PAGE 54

141 5 0
                                    

EMAAN....PAGE 54

Written by Zaynabyusuf✍🏼

Kwanciya tayi asaman gado xuciyarta na burning with rage,she can't tell why she despise him this much,ga wani haushin shi dayake ninkaya acikin xuciyarta,musamman muguntar da yayi mata daxu ce ta tsaya mata arai,kuma har lokacin lips dinta basu daina xafi ba saboda ba karamin kamu yayi musu ba,he meant what he said kenan next time cire mata su xaiyi dagaske,bango ta galla ma harara kamar alameen ne awurin tareda sakin siririn tsaki,kiran anty habiba ne yasa ta sauke ajiyar xuciya tayi picking tareda xaro idanu waje,anty habiba tace"kedai baxaki taba hankali ba ko emaan?tun jiya na miki bayani ta WhatsApp saboda kin maida ni yar iska ko budewa bakiyiba balle ki karanta,ya miki kyau"asanyaye emaan tace"I'm sorry anty,yanxu nake shirin dubawa,I'm kinda occupied ne"tsaki anty habiba tayi tace"wannan kuma keta shafa,mudai munyi iya kokarin mu,idan kin gadama karkiyi amfani dasu ruwanki ne, Allah yana gani mun fita hakkin ki"sassauta murya emaan tayi tace"I'm sorry anty na,pls don't be angry,Allah kuwa ban xauna ba sai yanxu "shiru anty habiba tayi emaan tace"haba anty na takaina,you know I won't ignore you just like that"tsaki anty habiba tayi tace"ni dalla yimin shiru,an fada miki wannan sweet talks din naki xasusa jikin ta kaura yayi la'asar ne?saura kuma kada kiyi abinda nace"tana kaiwa nan ta kashe wayar,emaan tabi wayarta da kallo tana mamaki,kiran saleem ne ya shigo immediately saita gyara kwanciya tayi picking....ta dayan bangaren saleem ya sauke ajiyar xuciya tareda breathing in long breath,asanyaye yace"Ina kika shiga?"ahankali beneath her breath emaan tace"shopping "itace kalmar da ta furta tana wasa da dogayen fingers dinta,saleem yace"me kika siyo mana?"tace"skincare products ne sai Jewelrys"karamin murmushi yayi yace"i like your fashion sense,kin hadu"blushing emaan tayi without saying a single word,yace"can I have your pictures pls?"dan xaro ido tayi tareda mikewa xaune,da farko shiru ta mishi saida ya sake maimaita question din sannan tace "yes but not at the moment "cikeda rashin damuwa yace"take your time dear,no worries"shiru emaan tayi tana tunanin sanyin halin saleem,sanyin halin shi ne ke burgeta dashi,babu ruwanshi da fada ko hargagi,komai ahankali cikin sanyi yakeyi,labari yake bata gameda past life dinshi which is very touching,dalilin daya sa hawaye taruwa a idanun emaan saboda tsantsar tausayi,ashe mutane sau daya suna ganin abu from the surface ne,but the rich also cry....tabangaren alameen saida yagama aikinshi sannan ya mike yana mamaki ganin har lokacin bataci abinci ba,saman ya hau kuma direct bai tsaya koina ba yashiga dakinta,cak ya tsaya yana jin wayar datakeyi saide baice komai ba,hasalima jingina yayi da kofar yana sauke ajiyar xuciya,yafi five minutes acikin dakin sannan ta lura da tsayuwar shi,galla mishi harara tayi kasa-kasa tacigaba da wayan,wannan lamarin ne ya fusata shi matuka dan haka taku uku yayi yai closing gap din dake tsakaninsu ya fixge wayar axafafe daga hannunta,sake tamke fuska tayi sannan ahankali ta dago tana kallon fuskar shi wacce ke hade kamar hadarin gabas,idanunshi sunyi jajir saboda tsananin bacin rai,gabanta ne ya fadi sanda idanunsu ya sark'e dana juna,sunfi 10 seconds starring at each other,emaan ce ta mike xaune tareda kai hannu xata fixge wayar taji ya jawota kasa ta tsaya da kafafunta yana fesa mata warm breath,yakai kololuwar bacin rai,axuciya tana jin shakkar shi amma afili ko kadan bata firgita ba,hasalima cewa tayi"bani wayata tunda ba kai ka saya ba,koda ma kai ka saya yanxu mallakina ce,bakada right din da kawai xakayi verging into my room ka kwace min waya,it doesn't add up right?"tunda tafara magana ya zuba mata ido yana kallo,gefe daya xuciyar shi tafarfasa takeyi,this time around ba pining dinta yayi da bango ba,wurga ta saman gadon yayi tareda kwanciya akanta ya sauke mata nauyin shi gabadaya,awahalce emaan ke fitar da numfashi saboda ko mutsu-mutsun kwatar kanta bata samu damar yi ba,yace"hala bakije islamia bane ko?sannan you lack discipline,ko wanda baije islamia ba yasan what is right and what is wrong,chatting da waya kike yi da wani dan iska bayan kinada aure,lemme tell you something it doesn't matter whether kinason auren nan ko bakya so,sannan babu ruwan Allah akan tayaya akayi auren nan saboda shi aure daraja da martaba gareshi,kuma duk zunubin dakika kwaso yanxu tare xa'a raba mana,enough about this,badai waya bace?"ya tambaya yana bayyana mata ita a hannunshi,yace"keda ita har abada"yafada tareda mikewa tsaye,baisan meyasa yanzu baya iya mata ihu ba,hasalima wannan maganar dakyar ya iya fada mata ita,saurin mikewa tayi tace"who you think you are?"ta jefa mishi tambayar tana kallonshi with confusion,banxa yayi da ita ya juya xai fita daga dakin tayi saurin tsayawa agaban shi tana jefa mishi wasu irin kallo masu cikeda fushi,tace"bani wayata"tafada tareda mika mishi hannunta,bai san lokacin daya rike hannun ba yayi pecking tareda sakin karamin murmushi for the first time in his life agabanta,duk kokarin emaan na kwace hannun kasawa tayi,shima saida yayi hakan yaji haushin kanshi,baisan meya shigeshi ba two days yake acting weird akan yarinyar,dan haka bai kara second daya ba acikin dakin yafita yana jin haushin kanshi mai tsanani,da rakiyar harara emaan ta bishi tana jin masifaffan haushin shi acikin ranta,dakinshi ya shiga ya ajiye wayar akan dresser sannan ya kwanta asaman gado yana tunanin what just happened?saboda ya kasa apprehending actions dinshi alokacin,abin takaicin shine bai ma kaiga fada mata abinda ya kaishi dakin nata ba,lumshe idanu yayi tareda budewa alokaci daya saboda hoton emaan daya bayyana ta idanunshi,tashi xaune yayi babu shiri saboda yadda xuciyar shi ta damu da rashin cin abincinta,amma still ya danne xuciyar shi ya sauka kasa yana kallon abincin da har yanzu bata sauko ba balle ta ci,xama yayi a aparlon so many things going through his mind,abinda ke bashi mamaki shine yadda tunanin emaan yasamu wurin xama acikin xuciyar shi,samun kanshi yayi da mikewa ya shiga kitchen yayi warming abincin tareda yin plating daidai cikinta kamar yadda yayi tunani,saida ya ajiye asaman dining sannan tunanin shi ya dawo daidai,dan xaro ido yayi tareda xama a dining din mamakin kanshi na kashe shi,har yaushe yafara damuwa da lamarin emaan da har xai damu saboda bata ci abinci ba?mikewa yayi ya haura sama hoping xai ganta a parlor domin yayi seizing opportunity yayi mata magana,saide ganin wayam yasa ya furxar da xaxxafar iska yana tabbatar da baxata fito ba kamar yadda tayi assuring dinshi baxata ci abincin daya fito daga hannun shi ba.samun kanshi yayi da damuwa sosai dan haka ya sake sauka ya bude gidan sannan ya koma sama ya nufi dakinta.yana fita emaan ta galla ma kofar harara sannan ta kwanta tanata juye-juye ta rasa abinyi,sai can ta mike tashiga wanka just to feel relieved saboda xuciyarta kuna takeyi,hannunta dayayi pecking tayita dirxawa da sponge for few minutes sannan ta kammala wankan tafito daure da white towel wanda ya tsaya mata iya rabin cinya,agaban mirror ta tsaya ta warware gashin kanta tayi combing,shigowar alameen cikin dakin ne ya yasa tunanin ta ya tsaya cak,haka xalika brain dinta ce ta daina functioning,dan haka ta cikin mirror take kallonshi tana jin kamar ta rufe shi da duka,tabangaren alameen yana shigowa idanunshi suka sauka asaman dogon gashinta wanda tsahon sa yakai rabin bayanta,gashin baki ne sosai sai sheki yake da kyalli musamman yanxu tagama gyara shi,slowly ya mayar da idanunshi saman fuskarta wacce take fayau babu digon komai akanta,then down to her not so big thighs,skin dinta is skinning saboda yadda take kula dashi sosai,irin kallon daya ke mata ne yasa ta juya da sauri xata shiga bathroom dinta,saide kafin tayi hakan yayi closing gap din dake tsakanin su still looking at her like his life depends on it,before she realised what's going on taji kawai yayi pining dinta da kofar bandakin yana kallon kwayar cikin idanunta wanda suke aika mishi da sakon disgusting looks from the bottom of her heart,ahankali yace"na bude miki gidan,you can go to any cafe of your choice,amma kisani ban amince ki je koina daga can ba,and lastly dress decently..."tunda yafara magana take binshi da kallon mamaki da takaici,can dai tayi jarumtar hankade shi ta shiga bandakin shikuma ya bita da kallo,ya dade Sosai tsaye awurin Sannan yakoma dakinshi yana dube-duben wallet,dafarko kudi yayi niyyar bata sai kuma ya canxa ra'ayi ya ciro daya daga cikin cards dinshi,wayarta ya daga yana kallo kafin ya cire sim card din daga bisani,wani old sim dinshi yasa mata sannan yayi mata installing sabon whatsapp da sabuwar number bayan yayi deleting numbern Saleem daga kan wayarta gabadaya,yanxu babu ta hanyar da xasu sake communicating kenan,saida ya kammala komai sannan ya sauke ajiyar zuciya ya fita daga dakin nashi,fortunately yana fita itama tafito fuskarta ahade babu alamar rahama asaman ta,kallon ta ya tsaya yi tana sanye da wata black abaya da aka ma kwalliya da lilac xare mai kyau,lilac sling bag ta rataya sannan tayi rolling mayafin kamar balarabiya,ratsawa tayi xata wuce ta gefenshi yayi saurin riko hannunta,fixge hannun tayi tareda galla mishi harara ba shiri ya saki hannun nata,murya can kasa yace"here is your phone"yafada tareda bayyana mata ita a palm dinshi tareda Atm card,wayar kawai ta dauka tana sake matsawa daga inda yake,niyya tayi ta xagaya ta wuce taji ya riko hannun jakarta,tsayawa tayi batareda ta juyo ba dan haka ya dawo ya tsaya agabanta yace"it's my responsibility....."wani takaici ne ya tsaya mata arai dan haka ta fixge jakarta ta sauka kasa ko gefen dayake bata sake kallo ba,ajiyar zuciya ya sauke sannan ya shiga dakinshi having mixed emotions.

EMAANWhere stories live. Discover now