PAGE 64

175 5 0
                                    

EMAAN...PAGE 64

Written by Zaynabyusuf✍🏼

Bud'e kofar da akayi ne yasa emaan ta bud'e lumsassun idanunta tana kallon kofar aduk tunaninta umma ce,ganin alameen ne yasa ta xaro idanu tana kallon shi da mamaki written all over her face,time takalla taga 12minutes past 9 na dare,sake kallon shi tayi lokacin daya xauna agefenta yana mata kallon qurilla,kayan daya fita dasu ne still ajikinshi alamar yanxu ya dawo kenan,he used his soft hands ya mikar da ita xaune sannan yace"how are you feeling now???"ya tambaya tareda dora palms dinshi asaman cikinta,numfashi mai tsaho taja saboda ba iya dora hannunshi kawai yayi ba he did something wanda ya tsayar da brain dinta tadaina functioning acikin few seconds,murmushi yayi ganin yadda tayi reacting dama abinda yakeson gani kenan,he was very happy da hakan ya kasance ko banxa he'll use that opportunity shima ya rika takura mata,xai ga iya gudun ruwanta idan ya mata hakan,xata iya hakura ne ko kuma she'll come running to him...murya can kasa-kasa yace"I'm pressed babe..."kallonshi tayi batace komai ba,hasalima maganar kunya ta bata,most times yana bata mamaki yadda yake abubuwa kai tsaye ko kunya bayaji,yace "meyasa bakiyi bacci ba?ko hayaniyar masu biki ce?"asanyaye ta gyada mishi kai alamar Ehh,can kuma murya kasa-kasa tace"I'd like to ask for a favour pls..."ta tambaya tana kallon kwayar idanunshi,wani dadi ne ya xiyarci alameen irin wanda bai taba jiba,ya kasa yadda wai emaan ce yau take neman alfarma awurinshi,bakinshi har rawa yake yace"I'm all ears babe..."tace mishi"inaso xanje gidan babana nayi two days,saina dinga xuwa events din daga can..."murmushi yayi yace "xakije ki kwana amma ba yanxu ba"ya fadi hakan yana rungumeta tightly shi kadai yasan farin cikin dayake ciki,at least relationship din nasu is improving,b'ata fuska tayi tace"why?"pulling her closer yace"i need you by my side at the moment,kibari bayan biki xan kaiki lokacin kin sake warwarewa "ya fada hakan kissing her forehead,batace mishi komai ba yace"hakan yayi miki?"batada yadda xatayi illa gyada mishi kai datayi shikuma ya bud'e press yaciro mata kaya set biyu,itadai kallonshi kawai takeyi har ya gama ciro kayan baice mata komai ba,hijab dinta dake saman abin sallah ya dauka ya samata kana ya mikar da ita xaune,sai alokacin tace mishi"alameen what's the meaning of this?"baice mata komai ba illa rike hannunta da yayi suka fito parlon umma,hajjo dake xaune kallo daya ta musu ta tab'e baki,alameen yace"idan an nemeta kice mun fita"bai tsaya jin amsarta ba yaja emaan suka bar parlon hajjo tabisu da kallo,dakanshi ya sata agaban motar sannan yafara driving calmly suka bar gidan,sunyi tafiyar few minutes ya tsaya ya siya musu abinci sanann suka cigaba da tafiya har suka karasa gidan shi,mukullin gidan dake cikin aljihun shi ya ciro ya bude gidan da gate dinma gabadaya,dakanshi ya dawo ya shigar da motar sannan ya rufe gidan,itadai kallonshi kawai takeyi sanann takasa gane a ina suke tunda dare ne fitilu duk akashe suke,kafin ya xagayo gefen da take already ta fita daga motar tana son tantance ina ne nan din,alameen na murmushi yayi pining dinta da motar murya can kasa yace"i truly miss you baby na...baxan iya resisting ba any longer...."saurin kawar da fuskarta tayi gefe shikuma yayi murmushi tareda rike hannunta suka shiga gidan,da flashlight din wayar shi yayi amfani ya kunna musu wuta,emaan sakin baki tayi tana mamakin inda alameen ya kawota saboda haduwar gidan ya wuce tunaninta,kamar dai ba'a nigeria gidan yake ba,wani mahaukacin duplex alameen ya gina wanda ko Abba saida yayi mamakin kudin daya kashe...kusa da bakin gate din xaka ga inda aka manna alameen residence adan karamin gold plate mai shining,shuke shuke da flowers su suka k'awata outdoor view na compound din,daga cikin gidan kuma gini ne mai dauke da 6 bedrooms da bathrooms of full sized jacuzzi's,sai 3 well furnished parlours da dinings da lush interior decors,agidan akwai sites na gym,swimming pool and lots more ......xama tayi a parlon wanda yasha milk color furniture's,ta d'aga kai sai kalle-kalle takeyi shikuma daga bayanta ya saki karamin murmushi yace"that can wait...amma ni bazan iya jira ba,attend to me baby..."ahankali tace"wai meyasa kake min rashin kunyah ne?"his mouth wide open yana dariya yace"because you're my wife...."hararar shi tayi batace komai ba saboda kallon dataga yana jefa mata har wata fargaba taji aranta cox wannan alameen din is too much,hannunta ya rike suka hau sama even though emaan na ja da baya sai wani nonnokewa takeyi,master bedroom yashigar da ita kana ya kalleta straight in the face yace"yau xakiga karshen rashin kunyah..."tana bubbuga kafa tace"ni banaso nagani..."tafada kamar xata fashe mishi da kuka,dariya yayi yace"baki isa ba saina nuna miki karshen ta..."tace"nifa nace bana so na gani,Ana ma mutum dole ne?"drawing her closer yace"meyasa bakya son gani?"turo baki tayi tace"saboda it's improper "dariya yayi sosai sannan yace"tell me who i am to you?"shiru ta mishi daga farko sai kuma tayi saurin cewa"my husband "ganin yana kokarin yin abinda xai mata wiping ragowar abinda ya rage acikin kwakwalwarta ,yace"repeat yourself "cikeda shagwaba take tutture shi kamar xata fashe da kuka tace"mijina..." already ta kunna mutumin sai kawai yayi owning lips dinta with urgency kissing her slowly saboda he can't resist the urge no more,sosai ya gwada mata yadda take acikin xuciyar shi da kuma yadda yake tsananin kaunarta yana fada mata kalamai masu tsayawa arai da kwantar da hankali.....da lips dinshi yayi amfani yayi wiping away tears din dasuke xubo mata,saboda kamar yadda yafada din ya nuna mata karshen rashin kunyar kuma ta ganta with her naked eyes,bata tab'a jin sahihiyar kunyar shiba irin na ranar, alameen made sure ya cire duk wani karatu dake kan emaan ya xuba nashi aciki,kuma yana fatan Allah yasa  haddar daya d'ora mata ta xauna akanta sosai,yana murmushi yake wannan tunanin har bacci ya daukesu,emaan ce tafara farkawa daga baccin ta kalli alameen dake gefe fuskarshi d'auke da murmushi yana bacci peacefully,ajiyar xuciya ta sauke tana tuno what happened yesterday,gaskiya alameen dinnan is something else...motsin daya fara yi ne yasa tayi saurin shigewa bandaki tana dafe kirji saboda bata san da idanun daxata kalleshi ba after what happened yesterday,tana cikin wankan taji motsin an bud'e bandakin,cikin tashin hankali emaan ke kallon alameen tana Jin dama k'asa xata bud'e babu abinda xai hanata shigewa ciki saboda kunyah,ga towel can ajikin hanger amma yayi mata nisa gashi bata son motsa jikinta in his presence,sai kawai ta durkushe acikin bath tub din tareda runtse idanu,shikuma yakarasa shigowa yana kallon ta saikace gaula ko kuma irin shashashan nan wanda idan suna kallon abu suke sakin baki....white skimpy dress ya ajiye mata kawai,dan haka tasa rigar tun kafin ya dawo daga downstairs saboda ta lura yau special treatment yake bata fiyeda kullum,wankan ma hanata yi yayi yamata dakanshi haka ya dauketa kamar baby ya ajiye asaman gadon,kwanciya tayi asaman gadon tana shafa cikinta wanda ya sake lafewa saboda yunwar datake ji....alameen ne ya shigo dakin hannunshi rike da medium size tray,ta dago da sauri tana kallon tray din tana hadiye miyau,abincin data gani ne yasa ta sauke sassanyar ajiyar xuciya,tun kafin ya ajiye tray din tayi saurin daukar plate din ta ajiye asaman laps dinta,sai kawai ya tsaya yana kallonta tana cin abincin hankali kwance kuma sosai take ci kamar dai ba emaan ba wacce ada saita gadama take cin abinci,saida taci almost half of the plate sannan ta jawo apple juice ta sha tana sauke ajiyar xuciya,shikuma already ya shirya dan haka agefenta ya xauna eating from the same plate,saide har lokacin taqi bashi damar had'a idanu da ita,murmushi kawai yayi kana ya girgixa kai har ya kammala cin abincin,saida ya maida tray din kitchen sannan ya dawo yana kallonta keenly,idanunta biyu amma ta fad'a kogin tunani dan haka ya mikar da ita tsaye tareda cupping fuskarta yace"tunanin me kikeyi?"tana sinne kai k'asa tace"about my life mana..."cikeda jin dadi yace"tell me I'm all ears..."hararar shi tayi kasa kasa tace"kafiye son xance saikace bazawara..."murmushi yayi yace wannan emaaan din fa ba baya bace itama,idan ta waye ta saki jiki dole adama da ita,sai ya kama lips dinta yace"i so much love them....zaki bani su...?"shiru ta mishi yace"nagaji da aron dakike bani baby...."nan ma batace mishi komai ba,idan ba alameen ba ina yaga an taba bada kyautar lips fisabillillahi,rolling eyes tayi shikuma yayi kissing idanunta yana sakar mata murmushi.parlor suka koma har lokacin tana jikinshi tana shakar kamshin turaren shi mai sanyata cikin nutsuwa,wani American movie yasa musu a Netflix suna cikin kallo wayar shi dake kan centre table tafara ring,idanun emaan ne suka fara sauka asaman screen din sunan yasmeen ne ya fito b'aro b'aro dan haka ta d'auke kanta,alameen yi yayi kamar bai lura da wayar ba har ta gama  ringing saide xuciyar shi bata mishi dadi ba hasalima sake bada himma yayi a kallon har shudewar 2hours,bayan sun gama emaan ta sa dogon hijab kamar yadda Alameen din yace,dakanshi ya bud'e mata mota tashiga kamar kullum sannan yayi driving off yana kallon ta kasa-kasa saboda har lokacin yakasa xama comfortable akan kiran da yasmeen ta mishi agabanta saide baice komai ba,daga bisani ma hannunta ya riko yana caressing har suka karasa gida,yace mata"kiyi sauri pls"kallonshi kawai tayi batace komai ba tashiga ciki,bata tsaya gaisawa da kowa ba tashiga bangaren umma wacce xuwa lokacin angama yi musu makeup shiryawa kawai xasuyi,hannun emaan umma tarike suka shiga bedroom dinta,tana kallon emaan keenly tace"Kinsan abinda kikayi xai jawo magana,meyasa kikayi emaan?"shiru emaan tayi tana kallon umma tarasa abinda xatace,umma tace"mutane sai tambayar ki sukeyi hajjo kuma ce musu take kina tare da mijinki,kinsan bakin hajjo baya rufi ".tsuru tsuru emaan tayi kamar tsohuwar munafuka tana jin kunyar umma fiyeda misaltuwa,kayanta umma tabata tace"ke baxakiyi makeup din bane?"emaan tace"yanxu xanje..."daga haka ta karba kayan tafita umma ta bita da kallo....hijab dinta taja sannan tafita main parlour dayake kowa nata shiri babu wanda ya lura da ita har ta koma wurin shi,yana ganinta yayi saurin sauke wayar shi daga kunneshi tareda cilla ta cikin aljihu,kallonta yayi da narkakkun idanunshi yace"meyasa kika dad'e?"harara ta galla mishi tace"ni ka kyaleni,bayan kasa hajjo sai yamad'id'i takeyi dani,gaskiya baxan sake kwana agidan can ba"murmushi yayi yace"me hajjon tace?"saida ta dauke kanta gefe sannan tace "cewa tayi wai muna tare..."dariya yayi yace"ai ba karya tayi ba,muna tare din"ya sake cewa"meyasa xaki damu toh?da mijinki fa kike tare"nan ma shiru ta mishi sai shima ya maida hankali akan driving dinda yakeyi har suka karasa wurin emgees,yana xauna amota suna fira da yasmeen aka gama yima emaan kwalliya wacce ta sake fitowa da asalin kyan ta,tun daga nesa yasaki baki yana kallon matar tashi cikin wata sky blue din atamfa wacce aka ma dinkin straight gown,sosai rigar ta amshi jikin emaan fiyeda misali,nude makeup aka mata shiyasa kwalliyar ta xauna asaman kyakkyawar fuskarta sosai,tana shigowa cikin motar alameen yafara mata pictures sai kawai ta tsaya tana kallonshi,daga bisani kuma ya juya front camera ya musu selfies masu kyau,b'ata fuska yayi bayan sun gama hoton yace"gaskiya ban yadda ba,ya za'ayi ki fini yin kyau a picture's din?"xaro idanu tayi tace"you must be kidding me..."sai yayi murmushi yace"Allah kuwa babe"rolling eyes tayi tace"kai din nafi kyau?xancen kakeso"tafada tana pressing wayarta Ganin messages din kausar sunata popping,maida hankalinta tayi akan wayar shikuma yacigaba da aikin driving,tafiyar minti talatin ce takaisu amani event centre inda xasuyi kamun acan,already kowa ya hallara su emaan ne kadai basu jeba sai kuma fauxa dake takaba.sosai emaan ta had'e rai tana kallon alameen ganin ya dauki hanyar gidanshi,tace mishi"wai miye haka ne?ni ka maida ni gida"tafada axafafe tana tsareshi da manyan fararen idanunta,authoritatively for the first time yace"I'm your husband emaan..."yafada yana riko hannunta kana ya girgixa mata kai alamar not a single word from her,dan dole taja bakinta tayi shiru sai cika take tana batsewa shikuma yacigaba da tukin carefully har suka karasa gidan su,yana yin parking ya fito axafafe ya dauketa kamar baby ya shigar da ita ciki bai direta koina ba sai asaman gadon shi,shi dakanshi ya goge mata makeup din da makeup remover sannan ya cire mata turban din kanta harma da ribbon,daga bisani kuma ya dora hannunshi abayanta yana sliding zip din rigar k'asa,saida yakai rabi tayi saurin rike hannun shi tace"i can do that myself...."bai tsaya saurararta ba yacigaba da saukar da zip din har karshe sanann yayi sliding hannun rigar,saurin damke hannun shi tayi akaro na biyu saide kallon daya mata ne yasa tayi saurin sakin shi tana tura baki gaba,yana gama cire rigar ta sakar mishi wani marayan kukan tab'ara wanda shine ya sake kunna shi fiyeda misaltuwa,murya can ciki yace"I'm sorry babe....daga yau pls".yafada yana son saka kwayar idanunshi acikin nata,sake had'e rai tayi tace"nide ka maida ni gida"yace"shine ai nace miki daga yau zan maidaki,pls baby just for today..."ya karasa maganar in a pleading tone,shiru emaan tayi saboda tasan yarigada yagama making decision dinshi,ko tana so ko bata so xaiyi abinda yakeso,amma sai ya fake da cewar he wouldn't do anything without her consent,emaan bata san sanda tace mishi okay ba saboda abubuwan da alameen yake mata ya wuce tunaninta,kamar dai school of romance yaje kuma ya fita da first class abinshi saboda kwarewa,itafa idan yana wasu abubuwan mamaki yake bata....kwana biyu akayi ana shagalin bikinsu Rafee'ah ana ukun kuma aka daura musu aure,cikin classy and expensive laffayas aka nannado both of them xuwa parlon Abba yayi musu nasiha mai ratsa jiki da xuciya,hajjo ce ta d'ora da tata nasihar sannan mami wacce tayi laushi fiyeda misali,mutane biyu suka rabu,bangare daya xasu kai Rafee'ah bangare daya kuma sukai sadeeya,saide ga mamakin umma taga yan uwan mummy da yawa sun shiga motocin gidan sadeeya,hakan ne ya sake karya xuciyar umma domin rayuwar yanxu sai kana dashi akeyi dakai koda kuwa d'an uwanka ne na jini dan afiya ma gidan sadeeya xataje,dan haka umma ta rike Rafee'ah sosai da sauran yan uwan Abba suka tafi kai rafee'ah gidanta,Rafee'ah dake lullube cikin laffaya ta rike hannun umma sai kuka takeyi,hanyar bompai dasuka anyi ne ya ba kowa mamaki ciki harda umma,saboda lokacin daya rage sauran wata daya bikin yakaisu wani gida two bedrooms daidai karfin ma'aikaci wanda baida yawaitar arxiki,basu gama mamaki ba saida sukaga an wangale gate din wani hadaddan mansion wanda kaf layin babu wanda yakaishi kyau da tsari,basu gama mamaki ba saida aka bud'e musu gate suka shiga cikin compound din wanda ya tsaru fiyeda misaltuwa,flowers masu kyau sai kadawa sukeyi gashi an kunna fitilun gidan gabadaya sai walwali yake,da mamaki umma suka shiga cikin gidan wanda yasha Royal blue furnitures,duplex sayyid yagina me five bedrooms da 3parlours,koina nacikin gidan ya hadu kuma expensive furniture's ya xuba,basu gama mamaki ba saida suka shiga dakin da lefen Rafee'ah yake,boxex 20 ya mata cike da expensive stuffs,suman tsaye umma tayi tana mamaki har ma daga bisani take ganin anya ba batan kai sukayi ba?even though brothern sayyid ne yakawo su gidan wanda hakan ya isa ya gasgata cewar tabbas nan din gidan sayyid ne,sosai umma ta shiga cikin shock saboda mamaki,a master bedroom suka ajiye Rafee'ah umma dai sai kallon gidan takeyi tana mamaki,zuwan 'yan uwan sayyid ne ya k'ara tabbatar da cewar su din asalin masu kudi ne wanda suka kwana suka tashi akan arxiki,babbar yayarasu anty ummi rahma wacce xasuyi mate da umma Sosai umma tashiga ranta,dan haka ta karbi numbar umma bayan umma ta kammala basu amanar Rafee'ah,murmushi anty ummi rahma tayi tace"in shaa Allah xamu riketa hannu bibbiyu".cewar anty ummi rahma,sosai hankalin umma ya kwanta saboda kallo daya xaka kama 'yan uwan sayyid kaga tsantsar hankali da wayewa saboda gabadaya ba'a k'asar nan sukayi karatu ba dan haka matsalar da xata samu idan ma akwai kadan ce,sosai umma tayi ma Rafee'ah murna sannan tayi alfahari da tsaya ma Rafee'ah har ta samu cikar burinta,suna komawa gida yar uwar Abba wacce suke shiri da mummy ta wuce bangaren mummy har tana tuntub'e saboda alla-alla take ta juye ma mummy abubuwan data kwaso daga gidan Rafee'ah,lokacin mummy na xaune ta xabga uban tagumi tana tunanin shikenan Rafee'ah ta jawo mata abun magana,ganin anty sumayya afirgice yasa gaban mummy faduwa,aunty sumayya tace"mummy yau munga abin al'ajabi,kinga gidan Rafee'ah kuwa?"mikewa tayi cikeda damuwa zuciyarta na d'aci tace"kinga abinda Rafee'ah ta min ko?"aunty sumayya tace"Rafee'ah ta shiga gidan arxiki mummy,sai kiyi rawa da juyi sannan ki miko min goron albishir"cikeda mamaki mummy ta ce"ke sumayya bana son iskanci..."aunty sumayyah tayi dariya tace "dama nasan baxaki yarda ba shiyasa na miki videon gidan..."xaro idanu mummy tayi tareda fixge wayar daga hannun anty sumayyah tana kallon gidan Rafee'ah baki bud'e sauran kadan miyau yafara zubowa daga bakin ta,gidan Rafee'ah yafi na sadeeya har ma dana salima kyau,na emaan ne kawai ya d'ara shi,hadaddiyar Lexus jeep dinda ya siya mata aunty sumayya ta nuna ma mummy,sai kawai mummy ta xauna tana sake kwalalo idanu ganin tabbas sayyid me arxiki ne fiyeda tunaninta,bata san lokacin data saki kayataccen murmushi ba ta daga hannu sama tace"alhamdulillah ya Allah nagode maka daka fitar dani kunyah"dariya anty sumayyah tayi tace"ina tukwici na?"ba musu mummy ta yi mata transfer din 100k tana jin sanyi na ratsa ta,farin ciki yana mamaye mata xuciya fiyeda misali......alameen kuwa cewa yayi emaan baxa taje kai Amarya ba dan haka gidan shi ya wuce da ita duk da batason xuwa gidan,tana jin masifar kunyar su umma tunda alameen yayi gaban shi ya kaita gidan shi tun kafin ace musu suje can din,tana xumburo baki gaba tace"meyasa baka jin magana ne wai?"ta fada tana hararar shi,dariya yayi yace"teach me how to..."tace"nice xan koya maka qatoto dakai ...."Sosai alameen ya fashe da dariya yace"kema kin kusa xama qatuwar ai,gara kiyi me isarki yanzu saboda turn dina yana nan xuwa "batace mishi komai ba illa mayarda kanta saman titi datayi tana tunanin kalamanshi,hannunta ya riko tawani fixge da karfi shikuma yacigaba da mata dariya,ya lura emaan bata fiye son wasa ba amma ita xata iya yima mutum,yana wannan tunanin suka karasa gida yakalleta closely yace"matata,my wifey...saki fuskar mana".sake tamke fuska tayi kamar wacce aka aiko ma sakon mutuwa,dan haka ya fara mata cakulkuli da hannayenshi biyu amma ahankali yake mata saide hakan bai hana emaan fashewa da dariya ba,Sosai alameen ya tsaya yana kallon yadda take dariya harda kyakyatawa for the first time,wani farin ciki ne ya mamaye mishi xuciya,drawing her closer yace"May you always be happy matata,May Allah bless you with eternal happiness....."yafada yana kissing forehead dinta itakuma ta lumshe idanu feeling every touch of his,he made sure tayi savouring every moment,yau tun acikin mota yake d'ora mata hadda kafin daga bisani suka shiga ciki,a parlo ya direta saman kujera sannan ya ajiye musu abincin su asaman table,dakanshi yayi musu plating a plate daya sannan yasa one tablespoon da fork,asaman laps dinshi ya dora emaan sannan yafara bata abincin shikuma yana ci from her mouth,hakan ne yasa suka dauki lokaci mai tsaho suna cin abincin saboda ba iya cin abincin kawai sukayi ba,sama ya hau da ita bayan sun kammala ya mata lafiyayyan wanka sannan shima yayi even though sai da ya tsokaneta yace"nima gaskiya yau sai kin min??"waro idanu emaan tayi sannan tayi saurin ficewa daga bandakin,yace"next time nasan me zan miki"yafada hakan yana sakin karamin murmushi,emaan na fita daga toilet din ta shirya cikin white color silky pajamas tayi saurin rufe ido jin ya fito daga bandakin,bude idanun tayi ahankali yadda baxai lura tana kallonshi ba waist dinshi daure da white toilet yana goge kanshi,ga mamakinta taji yace"open your eyes wide open ki kalle ni da kyau babyna...."yafada yana sakin murmushi,emaan kuwa wata kunya ce ta rufeta amma ta basar kamar bada ita yake ba.....






masu son shiga class dina domin koyon enticing goodies should chat or call me via 09037909996,the amount is just 1k.......


Zaynabyusuf ✍🏼

EMAANWhere stories live. Discover now