PAGE 73

143 5 0
                                    

EMAAN....PAGE 73

Written by Zaynabyusuf✍🏼

Inviting kamshin daya hau mishi kai ne yasa alameen lumshe idanu yana shakar hadaddan turaren wutan bakhoor incense place wanda emaan ta turaren gidan gabadaya dashi,kamshin turaren wutan ne ya hadu da sanyin Ac ya bada relief vibe acikin parlon,alameen neman gajiyar da yayi a office yayi ya rasa musamman da narkakkun idanunshi suka sauka akan emaan dake sanye da gray color skimpy dress hannunta rike da regina Andrew brass and bone double hand tray,asaman tray din noritake glasscups ne akai data hada coconut mojito da pineapple mojito.bata lura da shi ba dan haka kitchen ta koma cikin tafiyar nan tata mai daukar hankali da rikita lissafin me kallonta,alameen ya sauke deep breath sanann ya ajiye office bag dinshi asaman kujera farin ciki mara misaltuwa yana mamaye mishi xuciya.rungume hannu yayi akirji yana kallonta passionately,acikin luxury warmers ta xuba tasty afghani rice da pepper chicken,gefe kuma cesar salad bowl ne wanda tayi slicing vegetables din stylishly,salad dressing take hadawa alokacin ta maida dukkanin nutsuwarta akan abinda takeyi shiyasa bataji ajikinta ana kallonta ba.murmushi alameen yayi feeling over the top yana jin kaunarta na sake yin nitso acikin kogin xuciyar shi,bai ce komai ba illa hugging dinta da yayi ta baya gently tareda placing palm dinshi asaman cikinta yana sliding hannun ahankali,emaan dakyar ta jawo dogon numfashi ta sauke ahankali saboda he caught her really unaware kawai ji tayi mutum ya rungumeta ta baya,lumshe idanu tayi lokacin dataji chilled lips dinshi asaman kunnenta,murya can ciki yace"my superwoman,fatan na sameki lafiya?"gyada mishi kai tayi ahankali tace"fine alhamdulillah,welcome back"murmushi yayi wanda ya bayyana fararen hakoranshi,wannan small small things dinda emaan keyi na rikita shi,hasalima suna narka mishi xuciya yaji sonta na kara fixgarshi.yace"thanks dear"batace komai ba illa juyowa datayi sukai facing juna,idanunsu ya sark'e ana juna suna starring each other saide kowa da tunanin dake ranshi,ahankali alameen ke motsa lips dinshi yace"i miss you so much babe...."yayi maganar yana circling lips dinta,cute smile emaan tayi wanda ya dace da fuskarta kana tace"i miss you too...."cikeda mamaki alameen ya xaro idanu waje yace"you what?"ya tambaya cikeda xallar farin ciki,saurin juyawa tayi xata fita daga kitchen din ya rikota sosai yace"not today babee"yayi pining dinta da bango gently kana yace"repeat yourself "emaan kasa hada ido tayi dashi kuma ta kasa maimaita abinda ta fada din,tabangaren alameen kuma he's dying yaji ta sake fada dan haka yace"I'm all ears babe..."kallonshi tayi irin kallon cikin ido dinnan taga ya langabar dakai sosai yayi kalar tausayi,saide bata san meyasa takasa maimaita mishi hakan ba,alameen bai tsaya xaman jiranta ba ya soma watsa mata French kisses masu tsayawa arai da xuciya,to his greatest surprise yaga emaan na reciprocating hakan gently,numfashin shi yaji yayi sama saboda tsantsar mamaki dakuma dadin daya ziyarci xuciyar shi,so yake yayi mata magana amma yasan yana cewa wani abu xata daina,ya lura idan tayi abu batason ana mata maganar shi dan haka yayi shiru even though bakinshi cike yake da maganganu masu yawa,so yake ya fada mata it feels out of this world sannan she's driving him nuts,so yake yayi complementing efforts dinta alokacin,duk yadda yaso yin shiru kasawa yayi saboda emaan blew his mind,absolutely spectacular ya furta hakan acikin ranshi.axahiri kuma yace"this feels so amazing baby, i love how passionately you kiss....if this kiss is so good, i can't wait to see how pleasurable other things will be"saurin saukar da idanunta tayi k'asa saboda kunyah,alameen ya sake cewa"where else do you want to kiss me later?"yayi maganar with naughtiness,saurin kallonshi emaan tayi lokacin dayayi maganar,hakan ne yasa shi cewa"ohh emaan it drives me crazy when you look at me that way"lumshe idanu emaan tayi lokacin dataji saukar words din har kasan xuciyarta,ta d'ago asanyaye tana kallonshi da narkakkun idanunta,ashagwabe tace"ni ka daina min wannan maganar".dariya yayi baice komai ba saboda baya son ya takura mata da yawa,abubuwan data b'ata ya xuba cikin dishwasher xai wanke emaan tayi saurin rike hannunshi tana girgixa mishi kai alamar a'a,pecking soft hands dinta yayi baice komai ba yacigaba da abinda yakeyi,emaan tace"ka bari pls"baice mata komai ba yacigaba da wanke-wanken illa kallon kaunar daya ke jefa mata,ta lura baya son musu shiyasa tayi shiru itakuma ta goge wurin data b'ata,suna gamawa alameen ya hau sama yayi wanka ya shirya cikin ash color off-white outfits,lokacin daya sauko da different skimpy dress yaga emaan rigar ta tashi kanshi sosai dan haka baiyi kasa a gwiwa ba yace "you look absolutely beautiful my love "murmushi kawai tayi without saying a single word,a parlour suka xauna alameen nacin abincin emaan kuma bawani ci takeyi ba illa kallonshi datakeyi kasa-kasa tana having mixed emotions akan shi,kashe mata ido yayi lokacin da idanunsu ya shiga cikin na juna,emaan tayi murmushi batareda tace komai ba .kwanciya tayi daga bisani saboda bata jin dadi sosai alokacin,agefenta alameen ya kwanta drawing her closer yana shafa long black hair dinta passionately,ya dade yana yin hakan saboda ya fahimci emaan nason ariqa shafa mata gashi,saide har lokacin babu wanda yayi magana acikinsu hasalima they were lost in thoughts,ajiyar xuciya emaan ta sauke lokacin dataji chilled lips din alameen asaman kunnenta,beneath his breath yace"what do you understand by love language?"cikeda mamaki emaan ta juyo suna facing juna numfashinsu na gauraya dana juna inhaling each other's breath,murya can kasa tace"I've got no idea "numfashi mai nauyi alameen ya sauke sanann yace"understanding your love language abu ne that makes incredible positive changes acikin relationships,not only will it help you understand yourself and the way you desire things to be,it will also help your partner ya fahimci aspects of the relationship that you value and find important,love languages guda biyar ne,akwai act of service xakiga wani love language dinshi shine arika taya shi yin abubuwa hakan ne xaisa yaji aranshi cewar lallai ana sonshi,wani kuma physical touch ne,ta hanyar love making yake jin tabbas ana kaunar shi,wani kuma words of affirmation ne,yana son akullum ariqa affirming nashi da kalamai masu dadi,wani kuma quality time ne ,wani kuma receiving gifts ne ta hanyar bashi kyauta xaiji lallai ana sonshi,love languages dinmu might varies,kamar ni kinga my number one love language shine physical touch,then words of affirmation,and quality time,ke kuma ayadda na fahimceki kin fison words of affirmation first shiyasa nake trying possible best dina wurin fada miki kalamai masu dadi,sai kuma act of service,na lura kinason ariqa tayaki ayyuka shiyasa nake kokarin kwatanta miki,na ukun kuma shine receiving gifts if I'm wrong pls correct me,my point is relationship mai inganci dole saida communication,sannan couples suyi understanding love language din junan su,kinga ni yanxu idan kullum xaki bani gifts baxanji dadi sosai ba though  I'll appreciate,amma ko light kiss kika min it means the world to me,toh haka abun yake tafiya da fatan kin fahimceni "gyada mishi kai tayi tareda sakin cute smile kana ta dora lips dinta asaman soft cheeks dinshi tayi pecking sannan tace"na fahimta "lumshe idanu alameen yayi feeling over the top yana jin kaunarta na sake yin nitso acikin kogin xuciyar shi,baice komai ba illa hugging dinta da yayi tightly numfashin shi har wani sama yakeyi saboda farin ciki da jin dadi,yana jin babu kamar shi alokacin......Sosai Abba ya maida hankalinshi da nutsuwar shi akan wayar dayakeyi da Alhaji Ibrahim babban amininsu shida Alhaji Lameen saboda maganar da Alhaji Ibrahim yaxo mishi da ita magana ce data bashi matukar mamaki,gefe daya kuma yaji dadi sosai saide baisan da wata fuska wasu xasu fahimci maganar ba,Alhaji ibrahim yafi minti goma sha biyar yana convincing Abba da kuma yi mishi bayani kuma sosai Abba ya fahimce shi,dan haka yace"idan nace banji dadin maganar nan ba nayi karya,fargabata daya ce yadda su zasu fahimta,saboda kaga an wuce gab'ar da xamu tursasa yaran mu koba haka ba?"nisawa Abba yayi yacigaba da cewa"xanyi iya bakin kokarina ganin alliance dinnan ya kullu bi'izinillahi"daga haka suka gama wayar Abba ya kalli umma dake kallonshi itama,baiyi kasa a gwiwa ba ya fada mata maganar da Alhaji Ibrahim yaxo mishi da ita,umma ta washe baki tace"ni banga aibun hakan ba Abba,Allah ubangijj ya tabbatar da alheri"Sosai Abba yayi mamakin ganin tsantsar farin cikin hakan shimfide afuskar umma,saboda harga Allah kuma har cikin xuciyarta tasan yin hakan shine daidai adaidai wannan gab'ar,Abba yace"xanyi discussing da hajjo muji nata point of view din,nide ta bangarena babu wata matsala "umma tace"itama hajjo nasan for sure xata amince"Abba yace"aiko da nafi kowa farin ciki"dariya umma tayi kana ta xuba ma Abba white rice da stew sai salad agefe,xuciyar ta cikeda farin cikin wannan lamari,tana fatan Allah ya tabbatar da hakan ya xamto gaskiya....
Hajjo na xaune a parlon umma ta mik'e kafa tana kallon sunnah Tv gefenta bowl ne cikeda fruit salad Abba ya shiga tareda xama agefenta yace"barka da war haka hajjo "saida ta jefa slice din ayaba abaki sannan tace"barka dai abdulhameedu,yanzu nake shirin xuwa parlon naka"Abba yayi murmushi yace"to ko can din xamu koma?"hajjo ta girgixa kai alamar a'a sannan tace"da nan din da can duk daya ne ai"Abba yace"haka ne,dama wata magana naxo muyi me muhimmanci,ko kuma nace shawara naxo ki bani"gyara xama hajjo tayi tareda mika ma abba dukkanin nutsuwarta da hankalinta kana tace"ina jinka"Abba yace"dama Lameen ne...."sai kuma yayi shiru,hajjo tace"me lameen din yayi kuma?"dakyar Abba yayi gathering courage yace"neman izinin zuwa wurin Fauxa yake bid'a "cikeda mamaki written all over her face tace"lameen kuma?"tayi maganar tana rik'e haba saboda lamarin ya daure mata kai fiyeda misaltuwa,hajjo tace"shine da kanshi ya fada maka hakan?"girgiza kai Abba yayi alamar a'a sannan yace"Alhaji ibrahim ya aiko"shiru hajjo tayi for a while sannan tace "anawa bangaren na aminta da tuban lameen dari bisa dari,sannan lameen mutum ne mai tsananin kulawa abisa abinda yakeso,lamarin daya faru abaya tsakanin shi da fatima duk rashin so ne ya jawo hakan,amma ka dubi shegiyar matar shi Ammi yadda yake kula da ita abin ba'acewa komai,kaga kenan xai kula mana da fauxa tunda yana kaunar ta,axahirin gaskiya wannan maganar tamin dadi fiyeda tunaninka,saboda lokaci yayi da yakamata ace fauxa tayi moving on da rayuwarta,dan haka kanada support dina dari bisa dari"cikeda farin ciki Abba yace"nima nayi tunanin hakan shiyasa tun farko na aminta da maganar,abu nagaba shine xan xauna da fauxa naji ta bakinta,duk da nasan amsar da xata bani adaidai wannan lokacin,amma xanyi kokarin convincing dinta batareda na tursasa ta ba"hajjo tace"Allah yayi jagora ya tabbatar da alheri"da Amin Abba ya amsa sannan ya koma parlonshi bayan yasa akira mishi fauxa,lokacin suna parlo itada mami suna xancen bikin alameen,even though fauxa is less interested akan maganar,dayake hajia fanta na gefen Mami tana shirya yadda abubuwan xasu kasance,cikeda girmamawa saliha ta durkusa ta gaidasu sanann tace"Abba na kiran fauxa"daga haka bata sake cewa komai ba tafita daga parlon ita kuma fauxa ta mike jiki asanyaye ta nufi parlon Abba.asaman carpet fauxa ta zauna kana tace"Abba gani"Abba ya nuna mata gefenshi yace" dawo nan "ba musu Fauxa ta zauna agefen Abba tareda sunkuyar da kanta kasa,kallonta yayi keenly sannan yace"magana ce me muhimmanci zan miki fauxa,saide ba umarni xan baki ba illa shawara,ina fatan xaki dauki shawarata sanann ki fahimceta da idanun baseerah,fauxa kinsan ita rayuwa tana xuwa da abubuwa daban-daban wanda alokuta mabanbanta sukan xamto abin al'ajabi ko kuma akasin hakan da sauran su,sannan awasu lokutan tana canxa salo ta maida impossible possible,dan haka inaso ki fahimceni "gyada ma Abba kai fauxa tayi Abba yacigaba da cewa"fauxa ita kaddara tana xuwa ta siffa daban-daban,dan haka ki nustu kiji abinda zan fada miki,inaso ki cire Alhaji lameen amatsayin abokina daga cikin xuciyarki ta haka ne kawai xuciyarki xata baki damar yanke hukuncin daya kamata,Alhaji Lameen na neman ixinin xuwa wurinki domin ku samu fahimtar juna ku tattauna idan lamarin mai yiwuwa ne"cikeda tsantsar mamaki fauxa ta dago idanunta da suka cika da ruwan hawaye tana kallon Abba,sosai maganar ta bata mamaki mara misaltuwa,besides tama kasa apprehending xancen acikin xuciyarta balle ta tsaya tayi naxari da tunani mai kyau akan maganar,alhaji lameen fa?abokin babanta kuma baban emaan?hawaye na xubo mata take girgixa kai alamar this is impossible dinnan,lamarin gida biyu ya rabu axuciyar fauxa,na farko shine ta cire aure daga cikin babin rayuwarta tun lokacin data rasa Sadeeq,na biyu kuma mamakin kalaman Abba takeyi dan haka babu dogon naxari tace mishi"Abba bazan iya ba"ta fada tana fashewa da kuka sosai wanda ya tab'a xuciyar abba fiyeda misaltuwa,abba yace"think about it fauxa,kinada rayuwa ahead kuma baxai yiwu ki cigaba da rayuwa batareda aure ba,you're very young dan haka inaso ki ajiye dalilin farko agefe saboda baxan taba amincewa da hakan ba,dalili na biyu kuma nafada miki tun akaron farko ki cire cewar lameen abokina ne daga zuciyar ki,just think about your future,amatsayina na mahaifinki wanda duk duniya bakida mai sonki da kaunarki kamar ni,farin cikinki means a lot to me shiyasa na xaunar dake ina baki shawara wacce inada yak'inin xakiyi alfahari da ita, I know you might be thinking about the past right?abubuwan dasuka faru tsakaninshi da umma ko?karki damu da wanann,I promise you lameen xai miki explaining komai kuma nasan xaki fahimta,kinada lokacin yin tunani bawai rushing things muke yiba,xamu baki all the time you need domin yin tunani,anjima in shaa Allah xaixo da yamma domin ku tattauna,nasanki da hankali da sanin yakamata fauxa,dan Allah ki yi komai maturedly,idan bayanin daya miki basu gamsar dake ba feel free ki fada min,baxan miki dole ba amma kisani dole ki fidda mijin aure xuwa nan gaba,you may leave"ya fada baya son su hada ido saboda kukan datakeyi na karya mishi xuciya.

Kuyi hkr naso yin 2pages amma hakan bai yiwu ba,🫶🏻🫶🏻wannan page din is yours Riyyah 💖💖💖💖I love you 😘Don't forget to share🙏sai mun gama emaan zamu fara class dan haka wanda suke son shiga kofa abude take...chat me up via 09037909996 for more information.

https://whatsapp.com/channel/0029VaAxhFn3GJOpk4Zd7e09

Kuyi joining chef Zee novels channel domin cigaba da samun *EMAAN* update 5hours earlier akan yadda xaku riqa gani a groups.....

Akwai free recipes na kalolin abinci daban-daban.

Zanyi reposting old novels dina *JIDDERH* da kuma *SULTANA* and many other enticing goodies...

Share 🙏

EMAANWhere stories live. Discover now