PAGE 76

134 4 0
                                    

EMAAN....PAGE 76

Written by Zaynabyusuf✍🏼
Wattpad@Zaynabyusuuf
Arewabooks @Zaynabyusuf


Cikeda damuwa sarah tayi dialling numbar yasmeen wacce fortunately lokacin ta kunna wayarta,ganin kiran sarah ne yasa yasmeen tsayawa cak tana kallon numbar xuciyarta na ayyana mata abubuwa masu yawa,abu nafarko shine tana xargin alameen ne ke kira ko kuma suna tare da Sarah din,dafarko yi tayi kamar baxa tayi picking ba sai daga baya ta daga kiran saide batace komai ba illa lumshe idanu datayi lokacin da Sarah tace mata"yasmeen are you okay?"wannan tambayar ce tasa hawaye suka gangaro ma yasmeen,taya xata xama okay at this moment itace tambayar data kasa apprehending acikin xuciyarta,Sarah tace"yasmeen kin tabbatar decision dinda kika yanke shine maslaha?kin tabbatar shine decision dinda yakamata ki dauka?are you sure hakan shine abinda zuciyar ki keso?"murmushi yasmeen tayi saide bana farin ciki bane illa na tsananin takaici sanann tace"atunanina da naxarina wanann ne hukuncin daya dace dani Sarah,rabuwa ce maslaha tsakanina da alameen,saboda I'll never have rest of mind inde ina tare dashi,hasalima damuwa da tunani sun fara affecting dina mentally,kinga kuma my mental health is more important than alameen,fatana shine Allah ya xaba min mafi alheri shikuma Allah ya barsu tare da matar shi, bazan iya auren alameen ba sarah,I've made my decision loud and clear kuma babu abinda zai canxa ra'ayina gameda hakan"dogon numfashi sarah ta sauke sanann tace"but yasmeen kinyi twice thought akan decision dinnan kuwa?atunani na kinyi hanxarin yanke hukunci saboda ba haka ya kamata kiyi ba,trust me alameen loves you...."yasmeen tace"bance alameen baya sona ba sarah,sannan nima ba rashin so bane yasa nahakura dashi illa abubuwa masu yawa danayi naxari akai kafin na yanke hukunci,i believe nafi kowa sanin what's best for me arayuwar nan,duk yadda kukeson ganin farin cikina wallahi nafiku so,dan haka i want you to please respect my decision kuyi min addua instead "jiki asanyaye sarah tace"Allah yasa haka shine mafi alheri yasmeen, and please you should take it easy on yourself,Allah is with you my darling "yasmeen tace"Amin deary,ina Asad?"sarah tace"yayi bacci"ta dayan bangaren yasmeen tace"ki gaidashi,byee talk later "daga haka yasmeen ta kashe wayarta domin tana son having new start ne acikin rayuwarta wacce babu alameen acikinta,hasalima ko ambatar sunanshi bata son ayi balle kuma ayi xancen relationship dinsu,she's so done with that part of her life for goood.asanyaye sarah ta ajiye wayarta starring at yusuf that was dumbfounded and speechless at the same time,gefe daya na xuciyar shi yaji dadi da yasmeen ta fada abinda takeso with confidence batareda ta kawo problems acikin rayuwar alameen ba,hakan datayi ne ya burgeshi matuka kuma yana mata fatan Allah ya kawo mata wanda yafi alameen sannan Allah ya sanya sanyi da rislama acikin xuciyarta in this trying time,Sarah that was kinda heartbroken tace"bansan meyasa nake jin Sarah might regret this decision ba later in life"yusuf yace"karkice haka sarah,ki nutsu ki fahimci yasmeen da fuskar fahimta,idan kikayi tunani abinda tayi shine daidai,ban san meyasa muke wasa da mental health ba,she made mentioned of her mental health being tampered with,kinga idan at this point hakan yana faruwa inaga sunyi aure?definitely problems ne xasuyita arising ta bangare daban daban,dan haka rabuwar tasu itace maslaha kamar yadda yasmeen tafada"nisawa sarah tayi tace"Allah ya sa haka shine mafi alheri acikin rayuwarsu "da amin yusuf ya amsa kana yayi hugging sarah tightly ganin tashiga cikin damuwa farar daya.

tabangaren alameen damuwar dake cikin xuciyarshi alokacin wasn't that much,saboda emaan has her ways with him,tasan hanyayoyin daxata bi wajen spicing mood dinshi xuwa yadda takeson ya kasance,musamman da kaunarta ya mamaye mishi xuciya yanxu baya tunawa da komai da kowa idan suna tare,wannan opportunity din emaan tayi amfani wurin dasa xaxxafar shakuwa mai karfi da tsanani atsakaninsu,irin shakuwar da ko second daya basason suji su apart,sunfi son kullum suna tare da juna,murya can kasa with burning sensation dinda alameen ya gigita ma emaan lissafi da nutsuwa emaan tace" i love you so much alameen..."alameen da baya cikin cikakken hankalinshi da nutsuwar shi baice komai ba illa farin cikin daya mamaye mishi xuciya,kalaman emaan ne suka kara mishi kaimi wurin gwada ma emaan how much she means to him and how dearly he loves her,mind blowing love alameen ke gwada ma emaan me tsayawa arai da xuciya,tabangaren emaan itama batai kasa a gwiwa ba take reciprocating each and everything da alameen ke mata ta ajiye komai agefe tana nuna ma alameen tsantsar kauna mai tsayawa arai wacce batada algus acikinta,musamman yanxu da take cikin damuwar auren da xaiyi dole ma ta tashi tsaye ganin ta siye xuciyr shi with everything he got in this life,for the first time dataji yakamata ta faranta mishi wurin faranta ma mami kenan,tasan yin hakan abu ne mai matukar wahala awurinta amma she'll try her best saboda farin cikin alameen ya fiye mata komai ayanxu...emaan ce ta fara tashi daga dogon baccin dasukayi ta shiga bathroom agaggauce tayi lafiyayyan wanka da shower gels dinta masu masifar kamshi,tana fitowa ta shirya cikin white half vest ta Tommy Hilfiger brand da miniskirt dinshi wanda ya xauna ajikin emaan kamar saboda ita akayi kayan,nude makeup tayi applying kana ta shiga kitchen ta hada mishi chicken salad da orange juice for dinner,asaman kujera ta kwanta kana ta kira mami xuciyrta na luguden daka,saida wayar ta kusa tsinkewa sanann mami tayi picking,cikeda girmamawa emaan tace"barka da dare mami,fatan kina lafiya"shiru mami tayi wacce damuwa tacika ma xuciya tun lokacin da iyayen yasmeen suka sanar musu decision dinda yasmeen ta yanke mami ta kasa yin kwakkwaran mosti saboda taci burin bikin alameen saide babu yadda xatayi dole ta hakura da hukuncin yasmeen even though she tried convincing yarinyar but to no avail,directly yasmeen tace mata she can't continue the relationship no more dan haka dole mami ta hakura ta sanya ma xuciyarta rislama acikinta.dogon Numfashi tasauke domin it's high time dayakamata tayi embracing emaan da hannu bibbiyu kodan farin cikin danta,tace"lafiya kalau dear how are you doing?"cikeda mamaki emaan ta sunkuyar da kanta kasa kamar mami tana ganinta tace"I'm good alhamdulillah ya mutanen gida?"mami tace"kowa na lafiya,how's alameen ya jikinki kuma"cikeda kunya emaan tace"lafiya kalau mami"shiru ne ya biyo baya for some seconds sanann mami tace"fatan dai babu wata damuwa ko?idan akwai wani abu karkiji komai kifada min kinji ko?"murmushi kawai emaan tayi batace komai ba mami tace"thank you for checking on me,it means a lot,dafatan xaki cigaba da kirana"bakin emaan na rawa tace"sure Mami,in shaa Allah "mami tace"take care baby,sai anjima"daga haka ta yanke wayar,emaan ta saki baki tana kallon wayarta kamar  mami take kallo saboda tsananin mamaki,murmushi tayi ta hau sama har lokacin alameen bacci yakeyi, gadon ta hau tana kallon kyakkyawar fuskar shi yana bacci peacefully with a big smile on his face,agefenshi ta kwanta drawing closer sosai kamar xata kwanta akanshi saide ba hakan tayi ba illa tip din gashinta data riko tana shafa fuskar alameen dashi romantically,yana cikin bacci yaji ana mishi waiwaye mai masifar dadi asaman fuskarshi,acikin baccin ya saki karamin murmushi mai cikeda tsananin shauki,emaan tafi 5minutes tana hakan sanann alameen ya bud'e lumsassun idanunshi yana kallonta cikeda birgewa,murya can ciki dake rikita shi tace"wake up,baccin ya isa haka"alameen baice komai ba illa jawota dayayi ta fado saman kirjinshi yana circling lips dinta slowly dayan hannun kuma yana skimming gashinta,with passion yake mata hakan emaan kuma lumshe manyan fararen idanunta tayi feeling each and every touch of his har kasan xuciyarta take jin alameen,few minutes suka yi ahakan yace"you look gorgeous my love "yafada yana shafa gefen arms dinta yana kallon outfits din da kyau wanda suka rikita mishi lissafi,kamar baby doll haka emaan taxama saboda Allah ya axurtata da banging body shiyasa kowani kaya yake mata bala'in kyau idan tasa,press dinshi ta bud'e ta cire mishi white color beach wears shikuma yashiga bathroom yayi wanka yana teasing dinta akan taxo ta tayashi wankan even though yasan baxatayi hakan ba,but he promise saiya sata tayi mishi hakan very soon,murmushi yayi yana tuna abubuwan dasuka faru earlier yana mamakin yadda emaan ke mishi abubuwa these days wanda suke tsaya mishi arai da xuciya suke sa shi yana jin babu kamar shi akaf fadin duniya.Bai dade ba yafito daga bathroom  yana kallon dakin with his eyes wide open ganin emaan bata ciki,murmushi yayi ya shirya cikin kayan data ajiye mishi yana jin dadin abubuwan datake  mishi beyond words,wa'innan small small things din matters to him the most,perfumes dinshi masu dadin kamshi ya fesa sannan yayi joining emaan dake kwance asaman kujera tana kallon wani interesting American movie a Netflix,xuwan shi ne yasa ta sauke doguwar ajiyar xuciya kana ta mike xaune tana kallonshi passionately,agefenta ya xauna yana sakar mata murmushi mai sanyaya xuciya,xaiyi magana tayi saurin dora soft fingers dinta guda biyu asaman bakinshi kana ta girgixa mishi kai alamar kada yace komai,cikin wani rikitaccen salo tace"today I'll do to the talking,you just listen okay?"tayi maganar tana tsareshi da sexy big eyes dinta masu hautsina mishi tunani,saurin daga kai yayi kamar kadangare saide baice komai ba kamar yadda tabashi umarni illa kallonta daya keyi kamar tsohon mayen daya shekara baici nama ba,murmushi emaan tayi saboda ya bata dariya sosai saide bata son tayi dariya alokacin,amma dole ta tsokaneshi after she's done being naughty kamar yadda ta ayyana acikin ranta...batasan inda ta samu courage din locking idanunsu awaje daya ba without minding komai emaan tayi owning lips dinshi ido cikin ido kamar wata xararra,itafa she just want to make him happy,farin cikin alameen shine first priority dinta arayuwar nan,dan haka xatayi whatever it takes domin tayi placing smile asaman fuskar shi...emaan ajiye wani abu waishi kunyah tayi aside ta nuna mishi yadda take tsananin sonshi da kaunar shi a aikace,wannan lamarin ne ya kusa haukata alameen domin gabadaya ji yayi dadin ya mishi yawa,banda long breath ba abinda yake saukewa kamar wanda xa'a xare mishi rai,cikin husky voice dinshi yace"i love you so much my emaan..."murmushi emaan tayi tace"whatever I'm to you,you're to me and more babee...."ta fada tana kissing dinshi with passion cikeda xaxxafar kaunar da ita kanta batasan tana mishi ba take yin hakan yayinda alameen was lost in the world of love and ecstasy....

EMAANWhere stories live. Discover now