PAGE 55

135 5 0
                                    

EMAAN....PAGE 55

Written by Zaynabyusuf✍🏼

Ɗagowa tayi ta kalleshi for an instant jin yace"ouch!!!"she then sought to veil her luminous eyes by dropping her forehead akan hannayenta,yana riƙe da ƙeyarsa yake stepping nearer to her,with another tremulous voice yakira sunanta"emaan!",banxa ta mishi tana sake lowering kanta acikin hannayenta,tana jin fixed feelings suna mamaye xuciyarta,samun kanta tayi da kasa tashi daga wurin,ahankali yake closing gap dinda ke tsakaninsu and came closer to her yayi kneeling akusa da ita,shi kanshi alokacin baya cikin cikakken hankalinshi,ya rasa gane meke damunshi domin baxai ce ga dalilin daya sa yakeyin hakan ba,kawai umarnin xuciyar shi yake bi alokacin,ahankali ya daidaita fuskar shi da tata to a level with her ear,yayi whispering "idan bakiyi magana ba,I shall claim you as my own in some strange presumptuous way,send me away at once,if I must go emaan"ya fada softly shi kanshi yana mamakin abinda ya fada din balle kuma emaan data yi saurin janye hannayenta daga saman fuskarta tana xaro ido cikeda mamaki,yaushe suka fara wasa banxan nan da alameen shine bata sani ba,da sauri tayi turning away fuskarta sannan ta mike afusace batareda tace komai ba,hakan ne yasa alameen mikewa tareda rikota,abubuwan nan dayakeyi sun kasa xama a brain dinta,takasa apprehending abubuwan dake faruwa,dan haka ta janye jikinta da karfi amma alameen found a way ya riketa gam-gam tareda laiding kanta on his shoulder,yayi amfani da dayan hannun yayi cupping fuskarta,and it was too delicious to feel her soft cheek against his,yana hoping to see either deep blushes Ko loving eyes,sai kuma yaga akasin hakan dama kuma bai xafafa ba,sai kawai yayi clasping nata more closer,daga ita har shi babu wanda yace wani abu,musamman ita da takaicin shi yaxo mata wuya,tagama naqudar tsaff haihuwar shi tarage tayi,focusing yayi akan bakinta,then back to her eyes then back to her mouth again...."emaaaan"yayi whispering,yafadi sunan softly ko bakinshi bai motsa ba sosai,ita kam emaan batada lokacin responding kawai tana jiran perfect time ne ta aiwatar da qudurinta yadda baxai sake marmarin maimaita hakan ba,hannayen shi yayi sliding through gashinta alokaci daya kuma ya hade lips dinshi fiercely da nata,ya sake matseta gam-gam and the kissing instantly becomes intense,deep,dominating,full of feeling,full of hope,saida ta bari ya sakankance sannan ta danna hakoranta na sama dana kasa akan harshen shi da karfi,ji yayi duniyar ta tsaya mishi cak saboda tsananin xafin daya ratsa shi,ga wasu tsuntsaye suna mishi yawo akai saboda tsananin xafi,da sauri ya saketa yana kallonta,spitting tayi ajikin kayanshi saboda takaici tace"next time i won't hesitate na taune harshen if it takes to,and I'm warning you to stay away from me "tana kaiwa nan ta saki karamin tsaki ta haye sama abinta xuciyarta na suya.Yau ce rana ta farko da aka wulakanta shi kuma baiji xafin hakan ba acikin ranshi,hasalima da kallo ya bita har ta kurewa ganinshi,saida ta haye sama sannan ya shiga bandaki ya duba harshen shi dake fitar da k'ananun jini,dagaske tauna harshen nashi tayi with full force ,dauraye bakin yayi ya dauki car key yafita,bai xarce koina ba sai dental clinic,ganin minor case ne yasa pain reliever kawai aka bashi ya dawo gida, a compound yaci karo da sarah wacce ke kallonshi fuskarta d'auke da mamaki,tabbas akwai inda tasan fuskar alameen amma ta rasa a ina ne,"welcome "yace mata tareda sakin fuskar shi ba kamar xuwan su na farko ba,adaidai nan emaan ta bude kofar tareda sakin karamin murmushi,hugging dinta sarah tayi shikuma alameen ya wuce sama,emaan tace"ina asad?"tana b'ata rai,dariya sarah tayi tace"Yana tare da baban shi,bana son ya takura mana ne,and guess what?in two days time birthday party dinshi shine baban yakaishi shopping"emaan tace"Allah ya raya mana shi"sarah tace"Amin,ai xakuxo keda mijinki ko?"kallonta kawai emaan tayi batace komai ba,itama sarah bata sake cewa komai ba,sai can emaan tace"me xakici for now?food or snacks?"rolling eyes Sarah tayi tace"muje dining din"ba musu emaan ta mike suka xauna a dining,sarah tace"kisa mishi first kafin na diba,I think it's more proper"murmushi emaan tayi tace"he's done"sarah tace"ohh sorry nayi tunanin baici bane"itadai emaan shiru tamata suka fara cin shinkafar da watermelon mojito,sama suka hau emaan takaita har cikin dakinta sukai sallah,asaman gado suka xauna suna hira even though sarah ce ke magana sosai,jefi-jefi emaan ke magana,sarah tace"you seem more lively yanxu,even though naga har ynzu akwai distance mai tsaho a relationship dinku,kiyi hakuri emaan,nasan auren dole bashida dadi,amma idan kikayi hakuri kikayi ma iyaye biyayyah saikiga auren ya xame miki alheri,kuma ni wallahi banga aibun mijinki ba,he's nice balle kuma axo kan kyau,personality,mexai hana kiba relationship dinku chance kigani ko xaiyi working out"shiru emaan tayi kamar baxatayi magana ba sai kuma tace"wannan auren baxai kai labari ba mum Asad,we both disliked each other"girgixa kai sarah tayi tace"ba kiyayyar da kuke ma junanku bace xatayi determining fate dinku emaan,I know it's not easy amma baiwa relationship din chance shine abinda yakamata kuyi,sannan dan Allah kibar batun rabuwar nan pls"shiru emaan tayi batace komai ba,sarah tace"ke macece emaan,make him fall for you mana,kinada more than abubuwan daxai haukace akanki wallahi kinji na rantse miki,nifa har na hango miki rayuwa mai inganci tareda mijinki"tacigaba da cewa"kinga ni da yusuf ma auren hadi ne,dafarko haka mukayita wasan buya amma daga baya muka fahimci juna,ina baki shawara ne saboda banaso kiyi mistake dinda nayi"har lokacin emaan batace komai ba,to me zatace ma sarah?bayan sarah baxata taba fahimtar tata ba?hannayen emaan ta riko tace"nifa akallo daya dana ma mijinki naga bashida matsala,kawai kiyi hakuri nasan su maxa basuda wuyar sabo"sai alokacin emaan ta kalli sarah tace"dan Allah mu canxa topic"murmushi sarah tayi tace"karki damu,very soon xakixo dakanki kina neman shawarar,kawai dai banaso kiyi ihu bayan hari  ne".tabe baki emaan tayi tace"bawani ihu bayan hari,bai kwanta min bane ko kadan".sarah tace"wannan abu ne mai sauki inde xaki bashi chance na tabbatar ashirye yake ya daidaita relationship dinku,haba emaan an fada miki abun akwai sauki ne mijinki yariqa kallon ki haka batareda yaji wani abu ba,kema kinsan it's not possible kawai yana respecting feelings dinki ne"wani banxan murmushi emaan tayi tace"respect my foot,mum Asad baxaki gane ba"shiru kawai sarah tayi mata ganin emaan baxata sauko daga inda ta hau ba yanxu,amma time has a way of changing things,sooner or later xata fahimce ta,products dinda anty habiba taba emaan sarah ta kalla sai kuma ta kalli emaan tace"are you sure Kina using abubuwan nan?"girgixa kai emaan tayi alamar a'a,sarah tace"i see,no wonder"with confusion emaaan tace"me kika gani?"murmushi sarah tayi tace"mantar"emaan tace"gaskiya next time baxan yarda ba sai kinxo da asad "sarah tace"in shaa Allah emaan"sun dade suna hira sannan suka koma kasa sukaci beef shawarma da virgin mojito,suna xaune a parlon kasa alameen ya sauko hannunshi rike da car keys,sarah ta fahimci mugun halin emaan dan haka tace mishi"jibi birthday din yarona,hope xakuyi finding time out of your busy schedule "ta fada sannan ta ajiye cards guda biyu awajen,tasan idan ba haka tayi  ba emaan baxata taba fadawa alameen ba balle suxo tare,yana murmushi yace"in shaa Allah xamuxo "yana gama fadin haka yafita daga gidan,sarah ta kalli emaan ganin ta wani tamke fuska tana kallon Tv,duka ta d'ala mata acinya tace"kede Allah ya shirye ki da bakin hali wallahi"xaro ido emaan tayi tace"ni ce me bakin hali?bakomai"ta karashe tana sakin karamar dariya,kiran da babanta ya mata ne yasa ta fad'ad'a fara'arta sannan tayi picking,yadda yake tambayarta how she's doing dakuma yadda ya nuna tsantsar damuwar shi akanta ne yasa hawayen farin ciki suka zubo mata,yace"babu wani problem ko emaan?idan akwai matsala ki fada min kinji ko?me kike bukata?tell me?"tana goge hawayen tace"ba komai daddy"yace"alright dear,send me your account details immediately kinji ko?"gyada mishi kai tayi kamar yana ganinta tace"sure daddy,ina su sultana da Ali"shiru yayi for few seconds sannan yace"suna lafiya "tace"my regards pls"yace"tohm,yanzu ki turamin da account details din ta whatsapp kinji ko?ina mijin naki?"asanyaye tana kumbura baki tace"baya nan"ita batasan meyasa sai tana cikin farin ciki ba sai arika tambayarta alameen sai kace wani yaron goye,babanta yace"kina jin dadin Uk ko?"daga kai tayi alamar tunani tace"but I'm missing you so much kaida umma na "yace"sai hakuri daughter,dama shi haka aure yake kuma unfortunately bamuyi spending time ba sanda kina karama,I'm so sorry about that daughter,pls forgive your daddy "murmushi tayi tace"haka Allah ya tsara,idan naxo kano agidanka xan sauka muyi spending time Sosai in shaa Allah daddy na "cikeda farin ciki yace"Allah ya kaimu uwata"tace"Amin"daga haka suka kammala wayar sannan ta tura mishi account details dinta,ko ajiye wayar batayiba taga alert din kudade masu yawan gaske,dan xaro ido tayi tana mamakin yadda babanta ke bata kudi masu yawa takeyi,hasalima batada abin siya dasu saide tayita ajiyewa,alokacin sarah ta tafi sai emaan ta kira umma tafada mata,umma tace"Toh me zai hana ki fara tunanin business da kudin?ko kuma aiki?kudai yi shawara da alameen kiji me xai ce"tsaki emaan tayi aranta dataji an ambaci alameen,har sai tayi shawara da wani akan future dinta?lallai xaiyi bindi kuwa,umma tace"kina ji na ko?"emaan tace"ehh naji"umma tace"Allah ya miki albarka emaan,Allah ya dafa miki yayi riko da hannayenki,Allah ya albarkaci aurenki yabaki xuri'a mai albarka...."adaidai nan emaan ta kashe wayar tana xaro ido waje,umma tayi murmushi tana jin emaan har cikin ranta,she's missing her daughter so much.

EMAANWhere stories live. Discover now