PAGE 71

150 4 0
                                    

EMAAN....PAGE 71

Written by Zaynabyusuf✍🏼

Misalin k'arfe hudu suka sauka a Heathrow international airport dake London,soft hands dinta ta dora asaman shoulders din alameen dake bacci tayi tapping gently,asanyaye ya bud'e lumsassun idanunshi yana kallon ta tareda placing cute smile on his face,hararar shi tayi without saying a single word,shine ya mikar da ita tsaye kana ya rike mata hannu suka fita daga cikin jirgin xuwa international arrival,few minutes sukayi wurin clearing baggage dinsu dayake basu xo da kaya masu yawa ba,tana xaune a arrivals alameen yaje ya dauko motar shi,saida ya gama xuba kayan aciki sannan ya juyo yana kallonta ganin ko motsi batayi ba balle ta shiga ciki,murmushi yayi yace"baby muje mana"kallonshi kawai tayi batace komai ba shikuma mamakin emaan ne ya cika shi,if he could remember tun lokacin da wata yarinya tayi mishi magana acikin jirgi emaan ke acting wani iri,dariya yayi yasata acikin motar da kanshi yana driving calmly yana kallonta kasa-kasa saide har lokacin fuskar emaan ahade take taki yarda ma su hada idanu shikuma so yake idanunsu yayi locking acikin na juna,ya tabbatar idan hakan tafaru dole ma emaan ta daina fushin,itama ta gane hakan shiyasa taki bashi damar yin hakan....awani hadaddan expensive restaurant alameen yayi parking,emaan ta daga kai tana karanta sunan wajen da akayi designing in gold an rubuta dinner by Heston Blumenthal,a British culinary history-inspired dining with creative high end lush decor featuring seasonal food,wajen ya hadu sosai everything looks shiny and impeccable,hannunta ya rike tareda cupping face din emaan looking at her closely and full of love for her,emaan tayi saurin saukar da idanunta kasa trying very hard kada su hada ido,murmushi alameen yayi kana yayi pecking dinta asaman soft cheeks dinta,hakan ne yasa ta lumshe idanu tareda budewa acikin idanun alameen,tayi kokarin janye nata idanun but to no avail,batada option din daya wuce ta cigaba da kallon narkakkun idanunshi masu kashe mata kuxari kwana biyun nan,asanyaye yace"thank you dear"da mamaki take kallonshi amma batace komai ba,yana rike da hannunta suka shiga ciki,alameen ne yayi musu order din expensive Louis Xiii pizza,Belugas Almas caviar,posh pie,sai strawberry daiquiri da Chapman,emaan na xaune na kallonshi ya mika musu card dinshi suka cire kudin,shine ya riko white color classy paper bag din suka koma mota ya ajiye abincin abaya yana kallon emaan that was kinda lost in thoughts,murmushi kawai yayi yacigaba da driving har suka karasa gida,sakin baki emaan tayi tana kallon gidan saboda alameen ya canxa almost everything,musamman parlon k'asa yafi mata koina yin kyau,asanyaye ta juya tana kallon alameen wanda yake tsaye abayanta ya rungume hannu akirji,tana mamakin yadda yasan favourite colors dinta,hakan ba karamin dadi ya mata ba without even her knowing taga tayi hugging dinshi tightly,sai kawai ya lumshe idanu saboda hakan yake so to make her happy for the rest of his days,after like 3 minutes tayi breaking hugg din holding his soft hands tightly tace"thank you so much..."ta fada tana sake kallon parlon wanda ya tafi da xuciyarta,drawing her closer while sliding his hands round her waist yace"you're most welcome my superwoman,i love you for you"ya fada romantically,sai kawai emaan ta lumshe idanu feeling every word and touch of his,alokacin ta nemi damuwar dake xuciyarta ta rasa,haka shima jin shi yayi kamar wani new born wanda bashida damuwar komai acikin rayuwarsa,carefully yayi pining dinta da bango ta sauke ajiyar xuciya mai karfi tana kallon kyakkyawar fuskar alameen,dayake his eyes were flutter closed yasa take kallon fuskar tashi closely,batayi tunanin xai bud'e idanu alokacin ba sai taga yana kallonta shima admirably,kunyah ce tasa ta fara mustu-mutsu tana son kwacewa even though ba hakan bane acikin ranta,axuciyarta ma she was yearning for him irin try stopping me baby dinnan,sai kuma ga mamakinta taga ya cire hannunshi from her yana sakin wani munafikin murmushi daya sa jikin emaan yayi sanyi,ta tsaya tana kallonshi kawai mamaki Written all over her face,hannunta ya rike suka hau sama ya kaita dakinta wanda shima an sake gyara shi da breathtaking and classy furnitures,hatta beddings din is screaming luxury,baice komai ba ya shiga dakinshi shima yayi wanka kana ya shirya cikin white jallabiya,itakuma jiki asanyaye tayi wanka kana ta shirya cikin wasu super soft homewears even though ta ajiye white skimpy dress agefen gado wacce xata sa after she's done praying,sosai rigar tayi ma emaan kyau ta kara fitowa da asalin kyanta,combing gashinta tayi without minding ta kama gashinta da ribbon,cikin tafiyarta me daukar hankali ta tsaya a kofar dakinshi har xatayi knocking sai kuma ta fasa ta sauka kasa,xama tayi asaman kujera tana dialling numbar umma unfortunately umma bata kusa da wayar dan haka emaan ta kife wayar agefe tana searching movie a Netflix,takun tafiyar shi ne yasa ta dago tana kallonshi,yana sanye da beach wears masu kyau ga murmushi mai daukar hankali asaman fuskar shi,kamar yadda yake kallonta cikeda birgewa haka itama take kallon shi har ya karaso daf da ita,tayi saurin lumshe idanu tana tunanin hugging dinta xaiyi,ko kuma pecking dinta or kissing dinta,sai kuma ga mamakinta taga baiyi ko daya daga cikin hakan ba hasalima abincin ya fara bubbudewa,sai ta bud'e idanu ahankali ganin hankalinshi nakan abincin ma,sai kawai ta hade rai tareda tsuke fuska tayi pouting bakinta irin kadan take jira ta fashe da kuka dinnan,saida alameen yayi musu plating komai sanann yace"Bismillah baby I'm starving "daga haka yafara cin abincin,after few seconds ya tsaya yana kallonta,sai ya mika mata hannunshi alamar taje aiko ba musu ta kama hannunshi ya dora ta asaman Laps dinshi,yace"baby na are you alright?"gyada mishi kai tayi alamar Ehh shikuma yafara feeding dinta,sai ga mood din emaan ya canxa tana cin abincin,Sosai hakan yayi ma alameen dadi sai kawai ya rungumeta tightly yana godema Allah da tarkon daya d'ana mata ya kamata,batada yadda xatayi yanxu illa ta furta mishi those magical three words,even though ya lura bata san abinda take ji agameda shi ba har lokacin.long black hair dinta yake skimming ahankali yana shakar kamshin L'Oréal hair products dinda take using mai masifar kamshi mai sanyaya rai da xuciya,ahankali kuma ya hade fuskarsu yana kallon cute lips dinta wanda ta goga nude lipstick asaman su,ajiyar zuciya ya sauke sannan yayi owning dinsu ahankali kissing her with urgency,arayuwar shi yana son gashin emaan da lips dinta fiyeda misaltuwa,with expertise yake yin abubuwa biyun nan yana son emaan tayi savouring moment din sosai yadda xai sake shiga cikin xuciyarta yayi nitso har ma yayi ninkaya acikin xuciyarta da ruhinta,murya can kasa beneath his breathe yace"my emaan,own me I'm all yours..."saurin runtse idanu emaan tayi tana jin saukar maganar har kasan xuciyarta,ta bud'e idanunta ahankali ta dora asaman fuskar shi,idanunshi a lumshe suke dan haka ta tsaya tana kallonshi keenly,With 100% calmness yake owning everything she got,itadai kawai kallonshi takeyi tana feeling over the top,wayar shi dake saman nesting coffee table ta kalla,wani takaici ne ya tsaya mata awuya ganin sunan yasmeen asaman screen din,siririn tsaki ta saki tana jin tsanar shegiyar yarinyar with passion,ahankali ta dauki wayar tayi switching off gabadaya tana hararar alameen wanda baisan ma tanayi ba alokacin saboda he was completely lost in the world of love and ecstasy, abinda ke gabanshi kenan alokacin..bata bari damuwar yarinyar ta shiga ranta ba,saboda taga kalar yarinyar kuma taga yadda yarinyar take itama tasan yadda take sai kawai ta lumshe idanu tana savouring every bit of his touch,saboda ba taga yarinyar data isa tasa ta acikin damuwa ba,hasalima she wants alameen to run completely crazy akanta kafin yarinyar tashigo,baxata kalmashe hannu ba ta mike kafa akan wannan lamarin,wayar ma dasukeyi agidanta andaina daga yau,ita ba shashasha bace da xata bar hakan ya cigaba da kasancewa tayi assuring kanta calmly kana ta saki wani dan iskan murmushi....alameen ji yayi kamar bai taba sanin wacece emaan ba saboda yadda shaukin kaunarta ke fixgarshi,yana jin yafi kowa dace aduniya da Allah ya mallaka mishi emaan,yarinyar datake haukata nustuwar shi ta haustina tunanin shi,bata tsayawa anan har saita kunce mishi notikan kanshi ya xama wani xararre baya ji baya gani acikin kaunar ta,ya mallaka mata all his possessions harma da abubuwan daba nashi ba,emaan tayi murmushi saboda a iya hakan ma datake nuna mishi rashin so kamar xai cinyeta inaga ta nuna mishi what she got?inaga ta nuna mishi wacece emaan that's full of love?sai kawai tayi dariya domin ta barwa masoyanta dama su amsa mata wannan tambayar....sai alokacin alameen ya kwashi emaan suka hau sama domin sharar fage kawai ya gwada mata a parlo,yana son tasan cewar yana matukar kaunarta beyond reasonable doubt,kuma hakan ne ya faru aranar....



*Share! Share!! Share!!!🙏ta hakan ne kawai xaku nuna min kauna🫶🏻*

*For more information akan class dina,chat me via 09037909996.*

Zaynabyusuf✍🏼

EMAANWhere stories live. Discover now