu akwai banbanci tsakanina da ita and I accept that, I believe we are not meant to be shiyasa Allah ya qaddara hakan acikin rayuwar mu,nasan xan dade ban yi healing ba but I'm sure komai daren dadewa Allah xai yaye min sonka daga cikin xuciyata,kuma kaima nasan hakan baxai maka wahala ba adaidai wannan gab'ar,tsahon shekaru hudu da mukayi muna relationship baxance kayi min wani abu daya tsaya min arai ba sai wanann,idan ma akwai na yafe maka alameen,nima kuma inason ka yafe mini,ka dauki hakan amatsayin kaddara nida kai are not meant to be,ina fatan Allah ya yaye mana kaunar junan mu yasa hakan shine mafi alheri acikin rayuwar mu,abubuwan aure da aka kai gidanmu xasu mayar gidan ku very soon,bye"runtse idanu sarah tayi hawaye masu xafi suna xubo mata,dama tasan dole haka xata faru,tasan dole yasmeen xatayi taking drastic decision akan wannan lamarin,ina ma ace tana nigeria yanxu da babu abinda zai hanata conviincing yasmeen even though hakan ba abu bane me sauki,tasan yadda yasmeen ke kaunar alameen dan haka rabuwa dashi ba abune mai matukar wahala,goge hawayen sarah tayi tace"I'm sorry alameen but there's nothing I can do about it,yasmeen ta rigada tayi making decision dinta,dama ace ina nigeria ne shine xanyi kokarin convincing dinta amma yanxu baxata taba saurara ta ta waya ba,amma xanyi kokarin contacting mummy naji"runtse idanu alameen yayi hankalinshi ya kai koluluwar tashi,gani yake idan bai auri yasmeen ba ya cuceta wallahi,4 good years of relationship fa?ya fada yana girgiza kai,yasan shi me laifi ne awurinta amma bai kamata ta yanke musu wannan hukuncin ba,yasan aynxu yafi son emaan amma that doesn't mean baya son yasmeen,ahankali ya bud'e jajayen idanunshi yana fargabar dole Allah ya kamashi da laifin b'ata mata lokaci da yayi,gashi yasmeen from day one bata double dating balle yayi tunanin  tanada plans dawani,shi kadai take dating all these years,cikeda damuwa yace"banci amanar yasmeen ba Sarah,kaddara ce tasa na auri emaan amma ko amafarki ban taba tunanin hakan ba,hasalima emaan ce Yarinyar dana fara tsana aduniya,amma kinsan time has a way of changing things,nasan nime laifi ne amma dan Allah kiba yasmeen hakuri ta janye wannan maganar saboda i do love her"ya karashe maganar voice dinshi na breaking,girgixa kai sarah tayi tace"amma kasan yiwuwar hakan abu ne mai matukar wahala ko?kasan yadda yasmeen keda kafiyar bala'i akan abinda tasa agabanta ko?"asanyaye ya gyada ma sarah kai yace"wannan halin nata shine babban tashin hankalina sarah,amma dan Allah inaso ki mata bayani nima xanyi kokarin shawo kanta,zan cigaba da kiranta xuwa gobe idan batayi responding ba kuma dole nakoma nigeria"ajiyar xuciya sarah ta sauke both alameen da yasmeen sun bata matukar tausayi.saide ayadda ta fahimci al'amarin me wahala ne su fahimci juna....jiki asanyaye alameen ya koma gida,emaan ta kalli time cikeda mamaki ganin ya dawo 2hours earlier akan yadda ya saba dawowa,saita samu kanta cikin farin ciki da faruwar hakan,bata san meyasa ba ta tsinci kanta acikin farin ciki da dawowarsa,to her greatest surprise tasamu kanta da hawa sama da sauri tayi applying powder da nude lipstick kana ta shafa turare mai sanyi,batasan meyasa yau takeson tayi impressing alameen ba kawai tana bin umarnin xuciyarta ne,tana saukowa idanunsu ya sark'e dana juna,da mamaki emaan ke kallon alameen ganinshi very moody,saide both of them sun kasa janye idanunsu daga cikin na juna musamman emaan dake kallonshi with passion tanajin wani abu yana saukar mata tun daga tsakiyar kanta har xuwa tafin kafarta,ganin baice mata komai ba yasa ta xauna agefenshi tace"welcome back "sai alokacin ya janye idanunshi daga nata sannan yace"thanks dear"ya mayarda hankalinshi ga Tv even though ba fahimtar abinda akeyi yake ba,sosai lamarin yaba emaan mamaki saboda bata taba ganinshi acikin damuwa ba sai yau,without thinking twice ta shiga kitchen alameen ya bita da rakiyar idanu yana sauke ajiyar xuciya saboda wata peach color skimpy dress ce ajikinta data fito da asalin figure din emaan,sweetener ta xuba Sosai acikin tropical juice dinda ta hada mishi sannan ta dawo parlon tana kallonshi da mamaki ganin he was lost in thoughts,agefenshi ta xauna tace mishi"Bismillah "ta mika mishi juice sun saide ga mamakinta bai karba illa kallonta daya keyi kasa kasa,bata san meyasa ta damu da damuwarshi ba, asanyaye tace"are you okay?"jin yayi shiru bai amsata ba yasa tace"meke damunka?"nan ma baice mata komai ba hasalima d'auke idanunshi yayi daga kallonta itakuma ta sauke ajiyar xuciya hankalinta yayi mugun tashi,cikeda damuwa tace"have this,zai yi cooling dinka down"ta fada lips dinta suna rawa kar-kar,babu musu ya karba yasha yana kallonta,kamar yadda ta fada sosai yaji damuwar shi ta ragu sai kawai ya lumshe idanu itakuma ta hau sama ta kunna mishi heater sanann ta bud'e press dinshi taciro white color homewears ta ajiye mishi agefen gado,a wajen data bar shi anan ta tarar dashi saide ynxu fuskarshi ta rage damuwa sosai hakan ne yasa emaan ta sauke ajiyar xuciya tana jin relief acikin ranta,kafin tayi magana taga ya mike da hanxari cikin rashin xato da tsammani taji yayi pining dinta da bango gently,doguwar ajiyar zuciya ta sauke tana kallon narkakkun idanunshi kirjinta na hawa da sauka,murya can ciki yace"thank you wifey"xaro ido tayi tana tura baki gaba tace"for what?"yace"yaye min damuwata dakikayi mana,I love you so much baby girl"ya fada yana owning lips dinta gently yet romantically,after few seconds ya tsaya cak da abinda yakeyi saboda brain dinshi ta kasa fahimtar abinda ke faruwa,yadda emaan ke owning lips dinshi with passion ne ya hargitsa mishi tunani da lissafi,murya can ciki tace"I love you too..."tafadi hakan batareda ita kanta tasan ta fada ba,alameen kuwa farin ciki ne ya mamaye mishi xuciya ya riketa gam gam kaunarta na sake fixgar shi ......


🫶🏻

EMAANWhere stories live. Discover now