PAGE 28

116 4 0
                                    

EMAN...PAGE 28

    "Emannn!"al'ameen ya ambata without looking at her sight,gabanta ne ya faɗi ta runtse ido sannan ahankali tace"Naam"yace "guide me xuwa dakin dasukayi admitting dinta "asanyaye ta miƙe tana tafiya yana bin ta abaya,ya rike Fauxa gam yana jin xuciyar shi na suya,saida ya xaunar da ita akan gado sannan ya riko hannayenta yana kallon fuskarta dake xubar da hawaye,har lokacin ta kasa daina kuka,saboda Sadeeq really caught her unaware,bata taɓa kawo wannan tunanin ba acikin rayuwarsu,bayan alkawarin daya mata nacewar she'll always be his first and last love ashe raina mata hankali kawai yakeyi,ashe yana can yana soyayya da wata,kuma ta tabbatar yafi son yarinyar akanta,tunda har yake rashin lafiya ta dalilinta,wannan tunanin ne yasa tafara sabon kuka,saboda she feel betrayed by him,even though tasan ba haramun bane but he promised her,meyasa xai yi mata alkawarin da baxai cika ba?why would he do that to her?in which way did she wronged him to deserve this kind of pain?Kuka Sosai takeyi xuciyarta na tafarfasa,ta riqo Al'ameen tareda rungume shi tana cigaba da kuka,saboda takaici kasa cewa komai yayi,ya barta tayi kuka sosai sannan ya ce"Fauxa!"ahankali kuma murya adashe tace"na'am"yace "tell me what happened "samun kanta tayi da shiga sabuwar damuwa,bakinta na wani irin rawa tace"He betrayed me,he broke his promise,meyasa xai min haka?meyasa xai min alkawarin da yasan he can't fulfill?just to make me feel stupid and useless?"cikeda mamaki Al'ameen yace"Subhanallah "tacigaba da fadin"My husband is in love with somebody else,he's in love for the second time,kuma I'm quite sure yafi kaunarta fiyeda ni,yafi sonta da son xama da ita fiyeda ni,sannan ya xabi farin cikinta fiyeda nawa,he chose her over me Al'ameen,ya gwammace nashiga cikin wannan yanayin just to make her his,akan sonta ya shiga tsananin damuwa which I tried my possible best alokacin dan ganin yasamu nutsuwa,I was there for him ashe akan wata shegiya yake damuwa,akan wata useless brat ya kamu da hawan jini"xaro ido Al'ameen yayi yana kallon fauxa,maganar tace ta karshe ta bashi mamaki,high blood pressure akan soyayyah?shine abinda ya daure mishi kai,yasan tabbas abinda Sadeeq yayi is uncalled for,bai kamata ya mata alkawari ba after all yasan baxai iya cikawa ba,but why fooled her?and for what reason?tacigaba da fadin"bansan adadin lokacin daya dauka yana sonta ba,amma ayadda ya iya kallon tsabar ido na yafada min cewar yana sonta na tabbatar he's determined to get married to her at any cost,wannan shine abinda ke breaking heart dina into tiny pieces,bazan iya xaman aure da wata ba wacce itama xa'a kirata da matar Sadeeq,baxan iya ba,baxan iya ba"takarashe tana girgixa kai tana kuka mai ratsa xuciya,ita dai Eman tana gefe tana matsar kwalla,tausayin Fauxa na mamaye mata xuciya ,at the same time tana tunanin halin da Sadeeq yake ciki,ita fa awannan lokacin batasan me xatayi ba,bata San yadda xata bullo ma wannan lamarin ba but she knows one thing for sure baxata taba auren Sadeeq ba koda duniya xasu taru akanta,koda mutanen farko ixuwa nakarshe xasu taru akanta she'll never accept his love nor will she accept his marriage ,that she promised herself.Al'ameen yace"where's he?na tambayi Eman tayi min shiru"cikeda b'acin rai Fauxa tace"I told him to get out of my sight "Al'ameen yace"and so?shine kuma ya tafi din?"yafada yana xaro ido,Fauxa tace"that means he doesn't rate me yanxu,he should've stayed closed by,amma kamar jira yake yayi tafiyar shi,May be ma wurin Yarinyar ya tafi".shigowar Dr Ansar ce tasa Al'ameen ya daga ido yakalle shi,gaban Eman ya fadi sanda taga dr Ansar ya xauna yana kallon each one of them attentively,can yace"alhamdulillah Sadeeq is doing alright at the moment,munyi kokarin Daidaita komai da taimakon Allah,dan gaskiya miracle ne yafaru,normally xuciyar shi ce xata buga amma dayake akwai rabo dakuma yawancin kwana agaba yasa hakan bai faru ba"ya nisa sannan yacigaba da fadin"Sadeeq is suffering from high blood pressure wanda yayi karfi Sosai ajikinshi har yake kokarin xama ciwon xuciya,sannan he's suffering from anxiety disorder wanda Obsessive love disorder ya jawo mishi,Sadeeq na cikin damuwa mai tsanani, he's obsessed with someone,yana bukatar taimako Sosai inde har ana son ya tsawaita rayuwa,sai an kula dashi Sosai an daina barin shi cikin damuwa da tunani kuma anyi mishi abinda ranshi yake so,shawarar daxan baku itace ku tuntub'e shi kuji wacce yake so bayan haka kuyi mishi abinda yake so wato ku aura mishi ita,domin tana daya daga cikin makarin rashin lafiyar sa,idan har takasance matar shi kaso 70% cikin dari ya tafi daga cikin damuwar shi,only 30% magani xai iya magance mishi"ya nuna Fauxa yace"you're his wife,nasan hakan baxai miki dadi ba,amma hakuri xakiyi,ki daure ki tabbatar da Sadeeq yasamu cikar burinshi,kada ki damu da wacce yake so,ke dai kiyi focusing akan lafiyar shi kodan ke da 'ya'yan dakuka haifa,kiyi hakuri,kiyi hakuri,kiyi hakuri"ya kalli Al'ameen yace"kai namiji ne,dan Allah make sure maganar nan ta isa wurin magabatan ku,idan ma basu fahimceka ba,nida kaina xanxo na musu bayani Sannan na gabatar musu da hujjojin rashin lafiyar Sadeeq me baraxana ga rayuwar shi,nide baxan gaji da fada muku ba kuyi mishi abinda yakeso that is the only option "ya mike ya kalli gefen da Eman ke rakube atsaye yace"don't worry,komai xai samu daidaito as long as Kinyi making up mind dinki taimako xakiyi,kuma Allah da abinda ke xuciyar mutum yake duba,dan haka put your mind at ease "yafada batareda su Al'ameen sunji ba,yace "come with me"yafada yana fita daga dakin,jiki ba kwari tabi bayanshi,sunyi tafiya mai nisa sannan suka karasa Intensive Care unit,inda Sadeeq ke kwance almost lifelessly,Sosai Eman ta tsorata da ganin shi,dr Ansar yace"bakomai he'll soon wake up,abinda nake so dake shine in no circumstance xaki tashi daga wurin nan,inason ki kasance mutum ta farko da xai fara gani idan ya bud'e idanunshi,hakan xai taimaka kwarai dagaske"yana gama fadin haka yaja musu curtain yakoma office dinshi.Tunda Dr Ansar yafara magana fauxa taxama wata deaf and dumb,ta xama wata summun bukumun bataji bata gani saboda tsantsar tashin hankali,kuka kawai takeyi tana jin xuciyrta is about to explode,har su Eman suka fita daga dakin she couldn't say a word,Sadeeq dinta ke kwance a ICU saboda wata?saboda soyayyah?nan taji ranta na kuna kamar ta mutu ta huta,agefe daya kuma tausayin shi da sonshi na xarya acikin xuciyar ta,Allah kadai yasan iya adadin son datake ma Sadeeq wanda she can't express it with  mere words,idanunta ne kadai xasu iya bayyana maka hakan,domin bata ji bata gani acikin kaunar shi,kai tsaye take mishi komai batareda wani tunani ba,ita ta san son sadeeq acikin xuciyrta is part of her test,wani bangare ne na cikin jarabawar rayuwarta,duk yadda xatayi fushi da shi baxata iya daukan lokaci me tsaho ba,baxata iya dadewa tana fushi dashi ba,xuciyrt baxata amince da hakan ba haka ma gangar jikinta,yanxu babban tashin hankalin ta shine yadda Dr Ansar yace dole ayi mishi abinda ranshi keso inde anason ya tsawaita rayuwa,kenan she has no other option,dole ta amince da hakan ko dan  lafiyar mijinta kuma uban 'ya'yanta,saboda bata San halin daxata shiga ba idan wani mummunan abun yasame shi,she loves him with passion and every single fibre of her being,saide wannan tunanin yana karya mata xuciya,she can't imagine wata mace ta shigo cikin equation din,wacce itama xai riqa mata komai kamar yadda yake mata koma ya fifitata fiyeda ita tunda ayanzu ta tabbatar yafi kaunar Yarinyar fiyeda ita,abu daya tasani shine baxa tabar mijinta ya rasa rayuwar shi ba akan abinda take da iko akai,amma ta tabbatar relationship dinsu baxai taba dawowa daidai ba,kawai dai xatayi hakan ne saboda tsananin kaunar shi datakeyi wacce hajiya ce kawai tafita sonshi itama dan itace ta tsugunna ta haife shi,sannan xatayi hakan saboda 'ya'yan ta,ta runtse idanu tana jin kamar kanta xai fashe,shi kanshi Al'ameen was lost in thought,bai taba ganin this kind of case ba sai yau,dama obsessive love disorder is real?He can't believe his ears,saide damuwar shi guda daya ce yadda Fauxa xatayi overcoming wannan problem din,yasan ta she's the jealous type,dole wannan lamarin xai sata cikin damuwa,sannan yasan yadda take kaunar Sadeeq shirka ce kawai baxatayi ba akan shi,shiyasa yake bala'in jin tausayinta,and he promised to be by her side,xai tsaya tsayin daka domin ganin bata sama kanta damuwa ba Sosai,ahankali ya furta"Fasbir sabran jameela!Kiyi hakuri hakuri mai kyau Fauxa,Allah yana tare da masu hakuri,ki dauki hakan a matsayin kaddararki,accept this with good faith xakiga yadda Allah zai shiga lamarin ya gyara shi fiyeda tunanin ki,nayi miki alkawarin tsaya miki,with me by your side xakiyi achieving abinda ba'a tab'a xato da tunani ba,and I want you to promise me baxaki fadawa Mami komai ba,dani dake da Sadeeq xamu xauna mu tattauna wannan maganar,idan mun cimma matsaya sai mu sanar ma iyayen mu,amma hakan baxai yiwu ba saikin cire damuwa acikin ranki,kinsan dai yadda Mami bata iya boye damuwar ta, idan ta fahimci kina cikin matsala tayar mana da hankali xatayi har sai tasan halin da ake ciki"tana sharce kwalla tace"na aminta da maganar ka Al'ameen,I'll do exactly as you say "Sosai hakan ya mishi dadi,ya mike yana fadin"will be right back "yana gama fadin haka ya fita,office din dr Ansar yashiga ya ganshi atsaye yana kokarin fita,adan rude Alameen yabi bayanshi har suka shiga ICU,da mamaki Al'ameen ke kallon Eman wacce ke tsaye akan Sadeeq tana kuka,ga Sadeeq akwance  sai kokarin jawo Numfashi yakeyi,xuwan dr Ansar ne yasa suka fita jiki ba kwari,Shide Al'ameen ya kasa had'a wannan puzzle din duk  da kasancewar shi genius,sede ya tabbatar something is fishy between Sadeeq and Eman,wannan tunanin ne yasashi jin ya fara tsanar Eman din for the first time daya fara tsanar mace arayuwar shi,kasa hakuri yayi yace"what are you doing here?"bakinta na rawa tace"dr Ansar ne yace naxo"tsura mata ido yayi yana kallon ta tareda dora nazarin shi akan mixanin hankali,kafin yace wani abu Dr Ansar yafito yana fadin"come in"ajere suka shiga kowanne da tunanin dake ranshi,ganin Eman yasa Sadeeq sauke ajiyar xuciya yanajin wani sanyi yana ratsa shi,axaune suka ganshi kamar bashi bane yanxu yake jawo numfashi dakyar,dr ansar ya rubuta musu prescription sannan yace"ayi kokari amishi abinda ranshi ke so,I'm repeating this for the third time,sannan ya kula Sosai da shan magani,you can go"yana gama fadin haka Sadeeq ya sauko ahankali yana kallon gefen da Eman take,Al'ameen ya karbi prescription din yana kallon both Sadeeq and Eman,a reception sadeeq ya xauna Al'ameen ya karbo musu magani,ita kuma Eman ta shiga wurin Fauxa wacce har lokacin take sharce hawaye,mikewa tayi da sauri tana fadin"take me to my husband "hannunta Eman ta riqe suka fita xuwa reception,tun daga nesa idanun Fauxa da Sadeeq suka sark'e acikin Na juna,different thoughts Na running acikin ransu,saide hakan bai hana su rungume juna ba kowanne Na zubarda hawaye,Daga Al'ameen har Eman kallon su sukeyi cikeda mamaki da burgewa,saboda kallo daya zaka musu kaga tsantsar kaunar junan su dasukeyi,sun dade sosai ahaka suna feeling numfashin juna,ya riketa Sosai  saboda wata nutsuwa dake saukar mishi, itama bata k'i su dawwama ahaka ba,dole Eman da Al'ameen suka samu wuri suka xauna suna kallon ikon Allah,can dai da Al'ameen yagaji yace"fauxa let's go "yana gama fadin haka yafita,eman tabi bayanshi,Sadeeq ne yafara mikewa ya rike fauxa suna rungume da junansu suka karasa parking space,Sadeeq yace "I can drive myself "sannan yasa  fauxa a front seat shikuma yashiga driver seat,drugs dinsu Al'ameen ya ajiye akan laps din fauxa sannan yace "take care,Allah ya kaiku lafiya,xamuyi magana gobe da safe"kallon Eman tayi tace"shigo mu tafi "Al'ameen ya girgixa kai yace"tare xamu tafi"yana gama fadin haka ya shiga motar shi,Eman ta kalli ya fauxa tace"get well soon,Allah ya baku lafiya"da amin suka amsa Sadeeq nata kallonta,tashiga bayan motar Al'ameen saboda bazata iya zama agefen shi ba yanxu da babu kowa acikin motar,driving yake calmly yana waya da Yasmeen har suka karasa gida,parking yayi ya cigaba da waya,eman ta mirda handle din motar taji arufe,xatayi magana sai kawai ta fasa ganin yanxu ya bud'e sabon shafi na hirar soyayyah,sun dade kafin ya sauke wayar yadan juyo yana kallon fuskarta,can yace"don't you dare discuss about what happened with anybody,kada ki sake naji maganar nan a bakin wani,in ba haka ba..."sai kuma yayi shiru yana kad'a kai,ya bud'e motar ta sauka tana galla mishi harara kasa kasa,a falo ta tarar da umma axaune ta kasa bacci tun fitarsu,ganin eman yasa ta sauke ajiyar zuciya tace"ya jikin nata?"eman tace"da sauki sun ma koma gida"jinjina kai umma tayi takoma daki ta kwanta sai alokacin tasamu yin bacci,koda eman ta kwanta kasa bacci tayi tanata tunanin abinda ya faru.Like a new bride Sadeeq ya dauki fauxa bai direta ko'ina ba sai akan gadon dakinshi,har lokacin hawaye takeyi tana jin xuciyar ta na suya,fuskar shi ya had'e da tata wanting to give her a deep kiss amma tayi shunning for the first time a arayuwar su,ji tayi kawai baxata iya ba,kallonta yayi yace"I'm sorry fauxa,plssssssssssss"yaja please din yadda saida ya tabbatar ya karya mata xuciya,tausayin shi ne yasata barin shi ya hade lips dinsu kissing her with all he got,ya dade Sosai yana kissing away bakin cikin daya sata aciki yau din,sannan yayi alkawarin rage mata kaso mai yawa Na cikin damuwarta,zai tabbatar mata har gobe tana da babban matsayi a cikin zuciyar shi,abubuwan dayake mata yau din is unexplainable,wanda ko sanda  tana Amarya bai mata hakan ba,madddd love yayi making da ita wanda yasa ta manta da dukkan wata damuwarta,ta manta da kowa da kuma komai,kamar su kadaine halittun dake rayuwa alokacin,he made sure ta sauko daga fushin data dauka dashi,even though  awannan daren shi kadai ke portraying son dayake mata,da kuma kalaman ban hakuri wanda har fauxa tagaji da jin su,ya bata hakuri fiyeda misali sai asuba wani wahalallan bacci ya d'auke su,sun wani rukunkume juna kamar ance xa'a raba su.Washegari da misalin k'arfe goma sha daya aka daura auren Salima da Naseer,Sadeeq bai samu xuwa ba saboda har lokacin suna baccin gajiya,wayarta dake ring ce ta tashe su a baccin,ta duba taga Al'ameen ne me kira,sai alokacin abin da ya faru jiya ya dawo mata sabo,wasu sabbin hawaye suka gangaro mata,ta daga suka gaisa sannan yace"hope you're feeling better,?hope kinyi bacci?"asanyaye tace "kiranka ne ma yatashe ni abacci,we're feeling better,ynxu xamu shirya mu taho"yace"good ,dan Allah try as much as possible ki cire komai aranki for now"da toh ta amsa sannan ta ajiye wayar tana kallon Sadeeq dake bacci,saita tsura mishi ido tana kallon shi,yanzu inde tana son ya rayu saita riqa sharing dinshi da wata?wani gunjin kuka ne ya taho mata ta mike da sauri ta shige toilet,tayi kuka Sosai kamar ta cire xuciyrta ta ajiye takeji,kukan tane ya tashe shi a bacci,da sauri ya shiga bandakin ya rungumeta yanata bata hakuri,bata ce mishi komai ba sai kallon shi takeyi,shine ya mata wanka shima yayi sannan ya dauko ta ya ajiye akan gado,ya shiryata cikin wani lafiyayyan expensive lace sannan yakaita falo inda mai makeup ke xaune,Ana makeup tana hawaye,cikeda damuwa mai makeup din tace"kwalliya baxata yiwu ahaka ba"tuno yau din ranar bikin Salima ne yasa ta shanye kukan xahiri takoma yin Na zuciya,ahaka aka gama makeup din wacce tayi mata kyau Sosai fiyeda misali, farar shadda mai kyau yasa to compliment her beauty,haka aka musu pictures both of them kawai daurewa sukeyi,cikeda jama'a suka tarar da gidan,koina yacika da mutane,hajiya kwaise an xagayeta ana mata liki suna rawar su ta shuwa,ganin fauxa yasa ta sauke ajiyar xuciya,fauxa ta sakar mata karamin murmushi sai alokacin ta tuna bata saka kudin liki ba ajakarta ,saide ga mamakin ta tana bud'e jakar taga uban kudi,ashe Sadeeq ya xuba mata aciki without her knowledge,ajiyar xuciya ta sauke sannan ta rungume Mami tana jin wani sanyi aranta,tafara mata liki suna rawa,Mariya ma na daga gefe tana juye ma hjy kwaise dirhams,Nurain,Saleem da Al'ameen na mata ruwan kudi,haka Naseer da Salima,inteesar ma ba'a barta abaya ba,haka auta Afnan,kowa na musu kallon sha'awa,Sadeeq ma yazo yana musu nashi likin,mummy kamar ta hadiyi xuciya ta mutu saboda bakin ciki haka Mama,Umma kam Na gefe tana murmushi,can tashiga itama tana yima hajiya kwaise liki,Eman na tsaye ta rungume hannu tanata kallon su sede hankalinta na wani wurin tana  tunani.Adaren ranar Aka kai Salima gidanta,bayan tasha albarkar iyaye dakuma nasiha masu ratsa jiki, 'yan biki duk sun watse sauran 'yan uwa Na jiki,adaren ranar Sadeeq bai bar Fauxa tayi kwanan bakin ciki ba,he was there for her,yayi kokarin bata kulawa kamar wata sabuwar Amarya,sai nan-nan yake da ita ko girki yace tadaina yi ,tunda in the next few days xasu tafi maldives,sai dai har lokacin bai sanar da ita da Eman xasuyi tafiyar ba,sannan kamar yadda Al'ameen yace mata kada tayi mishi xancen for now,tabari shi dakan shi xaixo gidan nasu domin su tattauna,dakyar ta iya bin maganar Al'ameen din ga kuma kulawar da Sadeeq ke bata sai hakan yazo mata da sauki,Eman na gida kamar yadda ta qudurta baxata sake zuwa gidan fauxa ba anytime soon,kayanta idan sun gaji sa aiko mata dashi,she's ready to accept kowani irin challenge that comes her way,xata shanye duk wani abu da umma xata mata,dadin tama tana zuwa school hakan xai rage mata kaso mai yawa Na cikin damuwarta,amma idan Abba ya tambaye ta me xatace mishi?wannan tambayar ce ta tsaya mata arai sede ta gwammace ta shirya ma Abba karya akan ta koma gidan su fauxa wanda take jin tagama zuwanshi har abada,saide kuma idan tayi aure!.
Babban tray ta ajiye agaban hajjo wacce ke mike da kafa tana kallon Tv,ta bud'e warmers din ta xuba mata abinci wanda kamshin shi ya cika dakin gabadaya,shigowar Al'ameen ce tasa ta saurin kammalawa ta mike xata fita,hajjo tace"saurin me kikeyi?saikace wacce tabar yaron goye yana kuka?"Murmushi tayi tace"me kikeso ayi miki kuma?"hajjo tace"zama xakiyi ko atsaye kike son muyi maganar?"ganin hakan yasa Al'ameen mikewa zai fita daga dakin hajjo tace"bawan Allah ya da fita kuma?sannu kububuwa sarkin fushi"dan juyowa yayi yace"I'll be right back "tace"kanka ka xaga"murmushi eman tayi batace komai ba,haka hajjo ta zauna tana bata labarin kauyensu,wanda sam Eman bawani ganewa takeyi ba,ta tabbatar Al'ameen is planning something which she can't figure out,amma ta tabbatar akwai abinda ke ranshi wanda yake kullawa,could it be yagane ita Sadeeq yake so?wannnan tunanin ne yasa gabanta faduwa,kirjinta yafara dukan goma-goma,wasu gumi suna karyo mata,damuwa ta bayyana asaman fuskarta.Mummy ce xaune ta xabga uban tagumi,abin duniya ya taru ya mata yawa,gashi har turaren ya kare amma har yanzu shiru babu wacce taxo mata da positive news,hannu ta dora akai kamar me shirin kurma ihu saiga Afiya ta shigo dakin tana doka uban tsalle,ta rungume uwar tana fadin"alhamdulillah mummy,burinki ya kusa cika,nakusa cika miki burin ki in shaa Allah"tafada tana rawa da juyi,xarewa ne kawai mummy batayi ba saboda farin ciki,hawaye suka fara xubo mata sanda tace Hajiya Zainab xata kira ta domin suyi magana,cikeda mamaki mummy tace"hajiya Zainab fa kikace?"afiya ta girgiza kai alamar tabbatarwa tace"ai na fada miki saina maida rayuwar Eman a living hell,saina Dasa mata bakin cikin da har ta mutu baxata manta ba,wannan somin tab'i ne"dariyar farin ciki mummy tayi lokacin data had'a bakin zaren,ta rungume afiya tana xuba mata albarka tana jin Afiya ta gama mata komai aduniya,kasa jiran kiran hajiya Zainab tayi saboda k'aguwa,tai dialling tana kallon Afiya tana washe baki kamar gonar Auduga,dan tsuke fuska tayi jin ba'a daga ba,afiya tace"karki damu,da kanta xata kiraki ta baki kyakkyawan labari wanda akullum kikeda muradin ji,dama na fada miki in shaa Allah saina share miki hawaye"Cewar Afiya tana murmushi saboda in few days xa'aji labarin da xai girgixa kowa,musamman Eman da take fatan hakan yaxama sanadiyyar mutuwarta kowa ma ya huta.
Aunty habiba ce xaune afalon umma,fuskarta cikeda farin ciki tace"naji dadin dawowar Eman,koba komai xamanta awurinki yafi tsari da kuma ma'ana"umma tace"ya kika baro yaran?"kallonta Aunty habiba tayi tace"kisaki jiki muyi magana akan wannan matsalar,sau dayawa ina fada miki yin fushi da Eman won't solve your problem,in fact shine ma xai kara lalata komai,tunda you're creating distance between you two,kinga ko damuwa gareta baxata fada miki ba,idan bata fada miki problems dinta ba wa kike so ta fada ma?think deep about this pls,kinyi mata hukunci but it's enough,yanxu it's time dayakamata ki jawota ajikinki ku xama close for future reoccurrences,bamusan me gobe xata haifar ba tunda bamuda ilimin sanin gaibu,kinga Eman kadaice yarki mace,kamata yayi ace batada best friend data wuceki,dan Allah ki gyara,itama zan mata magana in shaa Allah"ita dai umma batace komai ba sai uhmmmm tana tab'e baki,cikeda takaici Aunty habiba tace"ni nasan Eman will make you proud sooner or later,ta dalilinta sai kin samu abinda tunani bai tab'a xata ba,alokacin kuma it's too late for you "ahankali umma tace"Gwaggo lami ta kirani jiya...."saurin dakatar da ita Aunty habiba tayi tace"Ina miki magana mai muhimmanci kin dauko min xancen wata gwaggo lami,kin tsaya kina daka rawar wani ke gashi yanxu kin rasa turmin daka taki"sakin baki umma tayi tace"habiba ni kike fadama haka?"aunty habiba tace"Allah ya baki hakuri,dama ita gaskiya d'aci gareta,amma inde ina numfashi baxan daina fada miki ba koda xaki mareni ko ki dake ni"at this point shiru kawai umma tayi tana kallon Eman wacce ta fito daga dakin Hajjo,kana ganinta kasan tana cikin damuwa,Aunty habiba tace"dubi yadda ta rame ta lalace,kallo daya zaka mata kasan tana cikin damuwa,bayan tanada uwarta da ubanta aduniya amma kuke rikon sakainar kashi da ita,wallahi sai Allah ya tambaye ku".tana kaiwa nan ta mike tafita rai b'ace,taga alamar abubuwan umma sunyi yawa kuma tayi alkawarin saita dawo da ita kan hanya....Koda Eman tashiga daki samun kanta tayi da tsayawa a bakin window,tana kallon flowers Na juyawa ahankali alamar ana iska saide bame karfi bace,tunanin abubuwan dasuka faru da ita ne yafara dawo mata,sai Alokacin pictures din abubuwan ke dawowa vividly acikin idanunta,if she could remember tareda afiya suka fita ranar da umma ta xana mata layin shamaki,fitar da ta jawo mata bala'in datake ciki,daga haka kuma takasa gane yadda akayi komai yafaru,sai xaman  asibiti xuwa yanxu,sune abubuwan da xata iya tunawa kawai,runtse idanu tayi tana jin xuciyrta na suya,baxata yafe ma wanda ya hanata cikar burinta ba,gashi yanxu she's all alone,with no one to call her own,ahankali take kaiwa tana komawa acikin dakin thinking about so many things,abubuwan da batada ikon gyarasu,ayanxu karatunta xata ba muhimmanci saboda shine kawai gatanta aduniya,ta juya ta hanga taga babu wanda xai iya tsaya mata arayuwa fiye dashi,saide Fauxa tayi mata namijin kokari,baxata tab'a manta halaccin fauxa ba,haka ma yaya Sadeeq,su biyun sun kafa babban gurbi acikin duniyar ta,saide bata so yadda xamanta yayi unfolding abubuwa marasa dadi ba,fatanta shine Allah ya shiga cikin lamarin yakawo musu agajin gaggawa,press ta bud'e tana kallon kayanta can ta ciro wata plain black abaya,kasancewar yau lectures din 2-4 kawai gareta,Ahankali ta juya tana kallon Aunty habiba wacce ta xauna agefen gado tana kallon Eman din,Sosai jikin Eman yayi sanyi domin ayanxu she doesn't want to discuss her problems no more,tunda dai hakan baxai kawo mata solution ba illa kara mata damuwa dayakeyi,saide abangare daya tana jin dadin yadda aunty habiba ke nuna mata kulawa koba komai aunty habiban kanwar umma ce,sometimes idan suna magana tanaji kamar da umman takeyi,xama tayi agefenta kamar yadda aunty habiba ta nuna mata,tace"Eman it's time to move on,lokaci yayi daxaki manta da past dinki daga babin rayuwarki and focus more on your future tunda shine kikeda chance din gyarawa,held your head up high Eman,kiyi focusing akan karatun ki sannan kicigaba da addua,idan kinada wanda ke sonki kuma kin tabbatar da yana kaunarki karki ji tsoro ki gabatar mana dashi,saboda at this point aure shine babban gatanki ne,sannan kada ki damu da abubuwan da umma xata miki,kedai kawai ki tabbatar kin cigaba da mata biyayya,xakiga amfanin hakan anan gaba".hawayen da Eman ke dakatarwa ne sukayi nasarar zubo mata,domin wannan kalaman take bukatar ji ayanxu,sai kawai ta rungume aunty habiba without saying a single word.k'arfe d'aya dai dai ta kammala shiryawa,dakin hajjo tafara shiga sukayi sallama sannan tashiga kitchen tayi ma umma sallama,bataji dadin yadda umma ta amsa taba amma ta share ta fita,a main parlour ta tarar da Mummy da Afiya sun shigo suna dariyar farin ciki,tsayawa tayi tana kallon Afiya kamar me son gano wani abun,can dai tagaishe da mummy wacce ke b'oye abu cikin gyale tana sauri suka shige part dinsu,tabe baki Eman tayi ta cigaba da fita daga gidan,bolt driver Na waje Na jiranta ta shiga suka wuce school,ahanya kausar  ta kirata sukayi magana ta kashe wayar,ga mamakin ta taga shigowar message din Sadeeq,Sosai gabanta ya fadi ta wani xaro ido,jikinta yayi sanyi batada kwarin gwiwar bud'e message din sai kawai ta mayar da wayar cikin jaka,Riqe hab'a Al'ameen yayi wanda yake bin su abaya ta yadda baxasu gane ba,kawai jikin shi yana bashi she's the cause of Fauxas problem,ahankali yake binsu har suka karasa school din,ta sauka daga motar shikuma yayi parking,ga mamakin shi yaga motar Sadeeq a parking space,dawani kalan shock yake kallon Sadeeq wanda ya kurama Eman ido yana kallonta kamar xai cinyeta danya,can yafito daga motar ya sha gabanta,ta tsorata Sosai saida textbooks dinta suka fadi kasa....!

5k words domin jin dadin ku🤩,masoyana ku gyara xama akwai chakwakiya😴😴masu son advert should holla me💃🏼💃🏼💃🏼

Zaynab Yusuf✍🏼
09037909996

EMAANWhere stories live. Discover now