PAGE 40

127 3 0
                                    

EMAAN.....PAGE 40

Mami ji tayi she couldn't breathe with her heart ramming against her ribcage,ƙafafuwanta ne suka fara rawa alamun baxasu cigaba da iya ɗaukar ta ba,ta xauna with her heart burning with rage tace"what do you mean by fauxas permanent destruction??how's that even possible?kasan me kake faɗa kuwa?"ta jefa mishi tambayar beneath her breath,jikinta ne yayi sanyi tanata sauke deep breath akai-akai,shiru alameen yayi tareda lumshe idanu with his heart thundered in his chest,bai so faɗa mata hakan ba alokacin,face dinshi ya riƙe cikeda damuwa saboda magana xarar bunu ce,idan tafito ba'a iya maida ita,tace"the last time i checked kai ba kurma bane kuma ba bebe bane kai,then quickly answer my questions I'm listening ",wani tashin hankali ne ke saukar mishi,baisan tayadda xai yi wrapping ɗinta a baibai ba,can dai yace"mami trust me saboda fauxa nayi hakan,but i can't tell you the exact reason for now,I'll explain everything idan naxo nigeria in one month time "cikeda tsantsar damuwa tace"miye haɗin aurenku da Fauxa?shine abinda nakasa apprehending,why would you do that for her sake??,tell me your reason??!"ta fada afusace cikeda masifa kananun gumi na tsastsafo mata,runtse ido alameen yayi yace"calm down mami...."saurin katse shi tayi tace"tell me how alameen?kana tunanin hankalina xai kwanta bayan naji mummunan labarin aurenka da yarinyar dana tsana with every fibre of my being?how dare you betrayed me ta wannan hanyar?its okay idan Abbanka yayi min haka saboda shi mijina ne we're not related by blood,amma kai fa?...."sai ta fashe da matsanancin kuka mai karya xuciyar mai sauraro,cikeda damuwa hawaye suka fara taruwa a idanun alameen,cikin kuka tace"you know how dear you're to me,meyasa xaka ɓoye min wannan maganar?meyasa xaka min haka, I always ask you about your problems,duk ƙoƙarin danakeyi ganin bakwa ɓoye mini damuwarku went to waste"sassauta murya yayi yace"mami dan Allah kidaina kukan nan"asanyaye tace"lokacin da Eman ta je gidan fauxa jikina ya bani baxa'a kulla abin arxiki ba,bawai dan basuda fahimtar juna ba sai dan duk inda eman ta shiga sai an samu matsala,nayi iya bakin kokarina ganin hakan bata faru ba,har fauxa nayi ma magana akan hakan,but all my efforts Sun tashi abanxa,I'm listening alameen,ka fada min dalilin auren eman dakayi to save your sister from eternal sadness ".his heart sprinted for few seconds yana digesting questions din mami,ta ina xai fara shine bai sani ba,can yayi karfin halin cewa"mami?"asanyaye tace "Naam "yace"do you trust me?"wasu hawaye ne suka xubo mata sharrrr suna bin cheeks dinta,tace"I trusted you more than anything,but not anymore...."runtse ido yayi hawaye masu xafi suka xubo mishi,yace"kibani one last chance plssss mami,nayi miki alkawarin wannan shine karo na farko kuma na karshe da xan maimaita irin wannan laifin"shiru tayi xuciyarta na ƙuna,agefe daya kuma kalaman shi na ratsa xuciyar ta,duk duniya babu mahalukin datake so da ƙauna fiyeda danta alameen,hakan yasa ta saasauta murya tace"Inajinka"ajiyar xuciya ya sauke sannan yace"xan fada miki komai mami,everything that happened from A to z amma physically saboda musamu fahimtar juna,saide inaso ki sa abinda zan fada miki a kasan xuciyarki,xan saki eman wannan alkawarine na daukar miki,dama can akwai lissafin hakan acikin xuciyata,saboda I never liked her,infact i  hate her so much mami na,kawai dai I've to that to accomplish my goal or mission rather"shiru tayi tana sauraron kalaman shi,wanda babu digon karya ko kuma algus acikin su,maganganun dasuke fitowa daga kasan xuciyar shi,ta tabbatar alameen baya ƙarya kuma baya magana biyu,idan yace xaiyi abu babu wanda ya isa yayi convincing dinshi otherwise,tunda ya daukar mata alkawari ta tabbatar xai saki eman koba yanxu cox he mean what he's saying ,saide bazata nuna mishi gamsuwarta afili ba,hasalima sake rikice mishi tayi tahanyar cewa"xama da ita is the last thing daxaka aikata mafi muni arayuwa,saki kuma yaxama tilas domin baxan taɓa yadda da auren nan ba"yace"sure mamina,nide dan Allah ki kwantar da hankalinki,everything is under my control,na miki alkawari baxakiyi dana sanin trusting dina ba this time around,fatana shine ki kwantar da hankalinki"shiru tayi batace komai ba saboda har lokacin xuciyrta na kuna,yace"promise me baxaki tayar da hankalinki akan hakan ba,hakurin just 29 days xakiyi kinji mami na?"asanyaye tace"meyasa xaka dawo very soon haka?"beard dinshi ya shafa sannan yace"idan naxo ba dadewa xanyi ba mami,kwana uku kawai xanyi "tace"me xaka xo kayi ?"kai tsaye yace"domin ayimin baiko da yasmeen"wani farin ciki hajiya kwaise ta tsinci kanta aciki"tace"good,that's my boy,Allah ya kaimu"daga nan yacigaba da bata hakuri yanata lallaɓata da kalamai masu dadi da kwantar da hankali har saida yaga ta rage damuwa,daga baya ya tura mata kudi masu yawa still dai yana sake bata hakuri.....Eman na xaune agefen gado tana kallon press dinta thinking about so many things,jikinta sanye da wata short gown mai silk fabric white color,hannayenta ta cusa cikin dogon gashinta giving herself a head massage,ta lumshe idanu tana tunanin maganar da Abba yayi mata na xuwa gidan babanta daxasuyi the next day,tun daga lokacin ta tsinci kanta cikin damuwa ta musamman, bata san wacce irin wainar xasu soya ba,sanin halin babanta ne kesa jikinta yin sanyi,asanyaye take kallon anty habiba data ta shigo dakin tana sakar mata murmushi,ta xauna agefenta tana cewa"yanxu Umma ke fada min abin farin cikin daya same mu ,gaskiya na tayaki murna,finally Allah yayi miki ingantaccen xabi,alameen fa?burin kowacce budurwa,xan dade ina fadin outstanding qualities dinshi cikin rashin gajiyawa kinga dole na dakata anan"tayi ƴar dariya sannan tace "kinga ribar hakuri ko?kinga sakayyar da Allah ya miki tun ba'aje koina ba,ko a scale aka dora Aliyu da alameen akwai banbanci mara misaltuwa,Allah dai ya baku lafiya da xuri'a mai albarka"ita dai Emaan kallon anty habiba kawai takeyi without saying a single word,to me xata ce mata?anty Habiba tace"bansan iskanci fa ina miki magana kinyi min shiru"Emaan ta gyara xama tace"anty habiba kenan,me xance?"harararta Anty habiba tayi tace"lokacin gyaruwarki ne yaxo,wani namiji ne xaiyi tolerating yana miki magana kina mishi banxa?idan kina mana haka kina kwana lafiya wahala xakisha awurin namiji,saboda sometimes ma you'll be the one to do the talking"blinking eyes Emaan tayi tana kallon Anty habiba cikeda mamaki,tace"bari kiji namiji bayason miskilar mace,idan ma xaki bude baki ki bud'e tun wuri"ta dora da"idan kuma bakiji bari ba xakiji hoho,shi dama aure gyara mutum yakeyi,nide abinda zan fada miki shine kinsan dai maƙiya ne dake tako'ina wanda basa son ganin cigabanki,dagewa xakiyi ki mishi biyayyah,ki rike aurenki da hannu bibbiyu dan wallahi shine gatanki,Allah ya baku xaman lafiya"daga haka ta mike tafita,Emaan ta bita da kallo harta kurema ganinta,can ta sauke ajiyar xuciya tana breathing in long breath,mamakin kalaman anty habiba kawai takeyi,ita maganar ma dariya tabata wallahi.sauke waya mummy tayi daga kunnenta cikeda damuwa,Afiya tace"Ina xasu kai kayan?"mummmy tace"wa nake dashi daya wuce Rasheeda agarin nan?gidanta xasu kai axuba a bq dinta"hawayen bakin ciki ne suka xubo ma Afiya tace"Aliyu ya cuce ni,ya xalunceni,ya gama da rayuwata,tsakanina dashi Allah ya isa".mummy dake share kwalla tace"bakisan bakin cikin dana ke ciki ba ahalin yanxu,ga takaicin Aliyu ga bakin cikin fatima,kinsan dalilin kiran da Abba ya mana?"afiya ta juya kai asanyaye tace"a'a"mummy da ke jin kamar xuciyar ta xatayi bindiga tace"can you imagine wai alameen ya aura ma Eman,ko uwar alameen batada masaniya akai sai yanxu yake fada mana"dirowa afiya tayi daga saman kujera arikice take cewa "what?"tana jin maganar kamar saukar ruwan dalma acikin xuciyarta saboda bakin ciki,mummy ta jinjina kai alamar tabbatar wa tace"muma haka mukaita mamaki daga farko,saida hajjo ta dora mana da nata bayanin,ashe wai xuwan su Alhaji Muhammad kafin bikinki suka daura auren"kuka mai tsanani da ciwo Afiya ta fashe dashi,takasa cewa komai saboda tsananin firgicin data tsinci kanta aciki,yanxu alwashin data dauka akan Emaan ya tashi abanxa kenan?duk burin data ci akan wulakanta rayuwar emaan ya bi ta shanun sarki?ta juya kai tana furta"baxe taba yiwuwa ba,wallahi saina tarwatsa rayuwarta,mark my words "tafada tana sake fashewa da kuka, tana masifar jin haushin emaan, saboda akanta ne Aliyu ya yi mata saki uku,akan emaan Aliyu ya toxartata a idon duniya,dan haka saita rama fiyeda abinda Aliyu ya mata akan Emaan,that she promised herself,cikeda karyewar xuciya mummy tace"kinga inda ake abin arxiki ko,yarinya sai farin jinin tsiya,abun ma sai kace hauka"Afiya tace"wallahi saina rama abinda tayi min,baxan barta taci galaba akaina ba"tsaki mummy tayi tace"sai kace iyawa xakiyi,ni yanxu tunanin inda xaki tafi nakeyi dan baxaki cigaba da zama agidan nan ba har xuwa wani lokaci"afiya ta waro ido tace"nida gidan mu mummy "mummy tace"keda gidan naku afiya,dole na samar miki gidan da xaki xauna,kina tunanin zan iya fada ma Abba sakin da aka miki ne?kishiyoyi suyi min dariya su mayar dani abar xolaya?su ji dadin yar min da magana kowacce iri,nasan hatta ƴan uwa da ƙawayena dole suyi min dariya,shikenan naxama karkatacciyar kuka mai dadin hawa,bazan iya jure xama topic of discussion ba"shiru afiya tayi tace"Toh gidan wa xanje?"mummy tace"Ina tunanin kama miki ƙaramin apartment ne,dan ko ita Rasheeda ban fada mata sakin ki akayi ba,kawai cewa nayi ta ajiye min kayan for few days "jin mummy ta ambaci apartment yasa Afiya sauke ajiyar zuciya,zata koma inda xataci karenta babu babbaka,wannan dalilin ne yasa ta ɗanji sanyi aranta tana ƙullatar abubuwa masu yawa acikin ranta.washegari da misalin karfe uku Emaan tagama shiryawa,jiki asanyaye ta fito parlorn Umma fuskarta lulluɓe da damuwa,xuwa ynxu damuwa ce taxama abokiyar rayuwarta,she's always sad,koda yaushe xaka sameta cikin tunani ko kuma kuka,Umma dake xaune a parlorn ta ɗago tana kallon ta tace"sai yanxu kika gama shiryarwar?"xama tayi asaman kujera sannan ta gyaɗa ma Umma kai asanyaye tace"ehh umma"kallonta Umma keyi ko ƙiftawa babu,alokacin baya she doesn't care about emaan ko kuma halin da yarinyar ke ciki,amma ayanxu damuwar yarinyar yana damun xuciyar ta fiyeda misali,musamman rashin walwalarta,she's always moody ko kaɗan bata murmushi,mikewa emaan tayi tace"umma sai mun dawo"daga haka tafita daga parlorn,umma ta bita da kallo tareda lumshe idanu tana jin xafi acikin xuciyarta,a main parlor emaan ta tarar da Mami da hajjo,sai mummy da mama dake cin abinci kamar babu damuwar komai acikin ranta,xama tayi saman kujera tace"ina yini hajjo?"saida hajjo ta harareta tsaff sannan tace"da ban yini ba xaki ganni?ina ce tun safe nake galantoyi agidan nan amma banda darajar da zakizo ki gaishe ni,sai yanxu xaki ce min ina yini,itama ina yinin dalilin xaki fita ne,ke emaan ki raba kanki da baƙin hali"shiru emaan tayi hajjo ta kammala banbaminta,ta dago ido ahankali tana kallon fuskar mami wacce ta hade rai gun shigowar ta  parlorn,saida emaan ta sauke ajiyar xuciya sannan tace "ina yini mami?"banxa hajiya kwaise tayi mata tana kallon inteesar dake shigowa parlorn tace"ina abinda nace ki dauko min?"juyawa inteesar tayi hajiya kwaise ta sake tsuke fuska ko kallon side din da emaan take batayi ba,emaan ta sake cewa"ina yini mami?"ta gaisheta akaro na biyu,nan ma banxa mamin tayi da ita hakan yasa ta sauke ajiyar xuciya,hajjo tace"kwaise kinada matsalar kunne ne?"saurin girgixa kai tayi tace"a'a me kika gani "hajjo tace"rashin mutunci nagani tsirararsa,bakya ji tana gaishe ki ne?"kai tsaye mami tace"laaa na amsa ai"kallonta hajjo tayi batareda tace komai ba,saida ta gaishe dasu mummy sannan ta mike tafita compound,hajjo ta kalli mami tace"karki manta duk xakaran da Allah ya nufa da cara sai yayi,kuma duk ɗan baƙin cikin tanda sai munci wainar ƙwai,bakiga komai ba tukunna sai kin fara wanke kashin yara"tana kaiwa nan ta buge haɓar xani ta wuce dakinta,mama da mummy suka ƙunshe dariya mami tacika tayi famm kamar xata fashe.A compound ta tarar da Abba suna magana da Idris mai gadi,umar na gefe yana goge hadaddiyar motar Abba lexus baka wuluk,bata dade da fitowa ba suka kammala tattaunawa ya juyo da murmushi asaman fuskar shi yace"Bismillah daughter "gaban motar emaan tashiga Abba ya shiga drivers seat xaiyi driving dakanshi ranar,ahankali Abba ke tafiya kira'ar sudais na tashi acikin motar,lokaci lokaci yake kallon emaan yana naxarinta acikin ranshi,suna shiga unguwar su emaan damuwar datake  ciki ta sake ninkuwa,Abba na lura da ita saide baice komai ba har suka karasa gidan,after security check aka wangale musu gate suka shiga rantsastsan gidan Alhaji Lameen abdulfattah,awani breath taking parlour aka ajiye su,gaban emaan sai faduwa yake,shigowar baban tane yasa ta runtse idanu tana tuno abubuwan daya mata arayuwa marasa kyau,wanda mai wahala ne ta iya mantawa dasu acikin rayuwarta,gaisawa sukayi da Abba cikin mutunci even though baban emaaan is not a friendly person,emaan da jikinta ke tsuma tace"ina yini baba"jim kadan yayi sannan amsa da"lafiya kalau emaan"daga haka bai sake cewa komai ba,masu aiki ne suka fara shigowa da varieties of drinks,snacks da fruits,bayan sun kammala ajiyewa  Abba yace"dama na kawo ta ne kayi mata nasiha amatsayin ka na mahaifinta,duk yadda xaka nuna halin ko in kula akanta she's still your daughter,akwai abubuwan da dole kai mahaifinta kaine xakayi mata tunda kana raye bawai mutuwa kayi ba,Alhamdulillah Allah ya kawo ma emaan miji kuma ahalin da ake ciki an daura mata aure da babban ɗana alameen,in few days in shaa Allah xata tare acan london inda yake aiki,so I feel the need to bring her down here domin kayi fulfilling abinda ya kasance haƙƙinta akan ka"shiru Abba yayi yana kallon baban emaan wanda jikinshi yayi sanyi,yace"maa shaa Allah,Allah ya albarkaci auren ya basu xuri'a mai albarka"daga haka bai sake cewa komai ba,fita Abba yayi ya barsu su biyu a parlorn,Baban emaan sai kallonta yake saide yakasa ce mata komai har lokacin,xamowa tayi daga saman kujera hawaye na xubo mata tace"baba pls forgive me..."tafada hakan tana fashewa da kuka mai tsanani,tashi yayi without saying a single word ya shiga bedroom dinsa dake sama,few minutes after ya sauko hannunshi rike da envelope mai girma,saida ya xauna sannan emaan tace"ina Ammi?ina Sultana da Ali?"atakaice yace "basa nan"sannan ya mika mata envelope din,hannunta na shaking hawaye na xubo mata takarba,ya mike yana cewa"muje"compound suka fita suka tarar Abba na xaune a garden mai kyan kallo,xama baban emaan yayi yace"thank you Alhaji safana"daga haka ya koma ciki yabar emaan atsaye sai kallon shi takeyi,wasu xafafan hawaye suka xubo mata,ta runtse idanu tana jin kamar ana  jackhammmering xuciyarta,Abba yace"it's okay emaan,stop crying "duk yadda taso daina kukan kasawa tayi saboda yadda xuciyarta ke suya,yadda babanta ke treating dinta is breaking her heart into tiny pieces,kuka takeyi mara sauti saide mai cikeda ciwo ne da tsantar damuwa,after like 20mins  ta goge fuskarta sannan ta kalli gefen Abba dake driving calmly,tace"Abba ga abinda ya bani"tafada tana nuna masa envelope din,murmushi yayi yace"noo emaan this is between you and your dad,idan munje gida ki nuna ma mamanki kinji?"gyada mishi kai tayi batace komai ba,ahaka suka karasa gida,jiki asanyaye ta shiga main parlour,ganin Mami tsaye akusa da dining yasa gabanta tsananin faduwa,bata ce mata komai ba ta shige part din Umma da sauri yayinda Mami ta bita da wani irin kallo,a parlor ta tarar da Umma tana xaune idanunta na kan Tv tana kallon tashar food network,kallo daya tayi ma emaan ta mayarda idanunta kan tv saboda yadda taji xuciyrta na mata xafi ganin idanun emaan sunyi jajir saboda kuka,dama tasan baxa'a ƙulla abin arxiki ba da baban emaan,xama emaan tayi tace"umma mun dawo"without looking at her umma tace"sannunku da dawowa"ta mika ma umma envelope din tace"he gave me this"kasa amsa umma tayi after remembering a lot of things,tace"open it yourself "ba musu emaan ta bude tana kallon cikin envelope din cikeda mamaki,euros tagani masu yawan gaske aciki,ta kalli umma tace"euros ya bani"umma tace"Toh an gode"emaan ta mika mata envelope din,ƙin amsa umma tayi tace"ki rike awurinki mana"girgixa kai emaan tayi tace"pls take some part of the money"waro ido umma tayi xatayi magana sai kuma tafasa,ta karbi envelope din tawuce dashi bedroom dinta.....Hannayensu ta hade awuri na,hawaye masu xafi da ciwo suna xubo mata,murya can kasa tace"my heart is breaking yaya Sadeeq,my heart is shattered and torn,yet your love still lingers,beneath the words we scream and shout...."ajiyar xuciya ta sauke tana maida numfashi sama-sama,tacigaba da cewa"your love still burns beneath the ground,our love endures every fight,meyasa kake son yin giving up tun yanxu?munada kyakkyawar rayuwa ahead of us,tareda yaranmu guda biyu da unborn dinmu,yaran mu are always asking about you,yaushe daddy xai dawo?i want so see my daddy, i want to talk to my daddy,maganganun dake fitowa daga bakin su kenan akullum,maganganun dasuke karya mini xuciya wanda har ynxu banida amsar su domin kaine xaka bani amsar su,I'm feeling every pain you're passing through,our souls are entangled within and without...."kasa karasa maganar tayi wani matsanancin kuka yana kufce mata,sai dai kukan mara sauti ne,tayi kukan for like 5 minutes ta dago da jajayen idanunta tana kallon fuskar shi,ga mamakin ta taga eyelashes dinshi na motsi,so yake ya bude ido amma ya kasa, farin ciki ne yasa fauxa ƙamewa takasa yin komai,saboda tsabar shock din datake ciki ko motsi takasayi itama,tana ta kallonshi yana kokarin bude ido amma ya kasa,jikinta na tsuma ta gabatar da sujudul-shukr sannan takira doctor harry hawaye na racing daga idanunta,dole ta tsaya daga waje ta barsu suyi aikinsu ,after like 40 minutes taga sun fito,da sauri tabi bayan dr harry suka shiga office dinshi,ya kalleta carefully yace"this is a good sign,saide har yanzu yana cikin coma,May be in few days time mircale xai iya faruwa,pray fauxa"batace mishi komai ba amma hakan da Sadeeq yayi ya rage mata damuwa mai yawa,kuma she's hopeful Allah xai tashi kafadunshi sooner or later,tana fitowa daga office din ta tarar dasu Alhaji kabeer da hajiyar Sadeeq,cikeda farin ciki ta fada musu abinda ya faru,hajiyar sadeeq na xubar da hawaye tace"in shaa Allah Sadeeq xai mike akan feets dinshi "daga haka fauxa ta koma hotel domin hutawa..............Jiki asanyaye Umma ta shiga part dinta,bayan sun gama maganar tafiyar emaan da Abba wacce xatayi in one week time ,jikin umma ne yayi sanyi tun yanxu taji tafara missing emaan,badon suna hira ba sai don tasaba ganin giftawar ta koda sau biyu ne arana,tunda emaan is always in her room,yau ne ma ta xauna aparlorn tana kallon direction dinda TV yake,saboda TVn ke kallonta ba ita ke kallon shi ba,ta fada can duniyar tunanin yadda rayuwarta xata kasance with alameen data tsana by now,itama bata kaunar abinda xai hada su ayanxu,ta tsaneshi kamar yadda yake nuna mata xallar kiyayyah,sai de still tasan xata sha bakar wahala awurin shi,umma ce ta dafa ta tace"tunanin me kikeyi?"emaan wacce hawaye suka wanke ma fuska tace"in few days time xan tafi..."sai kuma tayi shiru tana runtse idanu,umma tace"akwai waya ai,kuma wurin mijinki xaki tafi,kinga kewar kadan ce"kallon umma tayi blankly bata ce komai ba,umma tace"fatana shine ki saki ranki emaan,you're always in my thoughts always in my prayers kinji ko?"gyada kai emaan tayi tace"I'll miss you so much umma"tafada tana fashewa da kuka,hawayene suka taru a idanun umma,sai kawai ta mike tashiga bedroom batason su xuba agaban emaan,that'll break her heart even more....cusa kai emaan tayi cikin kujera crying her heart out,ahaka wahalallan bacci ya dauketa,sai wuraren past two umma ta tasheta cikeda mamakin ganinta a parlor,dayake anan take sallar dare,tace"tashi ki koma daki ki kwanta"mikewa tayi tashiga dakin saide takasa komawa baccin,wayarta ta jawo tana kallon Home Screen,ganin missed call ne yasa ta bude wayar,koda ta duba kausar ce takirata,ajiyar xuciya ta sauke sannan ta kife wayar,zuwa ynzu komai ya fita akanta,wayar ma bata gabanta.Washegari da safe suna breakfast umma tace"kifara hada kayanki kinji ko?"dagowa tayi ta kalli umma har idanunta sun cika da hawaye,umma tace"nifa banason kukan nan,daga magana sai ki hau kuka,abu kadan kuka,kin mayar da rayuwarki kullum cikin kuka da bakin ciki"jin hakan ne yasa emaan saurin hadiye hawayen,umma tace"kifara hada kayanki nace, i mean your important documents,bawai kayan sawa masu yawa ba"murya adashe emaan tace"Toh umma"umma tace"idan kin gama xan duba nagani,mekike so kitafi dashi?"emaan tace"ba komai"umma tace"dama haka xakice,ko irin su yaji haka bakiso,kilishi da dambun nama?kinsan fa sai mutum baya kasar sai kiga yana marmarin irin abubuwan nan"emaan tace"Toh umma"kallonta kawai umma tayi tace"nikam ba ke kika amince da auren ba?then why are you sad?"shiru emaan tayi,umma tace"tambayarki nakeyi kinyi shiru"emaan tace"umma kawai dai I'm not happy with everything "umma tace"Allah ubangiji ya yaye miki damuwarki,karki bari damuwa da bakin ciki su xama jigon rayuwarki emaan,don't forget that I'll always be there for you,kinji ko?"asanyaye emaan ta gyada mata kai feeling a bit relieved.....

-naji sauki alhamdulillah,thank you all for the prayers,I appreciate-.

Zaynabyusuf✍🏼💕
09037909996

EMAANWhere stories live. Discover now