PAGE 45

129 5 0
                                    

EMAAN.........PAGE 45

Written by Zaynabyusuf✍🏼

   asanyaye Abba ya ajiye wayar shi agefe bayan ya kammala wayar dayakeyi,ya maida hankalinshi ga Tv wanda axahiri xakayi tunanin yana fahimtar abinda akeyi ne,saide abaɗini ya fada duniyar tunani mai nisan xango,he's confused and speechless,yakasa yadda da abinda Alhaji Marshall ya fada mishi yanxu,abubuwa dayawa ne ke mishi xarya acikin xuciyar shi mai cikeda da tsantsar damuwa,ya dade bai tsinci kanshi cikin wannan yanayin ba sai yau,saboda yana matukar son ƴaƴanshi kuma ƴaƴanshi are his world and his happiness,shiyasa sakin da Aliyu yayi ma afiya ya mishi ciwo da xafi mara misaltuwa,yakasa apprehending al'amarin har yanxu,ta dayan bangaren kuma xuciyar shi tafarfasa takeyi da takaicin mummy mara mislatuwa,yana girgixa kafa hajjo tashigo parlon tana kallonshi keenly sannan ta xauna tana cewa"abdulhameedu tunanin me kakeyi haka ina ta xabga sallama kayi shiru?"xaro ido tayi tana sake kallon shi ganin da gaske har lokacin bai ji sallamar tata ba,salati da sallallami hajjo tayi tana tafa hannu tace"ohh ni hajjo yau naga takaina"tafada tana dafa kafadar Abba wanda sai alokacin ya san da xuwan ta,ajiyar xuciya ya sauke sannan yace"Sannu da shigowa hajjo"hajjo tace"kaine da sannu abdulhameedu,so kake ka kashe kanka lokacin ka baiyi ba ko?"lumshe idanu yayi baice komai ba illa kallon hajjo dayakeyi ko kiftawa babu,tace"wace damuwa ce xaka sa arai haka abdulhameedu?ka rufa min asiri dan Allah,yanxu idan damuwa ta yi maka illa ka fadi ka mutu ina xansa kaina?ya kakeso nayi a arayuwar nan?"faking smile yayi yace"kwantar da hankalinki hajjo ba wata damuwa bace kinsan ɗan kasuwa kullum tunanin yadda xai kara bunkasa kasuwancinsa yake "tabe baki hajjo tayi tace"ni dai na fada maka,tunani banaka bane",gyada ma hajjo kai kawai yayi saboda shi kadai yasan me yakeji acikin xuciyar shi.saboda duk yadda yakai ga tsanar halin mummy she's the mother of his 4 kids,dalilin dayasa ya shiga cikin damuwa mara fasaltuwa kenan,saide abu daya ne ya tsaya mishi arai,why are they hiding it from him?meyasa mummy batason yasan da sakin amatsayin shi na uban afiya wanda still yake raye bawai mutuwa yayi ba,me mummy ke shirin kullawa da har yanzu bata sanar dashi dalilin da yasa afiya ta dawo gida ba?tambayoyi masu tarin yawa ne ke xarya acikin ranshi,wanda bashida amsar su alokacin...

ahankali ta bude idanunta da suka cika da ruwan hawaye,tana sauke numfashi masu nauyi da tsananin xafi,xaxxafan xaxxabi ne ke saukar mata tun bayan sallar asuba kasancewar tsayuwar datayi jiya awaje sanyi ya gama shigarta,runtse idanu tayi hawaye na xubo mata domin har cikin ƙashinta take jin xafin xaxxabin,asanyaye ta daga kai tana kallon agogo taga karfe sha daya saura,maida kanta tayi ta kwanta saboda weakness din dake tattare da ita bana wasa bane,she's feeling so weak saboda xaxxabin da gaske yake shigarta,tafi thirty minutes ahaka banda hawaye babu abinda ke xubo mata,sai alokacin tasamu courage din mikewa xaune tana jin kanta na tsananta ciwo fiyeda daxu,ga damuwa mai yawa acikin xuciyarta,tunanin Aliyu ne ya samu damar ratsawa cikin xuciyarta ya mamaye koina,while breathing heavily ta mike kanta na juyawa ta shiga bathroom,ta dade sosai kafin ta samu karfin yin wanka sannan tafito daga bandakin cikeda dabara,agaggauce ta shirya cikin wani sky blue trupple skirt da white shirt,farar hula tasa ta figi jakarta tana ganin bibbiyu ahaka ta sauka kasa,fortunately babu kowa acikin parlorn,xama tayi tana sauke ajiyar xuciya kamar wacce ta dawo daga racing competition,idanunta na tara ruwan hawaye saboda xafin xaxxabi,ta dade a parlorn tana hutawa kafin cab dinta ya karaso,dakyar ta fita waje tana sauke numfashi sama-sama ya kaita nearest clinic.....cak Aliyu ya tsaya yana kallon emaan dake kwance tana breathing slowly yet heavily,atake yaji xuciyar shi ta karye but he gathered a lot of courage ya karasa cikin ward din yana kallon fuskar ta wacce har lokacin ke xubar da hawaye,tattaba wuyanta yayi yaji xafi Sosai ya mayar da hannunshi forehead dinta to feel her temperature,can kuma ya ciro stethoscope din wuyan shi ya dora akirjinta to feel her heart beat,ajiyar xuciya ya sauke sannan yayi mata prescribing drugs yafita dakanshi yaje pharmacy ya siyo,daga nan wani fancy restaurant yaje yasiyo mata abinci sannan ya dawo ward din,lokacin emaan ta bude idanu tana jin saukin jikinta kasancewar yayi mata dubara sosai,yanxu magani xata sha taci abinci to feel better gabadaya,tunda ya shigo ward din idanunsu ya sarke dana juna,shi yana mata kallo mai cikeda kauna mai tsanani da ratsa xuciya,yayinda take mishi kallon mamaki even though hakan bai kamata yaxama abin mamaki agareta ba,kasancewar Aliyu medical doctor ne saide mamakinta shine dama anan yake aiki?har ya karasa daf da ita bata samu amsar tambayar ba hasalima xama yayi ya ciro mata abincin yana fadin"how are you feeling now?"shiru ta mishi tana blinking eyes dinta,ya ajiye mata abincin akan laps dinta yace"eat something sai ki sha magani"nan ma bata ce mishi komai ba ita kawai mamakin shi takeyi,tambayar dake damun xuciyarta ta samu damar yi mishi,tace"where's Afiya?"da kallon mamaki yake binta for a while sannan yace"ki ci abincin kisha drugs dinki I'll explain everything afterwards "ta dade tana kallon fuskar shi sannan taci abincin tasha drugs tana jin dadin jikinta,anan ta sake tabbatar da lafiya tafi komai arayuwa ,kallonta yayi keenly sannan yace"are you ready to listen to my side of the story?"daga mishi kai tayi asanyaye shikuma ya sauke ajiyar xuciya,lap coat dinshi ya cire yana mikewa tsaye yace"let's go"ba musu ta bi bayanshi to the nearest cafe wanda babu kowa aciki sai su biyu,bayan sun xauna yace mata"what would you like to eat?"girgixa kai tayi tace"I'm full"yace"ko irin snacks haka ko drink?"nan ma tace mishi "I'm okay"jinjina kai yayi yace"abinda nake son miki bayani kenan jiya emaan,but you chose not to listen to me,kinsan dai yadda sonki ko?"ya jefa mata tambayar yana kallon kwayar idanunta,shiru ta mishi yace"I'm asking you"you know how much I love you right?"ya sake jefa mata tambayar but still she couldn't answer,itadai kallon shi kawai takeyi,yace"never mind,lemme go straight to the point".With a great warmth of emotions yafara cewa"bayan mommy ta hana ni aurenki I was shattered,broken,I feel left in a lurch,I feel useless and worthless,Sosai lamarin yayi affecting dina saboda har mini depression nayi sanadiyyar hakan,my parents and siblings were there for me shiyasa hakan yaxo min da sauki,amma kullum da tunaninki nake kwana nake tashi,I never left you emaan,kullum kina raina amma banida yadda xanyi,kullum xaki sameni absentminded sannan nayi isolating  kaina,na daina socialising saboda tsananin damuwa,hakan ne yasa hankalin mommy yayi mugun tashi,nan tafara tunanin May be idan idan akwai wata arayuwata abubuwan xasu xo min da sauki,alokacin tafara tunanin yi min aure wanda baxan miki karya ba I know about it amma I had no idea wacce mommy xata aura min,tunda suka fara maganar bikin ban taba ma Yarinyar magana ba even though xanga tana kirana awaya countless times,kawai dai na yarda ne for my mums sake,komai da komai dakikaga anyi duk mummy's handwork ne,bansan komai akan auren ba har ranar da suka daura min aure da Afiya..."ya tsaya yana kallon idanun emaan dake yawo asaman fuskar shi,yacigaba da cewa"the next day tashigo main building din gidan mu tashiga har cikin bedroom dina,alokacin ne nasan Afiya ce matar da mommy ta aura min,and I couldn't hold myself anymore,saboda betraying you is the last thing daxanyi arayuwa,they left me with no option than to leave the house and country gabadaya,and i divorced her immediately yanxu haka babu aure tsakanina da ita, if you could remember nasamu offer anan shiyasa na dawo  ina aiki ina lallaba rayuwata,and trust me wallahi kina cikin plans dina emaan,so nake nayi settling sosai anan sannan nakoma na aureki without my parents knowledge ".tunda ya fara this phase na maganar hawaye suka fara xubo ma emaan,domin ita kanta batasan me take ji ba alokacin,she wrongly accused him for betraying her shine abinda ke damun xuciyarta,kuma bataji dadin sakin da yayi ma Afiya ba domin the deed has already been done,ita da Aliyu basuda rabon aure a duniya shiyasa abubuwa suka faru wanda dama can Allah ya qadarta babu auren ne atsakaninsu,jin tayi shiru yasa ya kalleta sosai sannan yace"me ya kawo ki Uk?"rasa ta inda xata fara bashi amsa tayi,shiyasa tayi shiru kawai tana kallonshi,ya sake cewa"tell me emaan,what are you doing here?"bakinta na rawa Sosai tace"I'm sorry for accusing you wrongly Aliyu,sannan mu dauki duk abubuwan dasuka faru damu akan turbar kaddarar da Allah ya tsara mana tun kafin xuwan mu duniya...."shiru tayi ta kasa karasa maganar,gumi ne ke tsastsafo ma Aliyu gabanshi na tsananta faduwa tace"Aliyu I'm married to someone else...."mummunan faduwa gaban Aliyu yayi,yafara girgixa kai hawaye na xubo mishi yace"emaan pls tell me you're kidding me "runtse idanu tayi hawaye na zubo mata tace"I'm telling you the truth Aliyu,inada aure,ni matar wani ce yanxu,auren ne dalilin daka ganni akasar nan"he was speechless ya rasa me xaice ma emaan alokacin,wani bangare na xuciyar shi na karya ta hakan,amma yasan emaan farin sani yasan haka kawai baxata mishi karya ba no matter yadda take jin haushin shi ko kuma ta tsaneshi,wannan dalilin ne yasa ya fashe da kuka mara sauti wanda emaan ke jin xafinshi har kasan xuciyarta,murya can kasa tace"I'm sorry Aliyu,nima bada son raina nayi auren ba,muyi hakuri da yadda kaddara taxo mana"tafada sabbin hawaye suna xubo mata,har lokacin Aliyu kuka yake saide kukan mara sauti ne,he can't believe ya rasa emaan rabuwa ta har abada,girgixa kai yakeyi yana fadin"no that can't be possible "acikin ranshi,gabanta ne yayi mugun faduwa lokacin da idanunta suka sark'e acikin na alameen wanda shigowar shi cafe din kenan,da mamaki yake kallon emaan dakuma Aliyu wanda ya juya mishi baya baiga fuskar Aliyu ba,few minutes yayi yana kallon emaan attentively xuciyar shi cikeda mamakinta mai tsanani,bai taba tunanin xatayi stooping this low ba,disgusting ya furta tareda juyawa ya bar cafe din,emaan ta wani runtse idanu tana jin takaici mara misaltuwa yana rufeta,Tsaye ta mike tana gyara xaman jakarta sannan tace"fi amanillah Aliyu,I wish you good luck in your future "Aliyu na goge hawaye yace"thank you emaan,I wish you all the best,Allah ya baki xaman lafiya da mijinki"shiru ta mishi and they stared at each other for a long time sannan kowa yafita daga cafe din xuciyar su cikeda xafin rabuwa da damuwa mai tsanani....da sallama tashiga gidan tana tsammanin alameen na xaune a parlon,dan xaro ido tayi taga babu kowa aciki sai tv dake aiki ga kuma gadgets dinshi a parlon,fridge ta bude ta ciro ruwa mai sanyi tana korawa saboda xafin da xuciyrta ke mata,xuwan alameen ne yasa tayi saurin sauke ruwan wanda saura Kiris ya wuce mata ta hanci,kallonta yayi ya kawar da kanshi gefe kamar baxai yi magana ba,sai kuma ya juyo yana watsa mata kallon banxa,yace"nayi tunanin iskancin naki akan Sadeeq ya tsaya,ashe taxi no garage ce,anan dinma bin maxa  kikeyi shiyasa kike abubuwa kanki tsaye batareda wata damuwa ba ko?"ya fada yana closing gap din dake tsakaninsu,sosai maganganun alameen sukai mata xafi amma tayi shiru tana kallon kwayar idanunshi sanda yace"ni ba fasiki bane dan haka baxan xauna gida daya da fasika irin kiba,dan haka ki tattara kayanki babba da karami ki koma gidan saurayin ki,I think that'll be better,haka kawai baxaki jawo min masifa ba,baxai yiwu ba kuma bazan dauki halin rashin kamun kai ba....kinganni nan?"ya fada yana pointing kanshi sannan yace"i don't care about you and your life,duk abinda kika gadama kiyi amma xama da ke ne baxan cigaba dayi ba..."saurin katse shi tayi afusace tace"enough alameen,not a single word against my character "ta fada tana xaro ido waje with burning rage,sosai maganar ta tabashi dariya ya rike kanshi yana sakin wani cute smile sannan yace"bakiji kunya ba?ni xaki kalli tsabar idona kice ma not a single word against your character?lallai kin xagi kalmar character emaan,saboda keda ita kunyi hannun riga".afusace emaan ta figi jakarta xata bar parlon ya wani fixgota yana hade ta da bango da karfin gaske yace"how dare you?"ya daka mata uban tsawa me gigita kwanya,saurin runtse ido tayi,ya kalli fuskarta cikeda takaici yace"bude idanunki"yafada iskar bakinshi na sauka asaman lips dinta,ba musu ta bude idanunta ta saka su acikin nashi,tana kallon shi without feeling guilty,a cafe yaganta ba a hotel ba shiyasa bataji ko darrr ba acikin xuciyarta,yace"listen to me carefully,saboda this will be the last time da xan sake miki ita,kamar yadda nafada miki tun farko I don't care about you,I don't care about your life,i don't care about anything you do,abu daya ne Matsalata shine baxai yiwu ki dinga yawan gantali agidana ba,I won't tolerate that"ya fada yana girgixa mata kai cikeda tabbatarwa,yacigaba da cewa" zan iya kiran Abba nafada mishi hakan ko kuma nace xanyi stopping dinki,but I won't do that because I don't care about your fucking life,xabi ya rage naki,idan kina son xama agidan nan dole kiyi rayuwa base on my terms,Idan kuma ba haka ba kofa abude take xaki iya komawa duk inda kike so ba damuwata bace,dama kinsan dalilin aurenmu,ahaka xakiyita xama da aurena har tashin duniya,babu wanda ya isa ya raba auren nan kuma babu kotun data isa ta rabashi,xama dani cikin bakin ciki da takaici shine punishment dinki for the rest of your miserable life..."ya karashe maganar da karfi yana kallon lips dinta wanda yake motsi ahankali ta furta"nikuma I promise you saina rabu dakai koda sama da kasa xasu hade,I don't care about what you say or think about me saboda hakan baya cikin tsarina,Cox you're a nobody to me,ban damu da yadda ka dauke niba acikin raina so pls ka daina tunanin hakan acikin ranka,gidanka kuma very soon xan barshi dama bance xama na xoyi na dindindin ba,kamar yadda kake da plans haka nima nake dashi,kuma ina tabbatar maka very soon xan datse igiyar auren nan wacce aka ginata bisa tsantsar kiyayyah and I'll leave ve your life for good".tunda ta fara magana yake kallon yadda pinks lips dinta ke motsawa ahankali kuma cikeda nustuwa take maganar,yace"idan baki min rashin kunya ba ai baki cika emaan ba,rashin kunya dabi'ar ku ce,halin ku ne,it's your way of life....."hawaye ne masu suka xubo mata,tace"xaka maimaita hakan very soon, I won't forgive you for this"tafada tana kokarin kwace kanta daga wurin alameen saide ya hanata damar yin hakan,yadda take retaliating ne ke bata mishi rai,kenan har lokacin bakinta bai mutu ba,har lokacin ya rasa ta hanyar da xai kuntata mata saita hanya daya wacce yabi yanxu,ya lura hakan na tunxurata fiyeda misali,dan haka yace"kananun tricks dinku na marasa kamun kai won't affect me,I'm beyond your shallow thinking, nafi karfinki ta kowani bangare,I'm very pure unlike you......"wayar shi dake ring ya kalla yaga sunan yasmeen ajikin screen din,dagawa yayi yace"hello sweetheart "ya fada sautin sweetheart din na dukan xuciyar emaan,ta dayan bangaren yasmeen ke xuba mishi tsantsar shagwaba mai tsayawa arai da ruhi,har ma ya manta da emaan ya koma parlor yana waya cikeda nishadi,wani kallo mai cikeda harara ta wurga mishi sannan ta hau sama tana jin xafin kalaman shi acikin ranta,gefe daya kuma damuwar Aliyu na damun xuciyarta.Misalin k'arfe tara da rabi tasha drugs dinta sannan ta sauko kasa,aduk tunaninta xata ga alameeen a parlon,saide ga mamakinta bata ganshi ba kuma babu gadgets dinshi, a cikin parlon,hakan ne yasa ta daga kafada in an I don't care attitude sannan ta yi warming abinci ta xauna a dining tana ci slowly,gabadaya bata da appetite shiyasa abincin bai mata wani dadi ba ga kuma damuwa mai tsanani dake damun xuciyarta,sai kawai ta tallafe fuska ta xabga uban tagumi thinking about her life and future,tasan alameen xaiyi trying very hard to make her life miserable kamar yadda ya fada,sannan baxe saketa cikin ruwan sanyi ba,wannan tunanin kadai is draining her mentally,physically and emotionally,saboda baxata iya kaishi kotu ba kodan Abba wanda ya tsaya mata tsayin daka acikin rayuwarta,yayi mata komai kamar wacce ya tsugunna ya haifa,a lissafinta kudi ba damuwar ta bane domin tana da kudin daxata iya fending for herself daga nan har xuwa 5yrs masu xuwa,wayarta dake haske ta kalla alamar shigowar message,ta xaro ido tana kallon wanda ya turo mata message din,but she promised herself baxata taba duba contents din dake ciki ba,sai kawai ta kife wayar tana sauke deep ajiyar xuciya,maganganun da alameen ya faffada mata ne ke makale acikin xuciyarta tana jin bala'in haushin shi mara fasaltuwa........motsin da akayi da kofa ne alamar shigowa ya sa ta daga ido tana kallon alameen,kallo daya ta mishi ta kawar da kanta gefe tana jin sabuwar tsanar shi acikin ranta,Yau din ya sake kafa babban gurbin kiyayyar shi a xuciyar emaan,irin kallon datake mishi yake wurga mata irin su koma fiye da nata din,ya ajiye paper bags asaman dining sannan authoritatively yace"get lost"sake gyara xama tayi without looking at him,kamar ma bada ita yake ba,ya sake maimata"I said get lost"for the second time "har lokacin bata dago ba balle tasan da ita yake,itama so take ta guma mishi bakin cikin daya jefa xuciyar ta aciki mara misaltuwa,wayar shi ya ajiye sannan ya tako daf da ita yana kallon kwayar idanunta wanda suka cika da ruwan hawaye,ga tsoro acikinsu yana gani amma taki motsawa balle ta tashi,da mamaki yake kallonta domin kullum sake goge mishi hadda take yi,afusace yace"are you deaf ?"ganin ta kunna shi yasa ta mike ta figi wayarta xata bar wajen,shikuma ya jawota baya da hanxari yana watsa mata kallon rainin hankali yace"wakika bar ma wannan plate din?"kai tsaye ta d'auke plate din without saying a single word ta kai kitchen,ya tsaya kawai yana mamakin tareda binta da rakiyar idanu har ta hau sama.....

_sorry guys anticipate a long page tomorrow in shaa Allah.nayi typing ya goge😢😢sai da na sakeyin wani yanxu_

09037909996

EMAANWhere stories live. Discover now