PAGE 65

147 6 0
                                    

EMAAN.....PAGE 65

Written by Zaynabyusuf✍🏼

Mamakin da Rafee'ah ta tsinci kanta aciki baxai misaltu ba saboda atmosphere din gidan daban yake,dan haka ta janye lullubin da aka mata tareda sauke idanunta acikin hadaddan dakin sayyid wanda yasha white furniture's,sakin baki tayi tana kallon ikon Allah,can dai ta sauka daga kan gadon tana duba koina tana mamakin wannan lamarin,3bedrooms din dake sama babu wanda bata shiga ba,suman tsaye Rafee'ah tayi lokacin data kammala ganin gidan gabadaya yayinda xuciyarta ke cikin shock me tsanani,xama tayi a parlon kasa jiki asanyaye domin lamarin ya daure mata kai fiyeda misali,takasa apprenhending hakan acikin brain dinta,meyasa sayyid ya b'oye mata shi mai arxiki ne?itace tambayar da xuciyarta ke ta maimaita mata even though batada amsar tambayar,alla-alla take sayyid ya shigo saboda tanada questions masu yawa da take bukatar ya amsa mata su,tana cikin wannan tunanin ya shigo bakinshi dauke da sallama,jikinshi sanye dawani expensive and classy yadi irin suturar da Rafee'ah bata tab'a ganinshi dasu ba,xuwa yanxu xuciyarta ta gama tsinkewa,yayinda fargaba da tsoro suka cikata,kallo daya ya mata ya fahimci hakan sai kawai yayi murmushi ya xauna agefenta domin yaxama dole yafada mata dalilin shi na yin hakan ayau kuma ayanxu saboda ta samu peace of mind...hannunta ya rike gam gam sannan yace"I'm sorry for everything Rafee'ah,akwai dalilin daya sa na aikata hakan,pls don't think otherwise and listen to my story carefully...."shiru Rafee'ah tayi tana kallonshi da fararen idanunta,sayyid yace"kamar dai yadda kikasani sunana Sayyid,mahaifina alhaji Muhammad gashah yakasance mai arxiki fiyeda misaltuwa,hakan ne yasa muke living a very luxurious life tun daga yarinta har xuwa girma,hasalima tun daga secondary school har masters a Chicago Illinois nayi ba'a BUK ba kamar yadda na fada miki,yawancin rayuwata ba'a kasar nan na yita ba,ko aynxu ma xaman mu xaifi yawa a US fiyeda kano,back to the story,after I'm done with my msc babana yaga dacewar nayi aure dan haka babu musu nayi ma budurwata ta lokacin maganar aure kuma ta amince,lujain yarinya ce mai kamala da nagarta a kallo na xahiri,hakan ne yasa nake tsananin kaunarta ashe ita kudin damuke dashi take mawa,ban gane hakan ba saida akayi nisa da preparations din auren mu,wata ranar friday nakirata muna maganar events din bikinmu bayan mun kammala saina ajiye wayar ban kashe kiran ba,ashe itama tayi tunanin nayi ending call din ne,cikeda mamaki naji  kawarta me suna Amani tace"dagaske aure xakiyi lujain?are you really going to give up on everything?"sosai kalaman Amani suka bani mamaki,sai naji Lujain tace"kema kinsan baxan tab'a barinki ba sannan baxan tab'a barin kungiya ba,kawai dai inason tara mana abin duniya ne,kinsan su sayyid are super rich,duping dinshi xanyi few months after our wedding,saide watarana ya tashi yaga babu ni daga nan baxai sake ganina ba...."wanann kalaman na Lujain ne suka saukar min da matsanancin ciwon kai da mamaki mai tsanani,dama lujain ba sona take ba?dama lujain ba mutuniyar kirki bace kamar yadda nake xato?sosai nashiga cikin damuwa mai tsanani sai kawai na kashe wayar amma ranar banyi bacci ba saboda tsananin fargaba,the next day nayi calling off din auren,after like 6months yan uwana suka fara damuna still akan maganar aure,banyi k'asa a gwiwa ba naba wata yarinya chance itama,she's Muneera by name,itama muneerah isn't what she seems to be,green ce under the green grass,she's also after my money,ita kuma kullum cikin rok'o take da k'arya,she's always requesting for money,yau tace babanta is sick,gobe mamanta is sick,jibi siblings dinta kaxa,kullum ita dai abata kudi,wannan dalilin ne yasa relationship dinmu beyi tsaho ba nayi ending dinshi,last relationship dina kafin na hadu dake da wata yarinya ce 'yar kawar yayata anty ummi rahma,sunan yarinyar xara,anty ummi rahma ce da kanta ta hada mu saboda alokacin nace musu I'm so done akan maganar aure,dafarko relationship dina da xara was going smoothly babu wata damuwa yarinyar nada hankali,ashe suma saboda kudin ne suke son hada alliance din,nan ma aka fasa auren dalilin daya b'ata relationship din anty ummi rahma da maman xara kenan,sau dayawa lamarin nan na bani mamaki,saboda a siffa ta xahiri na farko niba wada bane,niba gajere bane hasalima I'm tall,na biyu my skin color is caramel,niba bakikkirin bane balle ace saboda bak'ina ake guduna,na uku I'm not ugly,inada kyau daidai nawa fiyeda yadda ake xato,my mum is from Morocco kuma i look exactly like her saide complexion dina yayi mix dana babana shiyasa naxama caramel,namiji ne ni cikakke wanda yakeda both western education dana islama,alhamdulillah inada tarbiyya sannan ina amfani da ilimin islama acikin daily life activities dina,sunana sayyid balle ace saboda suna ake k'i na,daga karshe sai na ajiye hakan amatsayin jarabawa agareni,nayi accepting hakan with good faith,Anwar Galadanchi mijin sadeeya is my close friend,na hadu dashi a school lokacin muna Bsc a Chicago,shine ya bani shawarar disguising kaina bayan mun ganki a sufi mart anan kano ranar kunje shopping keda wata sisternki,shine fa muka biyo ki abaya har mukaga gidan ku,dafarko jikina yayi sanyi da lamarin mummy to be honest,Anwar ne ya karfafa min gwiwa ganin cewar ke babu ruwanki kuma dake xan xauna,alokacin nake ce mishi ina tsoron mummy tayi influencing Rafee'ah watar rana,sayyid was like kuda xaman ku xaifi yawa a US ina ta ganta balle ta rika zugata,abin farin cikin shine Rafee'ah batada wannan halin kuma jan ra'ayinta axahiri xai yi matukar wahala balle awaya,wanann ne dalilin daya sa nacigaba da relationship dinmu sai kuma na fahimci abubuwa masu yawa atare dake,na farko shine you went against your mom akaina,awata fuskar banji dadin hakan ba,a wata fuskar kuma naji dadi Allah ya hadani da wacce ke sona tsakani da Allah ba don komai nawa ba,shiyasa nacigaba da rufe Hakan amatsayin sirri har xuwa yau, nayi alkawarin rik'e ki iya wuya my wife,baxan tab'a manta halaccin dakika min ba Rafee'ah,i love you so much honey..."yafada yana pecking hannunta,Sosai Rafee'ah ta fashe da kukan tausayin sayyid,gefe daya kuma tana farin cikin kasancewar su mata da miji,hakika baxata huta ba saita mayarda da sayyid d'an Lele,xata bashi kulawa ta musamman wacce sai ansan dasu aduniyar masoya,murya can kasa kasa tace"I love you so much,Allah ubangiji yabani ikon yi maka biyayyah mijina...."ya amsa da amin yana dariya feeling whole and complete.....Allah kenan me kyauta da k'ari,Allah ya bashi Rafee'ah wacce tafi su lujain komai da komai,dama mahakurci mawadaci ne....

EMAANWhere stories live. Discover now