PAGE 67

162 5 0
                                    

EMAAN....PAGE 67

Written by Zaynabyusuf✍🏼

   Alameen ya dade yana kallon emaan data mayarda hankalinta da nustuwarta asaman titi wacce a kallo na xahiri ta fad'a duniyar tunani,hasalima she was lost in thoughts,parking yayi tareda riko both hands dinta softly looking at her da narkakkun idanunshi wanda sukayi maik'o alokacin,fixge hannunta takeson yi amma yaki bata damar yin hakan,hasalima he pulled her closer ya kwantar da ita akirjinshi yana jin saukar heartbeat dinta har cikin xuciyarshi,murya can kasa yace"why is your heart racing?"ya jefa mata tambayar kai tsaye,yasan she won't answer him alokacin dan haka ya sassauta murya yace"I'm sorry emaan,naso nayi introducing dinku properly,hakika abinda yasmeen tayi is uncalled for,amma dan Allah kiyi hakuri saboda nasan no matter how much you disliked me dole kiji ba dadi acikin ranki saboda  I'm your husband, and the father of your unborn child....."shiru emaan tayi batace komai ba illa kallonshi datayi closely tana naxarin maganar dayake fada mata,yace"nida yasmeen are in a relationship for good four years,idan nace miki i don't love her nayi karya,she's my first love amma kinsan time has a way of changing things,shekaru basa determining cewar relationship din is stronger than wanda aka gina few months back,relationship doesn't work that way,dan haka put your mind at rest,nasan by now kinsan yadda nake kaunar ki emaan,I love you so much and I  can't imagine my life without you,you own me dan haka pls ki kwantar da hankalinki,sannan kiyi accepting hakan with good faith domin bamu san hikimar Allah ba daya k'addaro mana hakan acikin rayuwar mu,i want you to please act maturedly emaan......"baiyi tunanin xatayi magana ba sai kuma ga mamakin shi yaji tace"I'm the most understanding person you'll ever meet alameen,saboda I've been through alot in this life,na fahimci komai kuma ni banyi feeling bad ba kamar yadda kake tunani,hasalima ita xaka ba hakuri bani ba"tafada hakan tana kallon reaction dinshi,be san meyasa maganar ta bata kwanta mishi ba,dan haka ya rike hannayenta gam-gam yace"emaan karkiyi punishing dina ta wannan hanyar pls,banason silent treatment,pls don't do that "yafada kamar xai fashe da kuka,murmushi emaan tayi wanda yaba alameen mamaki tace"meyasa xanyi punishing dinka akan abinda kakeso?i'm not that selfish "alameen yace"it's not about you being selfish,atimes ma it's good to be selfish,bana so kiyi ma lamarin mummunar fahimta ne"looking straight into his eyes tace"meyasa kake tunanin xanyi ma lamarin mummunar fahimta?"pecking her hands with urgency yace"saboda what you went through akan polygamy,nasan hakan ya canxa miki view dinki akan shi,amma I'll try my possible best naxama me yin adalci atsakanin ku".emaan tace"my past shouldn't determine my future alameen,saboda na karba kaddarata with good faith,sannan na tabbatar baxanyi farin ciki ba kamar yadda nake xato alokacin baya,haka Allah ya tsara min rayuwata dan haka banida haufi Allah will see me through each and every challenge that comes my way,idan ka duba rayuwata babbar example ce ga mutane da yawa,I've been wrongly accused akan abinda bansan da shi ba,hasalima bansan inda akayi shiba,I almost lost everything alokacin,fara daga mahaifina,mahaifiyata har ma da mijin daxan aura,tun awancan lokacin na cire rai da samuwar abinda raina ke muradi,saboda duk abinda nasamu i end up loosing it,fauxa was there for me,ta tsaya min alokacin da kowa ya matsa daga gefena,ta mu'amalance ni cikeda hakuri,juriya,mutuntawa da kuma darajawa,she was the sister I never had,amma what happened at the end?yanxu mun xama tamkar strangers gaisuwa ce kawai ke hadani da ita,idan na duba abubuwa dayawa na cikin rayuwata ina shiga cikin tsananin fargaba da xullumi,shiyasa kaga na tattara komai na ajiye shi agefe daga cikin babin rayuwata,after alot of struggle you came into my life da mummunar niyya,ka shigo cikin rayuwata da niyyar ka cutar dani,sai kuma Allah ya canxa maka hakan,hasalima kaunata mai tsanani ya sanya acikin xuciyarka,ba lallai ka fahimci hikimar yin hakan ba amma lemme explain everything...."kallon emaan alameen keyi with his eyes wide open,tace"alokacin daka tabbatar Sadeeq yana sona ka shiga cikin tashin hankali saboda kana kaunar sisternka,sai ka manta cewar halin da sadeeq ya tsinci kanshi aciki ba yin kanshi bane yin Allah ne,kayi tunanin yana yin hakan ne saboda yaci amanar fauxa,sannan kayi tunanin meyasa bai boye hakan ba acikin xuciyar shi,atunaninka  halin da sadeeq ya shiga kamar shine dakanshi yasa kanshi aciki,ka manta cewar Allah yana jarabtar bayinshi ta siga daban-daban,ka manta cewar akwai soyyyar dake xame ma mutum jarabawa arayuwa,kana ganin kamar he's doing it willingly alhalin ba haka bane,zan iya cewa son da kake min ayanxu jarabta ce daga ubangiji,saidai jarabawar ka data Sadeeq tasha bambam tunda dama qaddarar kowa daban,Allah yayi amfani da abinda kayi domin ya nusar dakai kuskuren fahimtar dakayi ma Sadeeq,yayinda shikuma Allah ya qaddara baxai dad'e ba adoron kasa xai koma ga Allah batareda burinshi yacika ba.....dan haka ni i don't have anything against your soon to be wife and I'm not against your marriage,i just want you to give me the respect that i deserve".alameen yaji dadin response din emaan amma ba duka ba,saboda he feels bata son shi ne shiyasa take fadin haka,yace"saboda bakya sona ko?"girgixa kai tayi tace"that's not the case,kawai ni bana daga cikin matan da suka maida kishi jigon rayuwar su ne,sannan I'm the understanding type,so bazanyi judging dinka akan abinda kake so ba,i believe xaka iya tunda gashi ka cigaba da shirye-shiryen auren,amma ina neman alfarma guda daya awurinka".kallonta kawai alameen keyi saboda shi sam bayajin dadin yadda take magana,tace"kada ka sake min maganar ta please,her chapter is closed daga babin rayuwata,May be I might be happy idan kayi hakan"wanann maganar ce tasa alameen yaji dadi,saboda he sense kishi acikin maganar ta,yace"in shaa Allah babe,you don't have to worry,ni naki ne kema kin sani"kallonshi kawai tayi tana mamaki,sai kuma can ta mayarda kanta saman titi,idan tace ganin yasmeen baisa taji wani iri ba tayi karya,amma ya xatayi da xanen kaddararta?batada yadda xatayi dole saide tayi hakuri ta fawwala Allah lamarinta,abinda yake alheri ne yafaru wanda ba alheri bane kuma Allah ya canxa musu da mafi alheri.sai da suka cigaba da tafiya yake fahimtar maganganun emaan,tabbas tayi kokarin controlling kanta fiyeda misaltuwa,shima he'll try his best anashi bangaren,da wannan tunanin suka karasa gidansu kausar,kallonta yayi keenly sannan yace"yaushe xan dawo na daukeki?"asanyaye tace"idan na gama xan kiraka"tana gama fadin haka ta fice daga motar shikuma ya bita da kallo tausayinta na ratsa shi,tana shiga gidansu kausar wani hawaye mai xafi ya xubo mata,sai kawai ta jingina da gate din xuciyarta na tafarfasa tana kuna,is not as if tana son alameen ne kawai dai tana kukan yadda farin ciki yake mata wasa da hankali ne acikin rayuwarta...kalmar kishiya tafurta tana maimaitawa times without number,kalmar data tsana kenan fiyeda misaltuwa arayuwarta,emaan mutum ce mai tsananin kishi saide tana iya bakin kokarinta ganin tayi controlling dinshi yadda baxai yi overpowering dinta ba.ta dade sosai awurin tana tunanin rayuwarta sannan ta shiga ciki,da gudu kausar ta rungumeta tace"welcome dear"murmushi emaan tayi tace"thanks dear"kallo daya kausar tayi ma emaan tagane emaan tayi kuka,cikeda damuwa tace"what's wrong with you emaan?"murmushi emaan tayi faking tace"kuka kuma kausar,sai kace b'aure?"tayi maganar ta sigar xolaya,murmushi kausar tayi tace"xurfin cikinki kullum karuwa yakeyi,kuma dan rashin m har ni kike ma wa"emaan tace"trust me I'm doing okay"tafada hakan tareda jinjina mata kai alamar tabbatar wa,murmushi kawai kausar tayi tareda kallon emaan din....

EMAANWhere stories live. Discover now