PAGE 34

112 2 0
                                    

EMAAN....PAGE 34

da voice ɗinta me cikeda rauni tayi sallama a parlorn Abba tareda tsayawa domin bata ixini,Abba dake waya with his elder brother dake gombe yayi murmushi tareda shafa beard ɗinshi yace"come in"asanyaye ta shiga cikin parlon da baka jin komai sai karar AC,sai kuma maganar da Abba yakeyi a waya,ya kammala da cewa"Allah ya kaimu goben"daga haka ya ajiye wayar yana kallon gefen da Eman ke tsugunne kanta akasa tana wasa da fingers ɗinta,kallo ɗaya ya mata yaga tarin damuwa mai yawa atattare da ita,murya atausashe yace"Eman sit properly "yafaɗa yana nuna mata kujerar dake opposite dashi,ba musu ta xauna sede har lokacin kanta na ƙasa,ta kasa haɗa ido dashi,cikin sanyi ta gaishe shi kamar yadda ta saba,ya amsa yana kallon ta carefully sannan yace"yanxu nake shirin aikawa a kiraki,sai kuma gashi kinxo,but from all indication something is wrong with you,now tell me what your problem is?"hawaye ne masu xafi suka xubo mata,bakinta na rawa tace"Umma ce..."sai kuma tayi shiru tareda fashewa da kuka,lumshe idanu Abba yayi yana jin babu daɗi acikin ranshi,ya rasa mecece damuwar Fatima aduniya,Umma macece mai tsantsar kirki da sanin yakamata,duk wanda yayi mu'amala da ita san barka yakeyi,amma ya kasa gane meyasa batada abokin faɗa sai Eman,akan Eman ne kaɗai xakaga ran Umma yana ɓaci,tana iya jure komai amma abu kaɗan Eman xatayi ya ɓata mata rai kaga tana fushi da ita akan abinda bai taka kara ya karya ba,yace"ɗago da fuskarki ki kalleni Eman and tell me meta miki?"ɗagowa tayi asanyaye wasu hawayen suna xubo mata tace"batada lafiya tun jiya da daddare,I'm scared Abba,bana son wani abu ya sameta "taƙarashe tareda fashewa da matsanancin kuka,saurin miƙewa Abba yayi cikeda tsantsar damuwa yake tambayar"where's she?"bai ma tsaya jin amsar taba ya sake cewa"kira min alameen"daga haka ya wuce part din Umma cikeda damuwa yana jin ƙirjinshi na bugawa da ƙarfi,part din alameen ta wuce tana goge hawayen dasuke xubo mata cikin rashin ƙaƙƙautawa,amma duk da haka saida gabanta ya fadi,wani irin tsoron shine yake shigarta tun daga tsakiyar kanta har ixuwa tafin ƙafarta,musamman idan yana masifa mai cikeda xallar tsanar ta.Mami stood trembling for a moment,her heart thuds in her chest with so much pain.ita alameen xai raina ma hankali??ita xai watsa ma ƙasa a ido??ita xai mayar ƴar iska acikin gidan nan??short note ɗin ta dinga kallo tanajin ranta yana ɓaci,goge idanunta ta yi akaro na uku domin babu komai acikin takardar ko ɗigon rubutu babu aciki,afusace ta nufi part dinshi xuciyrta na ƙuna,tana ƙissima abin dake tsakanin Eman da ɗanta,yana miƙe a parlour wayarsa na kare da kunnensa tashiga,waya yake da business associate dinshi wato Mr Michael CEO of Spark oil Nigeria Ltd,kallo ɗaya ya mata yaji gabanshi ya fadi,dalilin daya sa ya ja maganar tasu tayi tsaho kenan,lokaci-lokaci yake kallon Mamin,yadda ta haɗe rai take sauke Numfashi da ƙarfi ne yake bashi mamaki, he can't remember when last ta mishi irin kallon datake wurga mishi ayanxu,koda kuwa laifi ya mata nasiha take mishi mai cikeda lallami,amma ayau she's doing the opposite,lumshe idanu yayi sanda Mr Michael yace"alright alameen,check your email I've sent the full information about the Rig"yana kaiwa nan ya kashe wayar,alameen samun kanshi yayi da kasa sauke wayar daga kunnenshi saboda kallon da Mami ke mishi suna karya mishi xuciya,Asanyaye ya ajiye wayar yana kallon ta,yadda take girgixa kafafu ne ya sake tabbatar mishi tana cikin fushi mai tsanani,murya can kasa yace"Mami hope all is well?"da sauri ta kalli fuskar shi domin ta fada duniyar tunani bata san ma ya gama wayar ba,she starred at him na lokaci mai tsaho sannan ta bayyana mishi short note din acikin tafin hannunta tace"what's the meaning of this?sakon Abba ne nagani a ƙasa yana gantali?sannan all I can see here is a plain paper,babu komai acikinta,what does that mean?"gaban alameen ne yayi tsananin faduwa,ya dinga kallonta without saying a single word,tace"I'm listening alameen,miye tsakaninka da Eman??"nan ma shiru ya mata yana tattaro maganganun daxai haɗa mata,ta sake cewa"ta wannan hanyar xaka saka min?kasan miye babban tashin hankalina aduniya?"ya girgixa kai alamar a'a,saita cigaba da cewa"babban tashin hankali na aduniya shine naganka akusa da ita,ko kallonta bana so kayi balle magana ta haɗa ku,amma dayake baka jin magana ta you even have the audacity to let her in here,bayan naganku shine ka raina min hankali ka bata plain note wai sakon Abba,yadda ka raina ni haka itama xata ɗauke ni ba abakin komai ba,kuma ko uwarta bata isa ta raina ni ba balle ita,but unfortunately you're showing her the way"ajiyar xuciya ta sauke kana tacigaba da cewa"I want a one word answer,miye tsakaninka da ita?"atakaice yace"nothing "jinjina kai tayi tace"explain yourself,meya kawota part dinka?"lumshe idanu yayi ya bude at once sannan yace"i asked saliha to bring me Coffee,kinsan basa shigowa part dinnan,kuma bataga kowa ba a main parlour  sai Eman,shine ta bata ta kawo min,nasan ranki ne xai baci idan nafada miki amma babu komai tsakanin mu"keenly Mami ke kallon alameen,bata gamsu da maganar shiba,amma bata nuna hakan akan fuskarta ba,tace"I'm telling you this for the last time,be careful,bana so,bana so,bana so,kaji na maimata sau uku "shiru yayi baice komai ba banda kallonta dayakeyi gaban shi na faduwa,baiyi tunanin haka Mami ta tsana Yarinyar ba,dafe kanshi yayi me neman tarwatsewa saboda damuwa,abubuwa gabadaya sun jagule mishi.Cikeda damuwa Abba ya shiga bedroom din Umma,har lokacin tana kwance,saide bacci takeyi mai nauyi dan ko tattaba jikinta da Abba keyi to feel her temperature bataji ba,saima doguwar ajiyar xuciya data sauke,agefen Gadon ya xauna starring at her with mixed emotions,yana tunanin malaria ce ke damunta,wata xuciyar tace ko typhoid,tunda typhoid ciwon Umma ne yana yawan kwantar da ita,press dinta ya bude ya ciro wani milk color hijab ya ajiye agefe,ya koma wurin side drawer ya dauko hospital file dinta yana duba past record dinta,few minutes yayi yana dubawa sannan ya ajiye yana cigaba da kallonta,so yake ya tashe ta suje asibiti amma ya kasa,bai sani ba ko sai yanzu ta samu baccin shiyasa baya son tashinta.asanyaye Eman tayi knocking tana ja da baya saboda tsananin firgici,muryar Hajiya kwaise taji tana tambayar"waye?"gabanta ne ya fadi tayi saurin matse ƙafafuwanta tana hana fitsarin dake shirin xubo mata saboda tsoro,saurin juyawa tayi xata bar wajen sai kuma ta tuna Abba ne ya aikota kuma tasan akan Umma ne kiran nashi,knocking ta sake yi akaro na biyu without saying a single word,afusace hajiya kwaise tace"wai waye?"muryar Eman na rawa tace"nice"wani shegen kallo ta wurga ma alameen wanda ya xaro ido yana mamakin xuwan Eman,ya kalli hajiya kwaise dake wurga mishi kallon tuhuma sannan tace"tashi ka buɗe "yana gyara xama yace"a buɗe take "da fada tace"ni xan ce ta shigo kenan?"kallonta kawai yakeyi ko kiftawa babu,can yace"come in"ahankali Eman ta bude kofar without closing it ta shigo kamar tsohuwar munafuka sai xaro ido takeyi,hajiya kwaise data zuba mata ido tana kallo tun shigowarta tace"come closer "idan xa'a auna jinin Eman alokacin ya hau over fiyeda misali,idan kuwa xa'a bude xuciyar ta xakayi tunanin daka akeyi da turmi,jikinta na wani irin rawa tace"Abba na kiranka"tafada tareda saurin juyawa ta fice daga part din tana dafe kirjinta,har lokacin wani banxan kallo Mami ke ma alameen xuciyarta na tafarfasa,tace"ai sai ka tashi katafi"mikewa yayi jiki ba ƙwari ya fita,ta bishi da kallo tareda yin kwafa xuciyrta na suya,Umma tayi nasarar competing da ita agidan abinda su mummy suka kasayi tun da daɗewa ,hakan bai isheta ba shine take ƙoƙarin ƙulla abinda baxai ma kowa daɗi ba a ƙarshe,baxata taɓa yadda ayi yadda akeso da ɗanta ba saboda babu shegiyar datayi naƙudar shi da ita.ajiyar xuciyah ta sauke tabi bayan shi saide ga mamakinta taga ya shiga part din Umma,ta bishi can din cikeda sassarfa,ganin Abba axaune yasa ta sauke ajiyar xuciya,mukullin mota Abba ya mika mishi yana cewa"jekayi warming,yanxu xamu fito "karba alameen yayi yafita,hajiya kwaise tace"yallabai lafiya?"atakaice yace"Fatima ce ba lafiya".tace"Subhanallahi,Allah ya sawwake,kuma fa yanzu na shigo na tarar tana bacci,ashe baccin ciwo ne,nima dai nayi mamaki danaga tana baccin sai nayi tunanin jiki da jini kila hutawa takeyi"da amin Abba ya amsa sannan yakoma bedroom din Umma,ya kalli Eman dake sa mata hijab tana sharce hawaye yace"calm down,she'll be fine"daga haka ya dauki file din Eman kuma ta ruko Umma suka fito falo,lokacin Hajiy kwaise ta tafi part dinta dauko hijab,domin baxata bar d'anta tareda Eman ba,tasan su biyu xa'a bari a reception,abayan motar umma da Eman suka xauna,Abba yana gaba alameen na driver seat ya juya kan motar bai lura da fitowar Mami ba ya fita daga gidan tareda harbawa kan titi,kamar ta dora hannu akai haka taji wani bakin ciki ya tokare mata wuya,part dinta ta koma tana maida ajiyar xuciya,ta kalli gefen da mukullin motar ta yake saide babu damar binsu,na farko dai bata San asibitin da Umma ke xuwa ba,na biyu kuma ciwon is not that serious tasan halin Abba,tsaff xai iya titsiyeta da tambayar dalilin xuwanta.Driving yakeyi carefully saboda yasan halin Abba baya son ana gudu dashi a mota,ga mamakin shi yaji Abba yace"alameen speed up "dan xaro ido alameen yayi tareda sauke ajiyar zuciya,tafiyar 15 minutes ce takaisu premier clinic,Eman ce ta taimaka ma Umma suka shiga ciki kafin nurses su taso da sauri su shigar da Umma emergency,ajiyar xuciya Eman ta sauke tareda lumshe idanu,ita kadai tasan meke going through her restless mind,acan gefe alameen ya xauna wanda kallo daya zaka mishi kasan yana cikin damuwa,aynxu babban tashin hankalinshi shine bai san ta wacce hanya xai ma Mami bayani ba idan aka daura auren shi da Eman,he couldn't believe his eyes earlier,yadda yaga tsantsar tsanar Eman a idanun Mamin ne yake bashi mamaki,gashi already yayi ma Abba xancen auren,babu halin fasawa kenan,ga tunanin yasmeen dake damun xuciyar shi,bayan haka he's getting married to Eman,wacce ya tsana fiyeda komai aduniya.ji yayi kanshi ya rufe gabadaya,ya rasa tunanin daxaiyi alokacin sai kawai ya kalli gefen da Eman take unknowingly idanunshi suka sauka akan fuskarta,saurin dauke idanunshi yayi daga kallonta yana jin xuciyar shi na suya,he hates her with passion,tsanar ta yakeji dakomai na jikin shi,wayar shi dake ring ya ciro daga daga aljihu yana dubawa,ganin Yasmeen ce ke kira ya sauke wata sassanyar ajiyar xuciya,tun jiya yake kiranta taki answering sai yanxu Allah ya huci xuciyarta ta kirashi,tashi yayi daga xaunen dayake xai koma mota to have enough privacy,juyawar daxaiyi suka ci karo da Eman wacce ta mike alokacin itama,da wani irin masifa yake kallonta ganin iphone dinshi akasa ta tarwatse,ba fashewar wayar bace ta bata masa rai illa kiran yasmeen da bai daga ba,with so much rage yace"are you blind?"ya fada with so much bitterness kuma da karfi,kana kallon kwayar idanunshi kasan he detest even the sight of her,runtse idanu tayi jikinta na rawa tana digesting tambayar tashi,yayinda wasu xafafan hawaye suka xubo mata,"wacce irin yarinya ce ke?"ya tambaya cikeda wulakanci yana xuba mata kallon banxa,wani saurayi dake gefe yayi saurin karasowa daf dasu ganin yadda alameen ke mata tsawa yace"haba bawan Allah,abinda kakeyi is not right,ya xaka riqa mata ihu agaban mutane,this is a public place...."alameen yayi saurin dakatar dashi ta hanyar cewa"and so?ina ruwanka ?koma me na mata miye damuwarka?"saurayin ya kalli gefen da Eman ke matsar kwalla yace"kiyi hakuri,haka wasu maxan suke,Sam basuda lissafi"ya kalli alameen yana cewa"nawa ce wayar taka abiyaka "Sosai mamakin saurayin ya kama alameen wanda yake jin kamar an dakesa ne kuma an hanashi kuka,yace"ai bakada kudin daxaka biyani,I'm not bragging but I'm beyond your money,i really am"cewar alameen tareda dukawa ya dauki wayar,kallon screen din ya dingayi yana kallon kiran yasmeen amma yakasa picking,abinda ke kara rura wutar tsanar Eman kenan acikin xuciyar shi,asanyaye takoma ta xauna tana yima saurayin godiya sannan ta jinginar da kanta da bango,tana jin ko sama da kasa xasu hade baxata amince da auren alameen ba,kodan lafiyar kanta xatayi hakan,saboda yadda take iya hango tsantsar tsanarta acikin idanunshi tabbas xai iya mata illa watarana.Dr Mansoor ne ya Daidaita farin glasses din dake makale da idanunshi yana kallon Abba wanda yaga damuwa written all over his face,yace"karka damu ciwonta is nothing serious,munyi mata test bamuga komai ba,amma ina tunanin typhoid ne,xan mata prescribing drugs in shaa Allah everything will be fine "ajiyar xuciya Abba ya sauke yana jin kirjinshi na rage nauyi,ya karbi prescription din sannan yayi ma Dr Mansoor godiya,kwance ya tarar da Umma hawaye na gangarowa ta gefen idanunta,domin suna xuwa asibitin taji komai ya daina mata ciwo,kamar ba ita ba ta mike xaune tana kallon Abba,ganinta ahaka ne ya kwantar mishi da hankali,ya xauna agefen gadon suka fara tattaunawa.
Kamar amafarki alameen ya hango fauxa acan xaune ta xabga uban tagumi,idanunta sunyi jajir sai goge hawaye takeyi,da sauri ya karasa inda take xaune yana kallonta attentively amma hankali tashe,yace"Fauxa!"saurin kallon shi tayi tana fashewa da kuka mai ratsa xuciya,yace"what's wrong?"bakinta na rawa ta nuna mishi dakin da Sadeeq ke kwance,cikeda damuwa yace"meya sameshi?"bakinta na rawa tace"damuwar yarinyar can ne ke neman ranshi,I'm tired of going through this everyday alameen,na hakura,mu barshi yayi duk abinda ranshi keso matukar bai sabawa Allah ba,I can't continue seeing him going through this pain no more,I love my husband so dearly,he's the father of my kids,I can't do this anymore...."tafada tana fashewa da kuka mai tsanani,alameen ya rungumeta iya karfinshi yace"it's alright then,ki bari idan yasamu sauki xuwa gobe ko jibi sai kuyi maganar,dan Allah kidaina sa damuwa aranki"yafada tareda shiga inda sadeeq ke kwance,asanyaye Sadeeq ya bude idanunshi tareda sauke su afuskar alameen wacce babu digon tausayi akai,daf dashi alameen ya karasa tareda dafa gadon,ahankali ya furta"kaga wannan wurin?"ya tambaya yana nuna dakin asibitin,sannan yacigaba da cewa"yafiye maka zaman lafiya akan furta ma fauxa abinda ke xuciyarka gameda Eman,bari kaji mutuwa tafi maka sauki akan ka aikata hakan,wallahi I'm going to skin you alive if you dare tell her that you're inlove with Eman,I want you to try me and see"yakarashe maganar yana dukan gadon da karfi,Sadeeq yayi saurin runtse idanu,cikeda karfin hali yace"we shall see,ni kuma ina tabbatar maka wannan shine karo na karshe daxan jefa rayuwata acikin matsala,I won't do that any longer,zan fada mata gaskiyar abinda ke cikin raina wannan alkawarine na daukar maka"murmushin bakin ciki alameen yayi yace"I dare you to do that"yana gama fadin haka ya fita daga dakin,Sadeeq ya bishi da kallon tsana,ganin Fauxa yayi rungume ajikin Eman tana kuka,ya saki siririn tsaki yana jin kamar ya shake Eman ya huta,saboda yadda ta xama two faced arayuwar fauxa.Aminiyar Mummy hajiya Rasheeda ce ke kallon Mummy wacce gabadaya ta fita daga cikin hayyacinta akan abinda bai taka kara ya karya ba,can tace"nifa banga abun damuwa ba a wannan maganar,kowa fa yasan waye Alhaji mukhtar Marshal a garin nan,ansan irin kudin dayake dashi,dan sun xauna a small apartment ai ba wani abu bane,lefen 10m fa sukayi mata ayadda mukayi lissafi,kinga kuwa anfi karfin a xageki"shiru mummy tayi tana tabe baki,can dai tace "ni wallahi maganar gidan nan damuna take,nagama cika baki agaban mutane yanxu aga ankai afiya two bedroom apartment,wani kallo kikeso mutane su min?"hajiya Rasheeda tace"d'aga bikin xa'ayi kenan?"cikeda damuwa mummy tace"wannan ne abu na karshe daxanyi Rasheeda".Hajiya Rasheeda tace"Toh kinga dole a hakura kenan".tagumi mummy ta xabga tana jin xuciyarta na kuna.

Kuyi manage da wannan🥺gobe in shaa Allah xamuyi dogon page,har sai kun gaji da karatu in shaa Allah.


Zaynab Yusuf ✍🏼
09037909996

EMAANWhere stories live. Discover now