PAGE 43

123 3 0
                                    

EMAAN......PAGE 43

sunan emaan sadeeq ya sake furtawa beneath his breath for the second time,remembering everything that happened yana jin sabuwar ƙaunar ta na xagaye jinin dake gudana ajikinshi,soyayyarta na ratsa kowani lungu da saƙo na cikin xuciyar shi ,har lokacin kuma hawaye basu daina xubo mishi ba,Fauxa ce tayi saurin damƙe hannunshi cikin nata with smile all over her face,ta furta Alhamdulillah yafi sau ɗari daga tashin shi xuwa yanxu,asanyaye ya sauke idanunshi akan fuskar fauxa sannan yayi placing a cute smile asaman fuskar shi,bakinshi na rawa yace"Fauxa na!..."ya furta hakan yana kallon ta keenly kamar wanda yakeson ganin wani abu with his eyes wide open,kuka ta fashe dashi mara sauti before saying "yes sweetheart!.."ta faɗa tana bashi a very tight and long hugg feeling each other's warmth,Alhaji kabeer da hajiyar Sadeeq ne suka bar dakin to give the couples enough privacy,slowly yet romantically Fauxa ta haɗe goshinsu yayinda hancinsu ya haɗe dana juna suna shaƙar breath din junansu feeling super excited and over the top,saukar chilled lips din fauxa asaman nashi ne yasa yaja long breath before owning it and kissing her passionately with all he got,hawaye ne ke xubo ma both of them wanda ya kasance na tsantsar farin ciki ne,basuda bakin gode ma Allah akan wannan baiwar dayayi musu,sun dade ahaka sannan fauxa taja hannunshi ta ɗora asaman mararta,shide Sadeeq kallon fauxa yakeyi yana feeling hannunshi asaman marar tata,har lokacin kuma bata ce mishi komai ba banda sabbin hawayen farin cikin dasuke xubo mata,kamar yana whispering yace"fauxa na lemme guess..."ya fada yana sakin karamin murmushin dake narka xuciyar ta,cikeda tsananin shauki tace"ok ok guesss..."lumshe ido yayi ya bud'e sannan yace"I guess we're pregnant...."dan xaro ido tayi cikeda mamaki tace"ya akayi kasani?"yace"meyasa baxan sani ba bayan kullum sai kin fada min?how are my kids doing?"yar karamar dariya fauxa tayi mai cikeda tsantsar farin ciki sannan tace"you guess right my dear, your kids are doing great alhamdulillah,saide sunyi missing dinka Sosai,kullum suna cikin tambayar where is our daddy?I want to see my daddy,I want to talk to my daddy....."tafada tana goge hawayen daya xubo mata ,smiling yayi yace"how about my parents?my siblings?and your family?"fauxa tace"they're all doing great Alhamdulillah "jinjina kai yayi yana shafa lower abdomen dinta cikeda farin ciki,yana feeling over the top saboda wannan kyautar da Allah ya xabeshi ya bashi,kyautar da ba kowa ke samun irin ta ba....sai alokacin fauxa tace"su baba na waje fa..."yace"can you please tell them to come in?"kai ta gyada mishi tace"sure baby",koda tafita bata gansu ba hakan yasa ta saki murmushi,inde courtesy ne babu na biyun su aduniyarta,they're so down to earth,kirkinsu ma har ya baci,dawowa tayi tace mishi"they've left"yace "to?"atakaice tace"to the hotel "ajiyar xuciya ya sauke sannan yace"fauxa come closer "yafada yana nuna mata gefen shi,xama tayi shi kuma ya tashi xaune,ya tallafo kanta ya kwantar akirjinshi yana samun relief din abubuwan da suke damun xuciyar shi,they spent half an hour ahaka,sannan ahankali yace"I miss you so much wife,I miss you beyond words "murmushi tayi tana sake shigewa jikinshi tace"I miss you more baby,kullum da kewarka nake kwana nake tashi,I miss us so much "kissing forehead dinta yayi da dry lips dinshi,itakuma ta runtse ido tana feeling every single touch of his,yace"idan muka koma gida xanyi sadaka Sosai fauxa,saboda ban xaci xan tashi daga ciwon nan ba"fauxa tace"sure baby,xamu dade muna sadaka domin ta wannan hanyar ce xamu nuna godiyar mu ga Allah,xamu kashe daga cikin dukiyar mu ta hanyar shi"gyada kai yayi in confirmation sannan yace"alhamdulillah for you my lovely wife,May Allah continue to preserve our marriage " ƙanƙameshi tayi sosai sannan tace"Amin ya Allah"...shigowar doctors ne yasa fauxa ta fita waje saboda tests din daxa ayi mishi,wayar Mami tayi dialling jikinta yana tsuma she can't wait to break this news to her,cikin sa'a Mami tayi answering duk da dinbin damuwar datake ciki mara misaltuwa,fauxa tace"Mami Sadeeq yaji sauki "ajiyar xuciya Mami ta sauke ta dayan bangaren kana tace"that's a good news alhamdulillah,Allah ya kara sauki"from yadda Mami ke magana fauxa tasan akwai abin dake damun ta,cikeda damuwa fauxa tace"Mami are you alright?"lumshe ido mami tayi tace"no my dear,I'm not,in fact ina cikin damuwa mai tsanani".gaban Fauxa ne yayi mummunan faduwa tace"what happened?"atakaice mami tace"yaushe zaku dawo?"fauxa tace"if the test results are good nan da one week xamu dawo"mami tace"till you come back then,maganar bata waya bace"jin haka ne yasa jikin fauxa yin sanyi tace"Allah ya kaimu,but pls karki sa damuwa acikin ranki kinji mami na?"mami tace"naji fauxa na,take care"tana kaiwa nan ta katse wayar,fauxa tabi wayarta da kallo tana tunanin babban abu ne ya faru da maminsu,bata taba ganin mami so down irin haka ba.....Emaan na hawa sama ta sauke ajiyar xuciya,kallon da alameen ya mata ne ya tsaya mata arai,domin takasa gane ma'anar shi,atunaninshi xama xatayi da yunwa ko kuma tambayar shi abinci xatayi domin yaji dadin wulakanta ta ?idan ma haka ne tunanin dake ranshi he's too late cox she won't tolerate his nonesense,ba xatayi welcoming trash dinshi ba da sunan hakuri,she went through alot and she's had enough arayuwa,kamar yadda baya kaunarta haka itama she doesn't rate him at all,Sadeeq is the only reason daya sa ta amince ma auren shi,runtse ido tayi tana sauke deep breath,ta cire kayanta  sannan ta yi lafiyayyan shower ta shirya cikin wasu baby pink color silky pajamas,ta feshe jikinta da turarenta mai sanyin kamshi wanda kullum xaka ji kamshin shi atare da ita,ahankali ta fito daga dakin duk da gabanta yana tsananin faduwa amma ta dake ta sauka downstairs keeping her head up,direct dining ta wuce ko kallon gefen da alameen ke kwance asaman kujera batayi ba,hasalima takeaway dinda ta ajiye ta dauka tashige kitchen dashi,a microwave tasa abincin suka dumamu sannan tayi plating ta dawo dining area ta xauna,can ta mike ta bude fridge ta ciro orange juice da bottle water sannan tacigaba da cin abincinta hankali kwance,wayar dake kunnen shi ya sauke yana jefa mata wani irin kallo,can ya mike daga shi sai beach wear wato wando 3quater da riga,cikin tafiyar shi dinnan ta kasaita ya karasa har dining din yana wurga mata kallon tsana,gabanta ne yayi mummunan faduwa amma ta aro jarumta ta sa acikin ranta,yi tayi kamar bata san da tsayuwar shi awurin ba,asanyaye yake motsa bakinsa amma axafafe kalaman nashi suke fitowa yace"how dareeeee you!"yaja dareeee din kamar wacce ta mishi wani qatoton laifi,bata dago ba balle yayi tunanin da ita yake,hasalima hadiye abincin tayi tana korawa da juice,axahiri xakayi tunanin hankalinta kwance yake,saide abaɗini abincin ne ya shake mata wuya saboda kaɗuwar da tayi,yace"stand the fuck up"yafada yana dukan dining table din,sai alokacin ta dago idanunta wanda suka cika da maiko ta kalli fuskar shi wacce ta canxa yanayi,ganin ta kammala cin abincin yasa ta mike tana tattara wajen,ya ce"wannan yaxama last time da xaki xauna while I'm sitting at the parlour,I despise you,i hate seeing your face,and lastly avoid me the best way you can "kallonshi tayi cikeda mamaki,idan har dagaske baya son ganin nata ay wani gidan yakamata yayi mata renting,har xata fada mishi hakan sai kuma tayi shiru ta dauki plate din xata kai kitchen,atsawace yace"how dare you walk out of me?"cak ta tsaya tana sauke ajiyar xuciya sannan ta juyo ahankali tana facing dinshi,yace"you can't  walk out of me til i give you the permission to do so  "waro ido tayi tana kallonshi carefully,ya daga kafada yace"next time I won't be this nice ".har lokacin kallonshi take tana mamakin yadda yake xabga rashin mutumci hankali kwance,yacigaba da cewa"welcome to your new life wacce babu komai acikinta sai bakin ciki da tashin hankali,dama na fada miki saina yi maganinki,saina ga karshen cin amanar ku,kuma sai naga bayan duk wani kudurun ku na munafurci,I'll make your life miserable beyond your shallow imagination,after that I'll divorce you for good".kamar baxata ce komai ba sai kuma tace"are you done?"saida ya galla mata wata banxar harara sannan yace"who gave you the audacity to ask that question?"rolling idanunta tayi still xuciyarta na luguden daka,yace"i don't remember lokacin dana baki damar yin hakan,ke har kin isa ki min magana haka kawai?batareda na baki ixini ko kuma damar yin hakan ba?"nan ma shiru ta mishi ya sake cewa"I'm saying this for the first and last time,avoid me in this house" itadai har lokacin bata ce mishi komai ba,banda tafarfasa ba abinda xuciyarta ke mata,tajuya afusace xata shiga kitchen din saboda tagaji da jin maganganun shi,bata ankara ba taji ya jawo ta baya,sai kuma yayi saurin sakar rigar ta kamar ya taɓa wani abun kaxanta,har wani ɓata fuska yayi sannan yace"get out of my sight"kallon shi tayi cikeda tsantsar mamaki da kuma takaici,daga nan kuma ya saki siririn tsaki sannan ya karasa cikin kitchen din ya wanke hannunshi,runtse idanu emaan tayi,abinda yayi yanxu ya mata xafi da ciwo fiyeda misali,ko minti biyar bata kara yi akasan ba ta haura sama,akan gado ta kwanta siraran hawaye suna xubo mata,ta dade tana kuka sannan ta jawo wayarta  daga bisani tayi dialling numbar umma ta WhatsApp,unfortunately harta gama ringing umma bata daga ba,sai kawai ta kife wayar ahaka bacci mai nauyi ya dauke ta,ba laifi baccin datayi yau yafi na jiya nisa da tsaho,dan har saida aka idar da sallar asubah sannan tafarka,kuma tana cikin yin axkar wani baccin ya sake dauketa....tabangaren alameen xuciyar shi cikeda kuna ya hau sama yana jin sabuwar kiyayyar emaan acikin ranshi,sai yanxu yake jin baxai iya tolerating xama da ita ba under the same roof,saboda kallonta kawai na sa mishi ciwon kai,balle maganar dayake mata yafi komai bashi haushi,wanka yayi ya shirya cikin comfy pajamas dinshi milk color,ya kwanta yana waya da yasmeen wacce take xuba mishi iyayi da shagwaba,ya lumshe ido yana blushing soyayyarta na ratsa xuciyar shi tana bin kowace jijiya ta jikinshi,yana sauraron kalamanta masu sanyaya rai ahaka wani bacci me dadi ya kwashe shi cikeda mafarkin ta,he just can't wait to make her his wife.Washegari da misalin karfe sha daya na safe emaan tagama shiryawa cikin thom Browne gown wacce ta amshi jikinta fiyeda misali tafito da asalin figure dinta mai kyan kallo,even though rigar ba matseta tayi ba,wani sihirtaccen kyau rigar tayi mata fiyeda misali,dayake rigar brown color ce da black touches yasa ta saka black flat shoe da black sling bag,ta daura vintage scarf dinta wanda yayi matching da kayanta sosai,wayarta ta dauka bayan tagama feshe jikinta da cool perfumes wanda sai ka matso kusa da ita xakaji kamshinsu,documents dinda akace ta kai jiya ta xuba cikin jakar sannan ta rataya jakar ta side ta fita daga dakin feeling a bit terrified,da sauri ta wuce kofar dakinshi saboda yadda xuciyarta ke bugawa da sauri-sauri ba dan komai ba sai don she'll try her best to avoid him din,tunda itama bawai haduwar su takeso ba,asanyaye ta sauko kasa saidai tana xuwa tsakiyar parlorn ta tsaya cak tana jin numfashinta yana yin sama,ganin shi tsaye acikin parlorn ne yasata jin wata faduwar gaba ta musamman,tsaye yake cikin wasu black color dolce and gabbana outfits,idanunshi sanye dawani expensive dior glasses,shima kallon mamaki yake binta dashi,musamman yadda take abubuwa kanta tsaye kamar wacce ta shekara agarin,baiyi expecting xatayi hakan ba,dama wannan shine punishment din xai bata na farko sai kuma fortunately for her Allah ya tsallakar da ita,saida ya fita da ten minutes sannan ta iya motsa jikinta,ta sauke wata sassanyar ajiyar xuciya sannan tafita compound din,da mamaki sosai take kallon motar shi,ashe har lokacin bai fita ba waya yakeyi hankali kwance,tafi minti biyar atsaye saboda batason wucewa ta gabanshi,lura da hakan dayayi ne yasa shi jan doguwar hira itakuma tana nan tsaye taki wucewa,ganin da gaske ba fitar xaiyi ba yasa ta yi saurin wucewa ta gabanshi adaidai lokacin dayake furta"kema kinsan ke kadai ce mace aduniya,sauran duk kallon akuyoyi nake musu"bata tsaya taji sauran abinda yace ba amma wannan kalmar tayi mata xafi Sosai,saidai bata ajiye hakan acikin xuciyar taba tafita kamar jiya tana tafiya ahankali,yana sane ya ya figi motar shi kamar xai bugeta har saida ta dan matsa gefe tana xaro idanu waje tana kallon shi har ya wuce ma ganinta,da tunani daban daban taje cafe din jiya,bayan sun gaisa da waiter din tayi ordering creamy pasta da strawberry daiquiri,saida taci ta koshi sannan waiter din yayi directing dinta inda xata siya sim,ba'a dau lokaci mai tsaho ba ta siya sim din,cafe din tadawo tace mishi"thank you and god bless you "yace"you're welcome young lady where are you from?"tace mishi"Nigeria "sake faɗaɗa fara'ar shi yayi yace"wow Nigerians are so down to earth"anan yake fada mata akwai wasu Nigerian couples dake yawan xuwa cafe din,sannan akwai wani dayake xuwa shima daga nigeria yake,baifi 2months dayayi relocating ba,jinjina kai emaan tayi suka taba hira kadan kafin cab din ta yaxo,nearest supermarket mai suna Tesco yakaita saboda tana bukatar siyan abubuwa kamar su sanitary napkins and lots more,idan kaga emaan xaka rantse ta shekara agarin,yadda take harkokinta kamar ta dade sosai,saurin juyowa tayi jin an dafa shoulders dinta,with a smile on her face takalli matar data dafata wacce a shekaru baxata wuce 25 yrs ba,tace ma emaaan"Hi.."mijinta dake gefe yana daga ma emaan hannu,sai alokacin ta tuna su sune couples dinda tagani a airport,asanyaye emaan tace"Hi",matar tace"I'm Sarah,and he is..."mijin yace"Yusuf "ajiyar xuciya emaan ta sauke sannan tace"I'm emaan"sarah tace"nice to meet you "emaan dake gyara xaman jakarta tace"nice to meet you too "....sarah tace"let's have a drink "tafada tana nuna mata wani karamin cafe dake wurin,bayan sun xauna sarah tace"where are you living?"shiru emaan tayi daga farko sai kuma tace"Knightsbridge "sarah Tayi rolling eyes tana kallon yusuf da mamaki,can kuma tace"mukuma a Westminster muke"gyada kai kawai emaan tayi,sarah tace" feel free emaan "murmushi kawai emaan tayi,nan aka kawo musu drinks din,sarah ce ta ba emaan latest iPhone dinta tace"sa digits dinki"saida emaan ta duba sim pack sannan tasa mata numbar,sunyi spending like five minutes Yusuf yace"Sarah will guide you through everything in shaa Allah"yafada saboda atunaninsu emaan student ce,Sarah tace"sure little sis"tafada tana sakar ma emaan murmushi tana ganin emaan din Kamar little sister dinta,emaan ce tafara tafiya bayan sun yi sallama,tana ta tunanin su acikin ranta har ta karasa gida,agogon hannunta takalla taga uku saura,ta dan xaro ido tana mamakin yadda lokaci ke saurin tafiya,lokacin data shiga gidan motar alameen na ciki,hakan ne ya tabbatar da yana gidan ,saida ya sauke ajiyar xuciya sannan tashiga parlorn niki-niki da kaya,tsayawa yayi yana kallonta cikeda mamaki,ita kuwa ta sake tamke fuska ta ajiye paper bags din asaman dining,abincin data siyo tasa acikin fridge sannan ta kwashi sauran kayan ta haura sama,alameen yakasa daina kallonta saboda mamaki, bai taba tunanin tana da wayewar nan ba wanda afarko da haka xaiyi amfani ya rika wulakanta ta ,dan bude ido yayi yana sauke ajiyar xuciya yacigaba da aikin gabanshi...tana shiga daki ta cire kayan dake jikinta tasa wasu comfy homewears,dayake garin da sanyi-sanyi shiyasa batayi wanka ba alokacin,kayan data siyo tafara dubawa tana jerawa acikin dakin,acikin minti talatin ta kammala tana rike kugu,she's feeling bored kuma ta rasa me xatayi alokacin,wayarta dake ring acikin jaka ta duba tana dan xaro ido,can dai ta daga suka gaisa da sarah wacce takira taji yaya takoma gida,emaan nada wahalar sabo da mutane shiyasa komai take yinshi dari-dari har sarah ta fahimta,dalilin da yasa ta katse wayar saboda kada ta takura mata da yawa,ajiye wayar emaan tayi tana jin some kind of feeling acikin ranta,gabadaya xaman gidan baya mata dadi,sai kawai tafita parlorn dake sama ta xauna tana karema parlorn kallo wanda yake da masifar kyau,kunna Tv tayi even though she isn't a movie person but tana son ta debe ma kanta kewa ne,saboda batason ta cigaba da tunane-tunane for the sake of her mental health.bata dade da xama ba tafara jin takun tafiyar alameen yana hawowa sama ,she felt a little bit terrified sai kawai ta tallabe fuskarta tana baiwa Tvn all of her attention,tsayawa yayi cak yana kallonta da mamaki,yadda take yin komai acikin gidan kai tsaye ne ke bashi mamaki,can dai ya karasa cikin parlorn ya xauna yana dora kafafunshi akan centre table murya kasa-kasa yace"hand over the remote and get lost "gabanta ne yafadi amma tayi mishi banxa,afusace yasake maimaita maganar,sai alokacin ta kalleshi sannan ta mike xata wuce dakinta,can kuma tadawo ta ajiye mishi remote din sannan tashiga dakin tana bugo kofar loudly,kamar dai shi ta bugo mawa,ɗan bude ido yayi ya Mike ya shiga dakinshi....dama so yake tabar mishi parlon dan baya son ya fito ya sake ganinta awurin,fita yayi kasancewar yana da evening meetings wanda xasu gabatar awurin aiki,tabangaren emaan kuma bacci ne ya kwashe ta sai magrib ta farka,alwala tayi tai sallah bayan ta idar tafara karatun qur'ani har xuwa lokacin sallar isha,wani sanyi ne yake ratsa xuciyrta and her whole body bayan ta kammala karatun tana jin wani peace na shigar ta kamar saukar ni'ima daga Allah...folding abin sallar tayi ta sauka kasa tana tiptoeing kada alameen yaji motsinta,ajiyar xuciya ta sauke ganin baya both parlors din,hakan ne ya bata damar dumama abincinta hankali kwance ta ajiye a dining sannan taciro chilled Apple juice daga fridge,kitchen takoma dauko glasscup shikuma ya shigo gidan hannun shi rike da paper bag nawani expensive restaurant,kallo daya yayi ma gefen dining din yaji ranshi na baci,afusace ya ajiye abincin ya haye sama abinshi without looking at her sight,emaan datayi tsuru-tsuru ta samu damar cin abincinta hankali kwance,bottle water ta dauka xata hau sama sai gashi yana saukowa saboda aduk tunanin shi by now ta koma dakinta,ji yayi kamar ya shake ta saboda takaici,asanyaye ta koma kasan saboda ta bashi damar saukowa even though benen nada fadi Sosai ,kawai masifa ce irin tashi baxasuyi clashing ba,dogon tsaki yaja ya koma saman yana huci,emaan tabishi da wani irin kallo,can kuma ta hau saman tashige dakinta da sauri tana dafe kirji,tana assuring kanta baxatayi abinda yake so ba,baxata kulle kanta cikin daki ba haka kawai damuwa tayi mata illa,saidai duk abinda xaiyi yayi,saboda itama bawai San ganinshi takeyi ba kawai dai ya xame mata dole ne.She thought about so many things kafin bacci me nauyi ya saceta,sai da asuba ta tashi tayi sallah sannan takoma wani baccin,with fresh mind and great ideas ta tashi,saboda xaman gidan nan doing nothing ba nata bane,tunda ta lura abinda alameen yake so kenan ita kuma xata toshe duk wata hanya daxai cuxguna mata......Shiryawa tayi cikin off-white tummy skirt da valentino shirt,tana tunanin canxa cafe saboda abincin wurin ya fara hawa kanta,tunanin hakan takeyi acikin ranta har ta gama sa kayan wanda sukayi mata kyau fiyeda misali,sling bag ta rataya as usual sannan ta sauka kasa,this time around jikinta asanyaye take tafiya tana jin gabanta na tsananin faduwa even though babu kowa a parlorn,fita tayi so many things going through her mind,kamar kullum yau ma da kafa takarasa cafe din ta xauna tana jin jikinta very weak,lumshe idanu tayi her heart racing lamarin daya bata mamaki kenan,batasan meyasa take having this kind of feeling ba,Aliyu daya kammala cin abinci ne yayi suman tsaye sanda idanunshi suka sauka akan emaan,his lover,his happiness his everything and more acikin duniyar nan,at first baiyi xaton ita din bace yayi tunanin daydreaming din daya saba yi akanta ne,hakan yasa ya xabga tagumi yana kallon kyakkyawar fuskarta,manyan idanunta a lumshe wanda yake masifar so,ahankali ta bude idanun nata tana saukesu akan menu tana tunanin mexa taci yau din,saidai jikinta na mata wani iri kamar ana kallonta,haka kawai she felt really uncomfortable awajen,Louisiana pasta tayi order still tana jin xuciyarta na bugawa da sauri da sauri,yayinda Aliyu yayi blinking eyes dinshi yana sake budewa with amusement,wannan yafi karfin daydreaming xuciyar shi ta fada mishi hakan amma ya kasa yadda,first of all me emaan taxo yi a London itace tambayar daya fara jefa ma xuciyar shi,can dai yayi karfin halin mikewa tsaye yana sake tabbatar da emaan ce xaune acikin cafe din domin xahiri yake gani domin hakan ya wuce duk wani tunani,tsananin mamaki ne yasa jikinshi yayi sanyi ya rasa me xaiyi alokacin,kamar ance ta juya taga Aliyu tsaye yana kallonta,kallon shi takeyi kamar yadda ya kafe ta da ido yana jefa mata wani mayataccen kallo mai cikeda tsantsar kauna,agigice emaan ta ke sauke ajiyar xuciya jikinta na tsuma,ahaka ya karaso table dinta yana gasgata abinda idanuwanshi suke gani,tabbas emaan dinshi ce ke xaune awurin,lumshe idanu yayi cikeda tsantsar farin ciki yace "hayateeey!"ya fadi Hakan beneath his breath with a roller coaster of emotions,runtse idanu emaan tayi wasu xafafan hawaye suna xubo mata,soyayyar shi data dade da birnewa acikin xuciyarta ke taso mata,ta bangare daya kuma masifar haushin shi takeji na tashin hankali,wanda yake iya hango hakan ta cikin idanunta,with rage take kallon fuskar shi kafin daga bisani ta mike da sauri ta figi jakarta xata bar cafe din,saide bai bata damar hakan ba yayi saurin closing gap din dake tsakaninsu hawaye na ciko mishi,bai ankara ba yaji sun xubo suna bin cheeks dinshi,with a shaky voice yace"emaan"dauke kai tayi tana kallon wani table xuciyarta na suya kamar xata tarwatse,abubuwa dayawa ne suka dawo mata wanda suka kasance sila kuma mafarin kaddarar rayuwarta,past dinta datake avoiding shine yaxo mata yau agabanta,she couldn't hold her tears any more saboda yadda xuciyarta ke breaking for the uncountable time,bata san sanda ta fashe da kuka mai karfi da ciwo ba,wanda yake fitowa daga can kasan xuciyrta,Aliyu ma kukan yakeyi yana blaming kanshi for everything that happened,amma ya xaiyi da hukuncin mommy alokacin?saurin goge hawayen tayi sannan ta ratsa ta gefen shi xata wuce ya riko jakarta,cikin murya mai rauni yace"pls emaan"fixge jakarta tayi tana tuna cewar he's afiyas husband now dan haka duk wani abu bai taso ba,kuma bataga dalilin tsayawa suyi magana ba,calmly tace"matsa min daga hanya"tafurta tana kallon kwayar idanunshi wanda har lokacin yake xubarda hawaye,asanyaye yace"emaan,I know what you're thinking but I promise you ba haka lamarin yake ba...."daga mishi hannu tayi tace"did i ask you?"da sauri ya girgixa kai alamar a'a itakuma tayi wani banxan murmushi tace"then keep your mouth shut and give me way"murya na rawa ya ce"emaan pls kibani chance nayi explaining kaina"wani takaici ne taji ya mamaye mata xuciya tace"how dare you think I'm interested in your good for nothing talks,we're no longer together and that's okay,you even moved on with your life koba haka ba?koba kai bane ka auri afiya?then what nonesense are you saying now?"cikeda damuwa Aliyu yace"emaan pls,just one chance....."hankade shi tayi ta fita daga cafe din tana jin mugun haushin sa dakuma mamakin shi,gaskiya Aliyu baida kunya,tafurta hakan times without number acikin xuciyarta at the same time tana jin haushin kanta for breaking in his presence......


-Wannan page din naki ne Nafeesa Musa mum Sabeer da Ummu Ammar tawa,I love you you as much as you love me 💕my fans ignore the typos.


Zaynabyusuf✍🏼💕
09037909996

EMAANWhere stories live. Discover now