PAGE 25

128 2 0
                                    

EMAN...PAGE 25

  kasa yadda tayi da abinda idanunta ke gani har sai da taga Eman na kokarin xubewa akasa,Sadeeq yayi jarumtar tarota yana sauke ajiyar xuciya,ya taimaka mata ta xauna tana jin kirjinta na bugawa faster than usual,tunanin daya xo kanta kenan alokacin wanda xai iya kunce ta daga d'aurin xato,dan ta tabbatar Allah ne kadai xai sanyaya ran Umma tak'i yi mata mummunan baki,sai kawai ta had'e kanta da gwiwa hawaye na xubo mata,rayuwarta is just a mess at the moment,asanyaye umma ta amsa gaisuwar Sadeeq tana fadin"ai da ka barsu sun kwana anan din".ya yi murmushi kawai baice komai ba,Ganin xata bar falon yasa shi fadin"Umma gamu mun kara kawo kokon barar mu,dan Allah kiyi hakuri"Murmushi Umma tayi tace"bakomai Sadeeq,komai ya wuce,wanda yayi nagari kansa"tana gama fadin haka ta fita daga part din gabadaya,saida ya tabbatar tadanyi nisa sannan ya dawo ya xauna agefen Eman,da wani irin sauri ta mike tana xaxxare ido kamar wacce tayi ma sarki karya,ga wasu munafukan gumi suna karyo mata,jikinta na shaking tace"what's the meaning of this?meyasa kake son saka ni cikin matsala?meyasa kake son jefa ni cikin bala'i da masifa yaya Sadeeq?why are you acting this way?why are you doing this to me?"kuka Sosai ta fashe da shi ga kafafuwanta sunyi sanyi takasa mikewa akan feets dinta,tayi kokarin tashi twice tana dafe kujerar amma takasa tsayawa sai kawai takoma taxauna tana cigaba da kukan,idan wani yashigo ya gansu ahakan fa?Har lokacin kallonta yakeyi yana jin xuciyar shi Na racing,sai ya Mike ya koma kujerar dake gefen ta,yana jin sanda ta sauke wata katuwar ajiyar xuciya kamar wacce aka sa acikin ruwan sanyi,ta lumshe ido tana jin wasu mixed feelings akan yaya Sadeeq wanda ke baraxanar tarwatsa mata xuciya,asanyaye yace"I'm sorry"ya furta hakan yana girgixa mata kai,bata kalleshi ba illa cigaba da kuka datayi,tana jin xuciyarta is no longer going to handle this,dole ta nemo ma kanta solution inde tana son tsira da mutunci da daraja a idanun kowa nagidan,musamman Fauxa wacce tayi trusting dinta with her everything,"nafada miki not once but twice kukan ki is affecting me Eman,xuciyata na k'una idan idaniya suna ganin xubar hawayenki".sai alokacin ta kalle shi sannan tace "ka taimake ni ka taimaki  rayuwata and stay away from me,in har dagasken gaske kana sona pls stay away from me and my life completely,saboda soyayyar ka is just going to ruin my life,xata lalata sauran abinda ya rage mini arayuwa,dan Allah dan Annabi kaji tausayina,ka duba halin danake ciki ka daina min abubuwan dakake min,wallahi ni kadai nasan tashin hankalin dana ke ciki,ni kadai nasan fargabar dana ke ciki ta dalilinka yaya Sadeeq,babu wanda xai fahimceka balle yayi reasoning halin dakake ciki,kowa laifin xai dauko ya dora mini akai,ni ce xan shiga cikin tsanani da tashin hankali,ni ce umma zata iya ma baki rayuwata ta karasa lalacewa gabadaya,ni ce ya Fauxa xatayi blaming for everything, ni ce Abba xai yi tunanin ban rik'e amana ba,dalilin hakan xai lalata relationships masu yawa,wanda ba lallai su dawo normal ba har abada,pls kabarni naji da abinda ke damuna,I'm already in pain,in so much pain to be precise, I want to move on with my life yaya Sadeeq,I want to be happy nima,ina son rayuwata ta inganta ta dawo kamar ta lokacin baya,amma hakan baxai yiwu ba saika rabu dani,ka manta dani,ka birne soyayyata tamkar ba'a tab'a halittarta ba aduniya".kallon lips dinta kawai yake yi yana jin kalamanta na axabtar da xuciyarshi me ci tana balbala da wuta,yayi wani small murmushi sannan yace"it's alright Eman,but have yourself to blame,duk abinda ya faru kada ki xargi kowa fa ce kanki..."adaidai nan Fauxa ta shigo tana kallon Sadeeq wanda clearly taji abinda ya fada Na karshe,ta xauna in transfixed tana fadin"me ya faru?meyasa xata xargi kanta?"Eman ce taji duniyar ta tsaya mata cak!ta sinne kai akasa ta kasa dagowa ta kalli Fauxa,at this point kunyar fauxa takeji mara misaltuwa,shi dayake yaga xuwanta shiyasa ya ba Eman brief answer,bayason yayi shiru kada ta fahimci wani abun,ya daure yace"Akan issues dinta da Umma mana,ance ta saki jiki taki,toh ya take son Umma tayi?"ba Fauxa ba hatta Eman sakin baki tayi tana kallonshi,anya yasan me yake fada kuwa?saboda maganar batayi correlating ba at all,itadai fauxa kallonshi kawai take sannan tace"ashe xuwa kayi"bai bari sun hada ido da ita ba yace "ehh ku tashi mu tafi"kallon Eman tayi tace"let's get going "sai alokacin Eman ta dago tana kallon Fauxa tace"ku barni anan pls"da wani shock Sadeeq ke kallon Eman kamar xai haukace sai xaro ido yake,this girl is driving him crazy,ta xauna tayi meh anan din?,Shiru fauxa tayi tana kallon Eman tace"why?"without second thought eman tace"Ina son ba Umma hakuri"."But this isn't the right time "Sadeeq ya fada yana kallon Eman wacce sai alokacin ta dago ido ta sanya acikin Na Sadeeq,idanunsu suka sark'e dana juna,saurin kawar da kallonta tayi daga gareshi tace"lemme try,May be yau dinne chance dina".yace"nace miki this isn't the right time Eman,ki bari agama hidimar biki mana,why are you being sturborn?"satar kallonshi tayi taga har lokacin kallonta yakeyi,sai ta mike jiki ba kwari tana gyara veil dinta,Fauxa kawai na tsaye tana kallon ikon Allah,can tace"you should have listened to her yaya Sadeeq"baice komai ba yafita suka bi bayanshi fauxa na tapping bayan Eman alamar rarrashi,driving yake amma rabin hankalinsa nakan Eman wacce ke kuka kasa-kasa,xafin kukan nata yasa ranshi baci,ya fara driving very fast yana jin mugun bacin rai,fauxa ta xaro ido ganin yana kokarin buge wata mota tace"careful yaya Sadeeq"wani uban brake yaja motar ta tsaya da karfi,compartment ya bud'e magungunan shi suka xubo ajikin fauxa,dan runtse ido yayi yana furta hasbunallahu wani'imal wakeel,kamar gunki fauxa taxama sai kallon drugs din take xuciyarta na breaking into tiny pieces,yaya Sadeeq dinta ke shan antihypertensives without her knowledge?hawan jini gareshi batada labari?saboda me xai b'oye mata hakan?wasu xafafan hawaye ne suka xubo mata,sai kallon drugs din takeyi takasa cewa komai,jin kukan eman yakaru yasa shi cewa"Emaannn!"yaja sunan sannan yacigaba da fadin"me kike so ?"ganin yana kokarin tona mata asiri agaban fauxa yasa tayi saurin hadiye kukan,da karfin tsiya yake son jefa ta cikin masifa,fauxa dake hawaye ta dago tana kallonshi,gabadaya hankalinshi na wani wurin daban,hanklinshi na baya wurin Eman,sai tayi saurin mayarda maganin tana jin kanta na sara mata,xamansu har yayi lalacewar haka?ace bashida lafiya amma baxai iya fada mata ba why?why is he hiding it from her?abubuwa ma nawa yake mata hiding ayanxu din?tunda har zai iya b'oye mata wannan Allah kadai yasan abubuwan daya birne wanda bata san dasu ba,ji tayi wani banxan ciwon kai yana sauko mata,hawaye basu daina xubo mata ba,shikam bai ma lura ba yacigaba da driving,lamarin daya fusata Fauxa kenan xuciyarta kamar xatayi bindiga ta fashe saboda bakin ciki,takaici da kuma damuwa,ga mamakinta kuma taji yana fadin"Meyasa baku dawo gida ba ?"ya tambaya ko kallon gefen ta baiyi ba illa ma rike side face dinshi da ya yi yana furxar da wata xaxxafar iska.duk yadda taso daidata kanta ta kasa,xuciyarta cunkushe take da damuwa,sai kawai ta mishi shiru tana kallon titi,ita kadai tasan yadda takeji aranta,shima bai sake cewa komai ba domin ta sab'a mishi umarni,suna shiga gidan ya haura sama ya shige dakinshi tareda sa key ya rufe kofar ya silale kasa yanajin wasu irin feelings suna fuxgar shi,Akasa ya kwanta yana tunanin mafita dakuma abinda yakamata yayi next,ya tabbatar Eman baxata bashi hadin kai ba,that he's certain of,ta wacce hanyar xai bullo ma lamarin nan?ya tambayi kanshi continuously,ganin ya kasa neman mafita sai kawai ya Mike ya bud'e kofa ya wuce dakin fauxa,tana Xaune hawaye na racing akan cheeks dinta ya shigo,baice komai ba illa dora kanshi dayayi akan Laps dinta yana runtse ido sanda hawayenta ya xubo akan fuskarshi,hannunta ya riko ya dora asaman kanshi alamar tabashi head massage,saita samu kanta da kasa yin hakan,dakyar ya iya bud'e baki yace"fauxa I'm sorry,pls forgive me "daga nan bai sake cewa komai ba,ganin taki masa massage din yasa shi cewa"pls fauxa"ganin bata da niyyar mishi yasa ya mike ya riqo ta dakyau,tana kokarin kwacewa amma hakan ya gagara saboda rikon gaske ya mata,ya kwantar da ita yana dora kanshi asaman nata,goshin su ya hadu dana juna,haka hancinsu da bakinsu,wata ajiyar xuciya Sadeeq ya sauke kafin ya hade bakinsu wuri daya giving her a deep snog,wanda ya dade bai mata irin shi ba,ya dade yana kissing dinta passionately wiping away all her anger,ya b'ata lokaci Sosai a wannan lamarin he just want her to feel ok,shima din yana bukatar nustuwar,gabadaya su biyu are lost in the world of love and ecstasy,tun fauxa na wani basarwa tasaki jiki gabadaya saide abinda yafaru na nan acikin ranta,so take yasamu relief sannan taji dalilin b'oye mata hakan da yayi,wata xuciyar tace give him time kiga ko xai fada miki,haka taita tunani kala daban-daban tana kallon fuskar shi wani mahaukacin sonshi ke fixgarta,ta wani runtse ido tana k'ank'ameshi kamar xata maida shi ciki ta huta,batayi wani baccin kirki ba tanata tunane-tunane har akayi kiran sallar farko,dakanshi ya sata cikin bathtub and did everything for her romantically.
Kunu da lafiyayyan kosai umma ta ajiye agaban hajjo me fadin"nifa har yanxu banga gilmawar Emani ba,har yau bata xo tagaishe ni ba,anya kuwa yar nan tasan na xo?"murmushi umma tayi tace"jiya sun xo kina bacci,sunso kwana amma Sadeeq din yaxo ya maida su gida"hajjo tace"wanga yaro kwai fitinanne,idan yanada iko akan fauxa an fada mishi yana iko akan Emani ne?"ita dai umma shiru tayi hajjo tacigaba da fadin"dan jarabar tsiya ace da bikin ma baxai bar fauxa ta huta ba,har yanxu bai daina shegen kullen nashi ba ko?xai xo yasameni daidai wadaida!saina fige mishi abinda Allah ya dasa mishi"umma tace"abubuwan ne sai ahankali hajjo,sai ana hadawa da hakuri".hajjo tace"nide na fada miki yau basai gobe ba ina son ganin Emani,Yarinyar nan kullum da ita nake kwana nake tashi acikin raina,gabadaya ta kanainaye mini xuciya"umma tace"xasu xo yau in shaa Allah,dakaina xan kawo miki ita idan angama kamun,nasan ba xuwa xakiyi ba"rike haba hajjo tayi tace"da dai yafiye miki wannan shashancin da kikeyi "daga nan shiru umma tayi tana kallon hajjo,sallamar Al'ameen ce tasa suka dago suna kallon shi,yana sanye da wata rantsastsiyar jallabiya milk color,hannunshi rike da counter,ya xauna yana fadin"good morning hajjo"banxa ta mishi tana fadin"ke yake xagi da farar safiyar nan,idan nice ke xabga  mishi mari xanyi ya dawo hankalinsa"yana murmushi yace"dake nake kuma kin sani"harara ta Galla mishi sannan tace"ni nafi karfin ka xageni ay"yace"barka da safiya naga yau da masifa kika tashi"tace"bar abarka,dubu sun gaishe ni"yace"dama taimaka miki xanyi na gaisheki ,tunda bakyaso kinyima kanki"tace"kayi ma kanka dai,gaisuwar ka ta banxa"yace"good morning umma"hajjo tace "kuma ansawa xakiyi?"murmushi umma tayi tace"mun tashi lafiya?"tsaki hajjo tayi tace"kwaji dashi,sabon salo wai kiran Sallah da usur,nikuma mutum baxe birge niba sai ya maida sunansa morge "dariya Sosai Al'ameen yayi yace"gorge aka ce ba morge ba"umma dake guntse dariya ta rike fuska kada hajjo tagani,hajjo tace"tunda ka fahimta ay shikenan"yace"wannan da awaje ne kunya xaki bani"tace"ka dade bakaji kunyar ba,kuma Allah ya kaimu ranar da xaka kawo Budurwarka gidan nan,sai na fada mata duk shakiyancin dakayi kana yaro,dole tasan kai mutumin banxa ne tun asali"hade rai yayi yace"me xaki fada mata?"tace"labarin fitsarin kwance,har saida aka doraka akan kura"takarashe tana fashewa da dariya shikuma ya hade rai yana kallonta yace"nima saina bata labarin yadda kika fyalla da gudu ranar dakika fara ganin fanka "shigowar hajiya kwaise ce tasa yayi shiru,hajjo tace"Yawwa ga uwarka nan ka  mata shakiyanci ni nafi karfin ka,kai ko abdulhameedu bai wuce Na xabga mishi mari ba dan haka ka kiyayi kanka".itadai mami kallon umma tayi tana dariya,haka Al'ameen da hajjo suke kullum cikin fada,amma kuma kana shiga xakaji kunyah.shiyasa kowa saide yayi dariya ya kame bakinshi gudun jin kunyah.
Shiru fauxa tayi tana kallon Sadeeq me cewa"basai kinyi breakfast din ba,idan Eman ta tashi sai tayi,kin gaji Sosai gashi har sun fara kiranki,idan kuma order kikeson muyi tohm,duk yadda kikayi daidai ne"dan murmushi tayi tace"alright "duk da tanajin damuwar ganin maganin Hawan jinin shi,wanda batada any idea akai,asanyaye tace"tohm,pls take care of yourself for me"yace"sure babe,ki shafamin kansu Anum pls"ta xaro ido tace"baxa kaxo kamun ba?"yace"xanxo in shaa Allah"murmushi tayi ta sauka tana kallon dakin Eman xuciyarta na karyewa kuma tarasa dalilin hakan,su Salima nata baccin gajiya ta wuce can gidansu,tana fita ya sauke ajiyar xuciya sannan yakoma ya kwanta yana tunanin inda xai bullo wa bakin xaren matsalar shi,yasan shawo kan Eman abu ne mai wahala,sai kawai ya Mike ya sauka kasa,ya dauko drugs dinshi ya dawo ciki,tana kwance kamar me yin bacci ya shigo,tayi saurin dagowa tana kallonshi,xuwa yanxu tadaina mamakin yadda yake verging cikin dakin kai tsaye without permission,saita jawo hijab tasa tana gyara xamanta,kallon shi take kai tsaye  cikin kwayar idanunshi,wanda suke saukar mata dawani irin al'amari wanda takasa gane kanta,gashi takasa xare idanunta daga nashi,jikinta sai mutuwa yake tanajin ta very weak,ya gyara murya yace"Eman"har lokacin kallon idon juna sukeyi,bata amsa ba yacigaba da tambayar"are you sure you don't love me?"wata faduwar gaba taji,yace"fada min,kin tabbatar bakya sona?"nan ma bata ce komai ba amma har lokacin idanunsu na sark'e,"tell me,do you love me or not?"diriricewa tayi alokacin,saita mike maimakon tabashi amsa,yace"shiru yana nufin kina sona kenan?then why are you rejecting me?"har lokacin kallon cikin idon juna sukeyi amma takasa furta koda kalma daya,ita kadai tasan ne yake mata xarya ajiki da xuciya,yace"you like me Eman,ina ganin hakan a idanunki,meyasa kike son cutar kanki akan abinda Allah ya halasta mana?meyasa kika gwammace mu rayu cikin wahala bayan muna son junan mu?nasan tsoro kikeji da fargaba,sannan kina tunanin abinda xai iya xuwa ya dawo,but lemme assure you wallahi tallahi dagaske nake sonki kuma baxan daina ba zan tsaya mana har mu samu cikar burin mu"tana xaro ido tace"I never said I love you yaya Sadeeq "tafada tana wani runtse idanu,kamar xai fashe da kuka haka yaji amma yace"prove that Eman,ki bud'e idanki kifada min hakan"bata ce komai ba sannan bata bud'e idanun ba,sai ya bayyana mata drugs dinshi yana fadin"kinga abinda sonki ya min ko?kinga yadda kaunarki ke farautar rayuwa ta ko?kinga yadda kaunarki ke son rabani da duniya ko?likita ya tabbatar mini dole na rage damuwa idan har ina son nacigaba da Numfashi "dafe kirji Eman tayi wasu xafafan hawaye suna xubo mata,ta dora hannu akai tana kuka take fadin"nashiga uku! Innalillahi wainna ilaihi raji'un "tafurta tana tabbatar da drugs din daya nuna mata,tabbas Sadeeq yasata cikin tashin hankali,ita yaya xatayi da wannan lamarin?Xata amince mishi ne domin ceto rayuwar shi  ko kuma xata k'i amince mishi gudun kada taci amanar Fauxa???daga Sadeeq din har Fauxa sun bada babbar gudumawa acikin rayuwar ta,Wanne ne yafi sauki awannan lamarin?cin amanar Fauxa ko kuma barin Sadeeq acikin damuwa wacce ke baraxana ga rayuwarshi?itafa at this moment jitayi duniyar ta isheta gabadaya,da ace ana addu'ar mutuwa da wallahi tayi,domin tagaji ne iya gajiya,gwiwoyi akasa ya durkusa agabanta yana fadin"ki taimaki rayuwata Eman tun kinada damar yin hakan,idan damar ta kub'uce you'll never forgive yourself "kuka ta fashe dashi mai karfi dakuma ciwo,ita ina xata saka ranta dan Allah??yace"xan barki kiyi tunani for now,sannan anjima ki shirya xan kaiki makeup"yana gama fadin haka ya juya,sai kuma ya juyo asanyaye yana sakar mata wani kallo mai narka xuciya yace"I'm sorry you're going through this difficult phase because of me"sai kuma ya dawo ya tsaya daf da ita har yana iya jiyo yanda xuciyar ta ke bugawa da sauri sauri,bata ankara ba taji ya......

(Kuyi manage da wannan,jiya da yau nashiga busy ne😩😩amma xanyi compensating a next page har sai kun gaji da karatu😅)

Zaynab Yusuf ✍🏼
09037909996

EMAANWhere stories live. Discover now