PAGE 31

110 5 0
                                    

#Zaynabyusuf✍🏼
EMAN....PAGE 31

Umma ce xaune agefen Eman tana kallon ta with a pounding heart ,feeling a bit guilty for the first time tun faruwar lamarin xuwa yanxu da watanni uku suka shuɗe,yau ce rana ta farko data kalli Eman da fuskar tausayin data dace,dakuma fuskar fahimta wacce yakamata ace tayi mata hakan tun akaron farko,jiki asanyaye murya can ƙasa tace"sit up Eman"tafada cikin raunatacciyar muryar data sa Eman saurin tashi xaune cikeda mamaki,Umma tace"yau itace rana tafarko danaji zan iya saurararki Eman,bayan shuɗewar watanni uku akan lamarin daya gutsire yar siririyar alaƙar mu ta fahimta,baxance banida laifi ba acikin wannan lamarin,sannan baxan ɗauki laifin gabadaya ba na ɗora miki,saide ki sani kece silar faruwar komai,kuma Alhamdulillah hakan ya xama ixina agareki wanda nan gaba baxaki sake maimaita kuskuren dakika tafka ba alokacin baya,ina fatan hakan daya faru yasa shine mafi alheri acikin rayuwarki,ya mayar miki da abubuwan da kika rasa bayan faruwar wannan lamarin ta hanyar da bamuyi xato da tsammani ba,dan haka inaso ki faɗa mini gaskiyar abinda yafaru nikuma daga rana me kama ta yau xan binne hakan acikin xuciyata har ranar da Numfashi xai bar gangar jikina"hawaye masu zafi ke xubowa Eman,umma tacigaba da cewa"I want to hear nothing but the truth Eman,kisani Allah yana kallon ki,kuma yasan abinda ke cikin xuciyarki,idan kika min karya domin samin sassauci daga gareni duk yana kallonki,now tell me the whole truth".ahankali Eman ke kuka mai ciwo,wanda yake fitowa daga ƙasan xuciyarta,this is the opportunity she has been waiting for a long time daga Wurin Umma,with a shaky voice tace"Billahi ban aikata abinda aka nuna muku ba,Allah shine shaidata kuma shine xai kunce ni daga ɗaurin xato,kamar yadda ya sassauta xuciyarki akaina haka xai bayyana gaskiya alokacin da bamuyi xato da tsammani ba,anyi min hakanne saboda a lalata maganar aurena da Aliyu,kuma sunyi nasara akai harda ɗoriyar abubuwan da banyi tsammanin xasu faru dani ba,baxan ci amanar tarbiyyar da kuka mini ba har ranar daxan koma ga Allah in shaa Allah,that I promise you,xanyi iya bakin ƙoƙarina wurin kiyaye hakan akullum kuma akodayaushe,sannan abinda ya faru shine abu naƙarshe wanda xaki xubar da hawaye ta sanadiyya ta"tayi kneeling down tareda riƙo hannun Umma tace"Umma kiyi haƙuri ki yafe min kurakuraina,fushin ki agareni babban tashin hankali ne,hakan ne yasa na ƙulla abota da kuka da baƙin ciki, akullum nake ɗanɗanar xafin hakan akowani second na tafiyar lokaci"haɗe hannayen mu Umma tayi hawaye suna sauko mata,tana jin maganganuna suna ratsa xuciyarta,adaidai lokacin take jin haushin kanta na rashin fahimtata data kasa yi tun akaron farko,tace"Allah ya miki albarka Eman,Allah ya dafa miki ya xama gatanki,kada kisa abinda su Afiya suka miki axuciya bare  har ya dameki,duk da nasan hakan akwai ciwo,babu kewa mafi raɗaɗi kamar kewar masoyin da ka san yana raye amma ka rasa shi har abada,amma inaso ki daure,ki nuna komai ba komai bane,Allah yana tare dake kuma xai tsaya miki,idan sunyi hakan ne saboda su baƙanta miki Allah baxai basu damar toxarta ki ba,idan kuma da kyakkyawar xuciya sukayi Allah ya basu zaman lafiya ke kuma yabaki wanda yafi xama alheri agareki"jikin Eman ne yayi sanyi da jin kalaman Umma,alokaci daya gaban ta yayi mummunan faɗuwa,tayita kallon Umma cikin rashin ƙaƙƙautawa jikinta na yin sanyi,bata taɓa jin irin feelings din ba gameda Umma sai yau,ji tayi ko kaɗan bata son Umma ta matsa daga gefen ta,maimakon tayi farin ciki da faruwar hakan sai ta fashe da kuka mai tsanani,Umma dake daurewa kada tayi kuka agaban Eman ta mike ta fita daga dakin,bedroom dinta takoma hawaye na xubo mata with different thoughts na xarya acikin ranta,ita kanta batasan meya shige ta ba alokacin,tun jiya gabanta ke tsananin faɗuwa tunanin mutuwa nata xarya acikin ranta,kukan data daɗe tana riƙewa ne ya kufce mata,tayi saurin toshe bakinta tana damƙe bed sheet da dukkan ƙarfinta.....Fitowa yayi daga parlon Abba walking majestically with so many things going on in his head,xama yayi a main parlor abinda bai cika yiba kenan,lokaci ɗaya ya faɗa duniyar tunani mai nisa da dogon xango,Fauxa is very dear to him shiyasa zai iya sacrificing abubuwa masu yawa just to make her happy,he'll try his best ganin plan dinshi ya tafi smoothly,even though he's quite sure Sadeeq is determined to make Eman his wife,abinda ke ɗaure mishi kai kenan,ga kuma Mami agefe ɗaya wacce ya san dole tashiga cikin damuwa mai tsanani saboda ya gama fahimtar inda ta dosa,Saliha ɗaya daga cikin masu aikin gidan ce ta haɗo mishi hot cuppocino coffe his favourite,batareda ya kalli gefen datake ba yace"thanks" Hajjo ce ta xauna tana kallon shi keenly,can tace"tunanin me kakeyi haka?"asanyaye ya lumshe ido sannan ya buɗe yana kallon hajjo data riƙe haɓa tana mamakin wannan lamarin,ya jinginar da kanshi ajikin kujera batareda yace komai ba,hajjo tace"haka na tarar da Eman jiya tana tunanin banxa dana wofi,mutum idan damuwa ta mishi yawa ai komawa yake ga Allah,tunani kuwa saide yasa ma mutum ciwon kai "ambatar sunan Eman datayi ne yaji ranshi ya ƙara ɓaci,xuciyar shi na suya,harga Allah kuma har cikin xuciyar shi baya ƙaunar jin sunan ta,balle kuma idanunshi suyi toxali da fuskarta,dalilin daya sa ya ƙara ɗaure fuska kenan kuma yayi ma hajjo banxa akaro na biyu,"haka Eman tamin iskancin nan,ina mata magana tayi banxa dani,dan kun samu wanda xai ganku cikin damuwa ya tambaya shiyasa kuke haka,da anyi watsi da lamarinku da kanku xaku xo neman shawarar ay"ahankali ya furta"kidaina min maganar ta"hajjo tace"maganar wa?"yace"wacce kika gama yi yanxu"tace"wai Eman"ya gyaɗa kai alamar Ehh,Sallamar Fauxa ce ta katse ma hajjo hanxari,alameen yayi saurin ɗagowa yana kallon entrance inda fauxa ke tsaye,kallonta yake keenly har ta karaso cikin falon,ta xauna agefen Hajjo tareda rungume tsohuwar,kallo daya zaka mata kasan tana cikin damuwa,hakan ne ke breaking heart din alameen into tiny pieces,she's too kind for his liking,she didn't deserve this,mikewa yayi jiki asanyaye yakoma part dinshi,afalo ya xauna yana jin jikinshi very weak,kamar dai wanda akama tsinannan duka,ya riqe kai tareda lumshe idanu,shigowar Fauxa ce tasa ya gyara xama yana kallon fuskarta,tana rufe kofar hawaye suka fara xubo mata,dama daƙyar ta iya dakatar dasu agaban hajjo,xama tayi asaman carpet ta fashe mishi da wani irin kuka mai karya xuciyar mai sauraro,wanda yake fitowa daga can ƙasan xuciyarta,tana kuka take faɗin "alameen help me,I can't handle this no more"tafaɗa tana cigaba da dirxar kuka,duk dauriyar shi saida yaji xuciyar shi tayi rauni,idanunshi na cikowa da ruwan hawaye,saurin ɗauke ido yayi daga kallonta,saboda idan taga yana hawaye hakan zai kara karya mata xuciya,yace"kiyi haƙuri,give me few days,I'm trying my possible best,kuma kamar yadda nafaɗa miki kada ki bari Mami tasan da wannan maganar,in few days time damuwarki xata xo ƙarshe,that I promise you"kallon shi take da fuskarta datayi caɓa-caɓa da hawaye,tace"taya hakan xai faru?"kallonta yayi yana tunanin me xai fada mata,can dai yace"don't you trust me?"tace"I do,I really do,kawai dai inason sani ne".ya jijjiga kai sannan yace" nace miki kidaina tambayar shi akan yarinyar meyasa bakya jin maganata?"bakinta na rawa tace"haka kawai xuciyata ke son sanin wacece yarinyar ,I don't know why "runtse idanu yayi yana jin tausayin ta na ratsa shi,yace"abinda nake so dake shine kidaina tambayar shi akan yarinyar,just focus on yourself and the kids,I'll do the work for you kinji,ki share hawayenki kafin wani ya shigo"yana gama fadin haka ya shiga bedroom dinshi ya dawo da designer handkerchief ya mika mata,ta goge hawayen sannan taxauna akan kujera,shikuma ya ɗauki wayarshi yana pressing,da mamaki taga shigowar Alert wayarta,koda ta duba kuɗi masu yawa alameen ya tura mata,ta daga kai tana kallon shi shikuma ya sakar mata murmushi yana fadin"just chill"murmushi tayi tace"kaji abinda Afiya tayima Eman?"Shiru yayi bai ce komai ba saboda yadda xuciyar shi ke ƙuna jin ta ambaci sunan Eman,"wannan shine ƙarshen cin amana,taya Afiya xata kawo Aliyu amatsayin wanda xata aura?abinda ya ɗaure min kai shine Yadda su Abba suka amince da Auren,it doesn't make sense to me at all "in an i don't care tone yace"serves her right"Fauxa ta xaro ido tana kallonshi cikeda mamaki tace"nooo,she didn't deserve this"shiru yayi bai ce komai ba saide hakan ya mishi daɗi beyond words,koba komai she'll feel some amount of Fauxas pain,jiki ba ƙwari Fauxa ta mike xuwa part din Mami,Kallo ɗaya Hajiya kwaise tayi ma Fauxa gabanta ya fadi,saboda yadda taga damuwa Written all over her face,har wata yar rama tayi wacce daga ita sai Mamin suka fahimta,inteesar ce ta rungumeta tana fadin"welcome sister "Fauxa dake iya bakin ƙoƙarin ta wurin hiding pain tace"thanks dear"sannan ta tsugunna har ƙasa suka gaisa da Mami,kallon da hjy kwaise ke mata ne yasa ta kasa sukuni,saboda tana son gane abubuwan dake xuciyar fauxa wanda fauxa bata son hakan ya faru,kodan alameen daya buƙaci tayi hakan,Saurin tashi tayi xata fita hjy kwaise tace"Fauxa xonan "tafaɗa tana nuna mata gefenta tace"xauna"zama fauxa tayi tareda saukar da idanunta ƙasa,saboda idan tana kallon idon mami babu abinda zai hanata fashewa da kuka,cupping fuskarta hjy kwaise tayi saide har lokacin idanun fauxa na kallon kasa,asanyaye tace"har kinyi girman da xaki ɓoye min damuwarki?"girgixa kai fauxa tayi ahankali trying very hard kada ta fashe da kuka,hajiya kwaise tace"Fauxa nifa mahaifiyarki ce,idan kina cikin damuwa ni ce mutum tafarko dayakamata ki fada ma,saboda ni ce kawai xan baki shawarar data dace,now tell me what your problem is"runtse ido fauxa tayi with a throbbing heart tace"babu komai mami,this is something I can handle "tafaɗa tana ɗago da ƙwayar idanunta tareda lumshe su alamar tabbatarwa,ganin haka yasa hjy kwaise sauke ajiyar xuciya,ita bame son takura ma yaranta bace,shiyasa bata xafafa ba tace"Allah ya shiga cikin lamarin,sannan ya yaye miki dukkanin damuwarki,you're always in my prayers always in my thoughts "rungume Mami tayi hawaye na xubo mata,tana jin wata ni'ima na shigarta,ta daɗe Sosai ahaka sannan ta share hawayenta tayi breaking hugg din,tace"Allah yabaki jannatul firdaus Mamina"da Amin hjy kwaise ta amsa saide damuwa tacika mata xuciya,Fauxa tace"mami banji daɗin abinda yafaru ba,kuma ga mamakina su Abba sun amince"hjy kwaise tace"gaskiya dai abin da mamaki,ai ana barin halas dan kunya"daga nan bata sake cewa komai ba tanata tunanin yadda xata ɓullowa fauxa,ganin Fauxa cikin damuwa na tayar mata da hankali,wayarta dake ring suka kalla lokaci daya,ganin Mariya ce me kira yasa hjy kwaise tasa wayar a speaker tana jin dadin kiran,gaisawa sukayi sannan suka taba hira,mami tace"jiya kin bar ni cikin damuwa,daga ina zuwa shine sai yanxu "dariya mariya tayi tace"mami kenan,kinsan kina raina I won't ignore you just like that"murmushi hjy kwaise tayi tace"Allahumma bareek "tace "Amin mamina"sannan sukayi sallama,fauxa ta wuce part din Umma inteesar kuma ta kwanta tareda ɗora kanta akan cinyar hjy kwaise suka cigaba da hira.Eman na kwance har lokacin kuka takeyi,Fauxa tashiga dakin bakinta ɗauke da sallama saide bame karfi bace,asanyaye Eman ta tashi xaune tana kallon Fauxa tana sake fashewa da matsanancin kuka,kunyar fauxa ce ta kamata mara misaltuwa,tana jin bata kyauta mata ba for listening to Sadeeq even for once bai kamata tayi hakan ba,da sauri fauxa ta rungume Eman tana jin hawaye yana sauko mata,tausayin Eman ne ke ratsa xuciyrta da kowani lungu da saƙo na gangar jikinta,har cikin ranta take jin xafin hakan,ahankali tace"kiyi hakuri Eman,duk abinda yake faruwa dake is written way before your existence aduniya,it's part of your destiny,Allah ya qadarta hakan tun kina cikin Umma,so I want you to accept this with good faith,kamar yadda kikayi accepting sauran problems ɗinki da kyakkyawar xuciya,Allah zai saka miki da mafificin alherinsa In shaa Allah"jijjiga kai kawai Eman keyi tana kuka,bawai kukan auren su Aliyu takeyi ba harda kukan data-sanin kula Sadeeq data riqayi yana fada mata maganganun soyayyah wanda normally bai kamata tayi hakan ba,abinda ta aikata wani bangare ne na cin amana shiyasa tun ba'aje ko'ina ba Allah ya sakama Fauxa.Fauxa tace"mena miki kika dawo without informing me?tun daga biki muka jiki shiru"Eman batace komai ba banda kuka ba abinda takeyi,Umma dake tsaye bakin kofa tace"wa nake gani kamar Fauxa"da dan murmushi fauxa ta juya tana cewa"Umma ni ce,naxo yi ma ƙanwata jaje tareda yin biko"murmushi Umma tayi,aranta tana jin babu inda xata sake barin Eman taje,tace"ya jikin ki?"fauxa tace"da sauki "Umma ta ce"Allah ya kara sauƙi"sannan ta kalli Eman dake kwance jikin Fauxa tace"yau bakida lectures ne?"ɗagowa Eman tayi tace"inada"umma tace"shine kuma kike kwance har yanxu?"tana gama fadin haka ta fice daga dakin Eman da Fauxa suka bita da kallo.Jiki ba ƙwari Eman ta miƙe dama already tayi wanka sai kawai ta buɗe press ta ciro wata abaya black color with golden stones,Fauxa na gefe tana kallon Eman na prepping,can tace"bakice komai ba akan maganar komawa,ni da su Anum sai missing ɗinki mukeyi"Eman na murmushi tace"idan kin koma ki shafa min kansu Anum "da mamaki fauxa ta kalli Eman sai itama ta miƙe suka fita tare,bayan Eman tayi ma Umma sallama ta wuce main parlour riƙe da Jakarta wacce tayi complementing abayar Sosai,suman tsaye tayi ganin Sadeeq xaune a parlour,ashe tun daga nesa ya kafeta da ido kamar xai cinyeta ɗanya,samun kanta tayi da kasa yin ƙwaƙƙwaran motsi saboda irin kallon dayake jefa mata masu different meanings,ajiyar xuciya ta sauke sannan ta ƙarasa cikin parlorn,batareda ta kalli fuskar shi ba tace"Ina yini"daga haka kuma ta miƙe xata wuce yayi saurin cewa"Eman wait!"ga mamakin shi yaga ta cigaba da tafiyrta ko kallon gefen dayake batayi,kuma ya tabbatar taji kiran da yayi mata amma tayi biris dashi,ajiyar xuciya ya sauke tareda lumshe idanu,yana buɗe su suka sauka acikin na alameen daya fito daga part dinshi,wani banxan kallo yayi ma Sadeeq saboda yaga abinda ya faru yanxu,ko kallon arxiki bema Sadeeq ba yayi fitar shi yana sake haɗe rai,inuwar sadeeq ce ta tabbatar ma Al'ameen Sadeeq is behind him,wato biyo shi yayi,bai tsaya ba har suka isa parking space,alameen ya juyo tareda rungume hannu akirji yana kallon fuskar sadeeq cikeda tsana,sadeeq ya gyara tsayuwar shi looking Alameen straight in the eyes,Sadeeq ne yafara cewa"I'm warning you for the second time,stay away from my affairs ".cikin husky voice alameen yace"if not?"ya tambaya yana ɗage mishi gira ɗaya,sadeeq yace"have yourself to blame"wani banxan murmushi alameen yayi yace"you know what?just go straight to hell hakan xaifi maka sauƙi"Sadeeq yace"relationship ɗina da Eman kake baƙin ciki ko?ina me tabbatar maka bakaga komai ba tukunna,xakaga baƙin ciki alokacin dana aureta,lokacin data tare agidana,ta haifa min yara..."idanun alameen ne sukayi jajir yana jin kamar ya shaƙe sadeeq ya huta,can yace"ni da kai xamuga wanda zai cigaba da rayuwa cikin baƙin ciki"sadeeq yace"yes,we shall see"alameen bai tsaya bashi amsa ba ya shige motar shi,without twice thought yayi kan sadeeq da motar saida Sadeeq yayi saurin kauce masa yana jefa mishi wani irin kallo sannan yayi ƙwafa tareda xama a garden yana jiran fauxa.can ya ciro wayar shi yana sending a very manipulative message to Eman,wanda ya tabbatar da kanta xata nemeshi.Afiya dake xaune gefen mummy tace"mummy kinsan har yanxu Eman batamin Allah sanya alheri ba"mummy tace"ai hassada baxata bari tayi ba,kina ganin fa abinda uwar tayi jiya saboda takaici da bakin ciki"Afiya tace"yanxu suka fara ganin bakin ciki,sai ma ankaini gidan Aliyu Marshal bakin cikin sai yafi haka"murmushi mummy tayi tace"Abban ku ya tura 20m na furnitures,already nayi depositing half of the money,sunce xuwa jibi xa'a kammala su kawo"afiya tace"events fa"mummy tace"nafada mishi a Amani da afficent xamuyi,yace xai bada kudin,sai kuma kudin caterers"jijjiga kai afiya tayi cikeda farin ciki,Rafee'ah wacce ke pressing phone ta dago tana kallon su da mamaki, ta sauke ajiyar xuciya sannan tace"afiya do you think you're doing the right thing?"saida ta harari Rafee'ah tass sannan tace "toh sarkin negative thoughts,wacce tafi kowa sanin yakamata,I don't want to hear anything from you "rafee'ah tace"ba maganar negative thought bane,maganar gaskiya ce,bai kamata ki gina foundation din aurenki akan karya ba da cin amana,you know what you are doing is absolutely wrong,you're my sister,bana son kixo kina dana-sani alokacin da bashida amfani agareki".afusace Afiya tace"kece xakiga dana-sani acikin rayuwarki bani ba,and I'm warning you to stay away from me,babu ruwanki da rayuwata,kiji da rayuwarki inji da tawa,gara ma ni nakawo Aliyu,ke ko almajiri kin taɓa kawowa gidan nan?"wani takaici ne ya tokare ma Rafee'ah wuya,wanda yasa hawaye masu xafi suka xubo mata tace"nafada miki hakan ne saboda ni ƴar uwarki ce,bakida wacce zata fada miki hakan da xuciya daya fiye dani,abinda na fada miki shine gatan da ba kowa ke samu ba,ki xauna kiyi tunani meyasa babu wanda ya fada miki hakan Saini,saboda ni ƙanwar kice mai son ki da ƙaunar ki,kuma banason kixo kina danasani nan gaba shiyasa,amma idan hakan ya miki xafi kiyi hakuri"rike baki Afiya tayi tace"kema din munafurci ne yasa kika fada hakan,dama na dade da sanin ba kaunata kike ba"mummy na gefe tana jinsu batace komai ba,ba don fadan nasu na mata dadi ba,sai dan yadda fadan ke baƙanta mata rai.
Sadeeya ce tashigo falon tana cewa" mummy Abba na kiranki"da sauri ta mike tana gyara ɗaurin ɗankwali ta wuce part din Abba,saide kallo daya ta mishi gabanta yayi mummunan faduwa,ta xauna a ɗofane tana wurwurga ido tayi tsuru-tsuru kamar wacce tayi ma sarki ƙarya,Abba ya kalleta a tsanake sannan yace"abinda kikayi ya dace kenan?gidan nawa kika mayar gidan ƴan dambe?saboda bakya ganina da mutunci da daraja ko?"saurin ɗagowa tayi tana kallon Abba wanda ya haɗe rai kamar hadarin gabas,yacigaba dacewa"wannan shine karo na farko kuma na ƙarshe da xanyi coming across this kind of stupidity,next time I won't take it lightly with you"bakinta na rawa tace"billahi Abba ba abinda ya faru kenan ba,nima kabani dama na fada maka my own side of the story"daga mata hannu yayi alamar dakatarwa yace"I don't want to hear anything from you,saboda nasanki farin sani Aisha,kuma itama Fatima nasan abinda xatayi da wanda baxatayi ba,I'm warning you for the very last time,koda wasa kada na sake jin makamancin hakan"cikeda bakin ciki Mummy tace"kayi hakuri"yace"xaki iya tafiya"mikewa tayi ta wuce part dinta xuciyar ta na tafarfasa,tana jin tsanar Umma na sake saukar mata,tayi kwafa tareda girgixa kai tana ƙissima abubuwa masu yawa acikin ranta.

This page is very dear to my heart,bcox awannan page din na saudakar da EMAN to my Mummy UMMU FAISAK,Alherin Allah ya isar miki mummyna,I love you so much and I wish for your happiness in every falling star💕💕

Zaynab Yusuf✍🏼
09037909996

EMAANWhere stories live. Discover now