PAGE 57

159 6 0
                                    

EMAAN.....PAGE 57

Written by Zaynabyusuf✍🏼

ADABI WRITERS ASSOCIATION.

   Xuciyar Emaan skips a beat sanda alameen ke skimming gashinta gently,ga shi ya rike ta gam-gam kamar yadda ake qullin goro babu damar motsi balle ta bar mishi parlon,asanyaye bakinta ke motsi tace"alameen let go off me,I've had enough ".tafada tana xaro manyan fararen idanunta waje,murya can kasa yace"karya kike,baxaki taba gajiya dani ba"sake bude idanunta tayi tana mamakin furucin shi,xuwa yanxu kuma batada ta cewa wai barawo ahannun mata,illa kawai ta xuba mishi idanu tana kallo cikeda al'ajabi,a kallon xahiri xata iya rantsewa alameen baxai aikata abubuwan dayakeyi ba sai gashi yana kokarin goge mata hadda,softly yace"yunwa nakeji.."yadda yayi maganar kamar yaron goye,wani kallo ta watsa mishi na ina ruwana dinnan kuma cikeda takaici,qatoto dashi yake ce mata yana jin yunwa to me yake son tayi?wannan maganar ce ta sake k'ular da ita dan haka ta mishi banxa,daga bisani ma bude idanu tayi ta mayar kan tv duk dan kada ta ba tunanin dake ranta life,asanyaye yace"rakani kitchen..."tsayawa tayi cak tana kallonshi sanda ya fadi hakan,suna hada ido ya daga mata gira daya tareda sakin cute smile,kallonshi tacigaba dayi tana ayyana abubuwa masu yawa acikin ranta,musamman abubuwan da suka faru wanda alameen ya mata,sai kawai taji idanunta sun ciko da ruwan hawaye,hakan ne yasa tayi saurin kawar da fuskarta daga gareshi but she was too late yarigada yaga hawayen,saurin cupping fuskarta yayi gently,heart rate dinshi na increasing,sauke idanunta kasa tayi taki bashi damar su hada ido,for the first time da ya tsaya carefully kuma attentively yake haddace komai na fuskarta,with passion yake kallon not so big forehead dinta xuwa kan eyebrows dinta masu kyan gaske wanda xakayi tunanin trimming dinsu takeyi,then to her big eyes masu kashe mishi kuxari,akwai wani abu ta cikin idanunta which he can't explain,wanda yake drawing nashi closer to her koda yayi kokarin bijirewa xuciyar shi sai yaji baxai iya ba,gently yayi pecking idanun nata itakuma tayi saurin lumshe su,karamin murmushi ya saki lokacin da idanun shi suka sauka akan hancinta wanda ya dace da fuskarta ainun,bawai irin dogayen hancin nan bane kamar biro amma yanada kyau fiyeda misali,hasalima bashida tsaho sosai tsaka tsakiya dai,samun kanshi yayi da pecking hancin sannan ya karasa kan bakandamiyar shi,lips dinta yake kallo masu matsakaicin girma,na saman is somewhat darker akan na kasan,gashi sun dan tattare irin wanda ake kira zippy lips,ajiyar xuciya ya sauke sannan yayi pecking lips din lightly,wannan dalilin ne yasa hawayen dake makale a idonta suka gangaro suna bin cheeks dinta,without twice thought alameen used his tongue yayi wiping away hawayen nata romantically,suman xaune tayi tsabar shock da kuma mamaki,like what just happened??,abubuwan da alameen keyi na gab da hauka tata,yace"cry no more wifey..."yafada hakan tareda mikar da ita tsaye still tana jikinshi suka sauka kasa,kujerar dining yakai kitchen sannan ya xaunar da ita yace"dan Allah karki tashi"itadai kallon shi kawai takeyi kuma takasa tashi daga wurin,she can't tell why maybe saboda ya roketa ne,fridge ya bude ya ciro spicy noodles dinda ya yi order,acikin microwave yasa sannan ya juyo tareda kalmashe hannu akirji yana kallonta ya sakar mata murmushi lokacin da idanunsu ya sarke dana juna,kallon shi kawai takeyi with mixed emotions yayinda yake mata Kallo with full of love.A bowl ya juye noodles din sai turiri takeyi,sannan kallo daya zaka mata kasan akwai yaji sosai,asaman dining ya ajiye ya ciro chilled orange juice daga fridge,glasscup d'aya ya ajiye itadai emaan kallonshi kawai take yi aranta tana sakin karamin tsaki,bata ankara ba taji ya dauketa itada kujerar,da mamaki take kallonshi har ya direta agaban noodles din yana sakin cute smile,ita sai xaro ido takeyi cikeda mamaki,can kuma tayi kokarin mikewa xata bar wajen,xama yayi sannan ya jawota ta fada jikinshi fuskarsu ta hade data juna suna breathing in breath din junansu,lumshe idanu alameen yayi ya bude yaga idanun emaan ko motsi basayi suna kallon shi,iskar bakin shi ya hura mata mai kamshin breathtaking mouthwash yace"emaan jarumar mata, i like that"yadda yayi maganar in a funny way ne dan haka ta sauke idanunta kasa ganin ya wani mamaye hannayenshi ajikinta wanda akallo daya xakayi tunanin kwace mishi ita xa'ayi,shiyasa bata sha wahalar kwace kanta ba ta tsaya tana ganin gudun ruwanshi,gyara mata xama yayi asaman laps dinshi sannan ya saka fork acikin noodles din starring at her,daidai saitin bakinta yakai tayi gefe da fuskarta tareda wurga mishi wani kallo mai kamada harara,murmushi yayi yace"in kinsan wata ay bakisan wata ba"yafada tareda kai xaxxafar noodles din bakinshi gata da bala'in  yaji,d'an bude ido yayi jin masifar daya hada ma kanshi saboda har lokacin cixon data mishi is still fresh,dan haka yajin yashiga ciki yana hukunta alameen,itadai batasan meya faru ba kawai taji ya danna fuskarta asaman Tashi,ahaukace yayi owning lips dinta kamar dai itace ruwa ko sweeetner daxai magance mishi yajin,cikin few seconds yajin yagama mamaye bakinta yahau mata kai,saboda she's not the spicy type,yaji na saurin birkita mata lissafi gashi kuma yajin yayi ma noodles din yawa fiyeda misali,saida ya tabbatar ya raba musu yajin sannan ya samu sassauci acikin bakinshi,ya kalleta ganin itama shi take kallo yace"kinga me kika ja mana ko?"harara ta galla masa idanunta na cikowa da ruwan hawaye,gashi ya riketa gam ko motsi bata iyayi,murya can kasa tace"water pls"kanta yake shafawa yace"you don't need water bayan gani,just own my lips you'll feel better"kallon shi kawai ta tsaya yi ganin alameen gabadaya babu kunya alamarin shi,ga yaji yana damunta,tace"juice din pls"murya can kasa-kasa yace"have my lips first"runtse idanu tayi ta rasa me xatayi sai kawai ta lumshe ido,murmushi yayi ya tsiyaya juice cikin glasscup sannan ya sha ya ajiye ragowar cikin bakinshi,slowly ya kai glasscup din saitin bakinta dan haka da sauri ta bude bakin shikuma yayi hanxarin owning lips dinta,batasan lokacin data fashe da kuka ba saboda tagaji da masifar alameen wallahi,saurin sakin lips dinta yayi ganin yadda take kakalo kuka dan dole,amma still baiji dadin hakan ba yace"I'm sorry wife..."sannan ya saketa yace"yi hakuri na daina"ko second daya bata sakeyi ba awurin ta ciro chilled water ta hau sama xuciyarta fal mamakin alameen,asaman gado ta kwanta tana dafe kirjinta dan wallahi alameen dinann yafara bata tsoro.da rakiyar idanu ya bita harta kurema ganinshi tareda sauke sassanyar ajiyar xuciya,bai dade ba shima ya hau saman yana duba schedules dinshi,dan bude ido yayi lokacin dayaga abinda xasuyi a office goben watau celebrating multi million dollar contract dinda suka kammala,dama haka sukeyi aduk lokacin dasuka kammala project suna hada grand party kowa yaje da family dinshi ayi celebrating,most times alameen baya xuwa saboda baison hayaniya,ya gwammace ya kwanta agida ya huta,this is the first time dayaji yanason yayi attending kuma tare da emaan,da wannan niyyar ya kwanta kuma ya bari sai a goben xai fada mata tunda da dare xa'ayi partyn,hasalima yana so da rana suje shopping kayan daxasu sa Cox yana son outfits dinsu yayi complementing juna,da wannan tunanin yayi bacci even though tunanin emaan na makale aranshi,hasalima ya mamaye mishi xuciya,xuwa ynxu yasan hakan ba yin kanshi bane haka Allah ya tsara mishi.shiyasa baiyi stressing kanshi ba yake bin umarnin xuciyar shi kawai.Washegari misalin k'arfe goma sha daya emaan ta farka daga bacci,jiki asanyaye ta xuro kafafuwanta kasa tareda tallafe kanta tana tunani, can ta mike tashiga bandaki tai wanka,sky blue home wears tasa without minding putting on scarf ta fita daga dakin tana tafiya asanyaye kamar wacce kwai ya fashe ma,fridge ta bude tana tunanin abinda xataci sai kawai ta jawo small size crate of eggs tashiga kitchen dashi,shakshuka sauce ta hada mai dadin gaske sannan ta kunna coffe maker tana hada xaxxafan coffee,tana juyowa idanunta ya sauka asaman fuskar alameen wanda ya rungume hannu akirji yana kallonta kamar his life depends on it,cute smile ya sakar mata yace"good mornin wife"bata amsa ba sai ma juyawa datayi tacigaba da aikinta,shikuma yacigaba da aikin kallonta,bata ankara ba taji ya hugging dinta ta baya tareda saukar da kanshi saman kafadarta,yayi kissing wuyanta lamarin daya sa ta runtse idanu kenan,shikuma ya sauke ajiyar xuciya sannan yace"fatan kin tashi lafiya "saurin janye jikinta tayi tana kallonshi,hakan ne ya bashi damar facing dinta sosai sannan ahankali yake drawing closer to her,before knowing ya riko waist dinta yana kallon gefen da egg sauce din take,da mamaki yace"tell me,who taught you how to make this?"rolling eyes dinta tayi batace komai ba,ya sake tambayar "umma ko anty habiba?"shiru ta mishi tana kokarin kwace kanta instead of answering him,hakan ne yasa shi sake closing gap din dake tsakanin su yace "Ina jinki,answer me"bude murya tayi tace mishi "bana son irin haka,so respect my decision "tafada calmly saide axafafe tayi maganar.hannun shi ya daga sama yace"no offence "yana Daidaita tsayuwar shi,hakan dayayi ne ya bata damar plating egg sauce din ta ajiye saman dining shikuma yayi ta binta da kallo sannan yace"ki shirya idan kin gama breakfast "kallon shi kawai tayi batace komai ba shikuma ya hau sama bayan ya dauki fruit salad da ruwa,saida ta kammala breakfast din sannan ta hau sama ta kwanta saman gado,saboda bata ajiye maganar shi aranta ba balle har tayi tunanin shiryawar kamar yadda yafada,after like 30 minutes yakamalla shiryawa ya nufi dakinta,har xaiyi knocking sai kuma ya fasa ya shiga ciki kai tsaye,a kwance ya tarar da ita ta lumshe idanu kamar me yin bacci,sai ya tsaya yana kallonta for few seconds sannan ya karasa daf da ita tareda kwanciya agefenta ya riko hannayenta,cigaba da pretending tayi kamar bacci takeyi shikuma ya gane ba haka bane,dan haka ya dora lips dinshi saman kunnenta yace"nasan ba bacci kike ba,wayo xaki min"yafada yana kissing kunnen,bata San lokacin data sauke ajiyar xuciya ba amma har lokacin bata bude ido ba,karamin murmushi yayi kana ya girgixa kai,hannunshi ya dora asaman bakinta yana circling lips dinta ahankali,gefe guda kuma ya dora lips dinshi saman forehead dinta,agigice ta bude ido tana ture shi gefe ba shiri ya sauka daga saman gadon yana mata dariya,bata bari sun hada ido ba ta mike xaune shikuma yayi using that opportunity yayi pining dinta da bango,cikeda mamaki take kallonshi sanda yace"lemme help you...."yafada yana jan hannun rigarta kasa,cikeda tashin hankali ta sa karfi ta hankade shi tana sauke dogayen ajiyar xuciya,with smile all over his face"I just want to help...."murya can kasa tace"get out of my room"yana gyara tsayuwar shi yace"xaki shirya yanxu din?"asanyaye ta gyada mishi kai shikuma ya fita yana murmushi,a parlon sama ya xauna tareda xaro ido ganin yasmeen ce me kiranshi,cikeda xakuwa yayi picking,ta dayan bangaren tace"alameen are you alright?"dan bude ido yayi yace"I'm good alhamdulillah,me kika gani?"atakaice tace"baka kirani da safe ba as usual "shafa beard dinshi yayi yana tuna lokacin daya je wurin emaan a kitchen ya saba kiranta,dan haka yace"sorry dear,yanxu Na tashi a bacci fita ma xanyi?"cikeda mamaki tace"where to?ko kamanta yau party kukeda?"dayake tasan schedules dinshi and everything,girgixa mata kai yayi alamar ehh kamar tana gabanshi sannan yace"yh xanyi attending this time around "cikeda mamaki tace"but cewa kayi sai munyi aure xamu rika xuwa"dan xaro ido yayi saboda ya manta da maganar,yace"wani friend dina ne ya takura min shiyasa "shiru tayi tana mamakin furucinshi saboda duk abinda tace shine final babu ruwan shi dawani aboki.Sassauta murya yayi yace"worry not my yasmeen,nasan yanxu kin fara prepping ko?tell me about it "nan da nan mood dinta ya dawo daidai tace"ehh na fara dan har nayi sorting rigar daxan sa,daga nan uk dinku xan siya,may be ma kaine xaka taho min dashi"murmushi yayi yace"Allah babe,turamin picture dinta nagani"da sauri tace"noooo babu wanda xan nunawa,ka jira sai ranar biki"bai San lokacin dayayi dariya ba saboda yasmeen tana son ba mutum surprises arayuwa,yace"it's alright then duk yadda kikace haka xa'ayi"adaidai lokacin emaan ta fito daga dakinta jikinta sanye da wata light purple gown mai kyau ta daura vintage scarf wanda ya dace da kayan nata,sling bag ta rataya as usual wayar ta na rike ahannunta ta fito,tunda ta fito ya xuba mata idanu yana kallo da fuskarshi mai dauke da murmushi asaman ta,kallo daya ta mishi ta d'auke kai tareda xama a kujerar dake opposite dashi,murya can kasa yace"yanxu xan fita,take care"ta dayan bangaren yasmeen tace"I love you "kamar me whisper yace"same dear" sannan ya kashe wayar yana kallon gefen da emaan take wacce taba tv hankalinta da nutsuwar ta,mikewa yayi yakarasa kusa da ita sannan ya jawota ta mike tsaye tana kallon shi,yace mata"you look good wife"dauke idanunta tayi daga gareshi suka fara tafiya kuma har suka karasa compound din hannunshi na cikin nata,dakanshi ya bude mata front seat ta xauna tana dauke kai,murmushi yayi saboda wannan abun datakeyi na burgeshi,bai tsaya tunani ba yafara driving calmly yana kallonta har suka karasa Fendi store,yana rike da hannunta suka shiga ciki yanata mata suggesting dresses itadai kallon shi kawai takeyi,kuma har lokacin bata ce mishi komai ba,daga karshe shi dakanshi ya xabar mata rigar wacce tsadar rigar yasa emaan bude baki ta tsaya tana kallon shi cikeda mamaki,shikam yana can yana xaban kayan dasuka dace sosai da nata sannan yayi payment suka bar shagon kuma har lokacin hannunshi na sakale da nata,awani fancy ice cream shop ya tsaya yana kallonta,can yace"would you like to have some ice cream?"gyada mishi kai tayi alamar ehh shikuma yayi murmushi suka shiga ciki,butterscotch da caramel flavour ta xaba shikuma ya xabi chocolate and caramel,xama sukayi suna sha even though hankalinshi na kanta ita kuma sai wani tamke fuska take tana dauke kai,bayan sun kammala yace mata"what else?"tabe baki tayi tareda girgixa mishi kai alamar babu komai,sosai ya wani marairaice yace"pls emaan,me kikeso?"kallon shi tayi for few seconds tana ganin irin rokon dayake mata tacikin idanun shi,dan haka asanyaye tace"muje wristwatch shop"cikeda farin ciki yace"sure baby"wani designer shop yakaita ta dauki guda daya mai masifar tsada,da kanshi ya riko hannunta ya gwada mata agogon tareda pecking hannun yace"nice choice dear"ko kallonshi batayi amma she felt a bit uncomfortable,payment yayi suka wuce gida tanata kallon hanya saboda wannan ne first time da take ganin wurin tunda ita iyakacin cafe ko tesco,murmushi yayi yace"karki damu,I'll take you to nice places in shaa Allah"itadai batace komai ba har suka karasa gida,hasalima suna shiga tayi saurin shigewa dakinta shikuma ya shigar da kayan dakinshi.

EMAANWhere stories live. Discover now