PAGE 37

107 3 0
                                    

EMAAN......PAGE 37

Eman couldn't control her tears,yadda Sadeeq ke kwance a hospital bed almost lifeless is traumatising,tausayin shine ke shigarta tun daga tafin ƙafarta har ixuwa tsakiyar kanta,he's a wonderful soul da yake kyautata mu'amalar shi da mutane,a very gentle and loving person,alameen na gefe yana breathing heavily not looking at either Fauxa nor Sadeeq,he believed Sadeeq is reaping the consequences of his actions,Fauxa ma kuka takeyi mai karya xuciyar mai sauraro tana danna hannunshi akan mararta with full force wanting him to feel the foetus dake kwance acikinta,murya adashe tace"don't you ever think of giving up,ka ajiye haka at the back of your mind,i love you senselessly yaya Sadeeq,Allah ubangiji ya tashi ƙafadunka ya ƙaddara saduwar mu..."daga haka ta maida hannunshi to its natural position tana fashewa da kuka mai ƙarfi da girgixa ruhi,Mami da hajiyar Sadeeq ne suka fitar da ita xuwa waje saboda in few minutes time xasu tafi airport ,rawa ƙafafuwan Eman suka fara yi ganin dagaske tafiya xa'ayi da sadeeq,tafiyar da babu me tabbacin akwai dawowa acikinta ko kuma babu,xubewa tayi on her knees without minding alameen dake xaune har lokacin a bit pitying sadeeq,tace"I'm sorry yaya sadeeq,I'm sorry for everything ...."sai kuma tayi shiru tana sake fashewa da kuka mara sauti,tana tuno rayuwar datayi agidansu tun daga farko har xuwa lokacin data koma gida,sadeeq is always there for her arayuwa,shine ya tsaya mata alokacin da mutane suka gujeta ciki harda ummanta,tasan tayi rashin masoyin da har ta koma ga Allah baxata samu kamar shi ba,he's just the perfect person for her,kuka takeyi sosai tana tausayin both of them,rayuwar su will never be the same again,kallonta alameen keyi attentively yana ɗora abubuwan datakeyi akan mixanin hankali,ko kunyar ganin shi awurin batayi ba take dirxar kuka agabanshi,wani baƙin ciki ne ya tokare mishi wuya ya hana miyau wucewa,ga wani abu me bitter taste dayake taso mishi daga ƙasan xuciya,he can't believe his eyes,da hanxari yayi closing gap ɗin dake tsakanin su looking at her with a stupid look,a wulaƙance yace"ungrateful person,a cheat,a betrayer that's who you're,ko kunya bakiji ba?agabana kike cewa you're sorry?sorry for what?do you even have a heart?"ya tambaya in transfixed yana sake kallonta keenly,ahankali ta ɗago jajayen idanunta ta sanya acikin nashi sannan tace "I'm neither a cheat nor a betrayer,sannan idan aka tsaga kirjina akwai xuciya mai cikeda tausayi da jin ƙai...."da masifa yace"how dare you talk to me in that way?"saurin runtse idanu tayi iskar bakinshi mai ɗumi da ƙamshi na sauka asaman fuskarta,ya ce "I'm asking you how dare you?!"sake runtse idanu tayi da ƙarfi jikinta na tsuma,still iskar bakinshi na sauka on her face,yace"i detest you,na tsaneki daga ranar danayi finding out who you truly are,sannan zan cigaba da tsanar ki har lokacin daxan rufe idona na har abada,ina me tabbatar miki baxaki taɓa jin daɗina ba in your entire miserable existence ,you successfully ruined their lives,baki tsaya anan ba kika tarwatsa min rayuwa ta hanyar auren ki,I'll never forgive you for this ,you were never my spec dan ko mata sun ƙare aduniya babu abinda xanyi dake,you're such a disgusting human being ..."har alokacin idanun Eman a rufe suke tana jin saukar maganganun alameen kamar xubar garwashi acikin xuciyar ta.daga ƙarshe yace"ranakun baƙin cikin ki starts now..."yafaɗa yana jinjina kai cikeda tabbatarwa,shigowar hajiya kwaise ce ta faɗar musu da gaba,alameen yayi saurin ɗaga ido yana kallon ƙofa,wani tashin hankali na musamman ya tsinci kanshi aciki ganin hajiya kwaise tsaye ta rungume hannu airji tana jefo mishi kallon tuhuma tsananin mamaki bayyane akan fuskarta,kallonsu takeyi keenly,Eman na xaune akasa yayinda alameen ke tsugunne agabanta,they seem very close to each other,saurin dafe kofar tayi jiri na neman xubar da ita aƙasa,alameen ne yayi hanxarin tashi yana riƙeta Sosai gabanshi na tsananta faɗuwa,Eman kuwa har lokacin bata buɗe ido ba,she's just digesting maganganun banxan da alameen ke cewa  akanta wanda suke ƙona mata rai,kalaman da suke goge duk wata daraja da ƙimar shi daga idanunta,she never thought haka yake da shallow thinking sai yanxu,me tsanar shi xata rageta dashi arayuwa?da shi acikin rayuwarta da babu duk uwarsu daya ubansu daya awurinta,ko alokacin baya bata rating ɗinshi balle yanxu dayake nuna mata tsantsar ƙiyayyah....a kujera ya xaunar da hajiya kwaise wacce har lokacin takejin kanta na juya mata,murya can ciki tace"mu tafi gida"tana jin xuciyar ta na tafarfasa tana ƙuna,dole ta dawo da alameen cikin hayyacinsa yau basai gobe ba,yace"ok"sannan suka fita yana riƙe da ita xuwa mota,kallonshi ta dinga yi ahanya har su ƙarasa gida bata ce komai ba,xuwa lokacin ta dawo daidai saide jikinta ya ƙarayin sanyi sosai,part ɗinshi suka shiga gaban alameen na tsananin faɗuwa sbd bai san kalaman daxaiyi amfani dasu ba wa'inda xasu wanke shi daga ɗaurin xato,wayarta ta buɗe tashiga gallery tanata scrolling up,ta daɗe ahaka Shide kallonta yakeyi xuciyar shi na karyewa,can yaga ta tsaya tana kallonshi sannan ta bayyana mishi screen ɗin wayar,wanda ke ɗauke da hoton eman ajiki,kallo ɗaya yayima hoton ya kawar da kanshi saboda yadda xuciyar shi tayi xillo kamar xata faso daga gangar jikinshi,yana mamakin yadda idanunta suka buɗe to the extreme core,sliding hajiya kwaise tayi ta nuna mishi wani hoton saide ba kamar na farkon bane wanda take xaune a club maxa sun xagayeta tana smoking shisha,ga wasu tsinannun riga da wando ajikinta,idanunta sunyi sama alamar abuge take,na biyun kuma a hotel room ne tana kwance gefenta alcohol ne da other sort of intoxicants,hotunan dai babu kyan gani,ajiye wayar hajiya kwaise tayi tace"wannan shine dalilin daya sa kaga bana son alaƙar ku kota misƙala xarratin,mutumin kirki  irin ka mai cikar kamala da dadtaku bai kamata ya riƙa magana da irinsu Eman ba,nayi iya bakin ƙoƙarina wurin fahimtar da kai amma hakan ya gagara,banso nuna maka pictures ɗinnan ba saboda duk wanda ya rufawa wani asiri aduniya Allah xai rufa mishi nashi alahira "shiru alameen yayi for a long time yana tunanin rashin jin Eman ya wuce tunanin shi da hankalinshi,hajiya kwaise tace"wannan shine dalilin fasa aurenta da Aliyu,shine dalilin fushin da uwar tayi da ita har ya kasance bata ƙaunar ganinta akusa da ita,hakan yasa Abba ya maida ita gidan fauxa kafin abubuwa su lafa,even though ban ji daɗin hakan ba kawai dai banida yadda xanyi ne,idan a son raina ne kamata yayi Eman tabar gidan nan gudun gurɓata tarbiyyar sauran ƴaƴan mu,amma kasan Abban ku da kafiyar masifa,musamman yana ganin Uban ta ya yanke duk wata alaƙa da ita sanadiyyar faruwar hakan,shine fa ya fitittike acikin gidan nan ko maganar baya son ayi,daga ƙarshe gidan fauxa yakaita ko tsoro baya ji yadda xamanin nan ya lalace,nifa ina tsoron Allah ina tsoron yarinyar nan saboda macijin sari ka noƙe ce wacce turawa ke cema green snake under green grass,afuska kamar ta Allah amma iskanci ne fal acikinta,even though wannan ba matsala ta bace,Matsalata itace dalilinka na shige mata dakakeyi,now tell me meyasa kake shisshige mata?"ƙaramin murmushi yayi yace"what a stupendous joke Mami,tun alokacin baya I have nothing to do with her balle ayanzu data kwashe kayanta daga gaban manxo,put your mind at rest mami babu komai in shaa Allah"yafaɗa hakan kamar dagaske,saide xuciyar shi cikeda damuwa take,ajiyar xuciya ta sauke batareda cewa komai ba takoma part dinta saboda tagama aikinta,ta tabbatar inde alameen ne baxai sake tsayawa a inuwa daya da eman ba,da kallo ya bita tareda nutsawa cikin kogin tunani yana mamakin yadda Eman ta lalace haka,she wasn't like this few years ago,ajiyar xuciya ya sauke yana jin ƙyamarta na saukar mishi kamar yadda ruwan sama ke sauka,yana jin tsananin ƙyamar ta fiyeda misali,bayan kasancewarta mayaudariya maci amana ashe yar club ce?yar shaye-shaye wacce ta gama raba ma maxa jikinta?amma even knowing that Sadeeq ke tsananin kaunarta?duk da yasan tsiyar datake shukawa amma shine yake mata mahaukacin son da bai taɓa gani ba arayuwar shi?wannan lamarin ne ya girgixa shi Sosai da Sosai,sai alokacin yaji hankalinshi  ya ɗan kwanta akan aurenta da yayi domin haɗa kishi da Eman babbar masifa ce,sharing miji da ita kaxanta ce me girma wacce ya tsamo fauxa daga faɗawa cikin kogin matsala,wannan dalilin ne yasashi samun relief acikin ranshi,yana mamakin Sadeeq fiyeda xato,he knows right about all this amma yasa ƙafa ya shure,baya ji baya gani acikin ƙaunar Eman,ya daɗe Sosai yana tunani akan tambaɗaɗɗiyar rayuwarta acikin ranshi,yayinda yake viewing nata from different perspectives marasa kyau da tsari,a duniyar shi ya tsani yaga mace na smoking ko having affairs,saboda aganinshi mata are very special bai kamata ace ana having access dasu easily ba,fatan shi shine Allah yasa Sadeeq da Eman basa having intimate relationship,wannan tunanin ne yasa shi runtse idanu domin kome akace mishi Eman ta aikata yadda xaiyi babu wani shamaki.Misalin ƙarfe tara na dare Fauxa ta shiga parlorn Abba,har lokacin hawaye na sauka daga idanunta,Abba dake kallon channel news ya tsaya attentively yana kallonta for few seconds sannan yace"Fauxa have faith,he'll be fine in shaa Allah"jinjina kai tayi sannan ta goge hawayen tace" Sadeeq ya fada min akwai maganar daxaka fada min Abba,that's why I'm here"kallonta yayi keenly yace"yh he told me something like that,saide lokacin an kira sallah nace mishi ya bari idan mun idar sai mu tattauna,ana idarwa kuma wannan incident din yafaru bai kaiga fada min maganar ba"ajiyar xuciya fauxa ta sauke sannan tace "nagode Abba,Allah ya kara girma"Abba yace"if there's any problem ki fada min kinji fauxa?"idanunta ne suka cicciko da ruwan hawaye,tana son fada ma Abba dalilin ciwon Sadeeq amma takasa,tace"my problem is hankalina ya kasa kwanciya da maganar daya ce xai fada maka "Abba yace"karki damu,Kinsan Sadeeq bazeyi abinda ba shikenan ba,fatan mu shine Allah ya bashi lafiya"asanyaye fauxa tace"Amin"Abba yace"go and have some rest"mikewa tayi jiki ba kwari tawuce part din Umma,bedroom din Eman tashiga lokacin Eman na xaune kan abin salla saide ta fada duniyar tunani,musamman akan halayyar alameen agareta,wanda ta tabbatar he meant what he's saying,kwanciya Fauxa tayi without saying a single word,Eman ta bita da kallo tana sauke deep ajiyar xuciya thinking about so many things.Fauxa na fita daga parlorn alameen ya shiga ciki bakinshi ɗauke  da sallama,ya xauna yana fadin "Abba gani"Abba ne ya duba wayar shi dake ring,hakan yasa baice ma alameen komai ba ya daga wayar,magana yake yi mai muhimmanci with his business partner,sun daɗe suna maganar sannan ya kammala yana kallon alameen wanda ya tattara hankalinshi da nutsuwar shi yana kallon Tv,axahiri xakayi tunanin kallo yakeyi amma a baɗini tunani yakeyi,mami ce ta tsaya mishi arai yana jin babu dadi acikin ranshi,gani yake kamar yaci amanarta duk iya kokarin datakeyi na nisanta shi da eman,yasan she'll be heartbroken shikuma babban tashin hankalinshi shine fushin ta agareshi.Abba yace"yaushe ne tafiyar taka saboda ayi prepping yadda yakamata"alameen ya ɗaga kai yana kallon Abba sannan yace"Nan da kwana 7 maximum dai kwana goma"Abba yace"very soon kenan,maganar lefen matarka wanda al'ada ta tanadar fa?"murya can kasa cikeda bakin ciki yace"xanyi kafin tafiyar"Abba yace"in a month time xata kammala school ya xa'ayi kenan?"alameen yace"duk yadda kace ayi Abba"shiru Abba yayi for few seconds sannan yace"gidanka daka kammala I'll furnish it myself amatsayin kayan dakin eman"saurin ɗago ido yayi yana kallon Abba gabanshi na faduwa,saboda baida niyyar kai Eman gidansa dasuka kwashe shekara da shekaru suna tsarawa shida yasmeen,Abba yacigaba da cewa"idan takammala school nan da 1 month xata Bika can London din,tunda takusa karasawa kaga babu xancen transfer gara ta ƙarasa anan"shiru alameen yayi yana jin xuciyar shi na ƙuna yace"amma agidan nan xata xauna for the mean time ko?"Abba yace"sure,me xataje tayi acan ita kaɗai "ajiyar xuciya alameen ya sauke yana jin relief acikin ranshi,Abba yace"she'll continue staying here,idan ta kammala school saita bika can din in shaa Allah,nikuma kafin lokacin xanyi furnishing gidan,idan kunxo nigeria sai ku riqa sauka acan"alameen da yake jin xuciyar shi kamar ta tarwatse yace"Toh Abba"daga nan bai sake cewa komai ba saboda takaici da bakin ciki.
ƙarfe shidda na safe su Sadeeq suka sauka a John F kennedy international airport dake New York,few minutes later suka hau domestic flight to Florida,kasancewar mayo clinic is a non-profit hospital system da yake da Campuses a Rochester,Minnesota,Scottsdale and phoenix dake Arizona sai Jacksonville dake Florida,few hours later suka sauka a Orlando international airport Florida,daga asibitin suka aiko da ambulance aka wuce da Sadeeq da Alhaji kabeer xuwa asibitin,Hajiyar Sadeeq da Bilal suka wuce hotel mai suna holiday inn Express and suites Jacksonville Florida which is very close to the hospital,aranar kuma aka fara bikin Afiya wanda sam babu armashi acikinshi saboda yadda xuciyar kowa ke cikeda damuwar rashin lafiyar sadeeq,Mummy da friends dinta da ƴan uwanta ne kawai ke shagalinsu duk da ba haka ransu yaso ba.Two days after aka kammala bikin aranar kuma xa'a kai Afiya two bedroom apartment din ta dake gidan su Aliyu,jikin Mummy yayi mugun sanyi kamar an jefi kaxa da gishiri,babu yadda xatayi dole ta hakura hajiya kwaise da Umma suka mika Afiya gidanta,kuma har axuciyar Umma bataji komai ba bayan xuwanta gidan,Hajiya kwaise ce tayi mamaki amma batace komai ba,aka bar afiya a two bedroom apartment dinta Kamar yadda al'ada ta tanadar Afiya na lulluɓe cikin expensive red lafayya asaman sky blue royal bed dinta,few friends dinta na xagaye da ita suna jiran xuwan Aliyu da friends dinshi,saide ga mamakinsu har past 10 babu Aliyu babu dalilinshi,dole kowacce takama gabanta aka bar Afiya cikeda damuwa gamida xullumi,ta dade tana jiran xuwan shi har baccin wahala ya dauketa,sai the next day karfe takwas ta farka tana tattaba gefen gadon but to her biggest surprise taji wayam,idanunta tayi saurin gogewa cikeda mamakin wannan lamarin...jiki ba kwari tafito medium size parlorn tana kalle-kalle kamar ta warke daga makanta,xama tayi asaman kujera tana tunani,knocking akayi tayi hanxarin budewa tana tunanin Aliyu ne,ganin mai aiki rike da tray yasa ta tsuke fuska ko gaisuwar Yarinyar bata amsa ba takoma ta xauna,yarinyar na shirin fita tayi saurin cewa"ke xonan"dawowa yarinyar tayi tace"gani"Afiya tace"ina Aliyu?"yarinyar tace "yana dakin shi "cikeda mamaki afiya tayi saurin mikewa tace"kaini dakin".sunyi tafiya mai nisa sannan suka karasa Main building din gidan wanda ya hadu iya haduwa,basu tarar da kowa a main parlor ba hakan yasa Afiya sauke ajiyar xuciya,wata hanya sukabi mai nisa sannan Yarinyar ta tsaya tace"ga part din nashi"daga haka ta juya abinta takoma quarter dinsu na masu aiki,saida Afiya tayi gathering alot of courage sannan ta bude kofar tana tura kanta ciki,sanyin Ac da kamshin turaren wuta suka daki fuskarta ta lumshe idanu sanda taga Aliyu kwance yana bacci peacefully,babu Riga ajikinshi hakan yaba ta damar kallon faffadan kirjinshi,rufe kofar tayi ta karasa ciki looking at him admirably,xama tayi tana kallonshi for more than 30minutes kafin yafara motsi ahankali ya bude idanunshi suka sauka asaman fuskar Afiya,da mamaki yake kallonta kamar acikin mafarki hakan yasa shi saurin tashi xaune yana pointing dinta yace"hey,what are you doing in my room?meya kawoki dakina?"ya jefa mata tambayar yana mata kallon banxa,ahankali tace"tun jiya nake jiranka baka shigo ba so I decided to check on you"kallon rainin hankali ya jefa mata sannan yace"what do you mean by that?"ahankali tace"haba Aliyu nifa matar kace,meyasa kake tambayar dalilin xuwana dakinka?naxo ne na duba lafiyar mijina"arikice Aliyu ya diro daga gadon yana jefa mata kallon tsana yace"mata ta?kece matar da Mommy ta aura min?"ya tambaya cikeda mamaki,asanyaye ta gyada mishi kai,ahankali ya runtse ido yana jin xuciyar shi na xafi,meyasa xasuyi ma Eman haka?ya dafe kanshi cikin wani irin yanayi,damuwa mai tsanani ta tabbata asaman fuskar shi yace"and you agreed with the marriage?wacce irin mace ce ke?"shiru tayi tana kallonshi yace"get your filthy body out of my room"yana kaiwa nan ya bude mata kofar tafita jiki asanyaye takoma part dinsu...xama yayi agefen gado yana jin baxai iya cin amanar Eman ta wannan hanyar ba,can ya mike ya hada important documents dinshi ya hada few clothes acikin karamin trolley ya ajiye agefe,ticket yasiya na London wanda xai tashi daga abuja a safiyar gobe,ya dauko farar A4 paper ya fara rubutu ahankali hawaye na cika idanunshi.
After going through alot of tests Dr Harry ya dubi Alhaji kabeer carefully sannan yafara magana cikin harshen turanci "ciwon Sadeeq is severe ahalin da muke ciki,recovery dinshi will take time Sosai sannan sai ayi taking alot of safety measures kafin acimma nasara,but I'm assuring you komai daren dadewa Sadeeq will survive this "deep ajiyar xuciya Alhaji kabeer ya sauke kafin yayi magana Nurse Lara tashigo arikice take fadin"Sadeeq is breathing abnormally "cikeda tashin hankali suka shiga ICU dr Harry ne yayi Suman tsaye yana kallon yadda kirjin Sadeeq ke dagowa da karfi yana janyo numfashi da kyar,taimakon gaggawa suka fara ba Sadeeq saide ga mamakin su Computer din ta tsaya cak tadaina aiki,Sadeeq dake janyo numfashi dakyar yadaina jikinshi yayi relaxing lokaci daya....durkushewa Alhaji Kabeer yayi wasu xafafan hawaye suna xubo mishi,Dr Harry yayi shiru for few seconds yana kallon Sadeeq cikeda tausayawa,that's the end of Sadeeq kenan!....Fauxa ce dake kwance akan cinyar hajiya kwaise ta mike xaune arikice gumi suna tsastsafo mata,gabanta sai faduwa yake yayinda hawaye ke zubo mata,cikeda damuwa hajiya kwaise tace"calm down fauxa,meya faru?"kuka Sosai fauxa ta fashe dashi tana cewa"jikina na bani Sadeeq is no more,innalillahi wainna ilaihi raji'un!!!!!"tafada da raunatacciyar murya sannan da karfin gaske....




Dedicated to my Lovely Mum Ummu Faisak💕💕


Zaynab Yusuf ✍🏼
09037909996

EMAANWhere stories live. Discover now